Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TSOHO KO YARO Book 1&2 Complete Hausa Novel by Sayyada Tahir Matar

Author :  Sayyada Tahir Matar Category :  African Stories & Novels

Chapter   2 / 33

3K to 6K   out of 98.9K words

08100044786.*


P5️⃣↗️6️⃣.


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



Washegari,Tunda asuba A Zaid,ya tashi Dan zuwa sallar asuba, Itakan Ramlah bacci takeyi Baccin gajiya DA wahala Wanda Tuni zazzabi Mai zafi ya rufeta.

Harya Mike zaitafi bayi Amman yadawo Baya,sbd yakamata Daren farko Yafara Daura matarshi Kan Tsarin Addinin islam Hakan yasaA Zaid, Cikin Hankali yadawo gadon.


Kamar jaririya Yafara shafa gashin Kan Ramlah Cikin soyy yasauko ixuwa kunnanta sunkuyowa yayi Daidai kunnanta ahankali yafara Hura Mata iska,Cikin Muryanshi Mai Zaki yake fa'din"My happiness Bby Ramlah ta wakeup time 4 salat.


Gangarowa yacigaba dayi Har zuwa wuyanta,saidai me zafine yaji radau ajikin Ramlah alaman zazzabi Mai zafi,DA Sauri yadale gadon Ya rungumota ajikinshi.


Anan ne yakuma Jin zafin sosai fiye DA Na wuyanta,Am sorry my Ramlah ta,yafa'da Cikin tausayin ta.

Afili Yafara Mata Addua,As'alillahil Azeem rabbil arshil Azeem anyashfiyaki.

Ido Ramlah tabude Ahankali,harta saike Idonta acikin Na AZaid, Ko kadan Babu karfi ajikinta bare ta Kwace saima langwabe DA Kai data kumayi ajikinshi tana tsiyayar hawaye.

Take AZaid,yakuma rudewa Cikin rawan jiki Yafara mgn"Ramlah ta sannu sannu kinji barin Kira dr Amina.

Baijira amsar taba yadauketa dAga Gadon akafadar shi ya ratayata Kamar Bby,Jikin Kan Mirrow Na gAdon yanufa daya Daga Cikin wayoyinshi yadauka ya kunna.

Cikin Sauri yasanya wayar akunnanshi.

Dr Aminah DA take bacci tadauki wayar Cikin bacci saidai Jin Muryan waye awayar yasa tayi Maza ta tashi Zaune Cikin girmamawa tace"Ranka yadade Ina fatan lfy.


AZaid yace"Dr plz help me Come to my house now, my dear Ramlah is sick.

Dr Amina tace"Okey Sir, insha Allah Nanda 20 minutes I will be there.


AZaid, yasauke wayar akunnanshi,Adaidai lokacin ne aka Fara TADA Sallah Daga Cikin Babban masallaci dAke kofar gidanshi Wanda mallakin AZaid ne, Ahankali AZaid,Yace",Ramlata kiyi sorry kinji Duk laifinane Dana Mulmulaki jiya,bt am sorry Soyyrki shine ya hanani barin kihuta.


Bandaki yawuce DA Ramla wanka Yafara Mata Duk DA Ramlah tana ki azuciyarta Amman Babu karfin DA zatayi.

Ruwa yazuba abap Na wanka Mai zafi yasakata aciki,Ramlah ta Mike DA Sauri tana fadin wash wash RArrashinta yafarayi Yana shafa bayanta Ahaka yasamu yadan gasata ruwar ya canza Mata yakuma xuba Wani tazafin Mai matsakaicin zafi.


Yana fa'din "yauwa my Ramlah kwanta kidan huta barinyi wanka.
Daya Bap Na wankan Yashiga Yana kanne Mata Ido Cikin murmushi Yafara tashi wankan Yanaji akayi Sallama Daga masallaci alaman an idar DA sallah.

Futowa yayi acikin bap din yakara wajen Ramlah Alwala taimaka Mata tayi kafin yakuma daukota akirji atowel yasaka yabadeta Yana Rarrashi sbd kukanda take Na azaban hQ nata.

Ra'bota yayi akafadar yafuto Daga bandaki Har zuwa gadonta yaajiyeta Cikin tausayi yace"Sorry Ramlah ta barinyi alwala Kinga an idar DA Sallah.

Ramlah ta kauda Kanta tana Jin haushinshi.

dariya yayi Yana fa'din sorry once again my Happiness.

bandakin yashige Dan dauro alwalah baijimaba yafuto.

Ramlah yataras tsaye Jikin Waldrop tana neman kaya,taimaka Mata yayi tasamu Dogon Rigar Abaya,Hijab yabAta tasaka.

Shima Jalbiya yadauko Cikin Waldrop Natan Wanda tayi mamaki acikin zuciyarta Dan batasan akwai kayanshi Cikin dakinba.

Zaunar DA ita yayi Akan sallaya,yace my happiness Yi Taki sallar axaune barin Jami jam'i.

Wayar shine takuma 'kara, baikula DA wayarba yacigaba DA TADA Sallah,Kananun sura yaja sbd Kar ya takura Ramlah.

Yana idarwa yajuyo gareta,Cikin Murmushi yashafa fuskanta Yana fa'din ", Sorry my happiness.

juyawa yayi yadaga hannu Sama Yana jero addua afili,Cikin harshen larabci Saida yamusu adduar minti uku kafin Yashafa itama Ramlah shafa Mata yayi afuska Yana fa'din "gud mrng my Ramlah.

Wayar Shi yadauka Yana Danna kira,Dr Amina tadauka tana fadin"sir, Am in Ur house,Okey A Zaid yafa'da tare da ajiye wayar.

Ramlah yadauka yamayar gado,Bargo yaja ya rufe Mata jikinta fuskarta kawai yabari awaje,Kiss yayiwa Labbanta Yana fa'din I love you Ramlah ta.


Afarfajiyar gidan ya Tara's DA dr Aminah Cikin motarta itada Mijinta,Suna Gani AZaid,suka Bude kofar Duka suka futo.

Gaisuwa suka Fara mishi Shima ya amsa Cikin Faraa,Yana fa'din "Sorry Doctor mijin dr Na fiddaku DA sassafe Ko?Amin Afuwa 'bari nane Babu lfy shiyasa, Doctors hydar yayi murmushi Yace"No problem sir kafi haka garemu,Itama dr Aminar haka tafa'da .


Bismillah AZaid,yace dasu Duka,Dr hydar yace"Ah ah sir tashiga tafuto Ina jiranta amota,AZaid yace"Babu laifi muje Ko dr Aminah yafa'da yana tfy.


Har Cikin bedroom na Ramlah,AZaid,yawuce DA dr Amina, Duk DA dr Aminar taso yabarta afalo Amman saitace Mata "Babu damuwa suje Cikin sbd ba lallai Ramlah ta iya futowaba .


Dr Aminah,tayi murmushi acikin xuciyar ta tana mamakin irin rikicewar DA sir yayi Akan Yar matashiyar matar tashi.

Ashe afalo dr Aminah bataga komaiba,Domin Abedroom sir kunya yacire gefe Yana ta lallaba Ramlah,sbd Ramlah Taki dr ta dubata Saima kukan shagwaba takeyi tana hararan AZaid.

Wannan yasa AZaid,din keta lallabata DA kyar tayarda,Anan dr Amina tagane Sir Yabarje madam ne daran jiya.


Dr Amina tace"Sir koxaka bamu waje sbd inason dubata,AZaid,yace"Karki damu dr kawai dubata Dan Bazan iya Bari tayi kukaba Gara inanan zanta lallaba abata.

Dr Aminah tace" okey,Ramlah ta noke tana fadin"wlh dr Karki tabani dr yafuta Ko afasa dubani.


Ganin DA gaske Ramlah take Harda kukanta yasa AZaid,Yace Yi hkr Ramlata share hawayenki dr kidubata sosai yafa'da Yana futa afalon.

Aranshi kuwa Fadi yake yarinya Aina wuce gurin Wani darene jemage Bai ganiba aisai ta mutuwar Shi,dariya yayi aranshi Yana Kwadayin sake Jin zakin hQ Na Ramlah.

Futar AZaid,keda wuya dr Aminah taduba Ramlah, Alhmdullh tace afili tana murmushi, Ramlah tace"lfy dr tana yatsina fuska Dan harta ita dr Aminar haushi take Bata haka kawai tunda uwarta takawota Duniya baataba Bude nata GQ DA sunan ganiba Sai Yau abanza wata katuwar ta Gani Mata hardasa hannu.


Dr Aminah tace"cngrt amaryan Yalkaboi.
Ina tayaki murna Sir yabudeki Cikin nutsuwa Kinga Babu wata serious matsala,sabanin yanda mafi yawa Maza suke yayyaga mace wajen sex adaren farko.

While sir yabudaki inda Akeso infact hanyar tayi daidai Baki DA wata matsala,Sannu madam lallai sir Yanaji dake Dan wannan dare bakowaba Cikin Maza.
Dr tayi murmushi tana fadin "can advice yhu Madam??Ramlah Batace komaiba itama dr bata damu dajin amsar Ramlah ba Tacigaba DA mgn.dan Allah Karki Hana mijinki kanki sbd Amar'e DA yawa sunada wannan wautan waisu kunya basusan cutar DA kansu sukeyiba sbd sex Akai Akai shine Ke Buda HQ Na mace Wanda inhar aihuwa yazo DA izinin Allah Zata iya aihuwa DA Kanta.

Amman matukar mace tana Rowan HQ wa mijinta akwai matsala Dan Kinga wannan shikesa majority in mace tazo aihuwa takasayi DA Kanta Sai anyi C's, plx madam kawai kitabada Sir HQ yata Diban Da'di tanan Zaki Kara malleke zuciyar megida.
Ramlah taja tsaki tana Bata Rai wani takaicine yarufeta Cikin Jin haushi tace"Dalla malama Babu ruwanki Dani tunda kingama aikinki fuce Mun adaki tafa'da tana Jan Bargo tare da kwanciya tana kukan Takaici.

Dr Aminah baki tabude tana kallon Ramlah,sosai Rashin kunyar Yarinyar yabata mamaki,saidai Ko ajikinta Daman tasan yaran masu Kudi DA tsinannen Rashin mutumci.

Cikin lallashi tace"Madam kiyi hkr zanmiki allurafa sbd saukin zogin wajen,Ramlah Tabata Rai tace oho Miki Inma gaban alkurane kimun ki wuce,Dr Aminah ta dauko Ruwan allura TAkarda tasa, ta saka abakinta ta'dan fasashi.

Ruwan allura ta zura asirinji, Daidai tashi tayi kafin ta Janye bargon DA Ramlah tarufu kadan,Ramlah Duk DA matsoraciyar allurane Amman Yau sbd Takaicin Daren farko DA Wanda batasoba Ko ajikinta Har dr Aminah tagama Alluran tazare Bata motsaba.

Itakanta dr Aminah mamakine yasa ta Dan Bude fuskan Ramlah Dan tabbtr DA Idonta biyu Ko tayi bacci saidai Ras taga idon Ramlah abude Sai hawayen DA yake tsiyaya Na haushi.


Ramlah tace"Lfy? Cikin fa'da tace Waike mayyace?Tunda kinga aikinki kirabu Dani.


Dr Aminah tace"Yi hkr madam,yanzu zanwuce tafa'da tana daukar
Jakar aikinta, tace fa"Nxt time madam.

'Karan Buda kofar AZaid,shine yasa dr Amina,Dan tsayawa DA tfy.
AZaid,yace "dr Kunga ma?wlh Duk namatsu inshigo Inga Ramlah ta yafa'da Yana Hawa Gadon.


Bakinshi yakai Fuskan Ramlah yayiwa kiss muah muah, kafin yafa'da Mata mgn akunne Ramlah Sai bodewa takeyi Shiko Yana rarrashinta.

Dr Amina DA take Kallonsu tayi dariya Sosai Sir ya burgeta, Dan Banda itace DA Kanta taga yanda yake rawan kai Kan Ramlah wlh Koda zaa fa'da Mata bazata taba yardaba Dan tasan shidin mutumne Mai kina DA Tsare gida.
Domin bayau tasaba Duba iyalin Shiba Kuma Bata taba ganin yayi haka wa 'daya Daga cikinsuba,wannan yasa ta jinjinawa Amaryan oga sir, tare da mamakin Wani Kalan tsuliyane gareta DA dare 'daya ta burkita Babban mutum irin Chief Judge AZaid bah.

Dan xuwanta gidan nan Cikin minti 26 datayi agidan , ita kadai taga rawankai DA soyy awajen AZAid.kiss Kan DA rungume rungume Ramlah tashashi agaban dr Aminah,sbd Soyyr Ramlah tana DA girman DA Sir bazai Boye agaban kowaba,sbd bayida wannan jarumtar ARadu.



Bare Daren jiya DA Ramlah tabashi banku yaci iyaci,Yaji zakin DA baitaba Jin irinshi Jikin wata maceba yasamu gamsuwa gamsuwarda Ko amafarki baisan akwai irintaba habawa habawa AZaid,,Shixai yasan Da'din tsuliyan Ramlah.


Sannu ahankali dr Aminah take Kallonsu ta kasan Ido,cikin kunya tajuya Zata futa adakin.

Ohh am sorry,AZaid yafa'da sakamakon Jin Motsin kofar dr Amina,DA gudu yabi bayanta afalo suka hadu AZaid,yashafa gemunshi Yana fa'din"Dr hop bawani matsala?Dr Aminah tace"Babu Ko kadan sir infact ma Ina Maka murna sbd Kabi madam ahankali kabuda wajen nrml,namata allura insha Allah zata ware, Kuma karka damufa any time Kana iya chigaba DA aikinka.
Kawai mgni zatayi amfani dasu Dan samun saukin wajen Duk lokacin saduwa,Bari innaje Asibiti anjima xanturo Sakon.

AZaid,yayi murmushi,Jin Ashe Zai iya bugun HQ Babu matsala Dan wlh Ko yanzu ahannu yake jiyake Kamar Yaci zero, yace"Thanks Dr Aminah Allah yabiya,anyway Zakiga sako.

Godiya sosai dr Amina tayi tana Jin da'din mgnr AZaid,Dan tanada tabbacin sakon AZaid,abune Mai girma Ko Abaya bare Yau tasan ba dabanne Ko shakka batayi Dan tafi kowa ganowa Idonta girman soyyr Amarya wajen Sir,Tausayin Sauran matarshine yakamata Har Saida ta runtse Ido Kunsan ance ciwon 'ya mace Na 'ya macene.

Sallama dr Aminah taimishi,Anan falon yabarta yakoma bedroom wajen Ramlah,Koda yakoma Ramlah Tayi bacci.

Shima jallabiyar jikinshi yacire,Cikin barkon yabude yashige Tare da rungumo Ramlah ajikinshi, Babu jimawa Shima bacci yadaukeshi.


Basu farkaba Sai 9 Na safiya,Atare suka farka,AZaid,DA Kanshi yakuma yiwa Ramlah wanka,Shima Anan Dakinta yayi Bayan sunfutone yace "My Ramlah barinje dakina inshirya.


Koda yafuta daga 'ban garen Ramlah, wayar telephone dake falon yadauka yakira 'bangaren masu aiki dake bQ.
masu aiki yakira yace Suzo su shirya break fast kofar falon yabude ya Haye bangaren Shi dake Saman bene.

Itama Na Ramlah nata side din akwai Saman akwai 'kasa saidai Daren jiya kwanan side nata Na 'kasa sukayi.


Baijima ba yasauko 'kasa sanye DA Blue jince DA Riga fari Mai adon blue yayi kyau inkungan Shi tamkar saurayi saidai Fa Wanda yasan shekarun AZaid,yasan ba yaro bane a'kalla Yana DA 55yrs.


Masu aikine guda biyu Duka Maza Suna jera abincin daya kuwa falon yagama gyarawa Yana mofin,ganin saukowar AZaid,yasa Duka suka russuna Suna kwasan gaisuwa.


Ansa gaisuwar yayi,Kafin yadan ha'de Rai,Cikin harshen turanci yace."

What have uh been doing since,that u are not yet done with the work? I can c uh ve started playing with d work , while uh people ol knew that my wife will soon step down 4 breakfast..we are sorry sir, we are almost done.

Tsaki yaja baice komaiba Yawuce side Na Ramlah.
Abakin gado yataras DA ita tagama shiryawa sanye take Cikin Sky Blue Shadda Wanda yaji aikin sufani yellow tayi daurin turo kaga rashin mutumci tayi kyau sonkowa kin Wanda yarasa.

AZaid,Cikin Faraa yace"Wow Wow my happiness kinhadu gaskia yazamo dole inbiya kudin wannan kwalliyan,Ramlah Ta kauda kai Tana fadin"sbd Ni Na sayarwane aidole tobari kaji wlh Baka DA kudinda zaka sayeni ehee tafa'da tana Danna mishi harara.

AZaid,"Yace Afuwan My Ramlah Ni asuwa wlh Banda kudinda xan sayi zukekiyan Yarinya Kamar Ramlahta saidai nasan samunki blssn ne from Allah.

Ramlah,tace"oho Maka nibanison Surutu, AZaid Yace" Andaina yafa'da Yana rike bakinshi DA hannu,Murmushi Yafara Mata mgnr kurame Yana Alama DA hannu.

Itakan binshi tayi da kallo Dan Bata gane meyake nufiba,AZaid yasake bakin Yana fa'din,"amun Afuwa inyi mgn kadan Plz yafa'da Yana ha'de hannunshi biyu saikace ba indiye.
Cikin sanyin murya yace my happiness Ur break fast is ready,ataimakeni muje aci Dan Kar Madam Dina tafara ramewa ace ban iya rikon Ramlah taba.
Ramlah Tamike Batace komaiba tafara tfy ahankali,sbd harga Allah itama yunwar takeji Dan rabonta DA abinci tun jiya DA Rana Shima dole aunty Jamilah taimata.
Hakan yasa Taji Gata Daren jiyA sosai GA tunda GA chin hQ.
Domin ita Ramlah gwanace wajen cin abinci Ko kadan Bata Wasa DA cikinta.

AZaid,Shima DA gudunshi yataso yabi bayanta,Dariya yakeyi ahankali sbd ganin irin tfyr DA takeyi.



Plz my Frnds share ND comments.


Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.


*Frnds Kugarzaya kuyi payment naku Cikin Sauri.*
*Insha Allah, DA izinin Allah kafin Ramadam zanyi Maza in kammala muku Littafin TSOHO KO YARO.*


*Thanks once again, to my swthrt, Darlin broda ND also husband Faisal Zakhari.*
*TSOHO KO YARO.*

*Endless Love nd Romantic life story.*


*Book one.*


*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*

*Littafina Na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare DA kunbiyani hakkina ba.*

Dari biyar kacal shine kudin littafina,Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no.
5041983016, Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786.*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*

P7️⃣↗️8️⃣.

Kofar gida A Zaid,baifutaba Yau Yana nan Yana Kan lallaba Ramlah,Itakan Ramlah Sai rashin mutumci take zuba mishi Ko kunya bataji.

Wannan abunda Ramlah keyi Ko kadan baisan yaji haushiba Saima Kara mishi 'kaunarta dayakeyi acikin zuciyarshi.

DA misalin karfe hudu Na yamma,A,Zaid,Ya Hada Duka masu aikin gidan wajen su 14,Masu girkin safe biyu masu Na Rana biyu Sai masuyin nadare biyu.

Uku Maza uku Mata,Sai masu gyaran gidan wato share share DA goge goge su biyu, Sai biyu masu wankine DA guga,Sai direbibin gidan 2 Sai masu gadi biyu.


Sosai ya uuna musu muhinmanci Ramlah agareshi tare da gargadinsu Duk Wanda yabata Mata lallai yasani Akan aikinshi.
itama Ramlah yasanar DA ita Cikin gidan suke Zaune Cikin bQ Na Mata daban Na Maza DA ban.

Dama yabada Ramlah Ko zatayi mgn, Amman Ramlah ta gyadakai tana yatsina Hakan yasa yasallamesu.

Bayan futarsu Dole yatakura Ramlah suka futo Yana nuna Mata Kan gidan,Ramlah Duk DA tasan A,Zaid,Mai kudine Saida tayi mamakin ganin irin gidan DA ya'ajiyeta.

Domin ya fa'din irin Tsaruwan gidan Sai incika muku Littafin nan, Babban gidane Mai kyau Na kece raini,Dan ko
Ko asaudiya Ko Dubai gidane Na nunawa saa.

Babu abunda yafi Burge Ramlah irin swimming pool DA zoo,dayayi Mata acikin gidan Dan ita maabiciyar son ruwane DA namomin daji.

Har Cikin zoo din suka Shiga inda taga turawa Maza uku DA mace 'daya Ke gadin gidan zoo din.

Har bangaren masu aiki Saida yanuna Mata Daga nesa,Sai wajen karfe 6 Na yamma suka shigo falon su sbd lokacin Sallar magriba tayi kusa.

Ramlah bangarenta tawuce,Shima A,Zaid,Bayanta yabi Anan Dakinta yadauro alwala kafin yawuce sallah.


Ramlah itakan Saida tayi wanka,kafin tadauro alwala,Zani ta Daura tasaka hijab ta TADA Sallah,Koda ta idar hannu tadaga tana Kuka tana rokon Allah Kan ya rabata DA wannan Jara bebben auren.

Saida tayi Kuka harsaida Taji Kanta Yafara ciwo kafin ta Rarrashi Kanta tayi shiru,Bata damu DA yanda Idonta yayi nauyiba Dan tasan kunbura yayi sbd Kuka Zama tacigaba dayi Akan sallayar tana tufka DA warwara.

Harsaida aka Kira sallar isha'i,tashi tayi ta daura sallar isha'i, Gaban Mirrow tatsaya yadanyi makeup kadan Waldrop tabude tadauki Riga DA skirt Na leshi Yellow tasaka,sosai tayi kyau Cikin dress.

Falo tafuto tazauna,Tare da kunna tv tana Dan kallo.

Zamanta keda wuya A,Zaid, Yashigo falon ganinta Zaune Cikin dress Mai kyau,yasa yakaraso Wajenta Yana murmushi Cikin Faraa yace"Ramlah ta kallo akene sannu DA hutawa.
Ramlah Takauda Kai Cikin Tabe baki tace" Malam Wai yaushe zaabani wayata I need wayata Ko inyi rikichi,A,Zaid,yace"Rufamin asiri Dan rabbi karkiyi rikichi wannan ma ya Isa inwayace Taso muje yafa'da Yana riko hannunta.

'kugunta ya riko tare da mikewa DA ita tsaye,Dakinshi suka nufa,Wani kofa yabude saigasu awani daki Mai Dan Girma Wanda yake cike DA tarkacen amfani Durowan yajawo yaciro wayoyi akwalinsu wajen Kala 7 Hannu yasaka yaciro wayoyinshi biyu Daga aljihuyace",Zabi Wanda kikeso Inma nawan kike as u wish.

Inma dukane Duk dauki Ramlah ta nidai fatana shine kiyi hkr kiyarda DA 'kaddaran aurena,Niko namiki Alkawarin Zan zqmo Bawa agareki Zan Zan zamomiki mijin kantace xancigaba DA riritaki tare da baki 'kaunar gaske harsai kince ya Isa plx believe my Ramlah yafa'da Yana langwabe Kanshi Kamar Yaron goye zaiyi Kuka.

Ramlah tace"Nifa Kana damuna kawai Daga Nace inason waya saika isheni DA surutu Ungo wayarka baniso tafa'da tana juya Baya,AZaid,yayi Saurin cewa"Sorry Ramlah ta shkn Dauki wayar taki muje muci abinci I knw Kuku yajera.

Ramlah Tasanya hannu Tana daukan wata katuwar tapp Mai kyau tare da daukan wata Samsung Plat Mai tsananin kyau Cikin Ha'de Rai tace" Wannan is okey 4me.
A,Zaid,yace "Godiya nake my princess Hannunta yakuma rikowa Yana Dan rungumota jikinshi Ahaka suka futo Cikin falon.

Direct Hadden dining table nasu suka wuce,dakanshi yayi Savin Ramlah kafin Yadauki chokali yasanya acikin fulet din Yace"Angama madam.

Ramlah tajawo fulet din gabanta tafara cin lafiyayyen Tuwan shinkafa Wanda akayi mishi miyan ogun Sai Kanshi ketashi Na cat fish DA Naman rago.

Shima A,Zaid abincin yafaraci Yana Mata Hira,Itakan Ko Kalma daya bataceba Sai abincinta kawai takeci.

A,Zaid yarigata Gama cin abincin GA mamakinta Ko Rabin abincin baiciba yamaida fulet din gefe Tashi yayi Yana fa'din am sorry madam barin watsa ruwa,hannunshi yasakalo wuyanta ahankali yasanya bakinshi akunnanta Yana fa'din "kozaatayani wankan ne my Princess.

Ramlah Taajiye chokalin hannunta,Cikin Jin haushi tace"Nifa nagaji nagaji habawa mutum saikace jarabebbe Nace kadaina tabani kadaina tabani Wai dolene?A,Zaid,Yayi murmushi Bai Kuma cewa komaiba yasaki wuyanta ahankali yafara takawa ya Haye samanshi Ramlah tabi Bayan shi DA tsaki tana Danna mishi harara.

Fuuuu tabar Kan dinning table din tawuce Dakinta,Kwanciya tayi agadonta tana Kuka,Ranta Taji Yana suya Yana Kara baci musamman data tuno yadace ace taga 'yan gidansu sunzo Yau Kamar yadda akeyiwa kowata amarya,Dan baza manta Cikin yayunta hudu DA akayi aureba safiya tanayi zasu Fara Shirin xuwa gidansu bazasu dawoba Sai yamma Dan dasu Ake cinye Sauran kaxan.

Amman ita gashi Wuni zubur bataga Ko Karen gidansu ba bare tasa ran ganin mutum wannan Abu yataba ran

2 / 33