Author : Sayyada Tahir Matar Category : African Stories & Novels
hakanba, Allah yasa rabuwar alkairi ne,ammanfa zansanar dake gaskia Kinga mijinda kukarabu inazaton shine daidaike aharkan saduwa.
Wato wani abunda mutane basu saniba,kinga harkan sex harkane mai chinrai da tsayawa arai,wlj tlh Mata dayawa sukan likewa mazajensu Suki rabuwa dasu Koda suna chin zarafinsu Suna dukansu indazaki bibiya saikiga bakomai bane yasa suka kasa rabuwa dasuba Sai harkan gindi ma'ana mijin yasan hannunshi awajen Mata 2moch romance da styles na sex harta gamsu.
haka Suma mazan zakusamu mace mummunah,dazaabaki ita asilai biyar indai dan kyaune bZaki sayetaba saikiga mijinta ya'dafemata Yana matukar sonta,Koda yanada wata macen kyakkyawa Amman yafiji da mummunar mutane da dangi suta ganin tayi mishi asirine Kinsan Allah bakomai bane zakisamu tasan hannunta aharkan saduwa takuma kware wajen styles Kala Kala Koda bata mishi tsananin biyayya inhar akwai Bada banku wato gindi hmmm zakisamu tagama mallakeshi da tsuliyar ta.
While Kinga aure dayawa something yakan mutu sbd rashin gamsarwa Kuma Koda iyayene sukanshiga Cikin mgnr suraba matukar harkane ta tsuliya wlh tlh Babu Kunya Ko Wasa acikinshi.
Misali yanda kikejin kunya da tsoron Karki rabu da Shi mijin naki,Amman aikinsa kanki ahalaka ga zunubi dakike 'daukawa kanki na saduwa da hannayenki ga Kuma cutarwa ga lfyrki.
Gaskia Madan Ramlah,bazan 6oyemikiba duk da bansan wanene mijin farin nakiba tofa mgnr Allah shine daidaike abukata sbd mijin fari shike Fara koyawa mace adadin saduwar da yakeso arana matukar macen budurwane Kinga shine Zai 'daurata Kan harkan daga saubiyu uku Ke harma Sai 7 arana.
I hop kingane bayanina?Kuma Zaki amince inkirashi muyi mgnr fahintar juna,Inma kinajin shakkar hakan Zan iya zuwa gidanki muyi komai agabanki.
Ramlah taja numfashi tana sauraron likita, tausayin Kanta da kanta shine yakamata wannan yasa tafashe da kuka Tabbs mgnr likita gaskiane,sam batayi wannan tinaninba Sai yanzu da likitan tamata bayani tagane gaskiane madaran gaskia.
Yanzu Itakan tayarda Zaid shine yataimaka wajen koyamata harkan sex shine ya koyarda ita styles Kala Kala Wanda Atarihin rayuwarta batasan dasuba harsaida tayi aure.
Likita tayi murmushi share hawayenki niba Kuka nakeso kigimunba bt am I right?? Ramlah ta bude baki tace"very sure dr nayarda sbd abunda bakida masaniya shikika fa6a Kuma wlh hakance tafaru.
Koda banison Zaid inyazo da bukata bani sanin nabashi kaina,sbd kwarewan shi asalon Wasa shike Sawa inmika wuya Babu zato.
Saibayan nabashi kaina kafin zanfara kukan banisonshi,dr tayi dariya sosai tace "bayan kingama tsotsan dadinki ba magulmaciya Kawai.
Anyway kiyi tunani duk hukuncin da kika yanke Kan mgnr saikimun waya Niko insha Allah zanyi try infahintar dashi yanda zaigane.
Dr tacigaba da fahintar da Ramlah karatun da yarinta baisa ta ganeba,dagangan dr take tusa Mata soyyr tsohon mijinta aranta,burinta da fatarta Koda rabuwa yashiga tsakanin Abdul da Ramlah Tofa tagane Zaid din shine hannunta asoyyr Aure.
Sosai dr taringa zuzuta Mata Zaid din irinsu acikin Maza, Ramlah Ko tanakan warware Mata wanene Zaid akulada mace batare data saniba.
Dr taji tausayin Ramlah aranta tace"ayya yarinta da rashin Sani Aiko auren kiyayyane wannan zazzafar romance da saduwar yaci ace Ramlah tasaduda saidai 'kaddara tariga fata.
Cikin hikimar dr, warware Mata wanene cikekken namiji Wanda yakeda wuyan samu Cikin Maza.
6aro 6aro Ansar yafuto Zaid shine cikekken namiji namijin dabasu dayawa acikin Maza.
Ramlah tabar asibitin zuciyar ta cike da damuwa,tare da fara dana sanin rabuwa da Zaid.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Dan Allah Dan Allah my sis karki futarmin da book sbd littana na kudine.
Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.
Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book two.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*P**5️⃣9️⃣↘️6️⃣0️⃣
Mgnr dr yayi tasiri acikin zuciyar Ramlah,tunbayan dawiwarta daga asibiti take tunanin Zaman takewar aurenta tundaga farko da Zaid, harzuwa 'karshen zamansu Bugu da 'kari tasan Zaid baisaketa Cikin Hankali ajikinshiba Illa sihri dayayi aiki ajikinshi.
Dan bazata mantaba kusan kullum saitayi mishi rashin kunya Amman Zaid saudAi yayi dariya yanuna Ko ajikinshi wannan baihana yakyauta ta mata.
Ramlah tayardaTabbs Zaid shine cikekken masoyinta na gaske,Zaid yacika namijin duniya namiji 'daya tamkar dubu.
Tunda ta aureshi har rabuwa yashiga tsakaninsu bazatace ga laifinda Zaid yayi mataba Saima itadin da kullum take Cikin ba'kanta mishi tahanyar waya agabanshi da saurayi.
Ramlah tacigaba da tunani harta gangaro Kan soyyrta da Abdul kama daga saurayi da budurwa har izuwa aurensu.
Acikin tarihin nasu bataga wani abun gwaninta Ko burgewa da Abdul yayiba Wanda zaarikeshi cikekken masoyi Saima zigi da 6atarwa izuwa mummunar hanya kama daga zugata kuntatawa bawan Allah dayasota dagaske 'karshe yatunku'da keyarta izuwa wajen boka shida Hauwa.
Amman sbd rashin tunani darashin basira shine tarika matsayin masoyin gaske Wanda ta fifita bukatarshi Kan umunrnin Allah dana iyayenta.
Yau gashi Abdul yakasa zure hkrn Zama da ita,danyayi Mata Babban laifi Kawai daga mgn yabita da duka da zagi,karshe ya6ige da auren kawarta aminiyarta Hauwa.
Abunda Hauwa da Abdul sukayi Mata,sirrine dabaza iya budan bakinta ta sanarda waniba sbd tasan itama batada gaskia.
Dan babu wanda zaiji yagoya Mata baya kanzuwa wajen boka,tasan Sarai saidai tajawa Kanta Babban tashin hankali awajen iyaye da 'yan uwanta watakilma Addanmu da Bappa su yimata baki dantayi Babban laifinda Allah da manzonshi basuso,laifin da yake daga Cikin ismul kaba'ir.
Allah da manzo suke fushi da duk mace Ko namijin da suka aikata,laifin zuwa wajen boka infact dukkan sallar mutum baakarba tsawon kwana 40.
Ramlah tacigaba da kuka tana fadin"astagfurlah afili sakamakon abunda son zuciya yazame Mata.
Badaga kishiya abun yatsayaba harsaida yasata aikata Wani sa6on wato wasada Kanta harsai tagamsu.
Gashi fitinar Yana Shirin Sawa tarasa lfyrta kacan Kan, wannan yasa tagane itace aruwa dansu Wanda suka zamo Sanadin abun sunacan sun auri juna Suna kanjin da'din gindin juna.
Itace tayi mummunar asara ta lfy data imani, Yau gashi Wanda taki tace bataso ta wulakanta Ashe shine masoyin gaske Wanda ya mallaki tarin ni'imar da kowata mace take fatan samun miji kamarshi.
Ramlah takifa Kanta acinyarta tana Kuka tana tunanin Zaid.
Tare da jin kewanshi jitake inama tabude ido taganshi agabanta Ko awayace tana 'kaunar Jin muryanshi dantasan rayuwarta bazata ta6a kyauba harsai tanemi yafiyar zaid dan tasan kamun Allah da Hakkin Zaid Ke 'dawayniya da rayuwarta.
Har abada bazata yafewa Abdul Abdul da Hauwa ba, sunci amanarta sun nunamata 'dan adam butulune arayuwa.
Sunnuna Mata Ashe itadin bahuwace sune sukasan rayuwar duniya, Ramlah aranta bata fatan sake ganin Hauwa Koda amafarkine addua take aranta Allah yabata mafuta ta alkairi sbd shikanshi Abdul din yagama futa aranta.
Ramlah tashare hawayen fuskanta sbd Jin shigowar Sabrina,Sabrina datashigo Dakin tace"lah aunty Ramlah kuka kikeyi?? Ramlah Cikin wayan cewa kamarba Kuka takeba tace "bbynah bakuka nakeba kwarone yafadi a idonah.
Sabrina tace"kwayon Yana Ina inkaceci ? Ramlah tace"ohhh Sabrina Sarkin wayo to nakashe tundazu,kinci abincin?? Sabrina tace"o.o aunty ni bobo zansha, Ramlah tace" ah ah Sabrina tunsafe kina schl bakichi komaiba Sai breakfast shine bazaki abinchiba Sai bobo,no muje inbaki bobon Amman sai kinci abincin kafin Kisha kinyarda??
Sabrina tafara murna tace"eeh aunty Ramlah na zanci abincin.
Tare suka futo falon Ramlah ta'dauko abincin tana baiwa Sabrina abaki,itako Sabrina Sai hiran schl takewa Ramlah,Saida Sabrina tacinye abincin tass kafi Ramlah tace"Maza jeki dauko bobon Kisha.
Abdul yanzu baicika zuwa gidan kullumba saiyayi 3dsys baizoba daman mgnr kwana tunda Ramlah tace tayafe daga ranar baikuma zuwaba.
Saidai yakanyi Mata waya inyaga dama,haka kudin cefane tunda yayi aure baisake Shiga tsakaninsu ba,Itadai tunda da 'yan ku'da'denta baidame taba.
Dr alawiya itace tayi wayawa Ramlah tace hukuncin me Ramlah tayanke Kan mgnrsu??? Ramlah tace"dr haryanzu bangama yanke hukunciba anman kibani lokaci ka'dan insha Allah zannemeki dr tace"shkn Allah yasa mudace amman kiyi try Kisan abunyi Dan stage dakike ciki yanzu bayi bukatar ki Kuma sake Wasa da kanki,tun ranar na sanar Miki dafin dake Jikin yatsa yafara effecting Maaifanki Kinga gara kusan nayi Tunkafin arasa hanyar tarewa.
Ramlah tace ngd sosai dr insha Allah zakijini very soon,dr tace"awwa inadai sauraronki Sallama sukayi da dr Ramlah takashe wayar.
Yau laraba.
Ramlah tagama Shirin islamiya wa Sabrina,tun Karfe 3:38 na yamma harzuwa 4 Direban amman Direban Sabrina baizo kaita schl ba.
Gashi sunfara exams Ramlah rakira wayan Direban yayita ringing bai daukaba haka takira na Yaya Babba shikuma Yana kashe dole yasa takira wayar Abdul taroki Alfarman futa zatakai Sabrina schl Abdul yace"tadawo lfy.
Kasan cewan tana Cikin Shiri mayafi kadai Ramlah ta'dauka tayafa,key Na Mota ta'dauko tace "muje bbynah, Sabrina tafara dariya tana fadin"yauwa aunty Ramlah amotarki zamuje motarki tafina direbana da'di Ramlah tayi dariya tana danne damuwar dake Ranta Na mgnrta da likita tace"dagaske bbynah inko hakane zance daddynki yasai Miki irin tawa motar.
Tfy sukeyi Suna Kan hira da Sabrina saikace wata Babban mace,adaidai kwanarda zaisada Ramlah da shiga makarantar su Sabrina,idonta ya hango Mata Abdul da Hauwa ajikin motarshi Suna kyalkyale dariya hannunsu biyu duka rike da eyes cream.
Kiiiiiiii motar Ramlah taci burki babu Shiri,itakanta Ramlah batasan Yanda akayi taja burkinba saidai daalaman tashin hankaline da Kishi yaturnike ta harta kasa control Kanta.
Ramlah tabude motar tafuto Cikin fushi,wajensu ta tunkara tana zuwa chakumo wuyan hauwa,daga Abdul har Hauwa babu wanda yaga zuwanta Sai riko Hauwan suka gani.
Hauwa tafara Kicin Kicin Kwace kwalar riganta, Ramlah takaiwa fuskanta kyakkyawan Mari tare da fa'din wanakama dan kutumar ubanki.
ABDUL Cikin fushi yace"saketa Ramlah tanaji amman taki sakin hauwa Saima kokarin Kara taimata Mari datayi Hauwa yafasa ihuu itama tacakumo Ramlah nan suka Fara danbe Abdul din Yana kokarin rabasu.
Mutanene suka taru awajen Maza da mata Suna kichiniyar rabasu dakyar aka 6an6are Hauwa ajikin Ramlah.
Wannan yatunxura zuciyar Hauwa Cikin bala'in gudu ta tunkari motar Ramlah Ramlah huci takeyi tana kallonta Daga nesa tasan duk rintsi saidai tafasa glass din motar.
Hauwa tana bude motar tafinciko Sabrina dake zaune gefen Direba dagudu ta tunkati Kan titi Ramlah ganin abunda tayi shine yasa tabi hauwanda tsinannen gudu saidai kafinta isa Hauwan tarigata Isa Sabrina tana ihuu tana Kuka Hauwa tajefata Akan titin daidai lokacinda Wani 'katon tirelah yazo wuce saiji kake 'kas 'kas 'kas pass pass pass tayan tirelan tana ra6ar 6asa ciki da 'kashin Sabrina.
Ramlah da dukkan mutanan dake wajen lokaci gud suka fasa wani babban ihuuuuuuuu wayyyyyggyyy.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Dan Allah Dan Allah my sis karki futarmin da book sbd littana na kudine.
Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.
Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book two.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*P**6️⃣1️⃣↘️6️⃣2️⃣
Kakkarwa Ramlah tafara tana nishi,mutsutsu tacigaba dayi daga kwance ,abun Kamar farki Kamar gaske haka takeji ajikinta,'da'd'daure tajin Kanta Kamar wacce aka 'daure huhun goro.
tana son tashi amman babu hali, tajike sharkaf da zufa tana Malala Kamar anwatsa Mata ruwa Cikin Boket.
Bokanya tayi kururuwaaaaa hahahahah tana hura wuta daga cikin idanuwarta,tsalle tayi tafara yawo sararin samaniya,Saida tayi wajen second 50 asama tana lilo ,daga saman tafeso hayaki daga bakinta ahankali hayakin yakeshiga Jikin Ramlah dake Kwance yana gewaye ta.
Saida hayakin yagama rifeta kirif kafin yakuma washewa yadawo empty.
Bokanya ta dire akan gadon da Ramlah Ke kwance,tsin tsiyar hannunta tasaka akangoshin Ramlah Wanda yakebushe kamar an'kyafe kaza tafara maganganu Cikin yare.
Tafi second 40 tana maganganu kafin wani kwarya Yafito ahannunta,ruwane farisol acikin kwaryan daga nesa tachillashi saiga ruwan ya'isa gadonda Ramlah Ke kwance sannu ahankali kwaryan yafara yawo akan daidai goshin Ramlah.
Abun mamaki saigashi kasan kwaryan ta6ule ruwanciki Yana 'disa akan fuskan Ramlah 'dis 'dis.
Ramlah tafara rage kakkarwan datakeyi dakadan kadan harta daina lokaci 'daya.
Kukane maikarfi yafara futowa daga bakin Ramlah tana kwance Kamar andasata awajen.
Kuka irinna tausayi wanda Ke nuna tana Cikin gararin rayuwa.
Idonta Yana rufe, Sai bakinta Kawai dake fidda sautin kukan.
da takeyi natashin hankali hartana shishshidewa.
Bokanya tadakawa Ramlah tsawa cikin ihuuu tace"bude bude idonki yarinya lokaci yazo lokacinki yacika.
Ahankali Idonta yafara motsi Yana son budewa gangar jikinta Yana 6ari saikace mazari.
Ramlah tacigaba da bude idon nata,tana Kuka sautin kukanta Yana Kuma karuwa,Kamar maikoyon yanda Ake bude ido haka taringa kyafkyafta idon Har idon nata yagama budewa.
tarrr tasauke Ido da fuskanta akan bokanya dake tsaye asamanta, azabure Ramlah tamike daga kwance Cikin tsananin tashin hankali,tana kwala Kiran *Sabrina Sabrina** saidai wayam babu Sabrina babu Abdul babu dalilinsu.
Wannan yasa kwakwalwar ta rikicewa shin mafarki take Ko gaske.???
Rass idonta yakuma saika akanna Hauwa dake takure agefe tana Kallonsu, Ramlah tayi maza zata Mike tsaye burinta ta isaga hauwa tadauki mummunar mataki akanta kan abunda tayiwa Sabrina bokanya tasa hannunta tamaida ita Kwance.
Cikin kakkausan murya bokanya tafara mgn,yarinya awanki biyu cur suncika kinutsu kinutsu wannan kwanciya dakikayi kinga komai gabanki, tokisani duk abunda kikagani ba mafarki bane zahirine hakane zaifaru agaban rayuwarki muddin kikaza6i rabuwada mijinki.
Mubamu 'karya bamushiri damai 'karya,kinriga kinbiyamu ladan aikinmu dole Muma mucika miki aikinki,kisani wannan shine abundazai faru agaban rayuwarki, mu bamu aiki saimun nunamaka gobenka sbd karkayi kukadamu saidai kayida kanka aljannu ifiriti bamu kuskure bamu fadan Abunda badaidaiba Ku bil'adama kuke kuskure.
Kamaryadda nayimiki al'kawari Cikin awa biyu cal zakiza6i son ranki hakan take gareki,yarinya juyonan ki kallahhh.
Ramlah tajuyo agigice tana shidewa sbd kuka,inda bokanya tanuna mata takalla photon fuskan mutum biyune tagani A,Zaid dake zaune afalonshi na Abuja yanacin Apple Sai photon fuskan Abdul dake zaune Cikin mutane jerin masu karban gaisuwa wato taaziya.
Bokanya takuma shekewa da dariya tana rawa da Kanta,tace"za6i sonranki yarinya za6iiiiii za6iiiii minti guda kacal yarage aikinki yafara aikiii za6iza6iiii tafa'da Cikin ihuuuuuuuuuuu.
Ramlah tafara takawa ahankali tana Isa garesu,Hauwa itama mikewa tayi tanabin bayan Ramlah burinta guda Ramlah taza6i Abdull.
Danjanda bokanya tasaka yanakan tfy Wanda yake amfani da minutes,second 4kacal yarage al'kadarin yacika, Ramlah bataza6i Ko gudaba Hauwa Cikin Sauri ta tunku'da Ramlah ga daidai photon Abdul.
Saidai Ramlah datayi Wani sufa Cikin tsalle tayi Juyi izuwa 6angaren A,Zaid batayi wata wataba tarungume photon fuskan Zaid akirjinta tana nishin wahala.
Am sorry my Frnds wlh nagaji sosai Naso inmuku typing yafi hakan saidai abunda gajiya gakuma azumie.
Wlh sbd insaku nishadi yasa nabari harsaida nafara warware muku komai hop kunji da'din Yanda lbrn yakasance kun kumayi murna Yanda nafara warware muku komai.
Insha Allah gobe xan'daura Daga inda natsaya ngd sosai da kaunatku garen Allah yabar mana zumunci aminnn.
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book two.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*P**6️⃣3️⃣↘️6️⃣4️⃣
Alhmdullh afili shine abunda Ramlah tafara fa'da,murmushine na chin nasara ya kufce afuskanta yayinda hawayen nadama da tausayin Kanta yafara zarya akan fuskanta.
Tana murmushi tana zubar hawaye.
"Hauwa takaicine na za6an A,Zaid da Ramlah tayi yasata fashewa da kuka, sosai takejin 6acin rai da bakin ciki na sauya raayi da Ramlah tayi.
kukan da Hauwan ta sake, shine yasa Ramlah bude idonta tar tana kallon hauwa lokaci guda taji tsananin tsanar Hauwa yaduro akirjinta tare da rgrt na alakarda sukayi arayuwa.
Duk da batasan dalilin kukan hauwanba,yanzu ta tabbtr da abunda yafaru ba mafarki bane takuma battr inhar tabi sharrin kawa daf yake da yafarun azahiri.
Saidai Ramlah ahalin yanzu tadawo daga rakiyar duk wani sharri Nason zuciya, abunda tagani acikin awa biyun nan yagama isanta ishara,Koda mahaukaciya ce ita bazata riski wannan mummunar 'kaddaraba da hannunta Ko Ince da izinin ta.
bokanya karkashele ta kece da dariya pupupu hahahahaha pupupul hahahahah hahahahah
Tsalle tayi tadire asararin Sama tana ihuuu tana baza fukafukai saikace balbela.
Daga bisani dirowa tayi akan yatsarta 'karama tana lilo,Cikin muryanta maras da'di mai kaushi tafara mgn.
Yarinya kina da daman sauya raayinki, aiki Ko rashinshi,dankinbiya kudin aiki ifiriti minaljinnu sun amince da za6inki yarinya kibiya ifiriti minaljinnu naira dubu 'dari shine Zai Tabbatar da kinjanye Kan bukatarki.
Bokanya tayi kururuwa tana jijjiga jikinta akan yatsarta,tacigaba da mgn"yarinya dole ki fanshi kanki Kamar yadda kikashigar da kanki, Kalli nan bokanyar tafada tana surutai.
Ramlah takalli