Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Harijin TSOHO Complete Hausa Novel by ZAHRA M Surbajo

Author :  ZAHRA M SURBAJO Category :  Drama

Chapter   5 / 18

12K to 15K   out of 52.5K words

jamaa ahalarta ɗaurin auren dan dadd ma gayata yayi ta musamman amininsa ze aurar da ƴa.
jamaa ta koina tuttuɗowa suke,sabida tarone na ƴan siyasa tunda daddy ɗan siyasane fitacce. da ze tsaya takarar sanata watanni masu zuwa.
Habeeb ango se ƙamshi yake ansha manyan kaya kamar nacAllahshida tawagarsa shima.
tuni malamai ma ɗaura aure suka hallara,duk wani abu da abba ze tsara tun daren jiya ya gama tsarashi.
shiyasa ana zuwa kowa ya zauna mazauninsa.
gurin taro a cika ya tumbatsa,daddy nacan gefe yanata faraa,danji yke kamar shine yake aurar da khadeejansa.
wakilin ango habeeb shima yana zaune agurin.
se ƙanin mahaifin zahran wanda shine waiyyinta.
Abbane ya matso ya zaro kuɗi dubu ɗari biar ya miƙawa wakilin ango habeeb yace ga sadakinku,amsa yayi yana murmushi azatonshi sake badawa zeyi agaban jamaa tunda sun jima da kai sadakin,ga mamakinsa wasu kuɗin abban ya sak zarowa a aljihu ya miƙawa waliyyin zahran yayinda wakilin ango habeeb ya tsaya yana binsu da ido
"nine wakilin Alhaji sammani anji ina nema masa auran ƴarka zahra bisa sadaki naira milian guda"cewar abba.
"Na bashi,bisa sharaɗin ze ɗauki nauyin,ci da sha,sutura,kula da lafiya,ilmi,da kyakkyawar gurin kwana nata"cewar waliyinta.
"Ya ɗauka"abbaya amsa.
Ay tuni liman yace "sallu alal nabiyil kareem"cikin ƙanƙaninnlokaci aka ɗauracuran daddy da zahra ba tare dashi kanshi daddyn yasan dashi aka ɗaura ɗinb,dan sunƙi yin amfani da lasifikar da aka kawo.
ayko se fatiha kowa ke shafawa,hbeeb se murna yke dansunacn baya baya,jin anshafane yabasu tabbacin an ɗaura.
wakilinshine ya fice gurin hankali atashe ranshi aɓace ya isa gurin su habeeb ɗin dke ta famangisawa da mutane ana masa murna.
"kai dallah ku dakata bafa dakai aka ɗaura auranba ga sadakinka nan sun bani in baka"cewar wakilin nashi.
A zabure habeeb ya ruƙo wakilin nashi yana faɗin"dawa aka ɗaura inba daniba,innalillahi nashiga uku,waye ya aurar min mata"cewar habeeb cikin ƙaraji yana tuɓe babbar rigar da yasaka
Shiko abba janye daddy yayi sgurin dan jamaar da sukasan dashi aka ɗaura auran sunata tyshi murn cce shi zatnshi nacangma ɗaurin uren ƴar aminins lafiyane.shiyasa be kawo komib.
Falonshi ya shiga dashi,suka zauna daddy ya dubeshi cikin rashin fahimtavyace"yazaka janyoni mu shigo ciki ubar jamaarmu awaje,?"
"sabida inaso nayi tattaunawar sirri dakaine "cewar Abba.
Ay be gama rufe bakinsaba habeeb ya faɗo falon hankali atashe yana kuka,yayi gurin abban ya fara mgn,
"laifinme nayi ka hanani auran zahra,kataimakamin abba don Allah wallahi inason zahra da duk kan zuciyata"ya faɗi yana kuka.
"sabda baka dace da ita ba,kuma kaima kasani baka dace da zahraba shiyasa na hanaka auranta,katashi kaficemin da gani sauran dalilin zan turamaawaya"cewar abba cikin fushi.
Habeeb yasha jinin jikinshi musamman daya ganshi zaune da mahaifin khadeeja,be tsaya jaba ya miƙe sub sub ya fice afalon yana waigen fuskr abban da ake hango tsantsar masifa acikinsa.
"alhaji inba da habeebun ka ɗaurawa zahra urebato dawa ka ɗaura mata meke faruwane ka fito dani haske mana?"cewar daddy bayan fitar habeeb ɗin.
"na hana habeeb auran zahrane sabida be dace da itaba"cewar Abba.
"To daka hanashi auranta seka aurawa wa tunda de ay naga an ɗaura auran?"cewar daddy.
"Alhaji sammani kai na aurawa zahra,kaine mijinta,wanda inhar ka kasa riƙe auran zahra alhji nasan ko bayan raina bazaka kula da iyalinaba"ewar abba yana jin zafin abinda habeeb ɗin yayiwa khadeeja.
cike da mamaki daddy ya zare glass ɗin idanunsa yace "ni kuma alhaji,me zahra zatayi da tsoho irina,haba sam bakayi tunaniba yayin yanke wannan hukunci meyasa"ewar daddy cikin damuwa.
Hawaye abban zahra ya fara yimasa gamida duƙawa kan ƙafafunsa yace"zahra amanace agurinka dana gamsu ɗari bisa ɗari zaka kula da ita,kataimakeni ka amshi wannan aure don Allah"ya faɗi ikin kuka.
rungumeshi daddy yayi ajikinshi yana faɗin"tunda kayi haka nasan dole akwai dalilin daya wuce duk tunanin kowa,kadena roƙona na maka alƙawarin riƙe zahra amana komi wiya,amma inaso karta san nine wanda ta aua yanzu senan gaba pls"cewar daddy alƙawarin hakan abban yay masa.
tuni labari ya isa ciin gida cewa bada habeeb aka ɗaurwa zahra aureba,da wani tsohone,dan sunan ya kwantawa mutane.
ayko zahra wata kururuwa tasaka ta fito d gudu zuwa falonabba tana kuka wurjanjnta faɗi gabansu tana faɗin.
"abba kaimin rai habeeb shine na rsara rayuwata dashi shi nakeso dan girman Allah karka kaini inda banaso"
rarrafawa tayi ta isa gaban daddy ta kama ƙafafunsa tana faɗin"daddy kasa baki wallahi banason owa se habeeb shikaɗai ka faɗawa abbana kar yabani anda banaso"ta daɗi tana ɗora kanta aasha kitso ƙanana akan guiwowinsa,kallon kan takeyi anajin kison a burge zuciyarshi,daurewa yayi ya ce ana ɗao kan nata"kiyi aƙuri kije zan masa mgn kidena kuka"
miƙewa tyi cike da yaƙinin da take dashi na cewa zyi maganar.
ta miƙe ta fice tana kuka me taɓa zuciya da daddy kejin kukan har cikin zucyrshi.
koda ta fita bacwanda yace komai na tsawon lokaci kamin abba ace"acikin gidajenka wanne zaa kai maka ita nasan duk agyare suke?"
"akaita wanda kecan malali,yakubu evenue,zefi min safe"cewar dady cikin jin nauyi danshi ganin abun yake kamar a mafarki wai yaauri zahra yarinya datake masa kallon mahaifinta.
**********
Halima da khadeeja sunji saɗin fasa auran duk da basu san wata auaba,amma,sude hakan yayi musu suger.
da laasar abba yasa aka fito da zahra ita kaɗai se kuka takeyi,hannuna ya kama yaje yabadaddy awanda kowa ke ɗaukar hakan amatsayin amintacetaa yabashi ita yakaita gidan mijin nata.
daddy sata yayi a mota ya karɓi key ɗin a hannun drivernsa yaja yabar gurin da ita tana ta kuka
jin sun fara tafiyane yasa zahra ɗago kanta ta dubeshi tace cikin kuka"daddy yanzu kaima ka goyi bayan wannan auran kenan?"
"ba goyon baya nayiba zahra,mahaifinki yayi fushi yanzu shiyaa ma nae akawoki kawai in kaiki,amma kije yanzu kizauna duk abinda mijin aki ya mik wanda badaidaiba kitabbatar kin faɗamin ni kuma zan sanar da mahaifinki araba auran salin alin ba wanda yaji ya gani ki auri wanda kikeso kinji ko"cewar daddy cikin lallaɓawa
sosai ta gamsu da bayanin daddyn shiyasa ma ta dena kukan da takeyi suka iso gidan lafiyaye me gadi ya buɗe musu get
gudan sabn ginine na zamani da sosai ya burge zahra.
har ciki daddy ya shigar da ita inda ya jima yana mata nasiha kamin ya barotaagidan.
ayko miƙewa tayi ta zaga gida bacabinda babu acikinsa kuma komai ya mata kyau jitayi dama gidan aurantane da habeeb daya kwashi soyaa.
*********
se washegari ƴan wa akaje ganin ɗakin amarya kowa se son barka akeyi da gida n.
hakade taro ya watse batare da zahra tasan angon nataba.
mamantako samun abba tayi dabatunauran kan baa kyautaba yadinga bata haƙuri,be ɓoye mata kowaye mijinba,amma ya gargaɗeta karta faɗaa kowa.
hankalinta ya kwanta jin cewa ba wanine can da batasan halinshi bane.
abba ta waya ya tura wa habeeb hotunan wanda ya kaɗu sosai daganinsu,ayko haƙuri yaba abba gamida roƙonsa ya rufa masa asiri.
abba besake binta kanshiba,ya maida hankalinsa kn cikin khadeeja.
kranta yayi yamata faɗacsosai inda tai tamasa kuka.
likitansi ya kira yamasa bayanin abinda ke faruwax inda ya buƙaci acire cikin an kar mahaifina yaan abinda ke faruwa.
khadeeja dakeczaune agurin ita baso tayi acire cikinbacso tati acewa habeeb ya aureta dole ayko firgitar datayi na jin batun cire cikinne yasa jini ya ɓalle mataagurin cikin ya zube ɗin.
inda dama office ɗin likitanne,agurin aka gama komai akai mata wankin ciki wanda abba sosai yagodewa Allah da basu kai gacire cikinba ya fitada kanshi.
magunguna aka bata abba ya dawo da ita gida da kanshi.
***********
Amarya yau take cika wata guda cif a ɗakinta kuma kullum se daddy ya kiratacawaya yaji in komai lafiya,dan damacancemata mijin matafiyine..
yau tai alwashin kai ƙara ta farko gurin daddyn tundadama yace koma menene taje ta faɗa mshi ga ƙawayenta da ke ta bata shawarar yadda zata kashe auren bama kamar khadeejawacce tasamu kanta.
itade halima tsohon dacakace an auramataneyasa batason auran kuma tasan har abada habeeb baze aurta bane yasa itama take yaƙi da auran na zahra.
da wuri ta kimtsa ta nufi office ɗin daddy cikin sabuwar motar da daddyn ya siya mata yasa aka kai mata azuwan mijin natane ya siya mta.
daddy yyi mmkin ganin amaryar tashi a office ɗin nasa btare dayasan da zuwan nataba.
hannu biyu ya karɓeta bayan sun gaisane ta fashe da kuka da sosai hankalin daddyn ya tashi ya shiga tambayarta abinda ke faruwa.
ga mamakinsa seji yayi tace"jiya mijinnawa ya dawo daga tafiya daddy,wai dan kawai nace masa meyasa ya aureni karkaji zagin da yayminaminshegen dukawallahi dazan buɗe maka jikina kaga dukan da yay min zakasha msmaki"cewar zahra tana share ƙwallah"
daddy tsabar mamaki dariyace ta kusa kubce masa dan jiya agidan ya kwana ba tare datasan ya kwanaba,kuma yasan lfy ya baro gidan.
"Yanzu shi abu ayman ɗin yana gari kenan?"cewar daddy yana kallinta.
Eh na baroshi ze shiga wanka yana nan"cewar zahra tana ɗn latsa wayarta afakaice,ayko tasaka ringtone ,duka dady na ankare da ita seji yayi ta kara akunne ta fara mgn.
"ganinan dawowa kitso naje kayi haƙuri"ta faɗi tanawa daddy inkiya da cewa mijin natane ke kiranta"
daddy dariya yakeson yi amma ba dama.
Tana ama wayar tace "daddy bariinje kar ya kuma dukana,dama nacene bari inzo in faɗa maka kar kaji daga baya."
"kin kyauta kuma hakan dedene kuta haƙuri da zaran ya kuma kisake faɗamin dan mu kamashi a hannu"
Godiya taimasa ya rakota har mota yana faɗin tai tuƙi a hankali.
ayko ta fice a harabar gurin anta fess.tuna hanya ta kira halima da khadeeja ta faɗa musu yadda akayi sunata dariya.
shima daddy ranr yini yayi cikin nishaɗi dn zahran da salon ƙaryr tata dariya suke bashi.
*********
yauma agidan ya kwana ba tare da sanin zahranba dan se dare yake shigowa ta vaya.
Har ya kwanta bacci yaji wayarshi na ruri da sauri yaɗaga kiran ganin zahrace ga mamakinsa ihu yaji tnayi,tana faɗin"kayi haƙuri don Allah krka kasheni wayyo Allah na daddy mijina ze kasheni"
miƙewa yayi yana daria ya buɗe ƙofar ya shiga falon a hankali,hangota yayi zaune abunta akan gadonta riƙe da wayar tana ta ihunta.
be ƙarasaba ya dawo ɗakinshi yana faɗin"ganinan zuwa gidan naku zahra kiyi haƙuri"cewar daddy da dariya tagama cin ƙarfinsa.
"kabari da safe kazo yanzuma na faɗa makane dan kasan yana dukana"cewar zahra cikin sheshsheƙar kuka.
"to kibashi haƙuri dole ammaca ɗauki mataki akanshi.
haka yakashe wayar yana dariya dan abun yabashi dariya sosai.
**********
Washe gari weekend ne hakanne yasa daddy ya fice ta ƙofar bya sannan yaje ya mata knucking ƙofar falon nata.
ayko cikin jin daɗi tazo tabuɗe masa ya shiga.
ayko kuka tasa tana ganinshi tana faɗin "daddy ka fitar dani agida daka kawoni wlh kasheni zeyi ka taimakamin"ta faɗi tana kuka.
"ay zuwan da nayi kenan jeki kiraminshi sitasa nayi sammakon zuwa dan in sameshi agidan"cewar daddy.
"Ay da asuba yake fita yanzuma bayanan"cewar zahra tana kuka.
"To kiyi haƙurinkidena kuka,yanzuke meye babban abinda yafi damunki dashi?"cewar daddy.
Ayko gyara zama tayi tace "daddy kayi haƙuri amma zan faɗi abinda ke damuna,"wallahi daddy tunda akayi auranmu da abu ayman ko hannuna be taɓa riƙewaba,baya kwancia dani danai mgnshine yacemin badan haka ya,aurenibadan shi yatsuabaze iya hakaba,shi kawai ya aurenine dan kare mutunci"ta faɗi tana kare fuskarta.
Shuru daddy yayi yana nazarinta yace"to kina cutuwa gameda rashin akan atsakaninkune?"
"Cutuwa kai daddy wlh ko bacci bana iyawa sabida ciwon mara, ina tsoron kar shaiɗan ya rinjayeni"
Ajiyar zuciya ya sauke me nauyi yace "bari inje office ɗinshi in sameshi aurebaze yiwu a hakaba."
ayko sosai taji daɗi ta rakshi har mota yaja yatafi ta koma cikin gida tana rawar jin daɗi,ita damuwarta ma numbar habeeb dabata samu.
su halima ta kira ta faɗa musu yadda kayi,ayko murna sukai ta tayatadan sun zanyau dole a kwance auren
**********
daddy ko tunda yabar gidan yasha alwashin yau ze bayyana kanshi amatsayin mijinta dan ra dena kwana da ciwon marar kamar yadda tace tana yi.
Da magriba ya tura mata sms a wayarta da numbershi wanda bata saniba.
_zahra ina hanya yau ki shirya tarbatacadaren yau,Angonki abu ayman_
sosai cikin zahra yakaɗa jin cewa yau yana hanya ze dawo.
Zamavtayitsuru agidan.
Koda taji ƙarar shigoar motarshi da gudu ta leƙa,ta ga motar bata taɓa ganintaba.
dafe ƙirji tayi tanahaki.
ta ƙofar baya yacshiga ɗakinshi,ya ajiye kayan da ya shig dasu,sannn ya kira numberta,a tsorace ta ɗaga yayi ƙasa da muryarshi yace"ki zo Ɗakina ki kwashe kayan danaczo dasu zan shiga wanka"
Amsawa tayi da to ta iƙe ta nufi ɗakin zuciyarta na bugawa.
koda ta shiga ɗakin baya nan ya shiga wankanɗauko kayan da zata ia tayi ta kai kitchen sannan ta koma ɗauko sauran.
ta ɗauko ledar kenan ta juyo shi kuma ya fito daga toilet ɗaure da tawul,yana goge jikinshi da wani.
ja da baya zahra ta farayi tana nuna shi takasa yin mgn.
daddy da sauri ya zagayo ze isa gurinta dan yaga ƙoƙarin fita da gudu takeyi kawai cikin rashin sani gado ya riƙe masa tawul ɗin daya ɗauro ya rabu da jikinshi se gashi tik agbanta bura na lilo.
wata ƙara zahra tasaki ta yanke jiki ta faɗi agurin sumammiya.


26


A gigice daddy ya ƙarasa kanta ya ɗagota ya haɗeta da jikinshi yana kiran sunanta.
sanyin ruwan jikinshi ne ya ratsata ta sauke ajiyar zuciya me ƙarfi sannan ta buɗe idanunta.
jinta ajikin mutumne yasata yin saurin ɗaga idanunta dan taga kowaye.
karo taci da fuskar daddy yana mata murmushi,yunƙurawa tayi da nufin ƙwacewa se ji tayi ta cafko burar tashi a hannunta wata ƙara tasaki ta shiga yarfe hannunta.tana kuka me tsuma zuciya
"why?why?why daddy?"ta faɗi muryarta narawa tana kuka.
be saketaba yace cikin tattausan lafazi"mu ɗauki hakan a matsayin ƙaddara zahra waccevmahaifinki ya ƙullemu acikinta ba tare da dukanmu mun shiryawa faruwar hakanba"
Fincikewa tayi daga ruƙon da yay mata ta miƙetsaye idanuna a runtse dan batason kallonshi ayadda yake.
"tunda kace ƙaddara ta ƙullemu ay Allah ya baka damar kwancemu daddy,kasakeni yanzu base anjimaba"ta faɗi afusace.
miƙewa yayi ya usa gun kayanshi ya zaro jallabiya da gajeran wando ya saka ya zauna gaban mirror yana shafa mai,yace"zahra aurena dake na amanane dana ɗaukarwa mahaifinki,cewa ba saki acikinsa zamu rayu har iya ƙarshen rayuwarmune,dan haka kicirewa ranki mafarkin zan sakeki"ya faɗi ba tare daya bi takantaba.

"wallahi sekasakeni ko baka ƙaunar Allah tunda nide bana sonka,in kuma aka matsamin in zauna dakai wallahi sena kasheka,wannan ayzalincine kagama cinye ƙuuciarka tsufa yazo maka bazaka haƙura ka koma ga Allah ba shine kasakoni acikin rayuwarka,wlh Allah seya sakamin."ta faɗi tana kuka riris.
Murmushi daddy yayi yace yana tafa mata"kuce amaryar tawa zata iya kisa to inde hakane bari inje in sallami masu adin gidannan dan duk wanda ya shigo asan meya shigowa"
Ficewa tayi aɗakin da gudu zuwa natatana kuka me taɓa zucua.wayarta ta janyo ta kira number mamanta.
bayan ta ɗagane kawai zahra tasakar mata kuka wanda ko baa faɗawa mamanba tasan tagano wanda aka aura matane.
"mammy abba ya cuceni ya cuci rayuwata,daddy fa mammy,wayyo Allah nashiga uku na lalace"cewar zahra tana kuka.
"baki shiga ukuba zahra zaɓin iyaye babu cutarwa acikinsa ki zamo me biyayya zakiga alfanun hakan"cewar mama cikin sigar rarrashi.
"Mama ko kefa baki auri tsoho kamarshiba tare da abba kuka girma ni meyasa se bayan shi ya girma zaa auraminshi"
Tunda kinƙi jin rarrashi zahra to kiyi dukabinda kikaga dama wallahi ba ruwana kuma karki ƙara kirana gameda hakan dan karki kashemin aure sabida mazan ƙwarai irinsu yanzu tsada suke,ke in kin kashe naki auran kanki kika yiwa"cewar mama gamida kashe wayarta,tausayin ƴartatanacratsa zuciyarta.
Zahra jin mama ta kashe wayarne yasa ta kife agurin tana kuka me tsuma zucita.
daddy na kammala abinda yake ya kira abban zahra awaya bayan sun gaisa daddy yace"to yaude amaryata fa ta gano nine ta aura gidana ya rikice ataimaka ashigo ciki a ɗanmata nasiha ni taƙi jintawa"cewar daddy yana dariya.
Murmushi Abba yayi yace "barni da ita ƴar kusun uwabari inkirata karka damu nide kawai kayi haƙuri ka riƙemin ita zuwa gaba zata gane."cewar Abban.
"Ariƙe take aminina har zuwa numfashina na ƙarshe koma me zatayi zan haƙure insha Allahu"cewar daddyn.
Godiya abba ya masa sosai sannan ya kira wayar zahra,koda taga kiran da kamar bazata ɗagaba can kuma tsoro ya kamata ta ɗaga.
"zahra daddy ne mijinki matuƙar nine na haifeki kuma kina,da shaawar ci gaba da amsa sunana amatsayin mahaifinki,to ki zauna agianki,dan wallahi duk ranar da kika bari ya sakeki to nayafeki acikin ƴaƴana kindeji na gaya miki"cewar abban cikin kakkausar murya.
"Abba ka fahimceni nifa wallahi tsufane fa yayimin "cewar zahra cikin kuka.
"Ita yarintar taki kita ado da ita karki ari ta tsufa,shashasha kawai wacce batasan inda ke mata ciwoba"cewar abban gamida kashe wayarshi.
Wani gumine yashiga ketowa zahra jin kalaman mahaifin nata.
Shigowar daddyce ta katsemata tunanin nata ta ɗago jajayen idanunta tana kallonshi,gamamakinta kusa da ita yaje ya zauna har jikinsu na gogar juna,waigowa tayi ta kalleshi ga mamakinta ido ɗaya ya kashe mata gamia ɗaga mata gira,yana laso laɓɓansa na ƙasa yana mata wani niimtaccen murmushi.
ay kawai data rasa me zatayi kawai seta kwanta akan gadon tana shushshura ƙama tana yautsa gashin kanta da hannunta tana kuka tana faɗin "an cuceni wallahi,Allah kasakamin."
daddy juyawa yayi ya haye kanta abunshi,dan gara ya nuna mata shima ƙwallon shegene,duk abinda take tunani akanshi na zamansa mijinta ya kau azuciyarta ta arda de shi mijintane koda bazata soshin ba.
wata kururuwa tasaki jinshi ajikinta,beyi ƙasa aguiwaba ya haɗe bkinsu guri guda ya hanta cika masa kunnen datai niyta.
ayko dukan byanshi takeyi tana yaƙushinshi be bi ta kantaba soyake yayi abinda yay niyya.

duk wanda ya fitar ko ya karantamin be biyaba Allah ya isa ban yafeba.



27

*Duk wanda ya fitarmin koya karantamin be biyaba ban yafeba Allah yabimin hakkina*


Hannu yasa ta bayanta ya zuge mata zif ɗin rigarta,yayi ƙasa da ita,zahra yi take kamar zata hau bori dan tasamu ya cire bakinshi anata amma yaƙi bata damar hakan.
idanunta ne suka firfito lokacin da taji yana ɓalle mata bra,hannunta da take dukan bayanshi dashi ta cire ta fara ƙoƙarin kare manyan nonuwanta dake shirin bayyana daddy ya gani.
zare bra ɗin yayi yayi wurgi da ita,,dede lokacin ya sakar mata baki,ayko faɗi take"Ka ɗagani karka taɓani wallahi ba dan kai na killace kainaba ka....."maganar ta tsaya a wiyanta lokacin da taji nononta abakin daddy yana sha,cikin wani arnen salon da ita kanta bazata iya yin bayaninsaba.
Tsotsar nonuwan yake duka biyu yana murzasu da hannunssa,tuni kan nonon yayi tsini,yasa tafinhannunsa yana liliya mata.
Banƙarewa take tana son ƙwacewa amma yaƙi sakinta ga wani abu dake zubo mata a pant da batasan ko meneneba,daddy ya jima yana shan nononta wanda hakan yasa jikinta yayi laƙwas se ɗan shushshura ƙafa da takeyi.
hannu daddy ya zira mata cikin pant,ayko wani abu taji yana tsut tsut acikin haq ɗinta,a ankali ta ruƙo hannunshi tace hawaye na biyo idanunta "wallahi budurcina ba naka bane na wanda nake sone wanda akeso akewa kyautarsa wallahi dana baka buucina gara in mutu,inma ka aureni

5 / 18