Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Harijin TSOHO Complete Hausa Novel by ZAHRA M Surbajo

Author :  ZAHRA M SURBAJO Category :  Drama

Chapter   11 / 18

30K to 33K   out of 52.5K words

kamar kushiya,shine yanzu kuma tasa ayin kushiya duk aƙoƙarinta nason rabani da ubanta"cewar zahra.
"Gidanubanta wallahi sede afitar dake a makara amma kinzo kenan,sede ta mutu,amma wallahi se mun maida ita bb acikn rayuwarta."cewar halima.
Sun jima halima na kwantar mata a hankali dabata shawarwari kamin suyi sallama zahra ta rakota,tasa driver ya maida ta gida.

Direct ɗakin uncle tawuce inda tasmu ɗakin kaca kaca tausayinshine ya kamata tasanduk inda yake yanacan cikin damuwa.
gyra mishi ɗakin tayi yayi fessta anke masa bayi,sannan ta ɗauki wayarta da nufin kiranshi Allah sarki saƙwanninsine rututuawayar tata na batahaƙuri dakwantar matadazuciya.
wasu hawayen tausayinshine suka,zubo mata,ta danna number takirashi.
yana tar da abban zahran yana masa bayanin damuwarsa har rashin tashin gabanshi duk be ɓoyemasa ba, seda ya faɗa mas dan a and ze faɗawa inbashiba ɗin.
kiran zahra ne ya katsesu daddy ya ɗaga kiran,gaisawa sukayi sannan zahra tace"babyna kadawo da wuri gida ina kewarka"tacfaɗi ashgwsɓe.
ajiyar zuciya daddy yacssuke dsn dsmfushin da takeyi dashi yafi komai ɗagamasa hankali.
"ina tare da abbanki xyanzu haka amma da munyi sallah zan dawo,i missed you too"cewar daddy yana jin sonta da,tausayinta aranshi.
Sallamasukayi ya kashe wayar ya maida hankalinsa kan jawabin da abban yake masa.
"Alhaji inaso kasani hajiya gaskiya ayi datace ka auri marwa,dan tsakani da Allah zahra bazata iya tarbiyanta da yarankaba bare hardakhadeejaacikunsu dole sunabuƙatar me tsawatar musu,dan hakani banga,abundamuwa awannan fanninba sannan batun lafiyarka shima in akacdace daaddua da maganin gargajiya zaa warke dan haka kanatsu kayiwa mahaifiyarka biyaya kan Allah ya rabaku"cewar abban.
"Dama damuwar zahrace tasani cikin damuwa"cewar daddyn.
"Yo zahran me zahran banzaana batun umarnin uwa,"cewar abba.
"Zahrata ba banza bace,inka kuma zagarmin iyali a udona semunyi faɗadakai"cewar daddy yana dariya.
Shima abba dariyar yayi yace"dako na biyota gida na zanetata haɗani fsɗa da abokina."
Tafawa sukayi uka miƙe suka nufi masallaci domin anfara kiran sallah.


54


***************
"zahra mijinki yazo ya sameni kuma yamin bayanin duk abinda ke faruwa,banaso kisa abun aranki yadameki komai me wucewane kede kizamto me biyayya"cewar abba a waya bayan daddy yabaro gurinshi ya kiratayanamatanasiha.
"Insha Allahu zanyi daddy"cewar zahra awaye na biyo idanunta.

Yajima yana mata nasiha me ratsa jki kamin ta haƙuratai shuru,dan ita kaɗai tasan abinda takeji aranta.bata da sauran mafitar data wuce tai shuru ɗin dan cigabaakukan ɗagaa abbahankali zatai abanza kawai.

Abba koda ya kashe wayar tausayin zahrane lulluɓe da koina na jikinshi kallo ɗaya zakai masa kasan yanada damuwa.
"Abban zahra wai yanzu hakazaasa ido anaganin yarinya cikin damuwa amma bazakayi wani abuba,danfa duban alaƙarku kar hakkin zaha ya kamaka tsakani dacAllah nagaji wlh"cewar mamy dake zaune kusa da abban.

gyara zama abba yayi yace cikin sigar kwantar matada hankali"komai mubi ahankali hajiya wlh nasan zahra na cutuwa amma banaso ace daga mu aka fara haifar da matsalar gwamma yazo dagacan se arabu salin alin dan haka kita tayata da addua Allah yay mata zaɓin alkhairi"cewar abba cikin damuwa.
shuru mammyn tayi amma har ranta ita annan auran na zahra a fitar mata arai dan tun da akai auran matsala daga wannan se wannan.
*************
Yau hajiya ta ayka da wakilai garinsu marwa aka ɗauro auranta dadaddy wanda shi daddyn bemasan anayiba se da dare yayi hajiya ta kirashi awaya dan tun magriba aka kawo marwagidan hajiya.
bayan daddy yazo gidan hajiyar yasha mamakin jin cewa an ɗaura masa,aure da marwan
"Hajiya da bakiyi gaggawar ɗauro aurannanba dan wallahi banida lafiya dan anjira na samu lafia se ayi"
"Allah ya baka uta lfyr kunatare,dama na kirakane ka ɗauki iyalinka ku wuce na sauke wannan nauyin"cewar hajiar
bashida sauran mgn haka suka fice da marwa ɗirkekiya da ita dan tafi daddynma ƙiba nesa ba kusaba.
haka suka baro gidan hajiya bece mata komaiba har suka iso nashi zaha nazaune falo zaman jiran dawowarshi dan tun ɗazu take falon.
shigowarshi taji ayko da gudu taje ta tarbeshi tana murnar ganinshi

lura rayi bashi kaɗai bane da sauri ta sakeshi akunyace dan duk zatonta ƙanwar mahaifiyarshi tazo daga kano asa duk kunya ta isheta..
cike daijin kunya zahra ta ɗan rusuna tace "sannu daazuwa maama"cewar zahra ta na duƙawa agababta.
duk takaici da baƙincikin da daddy yake be kasa yin dariaba,kamo zara yayi yana faɗin"ba mamanki bace zahra kishiyarkice"cewar uncle yana janyo zahran jikinshi.
Da sauri zahra ta kalli marwar ayko ta watso mata harara da sauri zahra taɗauke idonta,ta dubi daddy asanyaye tace"an ɗaura auranne daddy?
gyaɗa mata kai kawai yayi dan bemasan me ze ce mataba,miƙewa tayi tsam tabar gurinzuwa ɗakinta ayko agigice ya mara mata baya zuwa ɗakin nata yabar marwa a falo.
suna shiga cikin ɗakin zahra kuka ta fashe dashi da sauri daddy ya ƙarasa kusa da ita ya rungumota jikinshi, ta ɗinga kukanta har seda ta gaji dan kanta sannan ya daramagana"zahra kiyimin rai kidena kuka wallahi takar wuta haka nakeji azuciata ki dauki wannan abun kaddaata ni mijinki dan Allah zahra kibani farinci agidannan inba hakaba wallahi se kin rasani a duniar bana son amuwarki.."
"dadd inasonka dole inyi kishinka amma dan ka auro wannan buhun wallahi banji komaiba,araina, karka damu daddy Allah baka ikon yimanaadalci"cewar khadeeja cikin damuwa.
daddy be bar zahra ba seda sukayi wanka suka fito,tare ya kwantar da ita akan gadon sannan shima yabi bayanta sukayi kwanciyarsu.
zahra ta lafe aƙirjin mijinta bacci me daɗi ya ɗaukesu.

marwa ko nacan tayi turus a falo tana jiran fitowar angon nata ammacse taji shuru tun tanasa ran aninsa har a cire.
khadeejace tacshigo falon zata kai cup kitchen kamar a mafarki ta hangi marwar da ɗan gudunta ta isa gurinta tana kiran sunanta cike damurna dan yanxu suke waya da baffa yake cemata an ɗaua auren marwar dababansu, yanzu hakama rana gian hjiyasu.

rugume juna sukayi fuskar khhadeeja ike da farinciki take tiwa marwar sannuda zuwa.ba walwalacafuskarta tacamsa sannan ta dubi khadeejatace" khadeeja dama varikancin matar ub baku yakai haka baki faɗaminba in shirya?"cewar marwa tana riƙe baki.
"hala ta gwada miki halin?"cewar khadeeja"
"ta janye alhajin sun wuceciki niko ɗakin da zanyizaman nawa auranbaa baniba"cewar marwa.
"Taso in kaiki ɗakin naki anty marwa dare yayi dan daddy yayi bacci inde kiksga falon sams ba haske"cewar khadeeja tana ɗaukar msta jakarta.
miƙewa tayi ri sɓace tabikhadeejar zua ɗskin.


55

Kamar yadda daddy ya tsara hakance ta aru suka nufi gidan shugaban ƙasacike da shauƙin juna.

sun jima agidan kamin su fito,dan dare ya fara yi sosai ,ahanyane zaha tace"daddy ankawo maka amarya jiyakuma baka je ɗakintaba,hakan ba yau,inasokatashi lahira ba taredahakkin kowaba "ta faɗi atausashee.
murmushidaddy yayi yace"hajiyamacewa tayi dan takula da yara ta auromin ita, tace ke ni kawai zaki iya kulawa dani,to laifine dan na ajie kowa a ɓangarensa?"ya faɗi yana kamo nonuwan zara ta kauce gamida doke masa hannun nasa.
"daddy nide kayi adalci shine burinakawai"cewar zahra
"Zanyi sekin fara samamin baby tukunna "ya faɗi yana latsa cikinta
a haka suka iso gidan,suna shiga suka samu marwa zaune ita da khadeeja ayko gaba zahra tayi bata kulasubaczuwa ɗakinta.
daddyne ya tsaya suka gaisa sannan yasa kai zebi zahransa.
"inba damuwa inasn magana dakai a ɗakina,"cewar marwa agaban khadeejar.
"Dareyayi ko zamu bari seda safe"cewar daddy yana ɗan tsaki
"da ka saurareninde ko ba yawa"cewar marwar tana wani kashe murya ana fari da ido.
kunyar idon khadeejace tasa daddy yabi bayan marwar zuwa ɗakin ta,, dan shi bega mgnr da zata masa ba.

"suna shiga yaja gefe ya tsaya yace "faɗi abinda kikeson faɗi zaha na jirana "
"ban anaka zuwa untaba ay amma nima matarkace inaso ka bani hakkina na aure a matse nake"cewar marwa amarya mecapacity.
"Hakkinki ay na baki koko a hanaki yaran nakinne,,dansu aka auroki to wannee hakkine kuma kikebiɗar inbaki?"cewar daddy.
Ga mamakinsa kawai se gani yayi ta faea kuka tana faɗin "matarkace ni wallahi inde baka bani hakkinabazan je wajan ita hajiyar data haɗa auran taraba dan bazan jurehakaba"cewar marwa.
Daddy jinzata faɗawa hajiyane yasa a kamo hannunta cikin sigar rarrashi,"marwa babida isasshiyar lafiya ajjikinako munje gado baabinda zan i yayimiki kiyi haƙuri"a daɗi cikin sigar rarrashi.
"nide ko kaɗane kaimin wallahi amatsenake"ta faɗi tana cusa hannu saman haq ɗin nata.
'daddy takaici abun ya bashi,"nace banida lfy baki yarda ba to muje kiganewa idonki ni na rasa gane kan wannan masifa.da hajiya ta haɗani da ita wlh."cewar daddy cikin fushi
Ba kunya tayi gaba shigin shirgin taje ta baje a gadotsabar takaici daddy jiyake kamar yayi ihu dan kawai maaifiyarshi dataceczata aɗawane dacwlh har ta gama zamanta hannunta baze kamaba.

ga mamakin daddy ya kwanta da marwa lafiyalau bactarecda gabanshi ya kwantaba,abun yai matuƙar ɗaure masa kai,khadeejacdake laɓe bakin ƙoar marwar jin nishin marwarne yasa ta tabbatar da,daddynsu cinta yake wandadama burinsu kenan.
farincikine yakamata tabarvƙofar ɗakin ranta fess yau marwa ta angwance dacdaddy.
shiko daddy befi 30 minute yayi akan marwa ya saukasabida koya ya zura mata burar ya fito se tayi masactusa ta gaba dukse yaji ba ata gamsuwa a haɗakar.
wanka daddy yashiga yayi yamaida kayansa yay mata seda safe yafice a ɗakin wanda hakan sosai ya ƙonamata rai dan ba haka tasoba.

ɗakin zahra ya wuce direct inda yasameta harta kwanta rungume da fulo,dan tunda tajishi shuru tasan yana gun mama marwa amarya.
shigowarshi ce tasa tajisanyi aranta,lafawa yayi ya kwanta abayanta yana kssing wiyanta,yace"baci batare daniba babyna?"
"na ɗauka ba anan zaka kwana bane yasa daddy"cewar zahra asanyaye.
"A ina kikesa ran zan kwana bayan ɗakinki?"
"ɗkin mama marwa mana Ay itama matarkace"cewar zahra tana juyowa suna fuskantar juna.
Daddy komawa yayi serious yace"zahra in Allah yakaimu gobe ki kira maryam ta sokoto awaya ki bani ita zan yi mgn da ita kinjiko,sabida gameda matsalaru yanzu nagano wani sabon abun dayasa nake son mgnr da ita"ya faɗi yna kwantar mata da gashin girar ta.
bakin zahra har rawa yaketace "daddy ka kwanta da marwa lafiya lau ko?"
idanunta daddy ya kalla yace "eh zahra kuma makamanciyar matsalar babu ita"ya aɗi yana ƙara haɗeta dajikinshi.
kuka tasa masa jin cewa ƴar zuwan jiya ita har ankwanta da ita amma ita me shekara biyu abu ya faskara.
"am sorry zahra"cewar daddy.
Bata kulashiba taci gaba da kukanta seda tayi me isarta sannan ta dena daddy be hanataba dan asan abun kukan aka mata.


56

Maryam inaso kitaimakamin da maganin damuwaru nida zahra daa nan sokoto nasan ɓangrenku akwai magunguna dan wlh ina cutar da yarinyarnan"cewadr daddy lokacin da,zahra ta kira masa anty maryam ɗin.
"insha Allahu alhaji zanyi bakin ƙoƙarina wajan ganin na nemo muku mafita tabbas zama ahka akwai cutarwa wan ba kowacce mce bace zata ɗaukihakn kuma kuma daga ɓangarenku ku dage da addua."cear anty maryam.
Sun jimadaddy na mata bayani kamin daga bisani sukai sallama aba zahra wayar shi ya shiga wanka.
"Zahra kina jina ko,kiyi haƙuri wallahi makircine sua shiryamiki and insh allahu kansu ze koma nyi miki alƙawarin uk indamagni yke sena nemoshi rayuwarki bazata tfi abanza ba"cewar anty maryam ɗin cikin sigar rrrashi.
,"to anty nagode sosai Allahkuma ya bamu nasara akan maƙiynmu"cear zahra.
Sun jima anty maryam na bata shawararin yadda zata gudanarda rayuwarta agudan mijin nata fitowar daddy yasa sukai sallama zahra ta ajiye waar taje ta fara taimakawa daddyn domin ya shirya.
Basujimaba ta kammala shiryashi sannan ya ruƙo hannunta zuwa dinning rea inda ta shirya masa breakfast.
kan cinyrshi y zaunar da ita ya fara bt abincin baki tana ci shima tana bashi,marwa da khadeej na leƙensu ta window suna tsine mta.
suna kammalawa zahra ta langaɓe kai tace "banajin driving daddy ka saukeni gidansu halima tunda nai aure befi so uku najeba,kullum itace ke zuwa gurina"ta faɗi ssanyaye.
"bafa nason zuwa gurin ƙawaye zahra "ya faɗi yna miƙewa tsaye tare da ita jikinshi.
"daddy halima ay tafi gaban ƙawa sede ƴr uwa pls kabarni zaman gidn in bskanan bemin dɗine"ta faɗi idanunta na kawo ƙwallh.
dacsauri daddy yshare msta yace "jeki shiryo ina jiranki amota"
Ayko daɗan gudunta ta juya tan tsallenta ta shige ɗakinnata alamun dke gwada rji daɗin barin natan da yayi.
********
halima taji daɗin zuwan zahra an dama itama sotake ti wanka taje gidan kai mata wani taimako data mso mata gurin kakanta dan tun barowarta gidan su zahran damuwar taƙi barinta burinta kawai ta samawa zahra mafita shiyasa taje gurin kakan nata azaria ta faɗa masa kuma yabata magunguna inda yabata tabbacin sammune akayi mata.
"halima shekaranjiya sega daddy da amaryarsa"cewar zahra.
Azabure halima ta kalli zahran tace"au wai anyi auran zahra harta tare?"cewar halima aruɗe.
"ƙarewa made jiya mijinta yakwanta da ita"cewar zahra hawaye na biyo idonta.
"Tokefa zahra ke har yanzu bata tashi a gurinkin?"cewar halima itama cikin damuwa.
"Yanzu ko romance ɗinma babu dan yace cutar da kanmu mukeyi, gara mujira samun lafiyars kawai,bwallahi se king matar ashi tayi huɗuna"cewar zahra.
Halima batace komaiba ta janyo ledar magungunan data karɓowa zahran ta miƙa mata tace gasunan kowanne akwai ƴar tkadda aciki yadda ake amfani dashi jiya naje zaria gurin malam na karɓo miki kije ki gwada insha Allahu zaa dace sharrinsu seya koma musu,"cewar halima.
"Ni wallahi halima na rasa wacce irin ƙiyayyace khadeeja kemin da ar takeburin kassarani a kowacce hanya"cewar zahra
"kicireta azuciyarki dan ba ƙaunarki take yiba"cewar halima.
Sun jima tare da halima har seda daddy ya turo drivenshi yao ya ɗauki zaha yamaidata ggia.
A daren ranar zahra ta fara amfani da magungunanta da halima tabata,kuma can sokoto macanty maryam ta miƙe tsaye wajan nemomata maganin dan ance matsalar ajikin zahran take so itaczaayiwa maganin.
********
"wallahi baze yiwu kullum ace ni banida girki agidannanba,sede ƴar gwal ay ba haka akeyiba"cewar marwa time da daddy yace ta fitar masa aɗakinsa.
"look marwa duk wanda zaki faɗawa ki faɗamasa,wallahi tallahi bazaki kwanacaɗakinaba ni mijin mace ɗayane kuma itace zahra ke ƴaƴana na aurowa ke in kuma bazaki zaunacdasubawallahi zan miki saki uku ƙwarara inga in hajiya zata a dawo da auran namu,dan haka ki ficemin da gani"cewar daddy cikin fushi,zahra dake wanka a toilet ɗinsa,a razane ta fito dan ganin meke faruwa dan bata san da shigowar marwanba.
marwa kallonta akai gurin zahran dake tsaye ɗaure da tawul race"wallahi inma asiri kikayi nasa to atafin hannuna kikeyi ni mamarkice awannan fannin, ƙaramar yarinya dake se masifar kishi to dani kike mgn"cewar marwa cikin fyshi.
"Marwa inkika kuma yin wata mgn anan gurin wlh sena nuna miki muhimmancin wannan yarinyar agurina ki fice"ya faɗi yana nunamata hanya
sum sum ta fice a ɗakin zuciyarta na mata ƙuna,tana fia taci aro dakhadeeja dake laɓe aƙfar ɗakin daddyn dan taji ya,zaayi.
hannun juna sukariƙe sukacsauka ƙasan falon dansaman ɗakin daddyne da zahra.

57

wallahi baze yiwu kullum ace ni banida girki agidannanba,sede ƴar gwal ay ba haka akeyiba"cewar marwa time da daddy yace ta fitar masa aɗakinsa.
"look marwa duk wanda zaki faɗawa ki faɗamasa,wallahi tallahi bazaki kwanacaɗakinaba ni mijin mace ɗayane kuma itace zahra ke ƴaƴana na aurowa ke in kuma bazaki zaunacdasubawallahi zan miki saki uku ƙwarara inga in hajiya zata a dawo da auran namu,dan haka ki ficemin da gani"cewar daddy cikin fushi,zahra dake wanka a toilet ɗinsa,a razane ta fito dan ganin meke faruwa dan bata san da shigowar marwanba.
marwa kallonta akai gurin zahran dake tsaye ɗaure da tawul race"wallahi inma asiri kikayi nasa to atafin hannuna kikeyi ni mamarkice awannan fannin, ƙaramar yarinya dake se masifar kishi to dani kike mgn"cewar marwa cikin fyshi.
"Marwa inkika kuma yin wata mgn anan gurin wlh sena nuna miki muhimmancin wannan yarinyar agurina ki fice"ya faɗi yana nunamata hanya
sum sum ta fice a ɗakin zuciyarta na mata ƙuna,tana fia taci aro dakhadeeja dake laɓe aƙfar ɗakin daddyn dan taji ya,zaayi.
hannun juna sukariƙe sukacsauka ƙasan falon ddansaman ɗakin daddyne daczahra.

Dadynmƙewa yayi ya isa kusa da zahran yasa hannu ya kamota yanafaɗin"pls karki biye musu koma me zatace miki nine mijinki ni nake auranki bawaniba,"ceear daddyn yana rungume zahran.
"Daddy kadena bani haƙuri kom me zatace taje tait cwa nide na miƙawa Allah lamarina kumacshine ze iymin inshacallahu"cewar zahran.
"Good muje kimin wankan nima tunda kema kinyi"ya faɗi yana janta suka koma toilet ɗin suna driya.
marwa da khadeeja ko ɗakinnkhadeeja suka wuce suna shiga marwa tace"kece fa kikasa naauri ubanku to menene yasa bazaki tsaya tsayin daka kikwatomin ƴencin da yƙi bniba,wanne irin aurene wannan tundaga kwanciya so ɗaya ce ba ƙari,tskni da,Allah bazan iya hakanba"ceear marwa.
"kiyi haƙuri anty marw wallahi zanyi duk me yiwuwa wajan ganin daddy ya muttuntaki kiyi haƙuri don girman Allah karkice zaki tafi kibarmu"cewar khadeeja cikin sigar rarrashi.
haka sukayi zugum a ɗakin bame mgn kowa na tunanin mafitar rayuwarsu gamedaczahra.
*********

tun safe khadeeja ta kafa ta zauna a falo zaman jiran fitowar addyn,dan tasha alwashin tararsa tai masa mgn.
Ayko kamar kullum tafe yake shida shlelensa zahra zata rakashi mota.
Gaisawa sukayi da khadeeja,sannan khadeeja ta tsuguna agabanshi tace daddy inason mgn dakai ne don Allah"ta faɗi amariraice.
daddy mutumne da be wasa da abinda ya shafi iyalinsa shiyasa ya nemi guri ya zauna ya maida hankalinsa gun khadeejar zahran nacan gefe a tsaye.
"Daddy akanyanayin rayuwar da ake agidannane hankalina yaƙi kwanciya kaa samin tsoron yin aure daddy dan banason mjina yamin abinda kakewa anty marwa, daddy itama ƴace da iyyenta kesont,kamar yadda kake sona,daddy koda baka sonta ay setaci darajar mummynmu tunda ita ay kaf duniya ba macen d kakeso kamarta daddy kai mata adalci itma tun jiya ta kasbcci ta kasa cin abinci pls kaje ka rarrasheta daddy don Allh"cewar khadeeja tana kuka..
Daddy rungumetayayi ajikinshi yana rarrashinta sannan ya miƙe y nui ɗkin marwan ybsr khadjacda zahra wacce tsbr mmkin makircin khadeejan ya hnata mgn

khadeeja matsawa tayi kusa da zahra tana waigen daddy day nufi ɗkin marwa,.
"ya kika gacapacity irin na ƴa,wallahi zahra btanajin da naiwa rayuwarki bakiga komaiba sna maidake kashi ma yafiki daraja agidannn,tund kika g tsiraicin mahaifina."cewar khadeeja.
"Duk shirin da zakiyi kokika yimin ciki ba wanda ze goge zahra tayi wasa da burar alhaji sammani mahaifin khadeeja shima kuma yasha ruwan gindin zahra, dan haka tsakanina dake khadeeja duk wanda ya fasa ragawa wani Allah ya tsine masa,,sena kunnomiki wutar dake se kin rasa me kashe miki ita dani kike mgn"cewar zahra ba tare da damuwar komaiba.
"Nima ki rubuta ki ajiye sena rama duk abinda kike taƙmar kinyi min,ntunda tsohoonki na raye kuma burarshi ba matacciya bace ki saurareni ni na wuce da saninki"cewar khadeeja.
"Har ki mutu khadeeja mahaifina ya haramta agareki zan tabbatar miki da hakan,inaso kisa aranki ni matar mahaifinkice dazaniya tsara komai cikin sauƙi."cewar zahra.
"nidake maga isasshe gashide kinga nasa anmiki kishiya,to haka zansa ayiwa uwarki

11 / 18