AUREN SHA'AWA 2 BY OUMAPHNAN

Author :  OUMAPHNAN Category :  Love

Chapter   7 / 11

18K to 21K   out of 32K words

ka siyo mata ɗan waken dare na yi"

"to " ya Amsa masa dashi ,daidai nan Islamiyya ta fito da kwanonta ,bayan duk ta gama jin zancensu ,tana zuwa ta lanƙwashe ƙafa a gabanta

"Inna don Allah nidai ki kaini bokon nan wallahi nima inaso ,kalli fa yanda Ya Akram ya fini fari yanzu ya fini kyau,nima in na fara zuwa makarantar sai na fishi kyau"

"Yawwa Inna don Allah ki Amince A nemarwa Islamiyya Makaranta ,wallahi Akwai Alheri a karatun boko ba kamar yanda kuka ɗauki Al'amarinba"

"Shikennan Zan yi ma Babanku magana kunsan shiɗin hutsune ,baka masa gwaninta amma nikaina na daɗe inason insa yarinyar nan a makaranta amma inna nuna ina so to shi kuma turjewa zaiyi ,amma kaga yanda na nuna banso ɗinnan sai kaga ya yarda ,nidai kawai kuja vakimku kuyi musamman ke me bakin Aku"

Da sauri ta damƙe bakinta tana raba idanuwa "Nayi shiru ma...Ya zo muje" ta ɗauki kwanon tayi gaba taje soro ta jirasa ya fito suka tafi.


*****
Abdul Neman Aiki mashaAllah yakai takardunsa Office ɗin su Neghbour har yau ma sunje Interview yanzu saura jiran ɗaukan Aiki in Allah ya tsaga da rabonsu.

Shikam yanzu Neighbour Baya baƙin cikin neman aikin Abokinsa ,shi yanzu yafison ya samu aikin ma,Ko ya samu su tattara su bar masa gidan ya samu fili ya huta da furgici....Don yanzu ko wuni a gidan be son yi saboda zeena da ta kankane ko ina kamar gidan ta ,gashi bala'in tsoronta yike saidai abun takaici haryau ya kasa faɗawa kowa Abunda zeena ta masa .

Itakam bayan Abdul ya dawo ta shirya cikin Jallabiyya baƙa ta yi rolling da mayafinsa sai ɗan clutch bag ɗinta mai ɗauke da wani mini envelope sai wayarta rakani toilet da ba karen da ke nemanta a ta wayan

Tambayarta Abdul yayi inda zata amma tace masa shidai ya jirata bazata daɗe ba,haka ta fice ta barsa nan cikin tunani ,yanzu ya soma gajiywa da yawan yawon Zeenat ,kardai ruwa take neman komawa??

Ma'aikatar da Abdul yaje neman Aiki ta nufa direct ,ta nemi security da ta gani cikin uniform ,da yayi directing ɗinta ziwa office ɗin Shugaban ɗaukan Ma'aikatan gabaɗaya, ba tareda yayi wani dogon tunani ba,kasantuwar yasan yau anyi didimar interview ya nuna mata office ɗin dake up ,sannan ya wuce


Knock tayi sau biyu ,sannan cikin rashin tsoro ta murɗa handle ɗin ta shiga ba tareda ta jira an bata umurni ba.

Zaune yike akan kujeran dake tsakiyar office ɗin ,mai ƙafar taya dake ɗan juyasa side to side a hankali, gabansa faffaɗan tebur ne ,barbaje da takadu da files a gefe da gefe sai Tab. A hannunsa yina shafawa majestically yina tura sunayen qualified Applicant wanda ya dace a ɗeba aiki zuwa Head Office ta Gmail ɗin Ogan.,Daka kallesa kasan babbane ,amma he look very Busy And restless ,kamar ma yina aikin ne Relunctantly,hakan yasa har turo ƙofar da shigowarta ma baijiba.

Cikin siririyar muryarta ta rangaɗa masa sallama gamida cuno kanta da gangar jikinta baki ɗaya cikin office ɗin,ba tareda ta jira an bata Izini ba.

Ɗago idonsa yayi ya kalleta up and down,cikin wani irin kallo mai cikeda ƙasƙantarwa ,sannan a fusace yace "Out from my Office" ya ƙare yina nuna mata ƙofa tareda tsaida Ƙwarar Idonsa akan face ɗinta

Lumshe idonta tayi sannan ta sake buɗewa kamar me jin barci,batareda nuna ko ɗar ba ta ƙara matsawa gaban teburinsa

"Barka da Aiki yallaɓai"

Ƙufula ya ƙarayi da rainin wayon watannan matashiyar
"Who dare you zance ki fita kina mun tsayayya?...go the hell out of here!"

Caɓe baki tayi ,sanna ta ɗage kafaɗa

"While any way...Shikenan, I will, zan fita kamar yanda ka umurceni ,Amma Ranka shi daɗe a taimaka ko na fita Ai amfani da wannan flash ɗin da nazo dashi...in kaga Abunda nazo maka dashi tourch ur heart and felt interested Zaka iya contacting ɗina ,here is my Phone number" ta ƙare tana nuna masa Numberta jikin wani ɗan madaidaicin farin Envelope mai ɗauke da flash a ciki,sannan ta ajiye a kan tebur ɗinsa ba tareda ta kuma kallonsa ba ta juya cikin taku me cike da gadara.

Mamaki ne Ya ishesa ,wannan wata kalar yarinyace ƙarama amma take taƙama da jiji da kai?

Bai aune ba saidai yaga hannunsa na farke envelope ɗin da yike stepplized,A hankali ya fiddo flash ɗin ya janyo laptop ɗinsa ya maƙala a jiki bayan ya kunnata,ya ɗan kurɓi Ruwan C way dake gefensa ya maida murfin ya rufe ya ɗan kishingiɗa yaɗan yi tagumi da hannunsa ta karkace yina jiran Abunda ke loading...✍🏽


#Team Taurari
A.K.A

☆☆☆Taurari 3 Ƙarshen shekara😘😘😎
#Mmn Teddy...Siyasata✍🏽💋
#Oum Hairan...Wata Karuwa✍🏽👄
#Oum Aphnan...Auren Sha'awa✍🏽👅


Kibiya kuɗinki ta wannan acc. Ɗin don cigaban karatunki cikin sauƙi ba tareda kinci haƙƙin kowa ba

0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular ɗaya ₦300
" " Biyu ₦500
" " Uku ₦800

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special ɗaya ₦1000
" " Biyu ₦1500
" " Uku ₦2000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ƴan Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuɓi wannan number

09065990265


OUM APHNAN✍🏽
43_44.
....Me ya kawo ku kuma wai nifa na daina zubar da ciki"
Dakewa Meenah tayi kafin ta Shigo ɗakin likitan gabaɗaya ,suma su Alhaji Buba suka ɗafe mata baya.
Saida ta samu kujera opposite to Nurse Ruƙayya kafin taja Numfashi gamida yin balance akan kujeran "Dr.Ba zubar da cikivnazo yiba nima kamar yanda na sabar maka,wank ɗan kokwanto ne muke ciki can you plz elaborate?..."(A hankali ta fara koro masa abinda ke tafe dasu har kawo guduwar na Alhaji buba da tayi da cikinshi)
Ai kafin taja fasali Nurse Roƙayya ta karɓe da cewa "Wai watannan yarinyar da muka zubarwa ciki last kafin jinyanka suke nufi likita?"
Ashraf da jikinsa ke rawa ya kasa magana Sai jinjina mata kai yike kamar namijn ƙadangare.
"Then sai kuma ace tanada cikin wani Alhaji...kai lets cut the story short,Dani akai evacuating bby ɗin gawar a waccan lokacin kuma tun kafin mu gama kintsata ta rasu,And nice nan na cike takardan mutuary, kuma inajin gawarta ma yanzun haka yina can ,so for more verification can meet motuary's M. "
Zumbur Dr. Ashraf yayi tareda buga tebur ,wanda ya dawo da Attention ɗun kowa na office ɗin kansa
"yes Nars kinada gaskiya suje gurin Adana gawawwakin Su nemo gangar jikin nata a can amma ni bazanjeba ,ke ma kuma iyalina to be, bazakije ba ..."
Abdul da ransa ya idasa ɓaci fushi ne ya shakesa baisan sanda ya hau bala'i ba
"Ha'ah ko me yasa? Baku keda hannu a cikin case ɗin ba? Must tackle the issues ,don ni a jikina nikejin masoyiyana Zeenah ba itace wacce kuke magana ba"
Murmushin yaƙe Dr. Yayi

"Baba ka rufawa kanka asiri daga sharrin fatalwa,Kasan wuyar da ta bani a rayuwa don kawai na nemeta kafin ta mutu? To daƙyar ta dawo mun da lafiyata don haka kuyiwa girman Allsh in watannan matar ba ƴar uwanku bane ku bar taɗinta ku koma harkokin ku tunda ba Abunda tai maku..."
Tsidik Neghbour yace "Ni kuwa tayi mun ,da gidana haka na bar masu suna sha'sninsu na zama ɗan karo Alhaji gwara kaxo mu tafi ni dana na daɗe da sanin yarinyar nan wata jinsi ce ta daban amma badai mutum sak ba "

Shaƙosa Abdul yayi gamida fashe masu da kuka shi lallai zeenan sa zata dawo
A hankali Ashraf ya raɓa ya fice harda ƙarawa da gudu ya nufi parking lots ɗin asibitin ya shiga motarsa ya gudu

A cikin office ɗin kuwa Ballara masa harara Alhaji buba yayi kafin yace "Kai gaula ana taɗin gawa da mutuwa kana mana taɗin wani banza soyayya...Hajja meena ,tashi muje motuary ɗin a bincika gaskiyar batun don na fara jin kiyashi² suna mun yawo a jikna ƙwalwata bazata iya shanyewa ba in ta kasance da gawa nayi ta mu'amala tsawon satuttuka"

Tafa hannu meena tayi gamida dafe baki "A'ah ga mutanen da sukayi aiki sunbtabbatar ta mace???...kaga Alaji Allah ya sani ni na yarda don bani zuwa ganin gawar da zai hana mun kwanciyar hankali ina tsaka dacin duniya na ,haka kawai a sauka lpy sai kun dawo me rabom ganin baɗi ya gani....likiciya mun fa gode" tana kai aya ta miƙe ta gyara zaman veil ɗinta a kafaɗa ta fice itama.

Cikin husata ,Alhaji buba ya fice huuu ,shima kuwa Abdul yabi bayansa.

A bakin motuary ɗin sukayi Arba da me gadin wajen ,gashinan dai wani basa² dashi kamar motsatse,shi sukayiwa bayanin binciken gawar da sukazo yi ,Ba wani gautsi ,ya Nuna masu ɗakin dama garesu yace nan zasu shiga .

Oh Allah !Gaban Alhaji buba ne ya bada wani daskararren Bugu ganin wasu irin munanan gawawaki na Hatsari da wa'inda suka daɗe da mutuwa kwakwkwance a ƙasa tsabagen yawa wasu ma Basu samu Na'uran sanyaya gawan ba suna ƙasa tsube cikin wasu a kumbure sai buga wari sukeyi.
Wasu kuma duk sun sandare sun zama wasu halittu masu firgitarwa na Arna da Musulmai ,Don haka Alhaji buba ja yayi ya dogare a tsakiyar gawawwakin jikinsa na wani irin rawa ,ya kasa gaba ya kasa baya ,tsoronsa ɗaya me ya shigo dashi wannan bataliyar,Rumtse ido yayi ya kasa ciɓa ƙafarsa .

Shikam Abdul cigaba da kukkutsawa cikin gawawakin yake yina buncikar gawar zeenah

Cikin gajiyawa yaje ya buɗe Wani tafkeken Na'urar gawawwaki ,oh shittt ,yina janyo Abun me kamar loka saiga zeena kwance lamɓas ,cikin wani irin tururin Ƙanƙara idonta a rufe ruf cikin kayanta da taje dasu asibitin .

Ƙara Abdul ya saki wanda yasa Alhaji buba da ke tsaye cikin tsananin kiɗima sakin fitsari a wando ,Cikin rawar murya yike kiran "Sun riƙe maka Hannu ko?? Wayyo Allah rayuwa Malam Audu zo riƙe Hannuna kai mun jagora "
Buga Kansa Abdul yikeyi a jikin ƙarfen Ma'adanin gawan yina kuka yina kiran "zeena me yasa Za kiyi mun haka...zeena me yasa kin san how long na ɗauka ina mana tsimayin rayuwa mai cike da farin ciki dake ? Kin ɓata mun mafarkaina da hangen ƴan dugui²n yara matsayin yaranmu...meyasa...meyasa zeena" Shaƙewa muryarsa yayi ,yina dukan kansa a jikin ƙarfen .

Neighbour wani tsautsayi ya aikesa shi da yike tsaye tareda me gadi yina jiran su fito jin kuka da sambatun Abokinsa ya sashi yin zumbut ya shigo ɗakin ,Aikuwa sai Arba da tsibin gawawwaki yayi wanda ya sashi ja da baya zai gudu saidai kafin yayi yunƙurin gudu yaji an cacibosa ta baya ,Aikuwa da ƙarfi ya ƙwalla ihu ya ɗauka wata gawan ne ta shaƙosa ,Alhaji Buba cikn rawar baki yike kiran "Nine bawan Allah fita dani"

Da ƙyar suka ƙarasa inda Abdil yike suna ƙoƙarin janyesa yina ƙanƙame container ɗin dake ɗauke da dead body ɗin zeena ,Sun tsorata gaya ganin Zeena cikin wannan tururin ,Ai kuwa da gudu Neighbour da suka taɓa samun matsala da zeena ya fyalla hanyar ƙofa, shima Alhaji buba Ya dafe masa baya yinajin Ƙyanƙyanin kansa da kansa ,shikenan na kwanta da matacciya ba sau ɗaya ba ,ba sai biyu ba ,na shiga ukuna,ko me zai biyo bayan lafiyata?!"

Garin ficewa sukayi karo da gawar wata Arniya irin maguzawan nan na da can ,tasha Kayan matan zumunta kanta da buzu²n Gashin Attachments wani burwai kamar saƙago Haƙoranta a kakkafe sabida daɗewa ga ƙumbar roba zaƙo zaƙo masu ruwan madara...Wani banzama suka sakeyi suka danna kawonansu waje wani na tunkuɗe wani ,hakan kuwa ya ɗimantar dasu asalin hanyar sukaje suka faɗa wani hanya ,aikuwa ta wani siririn hanya sukabi mai duhu ,wanda a tsorace suka afka ɗakin dama dasu ,me zasu gani ......??

Abdul cikin ɓacin rai da raɗaɗin zuciya ya fito bai tsaya nemansu ba ya miƙi hanyar fita Asibitin Hotunan Zeenah tun daga ranar da suka fara haɗuwa ,Barkwancinta ,zaman da take tayi zuruuuu sai ya ɗan taɓata da wani abu sai yaga tayi firgit ta dawo duniyarsa ,har zuwa ganin ƙarshe da yau yayi mata a wannen wajen yasashi jin mutuwarsa Tafi masa Rayuwa daɗi.

"Zeenah ta Wai ina kike ne ? Kuma ne zan maki inji na biyaki taimakona da kikayi a rayuwa?"

Kewayayyen Fuskarta ne ya bayyana masa a cikin jido ,tana masa wani irin murmushi ,haka yayi ta kallonta har ya kai bakin hanya kafin ta ɓace masa shi kuma ya ɗau ɗan sahu zuwa gida

Birkita ɗakin ya cigaba dayi saidai ba ko tsinkenta a ɗakin sai kayayyakin Auransu da ya fara tarawa ....komawa yayi kan katifa yai jugum yina wassfawa Ransa fara da baƙa yina sauke wasu zafafan Ajiyar zuciya yanzu tsaf zuciyarsa ta bushe .A haka barci ɓarawo ya suresa

Minti ƙalilan da fara barcinsa sai gata ta zo masa A mafarki ,yina ganinta ya miƙe cikin farinciki ga hawaye yaje zai riƙeta saidai ya kasa kamata ta zame masa tamkar Inuwa....tsayawa yayi yina kallonta kafin yace "Me yasa kika gudu ? Da gaske kin mutu?" murmushi tayi masa gamida ɗaga masa kai .
"To me yasa kika shigo rayuwata bayan kinsan ke ba wanzajjiya baceba"
"Saboda in samu wanda zai mun Addu'a,kuma in anfani da damar da ubangiji ya bani in samar maka da Abunyi..."

"Mtseww bani farin ciki da Aikina ni ke nikeso ,don Albashina bazai ƙareki da komai ba ,me zan da aikin ? Resig...."
"Dakata Abdul zeena tana son ka saidai Allah ya raba soyayyar mu bayan namu ,kayi haƙuri Abdul inna tafi yau bazan sake dawo ma kowa ba,taimako ɗaya zan nema a wajenka ka fitar da gawata cikin wancan wajen ka suturtani ka nemo mun ƴan uwana musulmai suyi mun sallah A birneni a gidana na gaskiya...."

Buɗe ido yayi kawai sai wasu hawaye masu ɗumo sika cigaba da sunturi a kuncinsa
"Allah ya jiƙanki Zeenatu!"

*✨TAURARI 3✨*


*🥳HAPPY NEW YEAR*
*PROMO🧑‍🎄*
_(Garaɓasan Sabon Shekara)_


_🗣️Ina Masoyan Oum Hairan ✍🏽,ina Na Oum Aphnan🥰 ,Ina kuma Na maman teddy😍INA MASU SON BIYAN LITTAFAN SAIDAI DAMAN SARARIN KUƊI BASU SAMU BA??? TO GA GARAƁASA🗣️_

_Yes😎Nasan Kuna sane Daga Ranar 15/12/2021 ,suka baje kolin sayar maku da littafansu da sukeyi a matsayin Taurarinku Kamar Haka ko...?_
*WATA KARUWA*
*AURAN SHA'AWA*
*SIYASATA*


_To A kuma daga yaune suka sake dagargaza farashin littafan Nasu domin kawai farin cikinku makaranta ,mutanenmu🥰yanda suka Haska fitulunsu daku a ƙarshen shekara sai su Haska maku Hanyar Sabuwar shekaran da cankwaɗa²n Littafan Nasu🥴_

_Kun dai san Ada muna Siyar da Littafi ɗaya Regular ₦300 ne to zai dawo ₦200 kacal👌Inkuma special ne daga 1k ya sauka zuwa ₦500💃_

_Ada muna siyar da Littafan Biyu a matsayin Regular ₦500 ne to yanzu Ya komo ₦300....in kuma biyu special ne daga ₦1500 ya dawo ₦700💃💃_

_Ada Muna siyar da Duka ukun ₦800 ne Matsayin Regular payments to yanzu sun koma ₦500 duka🤗...Inkuma special ne daga 2k sun koma 1k_

*_Wowhoho Kaji Arha kayan Baƙo,Saidai wannan Bononzan zai farane daga Yau 26/12/2021👇zuwa 7/1/ 2022👆,In baki biya cikin wa'innan Ranakun ba ,farashinsu zai koma kamar Nada yanda suke👈_*


_Waywoooo🤦‍♀️Ina Masu jin Comments Na littafan Nasu na Ratsa su ,suna takaici kuɗinsu bai kaiba....To maza ku Harraƙo kusa ku kwashi rabonku cikin sauƙaƙƙan Farashin Gaske_

*⭐🌟⭐TAURARIN NAKU NE...*
*😘SU KUKA ZAƁA...?😘*
*EH LALLAI NAKUNE🥰*

*KARKI SAKE,KARKU SAKE A BAKU LABARI...💃*

#Team Taurari
A.K.A
Kin shirya biya ???? To ga hanyar biyanki don A tsundumaki A group cikin Sauƙi

☆☆☆Taurari 3 Ƙarshen shekara😘😘😎
#Mmn Teddy...Siyasata✍🏽💋
#Oum Hairan...Wata Karuwa✍🏽👄
#Oum Aphnan...Auren Sha'awa✍🏽👅


0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular ɗaya ₦200
" " Biyu ₦300
" " Uku ₦500

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special ɗaya ₦500
" " Biyu ₦700
" " Uku ₦1000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ƴan Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuɓi wannan number

09065990265


*PLZ IN BA BIYA ZAKIYI BA BANDA DAMUN CHART DA KIRA,,SERIOUS MASU SIYA KAWAI 👏🏽*


🧏🏻‍♀️DONT FORGET EXPIRY DATE 07/01/2022
*Inajina some how idan Na sha Ɗanyen ƙwai da lukewarm lipton,Amma mijina yina Gode mun Gamida shimun Albarka saboda yanda nike zama tsindim cikin Ni'ima ,sulɓi wajen🍌👅hakan yasa na danne tashin zuciyata ,Inasha duk bayan kwana uku...don jin daɗin mijina shine farin cikina*

39_40
........Cillata kan bed yayi,ya koma ya danne ta yina shinshinar wuyarta zuwa sauran lokon jikinta da suke fidda wani irin Ni'imtaccen sihirtaccen ƙamshi irin dai na isassun matan nan,da sukasan martaban ƙamshi.

Rungumo kansa tayi sannan tayi juyi ya koma ƙasa ta hauro samansa ,ta ɗan ɗaura fuskarta a can saman ƙirjinsa ,fuskarta na kallon nasa,hannuwarta suna Manne akan Nonuwarsa tana ɗan dannawa gamida ɗan bubbuga saman kan nononsa....

Nishi kawai yike furzowa da ƙyar daga ƙasan ƙirjinsa ,amma fuskarsa kamar Kunu.


A hankali ya ɗaga hannunsa ya cusa cikin bujenta yina shafa ɗuwawukanta masu tsananin sulɓi sai kufce masa suke a hannu ,yina daɗa dadumarsu yina shafasu kamar ya samu cincinbos ,Halshenta takai saman fatan idonsa ta ɗan yi masa flash lasa,gamida kissing na ɓangaren damansa ,da sauri ya rumtse ido ya buɗe ,tsikar jikinsa ya wani tashi yarrrr.

"Zeena"
"Alajin Allah me kake so"
"Komai zeena..."
"Ka samu rabin rai na"

Ta kai hannunta saman kunnensa tana ɗan shafawa ,ta zura yatsarta a cikin kunnensa tana kewayawa ,kafin a hankali ta kai bakinta saman leɓan kunnensa ta ɗan shiga tsotso ,tana sakin murning "Huhhuhhh hahhh...uhhhhh Ahhhh" zura Halshenta a hujin kunnen tayi ta fara caccakar hujin tana zaro halshen a hankali ,tana sakin iskan bakinta a cikin kunnen...Ƙanƙameta yayi saboda yanda jikinsa ya ɗauki rawa ,Yina mammanne kunnensa saboda yanda take masa waiwai kamar zata susutashi

Hannunsa ya ɗaura a saman t-shirt ɗin jikinta daidai kan Cikakkun Breast ɗinta ya hau matsasu ,cikeda gwanancewa,Gantsarewa ta shigayi tana daɗa tokaro masa ƙirjin ,saboda farkon weak point ɗinta shine breast ɗinta wani zazzafan Nishi take saki "Uhshhhh Wayyyyy"

Sun kwashe dogayen mintoci kafin ya birkitata ƙasansa ya ɗaga hannunsa ya cusa a cikin bujen siket Ɗinta

Bakinsa yi na

7 / 11