ɗaurayesa ta gargasa masa mara "Baby to haka ake kula da nan wajen ,gurine na musamman da zaka baza iyakan sarautar ka saboda shi kaji babyna"
Lumshe ido yayi gamida sunkuyar dakai haka ta gama wankesa suka fito ,ta basa sabon kaya ya saka ya feshesa da tulare
Kallonsa ta shigayi a gaban madubi tana jujjuyasa
Haka ta ƙarikici sambatunta ta fice ,shidai yina zaune ya rafka tagumi nadamar abunda ya aikata da wannan ƙatuwar matar ya fara damunsa ,saidai daɗin da take ƙoƙarin ɗaurasa a kan titin yasashi jin tsantsan nishaɗi
Kicin ta je tasa aka kawo masa haɗaɗɗun girki ,ta dawo ta shimfuɗa ledar cin abinci tasa ya sakko ƙasa ,tuni ƙamshin girkin ya gama cika masa ƙofofin hanci abunka da ɗan ƙauye da kwaɗayi sosai ya ƙosa ya ɗanɗana yaji ya suke...,dakanta Taso ta na basa a baki amma ya ƙiya ,haka ta barsa yina ci ,ta kashesa da ido tana kallon lomarsa tana kallon maƙoshinsa tana wani irin haɗiyar yawu ,sosai take godewa Ahmad daya haɗa ta da wannan yaron me kama da tanjirin ,Ita batama san wani irin kyauta zatayiwa Ahmad kansa ba to bare kuma Goga gayya uban tafiyan malam Akram
Sun kai dare don su ahmad har yawo sukaje suka dawo kafin sukazo ɗaukanshi ,Haka ta kamo hannunsa tana faman shashafashi tana kissing gurabun duk da zai iya sashi jin sha'awa a kanta ,tana raɗa masa yanda za tayi kewarsa in ya tafi ,Allah sarki ƙuruci dangin hauka kuka ya fashe mata dashi ,waishi lallai yina tausayinta ya fasa komawa makarantar ya barta kawai zai kwana tare da ita...Rarrashinsa ta shigayi tana faɗa masa nahimmancin karatunsa a rayuwar iyayensa kafin da ƙyar ta shawo kansa ta saka drivernta yayi masa shopping ɗin kayan drinks ,biscuit dasu corn flask da nadara sannan ta damƙa masu dubu goma tace in suna buƙatar wani Abu ,har bakin gate ya ajiyesu ,suka ɗibiya kwalayensu aka kamar Almajirai suka nufi senior block ,anan suka ar ajiye komai ,Suka ƙara saka masa ƙwaya cikin drinks suka girgiza masa suka bashi yasha sannan ya dawo sashensu ,yanzu ƙwayan ta fara masa aiki dai dai dai ba kamar da da take haukata shi ba,kallon banza haka yike bin ƴan makarantar dashi yina kallon yanda yara suke kwaɗon garin kwaki me yaji da gishiri dasu tumatur da Albasa a ɗage ,bayan da in ya gansu shaawa suke bashi ,shi saidai ya ɗakko ƙanzo ya jiƙa yasha da suga
A cubicle ɗinsa ya haɗu da zayyad yina fama da sassanyar tuwon shinkafa miyar Waken suya da aka raba masu na prek ,Kallonsa yayi ya guntse dariya ,yinajin cikinsa dam² bazai iya cin wannan abincin ba
Harzoƙa yayi ya kama sababi "To meye kake mun kallon uku saura kwata daga ina kuke?"
"Haba Aboki daga Asibitin da ka bani shawara mana,na haɗu da wata likiciya Aradu tasan kan aikinta lokaci ɗaya ta kawar mun da cutana ,sannan ta cika mu da nairori ,kai maza wajensu Ahmad ka ganowa idonka kayan daɗi kazo nan kana fama da sandararren tuwo"
Hmm Su Akram manja,wato har ya shigo binni yaci abincin binni zai fara kinibibi, ka kiyayi ɗan ƙauye in ya samu waje kawai
Tundaga wannan lokacin Kullum Akram sai yaje wajensu Ahmad yaci Abinci sannan in antashi aji su kaishi gidan hajiya suwaiba sai dare zasu dawo ,kafin ya kwanta su ɗirka masa ƙwaya ,sosai ya zama ɗan ƙwaya sam bata ƙwalar dashi,inma baisha bane yikejinsa wani some how,Gindin sa kam ta fara zama ƴar gari dukda har yanzu bai iya tike kansa da ya shiga kogin Hajiya suwaiba ya fara caccakarta zai shiga ambalar da ruwa,Amma da yike harkar sheɗanci ne bata taɓa jin ta gaza ba ko haushinsa kagi in ma taga daga shiga ya saki ruwan maransa tsiiiiii kamar fitsari wani nishaɗi yike bata ,wanda ko ya tafi dashi za tayi ta tunosa tana dariya
Ana tsaka da wannan aka fara maganar jarabawan yara wanda in sunyi sati sunayi za a basu hutu kowa kuma yaje gidansu ,in an dawo hutun zaa basu report sheet saboda yanda zangon karatun ya ƙurewa malaman ,yasa dole ayi hakan
Sosai Hankalin Akram ya tashi har ƙaramin rama yayi saidai ,koda hajiya suwaiba ta lura jarabawan nan yina bata fuck up yasa ta tattaro shi ta dawo dashi gidanta zata koya masa karatu ,shi kuma ya cita ko ba yawa ne ,in sun gama ta lukumesa a bargo suyi barcinsu safe ta shiryasa kamar ɗan Nursery harda abun break driver ya kaisa in sun gama ya ɗauko sa su dawo...lamarin sosai yike baiwa ƴan makarantar mamaki saidai kowa ya ɗauka sunada ƴan uwane a nan zarian yanzu suke kula dashi,yafa murje farinsa ya fito yayi bala'in kyau ya zama kamar ɗan wani da wata....haka har suka kammala jarrabawa ,suna fitowa daga Hall ɗin jarabawa yaci karo da malam Mahadi da ya kawoshi makarantar yina jiransa su zo ya kaisa ƙauye...Rungume su Ahmad yayi yinata faman kuka sosai baiso ya rabu da Abokansa ba da hajiya suwaiba,shi tunaninsa in ya tafi wa zai rinƙa bashi ƙwaya yina sha ,ina zai ringa samun durin da zai ringa gaguya duk dare? Lallai hajiya suwaiba tayiwa ɗan mutane mugun sabo
*****
Islamiyya kam,Sosai ta dage da karatu ta rage tsiwa da jan faɗa sai time to time in ƴan faɗan sun motso ,tayu nisa sosai a allonta mutane dayawa suna mamakinta dukda kasancewar tanada ƙwaƙwalwa amma wasa ya gallazi ƙwalwar hakan yasa bayi vada sakamako me kyau ,amma tunda Akram ya tafi kuma yayi mata Alƙawarin suyo mata yar tsanan wasa to shinefa ta dage da karatu in ta ishi inna lami da kukan kewar Akram sai ta lallaɓata tace ya kusa dawowa ita dai ta dage da karatunta
Yauma haka suka farka sai ƙorafi take wai ƴan gidan sun tsani Akram sun kaishi maraya yina a mace ko a raye ba wanda ya damu daya sani ,kowa sha'anin gabansa yike....Ni wallahi Akan ya Akram zan iya tsiyacewa da kowa mu duƙa gaba har yaumuttanadaini...." Sudai su baba da inna sunyi tsuru² su kansu suna kewar ɗansu to amma geme² dasune zasu zauna suna shirnen begensa??? Sallaman da aka fara ƙwallawa ne yasa islamiyya shiru bayan tasa su da tsiya da tayi kamar ƴaƴanta...Baba miƙewa yayi ya saka hulansa yina amsawa ya suri takalmarsa ya nufi hanyar waje
Shiru islamiyya tayi ta kama wanke allonta tana waƙe²nta masu cike da habaici ,Tsiiiiiit ta ɗanyi jin anɓkira sunan Akram ,kafin ta zabura sai hanyar soro ,inna lami na "Ke...ke...ki dawo " Amma ina! Gaban mutunin dake tareda baba taje ta zube tana gaishesa ,sosai ta ganeshi malam Mahadine daya zo yayi mata yankan ƙauna ya rabata da farincikinta Ya Akram
Gaisheshi ta farayi sannan ta ɗaura da tambayar dake cin ranta "Malam ɗan boko ina ya Akram ɗinto ,na ganka kai ɗaya?"
Murmushi yayi"Akram yau ɗinnan zaizo yanzu haka ma daga nan makarantarsu zanje inje taho dashi...."
Ai bata jira sauran zancensa ba ta ƙwalla ihun "Yeeeehhhhhhhh inna Albishiri Albishiri?"
Inna ta tsorata ainun da ihun da ta kwaso ta shigo mata dashi cikin gida
"Lafiya?"
"ya Akram zai dawo?!"
Ɗan murmushin farincikine ya ƙwace mata ,sannan tafara tafa hannu "Ah ah barka ...barka yau kunnuwanmu zasu huta da bala'i" dariya ta tuntsure dashi ta kwasa waje da gudu.
Shikenan fa Tunda akazo masu da labarin Akram zai dawo ta gaza ma kanta zaune da tsaye ,itace nemo goruba ajiye masa nemo guava ,mangoro su ɗanya da magarya dasauransu ,gari kam kaf ta gama terera masu yayan ta Akram zai dawo
Ya za'a ƙare Akram zai jure zama ba zungura 🍌da ƙwaƙula👅???
Muje zuwa Akram A ƙauyensu,ga Islamiyya an zage ana jiran zuwan Akram ko da wanne ze je mata??
_Daku nike ƴan *V.i.p comments group 1* ɗina,wallahi in baku mun comments zan maidashi only Admin Can send msg, gabaɗaya zaku lalata gida da hiran link ɗin kuɗi da sauransu mutane na tambayan ya suka jini shiru to me zance tunda dalilin buɗe gidan bashi kuke ba,gaskiya in baa mun sharhi zan rufe gidan kawai🤗_
#Team ☆☆☆Taurari 3 A.k.a
#Mmn Teddy...Siyasata✍🏽💋
#Oum Hairan...Wata Karuwa✍🏽👄
#Oum Aphnan...Auren Sha'awa✍🏽👅
Kibiya kuɗinki ta wannan acc. Ɗin don cigaban karatunki cikin sauƙi ba tareda kinci haƙƙin kowa ba
0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank
Ragular ɗaya ₦300
" " Biyu ₦500
" " Uku ₦800
In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special ɗaya ₦1000
" " Biyu ₦1500
" " Uku ₦2000
Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265
In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932
Mutanenmu ƴan Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuɓi wannan number
09065990265
Oum Apnan✍🏽
Ina kuke manyan mata,Ina uwargida me mararin murmuro da martabarki na mahabar ƴa mace ,Ina amarya ƴar lalle masu shirin shiga gidajen Aure,To ya Ga damarku Hajiya Nafeesa Oum Irfaan Ta taho maku da cankwaɗa cankwaɗan magungunan mata gredi ƴan gaske,Kama daga Emergency,Gakuma garukan magunguna Na gargajiya ƴan Niger, Sudan da ƴan zamfara...Gumban Riɗi,Gumbar Dabino...kai gasunan birjik👌
Zumar ƴar gata gasunan guarantee aiki bayan Awa uku
Tabaje hmmm wowow
Haɗin kazan amarya,Haɗin kazan me jego,Haɗin kaza me rubutun Mallaka..hm hm iya kuɗinki iya shagalinki💃
Cicciɓi Dahuwar shalele ,kiji kinacin naman nan tamkar kinacin sadin yasha magani na musamnan😋Ɗanɗanon da Aikin na musamman ne,Ga Matsi ,ga virgine....ga..ga
Kai Abubuwan Bazasu ƙidayuba ,saidai Albishir ɗin da kawai zan baki shine ,Ana kawo mana Amarya mu gyarata tsaf daga nan sai ɗakin Ango no faɗa akan bed Inshallh,saidai da sharaɗi ban fara baki magani sai nayi maki maganin infection don gudun cin karo...
Hajiya Nafisa Tana zaune a zaria ,kuma tana delivering kayanta a koina a ƙasarnan ,Ga masu buƙatar ɗaya ko sari ku tuntuɓi wannan Number 08065850941
Sai kunxo🥰
35_36
A gidan Alhaji Buba kuwa zeena ,sauya kaya tayi zuwa Atamfa na riga da siket ,tayi saurin shiga kicin ɗin dake manne da falon hajiya zainab ta fara haɗa mata simple girki .
Tanaji Suka shigo ƴan aikin suna ta didiman zuwa mata barka da zuwa ,duk bata fito ba ,har sai da duk maids ɗin suka watse kafin hajiya Zainab ta kalli Alhaji Buba dake ƙame akan kujera yina girgiza ƙafa ɗaya kan ɗaya sai faman hura hanci yike with full of pretending
"Alhaji na,me kasa Ake girka mun naji gidan ya kaure da ƙamshin girki"
Caɓe baki yayi ,sannan ya ɗan tsura mata ido kamar zai tankata kuma sai ya basar,a dole an ƙona mun rai ɗinnan.
"Husbyyy...." wani tsawa ya doka mata da yasata yin shiru ,kuma da sauri ta miƙe ta nufi kicin ɗinta tana bin inda hancinta ke ɗosano mata ƙamshin girkin
Gabanta ne ya bada sautin dam! Tayi matsanancin firgita da ta ga mace tsaye ,ta juyawa ƙofar kicin ɗin baya,tana a gaban sink tana ɗauraye kitchen utensils ɗin da ta ɓata heart free.
Ɗan jim tayi,wasu tunanika Negatives da positives suka shiga ƙwalwarta a lokaci guda,Tana bin hip ɗinta da ya baje a cikin siket ɗin dake saye dashi ,amma jiki kamar na ƙyanƙyaso
"Kodai karuwa ce?...A'ah kodai Alhaji Aure yayi?"
A take ta tsayarwa ranta da zargin zuciyarta ,tabbas Alhaji ne yayi aure
A sanyaye ta tako Bayanta ta tsaya daf da ita ,sarai taji ta tun shigowarta amma ta maze ,A galabaice ta fuzgo ƴan kalmomin da sukayi saura a maƙoshinta tace "Who be rat?" abunda salon harshen turancinta ya furta kennan A ƙoƙarinta na cewa "Who be that?"
Fuskarta ɗauke da fara'a amma duk wata cikakkiyar mace ita da ta kalla tasan na kissa ne da haɗa waje...Karaf ko ta sauke ƙwaran idonta akan Alhaji buba da ya dafo ma Hajiya zainab baya don son ganin yanda zata kwashe.
Raba ƙofan biyu yayi da hannuwarsa suddenly ta jiyo sautinsa cikin gazar gazar ɗin turancinsa yace "Na your father be rat"
"Haba Alajin Allah meye haka ne mata kana kallonta da tsirgegen ciki ,kalmomi masu kaushi basu dace da ita ba...yahaƙuri kinji hajiya Ni ki ɗaukeni kamar ƴar uwarki ,kin ganni laifina ne da banzo na maki sannu da zuwa ba ,on my willing inga nayi entertaining ɗinki da girkin da zai suiting bakinku na masu ciki..." Da sauri taje ta kama bubbuɗe warmers ɗin da ta gama juye girkin da tayi a ciki
Hajiya zainab da tun zagin da Alhaji yayi mata a gaban yarinyar da batasan ko wacece ba amma kallon farko tasan ta fita komai tundaga jikin mata,Ilmi kyau da sauransu,Taji gabaɗaya komai na duniya ya sire mata a rai .
Amma saboda tai welcoming ɗinta ,ta ɗan washe mata baki
"wow Thank you sister"
"Ina buƙatar jin fiyen fiye da haka daga wajenki madam " tayi sauri ta janyo hannunta ta saka mata madaidaicin spoon a hannu
"plz teste them in basuyi ba ,ki faɗa mun yanzun nan in sake maki wani"
Sosai taji duk damuwar ta ya kwaranye tabbas wannan yarinyar Arziƙi ne ,with courageous Action ta ɗan ɗiba takai baki,sannnan da sauri tayi rolling eyes ɗinta ,tareda jan Numfashi sama which depeat full of Excitement
"Hmmmm Tantalizing😋"
Waro ido zeenan Tayi kafin tace "Anty?👂"
"I mean very very delicious thank you dear"
Da sauri Zeenan ta jinjina kai kamar kutun ƙadangare,"Is my pleasure anty😊 Allah ya raba lafiya"
Bubbuga ƙafaɗarta kawai tayi,sannan ta juya ta nufi ƙofar inda yike kakare tace "Zan wuce "
Da sauri ya jirga cike da kunyatuwa ,haƙurin zainab na bashi takaici shiyasa ko yaso sakinta bata bashi ƙofar hakan .
Itakam da ƙyar taja ƙafarta ta fice a kicin ɗin ta barshi da zeenan tsaye suna kallon Kallo
Waigawa yayi saida yaga ta ɓace sannan ya ƙarasa cikin kicin ɗin da sauri kamar munafuki ya wani turo mata fuskarsa "Ke kin iya zamba cikin Aminci"
Hararar wasa ta banka masa ,ta sungumi tray ɗin dishes ɗin ta raɓasa ta fice
Soke hannu yayi a kumatu kafin ya tafa hannu tareda sakin dariya "Wai😁Wallahi kinci bashi ,wannan harara haka me kama da fari...wayyo ni" kawai sai yabi bayanta da sauri.
****
Akram Cikin Hawaye ya rabu da Abokansa suka ɗauki Hanyar Ƙauyen Na'Isa ,Sai da ya ga sun shigo garin soba sannan ya fara tuno gida yina tuno memories ɗin da ciki harda shalelensa Islamiyya wanda shigarshi makaranta har ya fara mantawa da ita,saboda ya zuba rayuwarsa a sabgar Hajiya Suwaiba,A babbar tashan soba suka sauka anan ya siyawa Islamiyya tsarabar ƴar tsanar da yayi mata Alƙawari cikin 5k ɗin da hajiya Suwaiba ta bashi 2 dayz back .
Yamma liƙis suka shigo gida ,aikuwa A dakalin ƙofar gida Islamiyya ta yada zango da ƙawayenta tun hantsi tana dakun zuwarsa ,saidai in wa'innan batch ɗin sun gaji da zama sun tafi wasu su zo su tayata zama ,Lokacin da ya iso tana zaune ta miƙe ƙafa ta rafka tagumi da kofin kununta a gefe sai gyangyaɗi takeyi...Da sanɗa yazo ya janye mata tagumin ,ai kuwa firgigit ta farka ,tareda watsa masa lulun Eyes ɗinta da suka jirkita kaɗan saboda Azaban barci da takeji amma taƙiyi .
"Wayyyiyhuhu Daɗi kasheni Ya Akram kaine??" wani sufa tayi ta ɗane a wuyarsa ,tana jijjigasa ,shikuma yina faman tuntsuran dariya.
Ihunta ya fiddo su baba daga cikin gida ,Baba faɗi yike "Ke!..ke ,cikashi du Allah"
Amma ina batamasan yinayi ba,da ƙyar ya ɓanɓareta a jikinshi tayi masa wuju² tamkar zata ɓaɓɓallasa duk cikin zumuɗin Akram ya dawo ne
Da ƙyar ta cicciɓi jakansa ta shige masa dashi gida ,ta barshi anan da ƴan barka da zuwa ,ƴan tsegumi na mamakin kyawun da Akram yayi kamar ba karatu yaje ba.
****
Bayan Sallar Ishah
Zaune suke ɗukkansu a faffaɗan taburma a shayin dake gidan ,inna Lami ta kwasa tuwo a gaban kowa da miya da manshanu yaji tantaƙwashi da Daddawa Irin dai Dahuwar mutan da ,sosai Akram yike cin Abincin cike da santi ,don sosai yayi kewar girkin Inna lami
Islamiyya kam tana zaune ta rafka tagumi sai tuttular da hawayen Iska take ita lallai fa bazataci Tuwo ba saidai A bata kuɗi taje ta siyo ɗan wake.
"Don Allah Don Annabi kici tuwon nan ,ta dawane fa akwao daɗi ki ƙyalemu muji kunne"
Ƙanƙance ido tayi kafin ta hau bala'i tana buga ƙasa
"Ya Akram ,Ina da yardana ka tafi birnin nan karatu ko? To Kwarankwatsa tallatsa baka komawa ,saidai mu cigaba da zuwa Allon Malam Zakari tare don na lura ,wannan binnin bai ƙareka da komai ba sai rashin imani,...Ace kana kallo bancin Abinci Amma mai makon kayi zuciya kace bakace sai faman zura loma kake,waima harda cemun in ƙyaleku kuji kunne ko...to Anƙi ɗin" ta daɗa tsaga ihu da ƙaran gaske.
Rumtse ido yayi ,jijiyoyin Kansa yana ɗaɗɗagawa ,da sauri ya tsame hannunsa a Abincin yaje ya wanko Hannunsa ya dawo inda take. Batayi Aune ba saidai taji ya sureta yayi hanyar Soro da ita.
"Ina zaka da ita? Zoka Ajiyeta ina ban hanaka wannan Halin banzan ba ? Inakai ina ɗaukan Islamiyya?"
Murmushi yayi,din yanzu ya fahimci dalilin da ya sanya bayison close Alaƙarsu da Islamiyya
"Baba kayi haƙuri ɗanwaken zan kaita ta siyo sai mu dawo " tanajin Hakan ta leƙo kai tace "Ya to zamu ba kwano ne? Ajeni inje in ɗakko kwano...godiya nike nawajena Ashe dai har yanzu kanaji dani ,Ƴan baƙin ciki saidai su mace...Ehee" ta wuce hanyar madafi ,ta bar su inna lami zuru da ido don tana tsoron ta cika zurfafawa Malam yaga baƙinta.
Zuwa yayi taburman ya dawo ya zauna "Baba wai don Allah haka Islamiyya zata dawwama rayuwa irin na jahilci haka...Yaci a sata makarantar Primary ɗin hanyar garin nan ko ta kori jahilci "
"Iyyeh ,har kainan to kaima yaushe ka fara bokon ,kuma da yaya na amince bare inkai ƴata mace?"
"Inna Karatu daɗi gareshi inason gidan nan mu kasance mutane na farko da zasu kawo ma ƙauyan mu cigaba...Catalist ce Me kyau Islamiyya amma mun barta da baiwar bakinta yina ƙarewa wajen roron tsiwa...Baba A duba lamarin Primary kaɗai zatayi wallahi ina tsananin cin wuya a makaranta,wanda duk ya samo usuline sakamakon rashin gurbin karatu me kyau da ban samu ba..." Shiru Malam yayi ba tareda yace komai ba ,kafin ya miƙe ya suri takalmarsa ya nufi hanyar turakarsa ,Saida yakai bakin ƙofa ya ɗaga Asabari xai shiga ya juyo yace "Ku I maza ka je