Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Mai Cizon Bayan Aminci Complete Hausa Novel by Mammy Kabeer

Author :  mammy kabeer Category :  African Stories & Novels

Chapter   27 / 30

78K to 81K   out of 88K words

mugaye ammi tace"banda abinki menene na maimaita abinda kin riga kin sani?kuma nima na sani,ina mai gargadinki daki gaggauta fita daga dakin nan,kokuma yanzu ina aikata miki abinda zaki jima baki manta da wannan ranar ba"ammi ta fada cikin haÉ—e rai .

"Menene kuma ya rage ammi?duk irin zalumcin da kika aikata mana abaya, kina nufin akwai wanda zakiyi mana shi yanzu ya girgizamu? Kin kashe rayuka masu yawan da kema bakisan me suka aikata miki ba,dan haka karki damu barazanar ki ta daina tsoratani,nazo in sanar dake cewar ina sane da gubar da kika sanyawa Adeeb yau cikin abincinsa.

Darammm gaban mai martaba ya fadi da sauri ya nemi gurin zama sakamakon ji da yayi yana neman faduwa....


Manage plessa yau Ina busy ne

Mrs babi 💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
29/08/2022, 11:10 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱


Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚
https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din👆ðŸ½

Free book

Page 83/84





💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ”¥

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃ðŸ»

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528


Kalolin gumba👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,


Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar

Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenkiðŸ‘ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»


Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,


Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼


07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar AllahðŸ¤ðŸ¼ðŸ¤ðŸ¼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃ðŸ»







________________Nazo in sanar dake cewa,na sami labarin gubar da kika sanyawa Adeeb cikin abincinsa yau,kuma ina mai tabbatar miki awannan lokacin bazan gyalekiba,zanyi duk wacce zanyi wajen ganin bayanki"amma ta faÉ—a cikin fushi tana hararar ammi.

Dararaam!!! gaban abie ya fadi,cikin hanzari ya nemi gurin zama,dan ji yayi jiri na neman kayar dashi, innalillahi wa'inna ilaihir raji'un,guba kuma Ammi ta sanyawa gidan jininsa,?dan da ta raina da hannunta?meye ribarta idan ta kashe adeeb?me take nema.

Da sauri Adeeb ya matso kusa da mai martaba tare da kama hannunsa ya rike gam cikin nashi,É—ago kai mai martaba yayi idanunsa sunyi jaa,yana kallon Adeeb ,lumshe ido Adeeb yayi yana É—an karyar da kansa ,alamun abie ya kwantar da hankalinsa.jinjin kai mai martaba yayi tare da lumshe ido yana ambaton sunan Allah,dan tuni zuciyarsa ta fara masa zafi.sai dai cikin hanzari ya bude idonsa sakamakon jin abinda ammi ke faÉ—i.

Hahhhhhh,ammi ta gyalgyale da dariya,kafin ta fara magana"wai kekam meye naki ne aciki idan na kashe adeeb?shin ke kika haifi Adeeb ko yaya?burina ne in kashe adeeb, kamar yadda na kashe uwarsa da yan uwansa,domin basu da wani amfani agareni,baki sani ba,wani ƙarin bayanin ma,zan kashe wancan tsohon mijin naki, bayan na gama da ɗan gaban goshin nashi,ke ko kishin yadda sarki ke ƙaunar Adeeb bakyayi?saboda ke shashashar uwace,har sadaukar da ɗan cikin ki kikayi akan wani banzan ɗan kishiya,to ki sani wllh idan kikace zaki zama Tsaiko,akan abinda nake shiryawa,
tayi shiru tana sakin wani irin murmushi mai cike da zalumci,kafin taci gaba"zan kashe ki kema,dan bana barin duk wanda ya shigo hanyata.dan haka ya fi miki kiyi gum da bakinki, ko kya samu damar kula da wancan masakin dannaki,wanda na gama da rayuwarsa,ko yanzu nasan naci riba akanku,na lalata alakar dake tsakanin Adeeb da Rashad,na sanya musu tsanar juna,ta yadda har abada zasu so junansu ba.sannan na sanyawa Adeeb tsanarki cikin zuciyarsa,dan kuwa na sanar dashi kece kika sanya mai kula da motoci ya sawa uwarsa bomb amota,Dan kawai baki sonta,kuma shima baki sonshi.
Naso ace Adeeb yana da zafin zuciyar da zai iya kashe ki,dan nayi ta yunkurin sanyashi aikata hakan, amma ban samu dama ya kashekin ba.kinyi sa'a.saidai kina don jefe rayuwarki cikin matsala,da don shiga sabgar da baruwanki cikinta,ki kula domin Ni da kaina tsoron kaina nake"ammi ta fada tana wa amma kallon gargadi.

Cikin dakiya da nuna jarumta amma tace "kinyi kuskure ammi,domin kin manta cewa rana daya ta barawo,rana daya ta mai kaya.in sha Allahu asirinki ya kusan tonuwa,za'ayi walkiya kowa ya ganki,yanzu kin zalunci yaro ,kunsa yana mako kallon uwa,ashe ke ba kallon da kike masaba, to ki sani wllh haƙƙinmu kadai ya isheki bakin cikin rayuwa"amma ta faɗa idanunta cike da kwalla.

"Hakki ?hakki kike magana?wayace miki ina tsoron hakki ?kada ki damu kanki domin wannan abun da nayi maku,nayi shine cikin tausasawa da nuna sanayya,amma bayan haka da tuni na gama daku"ta fada cikin murmushi tana lumshe ido da budewa.

Gaba daya jikin abie banda rawa ba abinda yake ,tashin hankali ya bayyana ƙarara cikin idonsa,kai duniya,yanzu ammi itace ta kashe masa matarsa abin sonsa?itace ta kashe masa yayansa ?tare da amintaccen drivernsa?kai ammi ta cutar dashi,ta lalata masa farin cikinsa,ta karya masa zuciya bazai taba yafe mata ba har abada.
Nan take hawaye ya fara wanke masa fuska ba abinda yake tunani sai yadda ya dauki amana ya mikawa ammi,ita ke kula da komai nashi,bayan irin maganganun da take faÉ—a masa akan amma,shiyasa sam yana wani damuwa da amma da É—anta, ashe duk makircin ammine,kai wannan mata ta cika azzaluma.

Cike da tausayawa da tarin damuwa Adeeb ya ƙara damke hannun abie,cikin tashin murya yace "abie kayi hakuri nasan dole hankalinka ya tashi,nima kwatankwacin irin hakan naji,lokacin da nasan gaskiyar komai,abie akwai sauran abubuwan da baka saniba game da ammi,dan Allah ka kwantar da hankalinka mu shiga domin tuhumarta gaba da gaba,abie ammi ta jima ta cutar da al'umma,harda yan uwanta ma bata bari ba,kasan kuwa itake da hannu wajen batan ɗiyar sarauniya suhaimat?"Adeeb ya faɗa cikin ƙasa ƙasa da murya ta yadda ammi bazata kiyo suba.

Cike da wani karin mamakin abie ke kallon Adeeb kafin yace "duk muguntar ta Adeeb bana tunanin zata cutar da yar uwarta,amma kai ina ka sami wannan labarin?"abie ya faÉ—a muryarsa na rawa numfashinsa na cikowa.

Ajiyar zuciya Adeeb yayi kafin ya kalli gurin da fattu ke rakube jikin nanny,kuka kawai suke cike da nuna godiyarsu ga Allah,domin yau ƙarshen zaluncin ammi yazo.
"Abie wannan yarinyar da na taho da ita from Nigeria,itace yar gidan anty suhaimat da Sarkin Ghana Sultan Habib nawar"ya faÉ—a yana kallon fattu wacce kanta ke duke zuwa wannan lokacin.

Cike da zallar mamaki abie ke kallon fattu,lallai ammi tayi nisan da bazata taba jin kira ba,to menene dalilinta na cutar da yar uwarta?me yasa ta zabi batar da yarinyar ƙanwarta?"sannu kinji yarinya Allah ya baku hakurin jure wannan jarabawar,sannu kinji "abinda abie ke iya fadi kenan cike da tausayawa.

Mikewa sukayi gaba ɗayansu suka nufi cikin falon da su ammi ke ciki.dai dai lokacin tana fadin" wllh nayi alƙawarin ganin bayan wannan ahalin,saina karbe masarautar nan daga hannunku, bazan bar daya daga cikin ku ya rayuba,zan gama daku dukkan ku,tunda har ina da goyon baya na daya daga cikin masarautar nan, kuma...... Kalama ammi suka katse,sakamakon ganin mutane suna ta shigowa cikin falon,
Da mugun hanzari ammi ta mike tsaye jikinta yana rawa,baki buÉ—e take kallon su abie,Adeeb ,fattu da kuma nanny,meya kawosu awannan lokacin?me sukazoyi mata haka gaba dayansu?ko dai wani abu suka ji?ko suma sunsan cewar ta zubawa adeeb gubar ne?wayyo allah,me Yakamata tayi ne?ya zama dole ta kwace kanta fa.dan haka cike da tsabar makirci da iya kissa tayi saurin zuwa gurin mai marta,jikinta na rawa .
"Naji dadin zuwanku mijina,Allah ne ya cecini daga sharrin wannan makirar,domin tazone ta sanar dani,wai zata kasheni,kamar yadda ta kashe Nazli,mijina wannan matar azzalumace,
Ta zubawa adeeb guma shima cikin abincinsa sannan ita ta lalata rayuwar sanya da kanta,yanzu take fadamin hakan kuma shigo,dana ku taimaka min ku fitar da ita daga ɗakin nan kasheni zatayi"ammi ta fada cikin kuka da nuna tana cikin tsoro,tare da ƙanƙame hannun Sultan wato abie.
Cikin mamaki gaba dayansu suke kallon ammi,lallai ammi ta cika ta batse, sharri,makirci,kissa da kisisina,tabbas ajikinta suke,yanzu badan sunji duk abinda take faÉ—i ba,ba yadda za'ayi kace zancen ta ba gaskiya bane,duba da yadda lokaci É—aya ta rikice tayi wuji wuji da ita tana kuka.
Cikin zafin zuciya da tsantsar tsana ,abie ya sanya dukan hannayensa biyu ya hankade ammi daga jikinsa,ji kake timmmm!ta fada kan wani table dake gefen kujera.
Wani azababben ƙara ta kwalla tare da kallon abie,jikinta na mugun rawa,lallai tasan yau kam komai yazo ƙarshe,wato alamu sun nuna abie yaji duk abinda take faɗi,kenan makirci amma ta kulla mata?
Amma tsabar kokari irin nata,yunkurawa tayi cikin dauriya ta mike,tana kallon abie da Adeeb, tace
"dan Allah ku yarda da abinda da na wllh wannan matar makirace zata kashe Ni kuma ita ce...
Maganar ta maƙale sakamakon wasu gigitattun maruka da abie ya saukewa ammi akumatun ta har guda hudu.
Faduwa tayi can gefe cikin azabar raÉ—aÉ—in da kumatunta keyi,ji tayi ma kamar gurin ya sale.
Ihu ta kara kwallawa cikin azaba tana faÉ—in ,
"Wayyo mai martaba na tuna kayimin rai ka daina dukana wayyo Allah kumatuna"
Kafin ta gama rufe baki kawai taji duka ta ko ina,fuskanta abie keyi kamar ya sami kayan wanki,tun tana ihu tana neman taimako harta kasa daga koda Dan yatsantane,jini ta baki ta hanci.da gyar Adeeb ya janye abie,kuka sosai abie keyi,tanadin"kin cuceni,kin zalunceni,Allah ya isa tsakanina dake,kuma na sakeki saki daidai har uku,sannan saikin girbi abinda kika shuka,muguwa makirar mace,kuma maza maza ki sanar dani dalilin ki na batar da wannan yarinyar daga ahalinta"
Abie ya faÉ—a cikin rawar murya yana kamo hannun fattu ya matso da ita kusa da ammi ,wacce ke kwance cikin mugun yanayi,ko motsin kirki batayi,gaba É—aya jikinta ya saki,da gyar take fidda numfashi,
Idonta daya ya kumbura suntum,bakinta ma ya aune, kamamaninta duk sun sauya. Banda kuka ba abinda fattu keyi,gana daya atsorace take jikinta rawa kawai yake tana kallon ammi.
Cikin tsawa abie yace "bazakiyi magana ba,saina karasaki"ya fada yana kai mata kafa,
Wani wahalallen ƙara ammi ta sanya,cikin azaba tana ɗan bude idon ta daya"zanyi bayani, zanyi bayani dan Allah kuyi min rai,tabbas wannan yar gidan suhaimat ce,kuma nice na batar da ita tun tana karama"

Ƙarar faduwar abu da sukaji ne yasashi saurin juyawa ɗan ganin ko menene,ba kowa bace face suhaimat da mijinta,wanda tareeƙ ya shigo dasu yanzun,kuma maganar ammi ta sauka akan kunnensu.....

Masu karatu muje zuwa,

Gada ammi kwance cikin mugun yanayi,wane fata ,zakuyi mata.

Ina mai nannadaddiyar fuska ne?

Muje zuwa, takuce anty mammy


Mrs babi💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
29/08/2022, 11:10 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄


MACIJI NE 🪱🪱🪱


Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 85/86



_______________Ƙarar faɗuwar abu da sukaji,itace tayi sanadiyyar juyowarsu gaba ɗaya,ba komai bane ya fadi face tanfatsestiyar wayar queen suhaimat,Wanda shigowar su kenan ita da mijinta,dan tuni tareeƙ yayi musu iso zuwa dakin ammi,kuma gaba daya kalaman ammi akunnensu suka sauka,
Cikin rawar jiki queen suhaimat ta ƙaraso cikin dakin,zuciyarta kamar ta kamar ta tsaga ƙirjinta tafito, dan yadda take bugawa da ƙarfi,zaka iya juyo sautin bugun nata.
Gaban ammi tazo ta durgushe tana kallonta baki buÉ—e,kafin tace "uktee me kike cewa?me kunne na keji kina faÉ—a?Please kada kisa zuciyata ta buga,akan abinda kunne na yaji"queen suhaimat ta fada cikin rawar murya tana kamo hannun Ammi.

Cikin azaba ammi take kallon suhaimat,tana jin wani irin bakin ciki da ɓacin rai,yanzu shikenan, suhaimat tayi galaba akanta?shikenan suhaimat zata san wacece yarta,kuma ta ganta araye? Ina idan hakan ta faru shikenan ta zama marar nasara arayuwarta.dan haka cike sa tsana ta fizge hannunta daga cikin na Queen suhaimat,kafin ta yunkura da gyar ta tashi zaune,jingina tayi da jikin bango tana maida numfashi kafin ta fara magana"tabbas abinda kunnenki yaji suhaimat,to haka yake,nice nan narabaki da ƴarki,tun tana karama,Ni nasanya baiwarki ta satomin ita,kuma nasa aka jefar da ita acan wata ƙasar,ta yadda har abada bazaki ganta ba,domin ajeji nasa aka yardata, wanda nasan,ba wani mahaluki da zai ganta agurin,kuma ko namun dawa basu cinyeta ba,yunwa zata kasheta, sannan na kashe baiwarki da hannuna dan rufuwar asirina"ammi ta faɗa cike da rashin imani tana wani zazzaro kunburarrun idanunta.

Da baya Queen suhaimat ta koma ta zauna dabass.kunnenta yana amsa kuwwar maganar ammi,ko amafarki bata taba tsammanin jin wanan bayanin daga bakin ammi ba,she can't believe ace Æ´ar uwarta ita ce silar batan yarta,amma me tayiwa ammi haka da zafi?me ta tsare mata da har take burin ganin bayanta?

Cikin muryar kuka queen suhaimat tace"uktee,me nayi miki?wane laifin na aikata agareki, da har na cancanci wannan aika aikar agareki?nifa yar uwarkice ta jini,amma kika zabi ki cutar da Ni da abinda nafiso fiye da duniyata"
Cikin zafin rai ammi tace "saboda bana kaunar ki,bana sonki,na Tsaneki,ban taba sonki matsayin yar uwa ba,domin kedin mai nasarace,akan komai, ke kekiyin nasara akaina,an fifita sonki akaina,bayan haka kikazo kika auri mutumin da na ƙwallafa rai akansa,wanda nake fatan aura,amma aka aura mikishi,Ni kuma aka aura min wanda bashine cikin raina ba.suhaimat na Tsaneki,kuma nayi alƙawarin ganin bayanki, keda zuri'arki,dan kuwa ko su zayyad Allah ne ya tseratar dasu daga kaidina, da tuni na hallakasu sun bar duniyar nan"ammi ta fada tana jan numfashi da gyar,tsabar yadda take jin jiki.

Kuka sosai queen suhaimat keyi,tana jin wani irin ciwo da radadi cikin zuciyarta,yanzu yar uwar ta itace ta cutar da rayuwarta haka?wannan wane irin son zuciya ne,
Cikin kuka ta kalli ammi,yadda take fidda numfashi da gyar,ga ƙafarta ta dama sai jini take.
Tace "amma me yasa baki sanar dani kina son habib ba? Wllh Dana bar miki shi kin aura ,meyasa kika yi haka yar uwata?ina yata take ?ina kika kaita?na rokeki ki sanar dani inda kika kaita,zan tafi neman ta, koda zan rasa raina akan hanyata ta zuwa neman ta ne,hakan shine kadai zai sanya Ni farin ciki"queen suhaimat ta fada cikin matsanancin kuka,
Shi kuwa Sultan Habib tsabar kaduwa ya kasa koda matsawa daga inda yake,kallon ammi kawai yake yana jin kamar yaje ya shaketa ta mutu tabar duniyar ma kowa ya huta.

Ahankali Adeeb ya riko hannun fattu,wacce take bin iyayen nata da kallo,tun shigowar su,wani irin shauƙi da farin ciki ke dibarta, ji take ko ahalin yanzu ta koma ga mahaliccinta,tabbas tayi nasara tunda har ta ga iyayenta,wayyo Allah baffa ko kana ina ?dagaka wannan ranar da kake burin zuwanta.
Da sauri ta kalli Adeeb hawaye na zuba cikin idanunta,lumshe ido yayi tare da girgiza kai alamun kar tayi kuka,sannan ya sanya hannu yana share mata hawayen idonta,kafin yayi mata nuni da taje gurin queen suhaimat.kallonsa tayi gabanta na tsananta faduwa,amma ya jinjina mata kai tare da sakin murmushin da zai kwantar mata da hankali.

AHankali ta fara takawa,cikin hikima da fargaba,kasancewar ba wata cikakkiyar lafiya gareta ba, hakan ya kara bata damar tafiya ahankali,kallo su amma da nanny suka bita dashi,cike da tausayawa,saidai nanny tana son gano kamar wani abu ya faru da fattu,duba da yadda take takawa ahankali,kuma tana É—an dingisawa.amma tunani da sanin da wa fattun ke tare dashi,yasa ta kawar da tunanin da takeyi,ta dauki hakan amatsayin fargaba ce kawai.

Queen suhaimat na kuka gaban,ammi tana faɗin "na roƙeki,ki sanar dani inda kika kaimin yata dan Allah "kawai saiji tayi andafa kafaɗunta .
Da sauri ta juyo tare da kamo hannun wanda ya dafata,
Fattu ta gani tsaye kusa da ita tana hawaye.
Kallon fattu tayi cikin kuka itama tace"dan Allah Æ´ata ko kinsan in da zan hadu da gudan jinina?wallahi itace rayuwata,bani da wani abinso sama da ita,ki taimaka min idan kina da masaniya akan Æ´ata"ta kai karshen zancen ta tana Dora goshinta cikin rafin hannun fattu.

Kuka fattu keyi sosai ,ganin yadda mahaifiyarta ke tsananin kaunarta,amma saboda zalunci aka rabata da ita,yanzu gashi suna tsaye tare da juna amma bata san ko wacece agabanta ba.

Ahankali Adeeb ya taka zuwa garesu,hannunsa

27 / 30