Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Mai Cizon Bayan Aminci Complete Hausa Novel by Mammy Kabeer

Author :  mammy kabeer Category :  African Stories & Novels

Chapter   24 / 30

69K to 72K   out of 88K words

buÉ—e bargon daya rufe ta dashi.

Sosai Adeeb ya tausayawa fattu dan kuwa yaji mata ciwo sosai,dole sai yayi mata ɗinki,gurin ya kumbura sosai abin tausayi.haka yayi mata dinkin nan,yana tausaya mata,duk da allurar barcin da yayi mata,idan ya tsira allurar nan saita yamutse fuska kamar zatayi kuka.haka dai har suka gama .jikinta zafi sosai na zazzaɓi.

Ammice zaune acikin dakinta,waya take kuma da alama wayar mai muhimmanci ce ,dan kuwa tayi shiru tana sauraron abinda ake faÉ—a mata acan daya bangaren.

Ajiyar zuciya tayi kafin tace "shikenan,zan saka masa maganin,amma dai sai zuwa gobe,kamar yadda ka bukata,kasan yanzu akwai riski bana son abinda zai zo ayi zargina cikin mutuwarsa"ammi ta fada murya ƙasa -ƙasa.
Ta jima tana sauraron me ake fadi mata kafin tace "karka damu da wannan matar ai na gama da ita ,bazata iya faÉ—in komai ba,kuma yanzu ta danta take,tun lokacin da boka yace min asirin jikinsa ya karya,na sanya aka rufe masa baki,shiyasa ma sam baya iya yin magana,bare ya fadi wani abu akai na"
Shikenan sai kaji labari zuwa goben.ammi ta fada tare da ajiye wayar hannunta,tana sakin murmushi cike da farin ciki"Adeeb ka shirya bin mahaifiyarka, dan kuwa gobe iwar haka ana zaman makokinka, tunda na fahimci ka fara zargina,ka daina fadamin abubuwan da suka shafi rayuwarka,dole kabar duniyar nan,kafin dan uwansa ya biyo bayanka, saikuma wancan tsohon mahaifin naka"ta fada tana jingina bayanta jikin kujera ,feeling so happy.

Su Amma kuwa É—akin Rashad suka nufa bayan barin fattu daga dakin,yana kwance idanunsa buÉ—e ,ya kurawa saman dakin idanu,hawayene ke zuba daga idanunsa.
Zuciyarsa tana mai zafi sosai,yana son yayi magana amma sam ya kasa,duk lokacin da yayi yunkurin yin magana sai yaji wani irin azababben abu ya tokare masa maƙoshi,kamar zai mutu.

Zama Amma tayi kusa dashi tare da sanya hannu ta share masa hawayen dake zubowa daga idanunsa,itama hawayen yana zuba daga nata idanun,sosai take jin tausayin É—an nata,kallonta yayi da idanunsa da sukayi jajur,ya fashe da kuka harda shashsheka.

Ficewa amma tayi daga dakin cikin sauri,dan bazata iya jurar wannan kukan na Rashad ba.nanny ma Binta tayi da sauri tana hawayen tausayin bayin allahn na.
Tareeƙ ne yazo kusa dashi ya zauna tare da riƙe hannunsa yace "haba Rashad kayi hakuri mana ,ka ɗaurewa koma me kakeji cikin zuciyarka, domin karfafawa mahaifiyarka gwuiwa,In Sha Allah komai ya kusan zuwa karshe"tareeƙ ya faɗa cike da ƙarfafawa Rashad gwuiwa.

Jinjina kai Rashad yayi tare da juya kansa can bangaren,shi kadai yasan irin zafin da yake ji cikin zuciyarsa,yana son ganin dan uwansa ,dan sosai yake jin kewar Adeeb cikin ransa.

Bayan Adeeb ya gama yiwa fattu ɗinki,wanka yaje ya karayi,ya sanya riga da wando kanana,bakin wando da milk din riga,turare ya feshe jikinsa dashi,kamar ko yaushe ,sannan ya taje kansa ,fuskar nan tayi fayau yayi wani irin mugun kyau,sai sheƙi yake,kallo ɗaya zakayi masa kasan yana cikin tsantsar farin ciki.zama yayi bakin gadon da fattu ke kwance tana barci,hannunta ya kama ya riƙe cikin nashi,tare da kura mata ido.

Sosai yake jin kaunar fattu na ratsa jikinsa,gaskiya fattu alherice agareshi,shikam bai taba tsammanin akwai wani nishadi da farin ciki irin wanda ya samu yau É—in na ba,yarinya karama amma ta sanyashi cikin nishadi da jin dadi,lallai zai kula da fattu kamar yar tsabar zinare,zai bata dukkan farin cikin da take nema,sannan zai sadata da mahaifanta in Sha Allah,koda zai karar da dukkan abinda ya mallaka.

Shiru yayi tare da lumshe ido,sosai yake jin kewar tareeÆ™ ,yana son ganinsa,amma so yake ya nuna musu kuskurensu, duk da sosai maganarsu tatsaye masa cikin ransa,yana jin kamar suna da gaskiya,amma idan yayiwa Ammi wannan kallon kamar yaci amanar ta, ne,itace wacce ta maye masa gurbin mahaifiyarsa,ta kula dashi, ta bashi duk wani gata da kulawa kamar ita ta haifeshi.amma yana nan yana ci gaba da bincike cikin tsinake.
Kiran sallar magrib shine ya sanya Adeeb tashi ahankali ya nufi toilet ,alwala yayi ya fito,kallon fattu yayi wacce ke barcinta cikin nutsuwa,har zuwa lokacin bakinta ature yake lips dinta yayi jaa sai sheƙi yake,murmushi yayi tare da matsawa gareta,jikinta ya taba yaji ba zafi alamun zazzabin ya sauka kenan.
Saida ya gyara mata rufuwarta kafin yayi kissing lips dinta sannan ya fice zuwa masallaci,bayan ya sanya security Ako ina na part din nashi.

Ana fitowa daga masallaci yaje gurin abie kamar yadda ya saba ,bayan sun dan tattauna ne ya miƙe tare da yiwa abie sallama ya fito.

Part dinsa ya nufa kai tsaye.abakin part din nashi yaci karo da tareeÆ™ yana zaune ya buga tagumi kamar wani Maraya.

Ta gefen ido Adeeb ke kallon tareeÆ™ É—in,har cikin ransa yake jin kaunar tareek,kuma yana kewarsa sosai.amma haka ya fuske yayi kamar bai ganshiba.
Da sauri tareeƙ ya mike yayi gurin Adeeb din."yallaɓai Please ka yi hakuri dan Allah ka saurareni,na kasa jure fushin nan naka akaina kayimin duk hukuncin da zakayi min amma dan Allah ka daina shareni,bani da kowa daga kai sai ummeena"tareeƙ ya faɗa cikin rawar murya alamun kuka ke son kwace masa.

Runtse ido Adeeb yayi yana jin wani irin tausayin tareeƙ ɗin cikin ransa,amma sai yayi kamar bai ji saba ,yaci gaba da tafiya harya ƙaraso kofar shiga part din nashi.
"Dan Allah yallaɓai karka tafi kabarni,kasan Ni masoyinka ne daga Ni har mahaifiyata bazamu taba cutar dakai ba ,wllh zan iya bada raina fansa akanka,idan har zakaci gaba da fushi damu,tabbas zamu bar garin nan gaba ɗaya,domin saboda kai muke cikin masarautar nan kuma......."tareeƙ ya kasa ƙarasa maganarsa sakamakon kukan daya kufce masa.durƙusawa yayi agurin ya fashe da kuka kamar mace......


Muje zuwa masu karatu,anty mammyn kuce.

Mrs babi💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
29/08/2022, 11:09 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄


MACIJI NE 🪱🪱🪱


Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 75/76



💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ”¥

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃ðŸ»

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528


Kalolin gumba👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,


Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar

Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenkiðŸ‘ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»


Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,


Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼


07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar AllahðŸ¤ðŸ¼ðŸ¤ðŸ¼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃ðŸ»






________________Kasa ƙarasa maganar tareeƙ yayi,kawai ya durƙushe agurin,tare da sakin kuka kamar wata mace.

Da ƙarfi Adeeb ya runtse idanunsa,sakamakon jin kukan tareeƙ da yayi,yasan tareeƙ jarumin namijine,lallai abinda zai sanya shi kuka babban abune,nan take shima zuciyarsa tayi rauni idanunsa ya cika da kwalla,bazai iya yin fushi da tareeƙ na tsawon lokaciba, dan yana kaunar tareeƙ har cikin ransa.dan haka ahankali ya juyo tare da karasowa inda tareeƙ ke durƙushe yana kuka.

Kafadun tareeƙ ya kama,tare da miƙar dashi tsaye.
Kallon juna suke cike da kewa,ahankali tareeƙ yace"yallaɓai, am sorry"kawai ya faɗa ƙirjin Adeeb suka rungume juna.
"Am sorry yallaɓai,ka sani ba zamu taba cutar da kaiba,munyi haka ne dan fitar dakai daga cikin duhun da kake ciki,amma ka yafemana,nanny Tana cikin damuwar rashinka agareta"tareeƙ ta faɗa cikin muryar kuka.

Ahankali Adeeb ya sanya bayan hannunsa ya share hawayen daya zubo daga idanunsa na dama,zuciyarsa na masa zafi,yana jin dama ba nanny ce ta bashi wannan labarinba, da saiya horata,ta yadda zata faÉ—a masa gaskiyar al'amari.
Ahalin yanzu he was compused,ya rasa me yakamata yayi.

ÆŠago da tareeÆ™ yayi daga jikinsa,ya sanya hannu yana share masa hawayen idanunsa,kafin ya fara magana cikin nutsuwarsa ta ko yaushe"tareeÆ™ na yarda daku,nasan bazaku taba cutar daniba,saidai abinda kuka zo min dashi,ba abune da hankali zaiyi saurin dauka ba,nayi bincike kuma ina kanyi,amma har yanzu Banga wani abu da zai nuna min ammi itace da hannu wajen hadarin mommana ba, me ma zaisa tayi hakan?dan haka ina son mu bar maganar nan Please" Adeeb ya fada yana kallon tareeÆ™.
Jinjina kai tareeÆ™ yayi cikin rashin jin dadin yardar da Adeeb ya bawa Ammi,azzalumar mace,amma In Sha Allahu yasan zasuyi nasara wataran,tunda yanzu fattu ma tasan komai.
Murmushi Adeeb yayi tare da É—an marin kumatun tareek,kamar yadda yake masa idan yayi abin da ya burge Adeeb É—in.
"Good boy,ka ce ina gaida nanny"Adeeb ya faÉ—a tare da nufar cikin part din nashi.

Cikin ɗoki da farin ciki,tareeƙ yace"yallaɓai Madam fa?fatan tana lafiya?"
Juyowa Adeeb yayi fuskarsa É—auke da murmushi kafin yacewa tareeÆ™ "she's fine"tare da shigewa ciki.

Koda ya shiga tuni fattu ta farka daga barcin,tana kwance kan gado tana kuka.
Da sauri ya karasa gareta ya zauna tare da kamo hannunta,cike da kulawa yake tambayar ta"sannu Hulwa,meke damunki yanzu?ina ke miki ciwo?me zaki ci"ya jero mata waÉ—an nan tambayoyin ajere.

Fattu kuwa jin muryarsa yasata saurin runtse ido,tare da turo baki tana kukanta,taki yi masa magana.
"Sorry hulwatee ƙurratu ainun, me kike so?"ya faɗa yana kai mata kissing a lips dinta da sukayi jajur dasu,sai sheƙi suke.
Cikin Muryar shagwaba da fattu ta koya yanzu tare da tarin ƙuruciya tace "Ni ka kyaleni Hamma,ba ruwana da kai bazan sake kulaka ba"ta fada cikin Muryar kuka tana ɗan murza ido.

"Ayya hulwata idan kika daina kukani kuma, waye zai bani nishadi da farin cikin da kika bani yau?kinga shikenan kina ji kina gani hammanki zai shiga gararin rayuwa"ya faÉ—a cikin marairaita murya kamar zaiyi kuka.

Ahankali fattu ta É—an buÉ—e idanunta daya,dan ganin da gaske kukan yake,aikuwa tana budewasuka haÉ—a ido,da sauri ta mayar da idonta ta kulle gabanta na faÉ—uwa,wllh kunyar Hamma takeji,Bama idan ta tuna cewa ya gama ganin jikinta,sai taji kunyarsa ta lunku akan wacce takeji É—in.

Murmushi Adeeb yayi yana mai shafa kwantaccen gashin gaban goshin ta yace"Please Hulwa ki faÉ—a min ina ne yake miki ciwo kinji"ya faÉ—a cikin muryar rarrashi,asaitin kunnenta.

"Ni bayana ne yake min ciwo,da ƙasana,kuma fitsari nake sonyi amma na kasa tashi"fattu ta faɗa tare da sanya kuka .
Rungumeta yayi zuwa jikinsa,yana mai jin tausayinta sosai cikin ransa."ayya Hulwa ki daina kuka zai daina miki zafin kinji?amma sai kin daina wannan kukan,In kuma ba haka ba saidai asakeyin irin na dazun,shine zaki daina jin zafi"Adeeb ya faÉ—a cike da zolaya fuskarsa É—auke da murmushi.

Da sauri fattu ta ɗan zabura tare da buɗe idanunta ,da suka ɗan yi jaaa, tace "a'a wllh baza'a ƙarayi ba har abada,bana so "ta fada tana turo masa baki.dariya yayi har fararen haƙoransa suka bayyana reras kwanin sha'awa.kafin yace "shikenan Hulwa yanzu bari na taimaka miki kiyi fitsari sai kiyi alwala ko?In yaso saikici abinci da magani ki kwanta,shikenan zakiji ki garas kin warke "ya fada yana ƙoƙarin kamata dan ta mike tsaye.

"Ni da kaina zan tashi,karka rakani ko ina,ba nace mun bata ba"fattu ta faÉ—a tana turo baki.

Kallonta Adeeb yayi tare da sakin murmushi,ashe Hulwa ma ta iya rigima haka?ji yadda take turo masa wannan dan karamin bakin nata,kamar ba ita bace Sarkin tsoron nan da kunya,lallai yau Hamma yayi laifi.adeeb ya faÉ—a cikin ransa yana murmushi,sosai take burgeshi idan tana masa wannan shagwbar, yakanji kaso casa'in na damuwarsa ya goge.
Fattu kuwa cikin karfin hali ta sake yunkurawa zata mike,amma ina,wani sautin ƙara da bayanta ya bada shine yasa ta komawa da sauri tare da riƙe ƙugunta"wayyo Allah ƙuguna,wllh Hamma ka karyamin ƙugu bazan yarda ba saika biyamin"ta fada tana ɗan kukan shagwaba.

Da sauri Adeeb ya tarota yana faɗin"yi ahankali hulwa,bazaki iya tashi bafa, ki barni da hamman nan tunda ya karya miki ƙugu ko,saina hukuntashi,dan yayi babban laifi wa hulwata"ya faɗa yana janyota jikinsa.da gyar take takawa suka nufi toilet,ko wajen fitsarin ma da gyar ya samu tayi,dan tace idan tayi gurin zafi zai mata .
Ruwan zafi ya bata tayi tsarki ,sannan tayi alwala suka fito.
Bayan ta isar da salla ne ya bata abincin da aka shirya musu akan daining,farfesun kayan ciki ya bata,mai zafi da dan yaji.kuma ta É—an ci sosai .sallar ishsha tayi ya bata magani ta sha da gyar,sannan ya kwantar da ita akan gado tare da lullubeta.
Zama yayi bakin gadon yana shafa kanta tare da rarrashinta cikin malamai masu dadi har tayi barci.

Murmushi yayi tare da sumbatar kumatunta sannan ya fita zuwa gurin ammi,bayan ya kulle part din nasa da security.


Ammi kuwa tana can garden É—inta,inda suka saba haduwa da mai nannaÉ—aÉ—É—iyar fuska,to yauma dai shine yazo,dan haka suna zaune acan cikin garden É—in.
Magana yake wa ammi fuskarsa arufe kamar kullum"ki tabbata kin aikata kamar yadda na faÉ—a miki,dan kuwa wannan gubar idan har yaci abinci da ita,to saidai wani ba shiba,kuma ba wanda zai zargi wani abu,dan kuwa zata lalata masa kayan cikinsa ne ahankali, ta yadda badaga cin abincin gubar zatayi aiki ajikinsa ba,kinga da zarar ya mutu,zuciyar ubansa zata buga,bugawar da na tabbata zata zamo ajalinsa ne,shikenan mun jefi tsuntsu biyu da tarko daya"mutumin nan ya fada cikin salo na kwarewa a mugunta, yana mai jingina bayansa jikin kujerar da yake kai.

Ajiyar zuciya ammi ta sauke,tana jin wani irin farin ciki aranta."lallai kayi tunani mai kyau,shikenan idan akayi haka ,burin kowa zai cika,daga Ni har kai.shikuwa wancan ya riga ya zama marar amfani,ahaka zaiyi ta zama cikin ƙunci da tashin hankali,dan haka bana jin ta tashi"ammi ta fada tana mai kallon kwalbar da mutumin ya bata mai dauke da guba.

Adeeb kuwa koda yaje part din ammi bata nan,kai tsaye ya wuce garden,Dan yasan bata wuce can,tunda bata bangaren abie,amma kuma me takeyi a garden da wannan daren?kasancewar garden É—in akwai wadataccen haske,kana iya ganin komai tar tar kamar rana.can Adeeb ya hango ammi zaune da wani mutum,cike da mamaki yake kallonsu ,yana yawan ganin wannan mutumin mai fuska arufe,waye shidin?me yake kawoshi gurin ammi?kuma duk zuwa sai da daddare?
Ƙara sauri yayi dan yaje ya cimma mutumin nan yau kam saiga ko waye shi.

Da sauri yaga mutumin ya mike tare da bin wata hanyar yayi waje yana gyara rufin fuskarsa.
Ammi kuma tana boye abu cikin rigarta.dan mutumin shine ya hango Adeeb yana tahowa,shine ya sanar da ammi ya mike da sauri ya tafi.

Cike da tuhuma Adeeb ya karasa gurin da ammi ke zaune tana wani muzurai,zama yayi shima tare da kafe ta da Mayun idanunsa,waÉ—anda ke cike da tuhuma.

Murmushin karfin hali ammi tayi tana mai faÉ—in"Prince kaine da daren nan?aida kayi zamanka ma zuwa gobe saikazo,bana son kana wahalar da kanka"ta fada cikin basarwa tana kallon gefe guda.

Adeeb kam kallonta kawai yake,dan duk wasu alamu na rashin gaskiya ya bayyana akan fuskarta.cikin dakakkiyar murya yace "ammi waye wancan mutumin daya bar gurin nan yanzu?meye alaƙarki dashi?meyasa Aduk lokacin dana ganku tare yake saurin barin gurin kafin na iso?Adeeb ya jerowa ammi waɗan nan tambayoyin ,da suka matukar firgitata.tunda suke dashi bai taba mata tambaya makamancin haka ba,duk lokacin da zai ganta tare da wannan mutumin baya taɓa tambayar ta waye wannan mutumin,amma yau tambayar ta yake,hakan yana nuni da cewar kiri-ƙiri Adeeb ya fara zarginta kenan.
Cikin dakiya da son basarwa ammi tace "wannan wace irin tambayace Prince?wannan mutumin yana zuwa karbar tallafi ne na gidauniya,bayan wannan ba wata alaƙa tsakanina dashi "ta faɗa cike da bugawar zuciya tana kallon Adeeb.
"Amma me yasa kullum sai dare yake zuwa?ammi Please karkisa zuciyata ta fara aminta da abinda ke kai kawo cikinta akanki,Please ammi don't disappointed me "Adeeb ya fada kamar zaiyi kuka,dan kuwa zuwa yanzu sosai yake jin zargin ammi cikin zuciyarsa.

Kallonsa ammi tayi cike da tsoro da fargaba,me zuciyar tasa ke raya masa akaina?kodai yasan wani abu ne game dani?ko yaji me muke fadine yanzu?kai bai iiba ,dan kuwa da yaji hakika da bazai tsaya yana min wannan maganar ba,na tabbata wani abune dai da ban.
Cikin salo da iya kissa ammin ta sanya kuka tare da kamo hannun Adeeb ta rike gam cikin nata,kallonsa

24 / 30