Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ahumaggah Hawaye Bayan Farin Ciki Complete Hausa Novel by Maman Mubeena

Author :  Maman mubeena Category :  African Stories & Novels

Chapter   47 / 78

138K to 141K   out of 231.1K words

ya share tashar bahiyya...,subaya dataje wajen kakan ta dilshad yau ta fara ganin su junnut

Junnut sai rawan kai take nata ita adole taga sister inlaw,dan jahan khatun tace mata ta kama kafar subaya sosai...indai akan khal ne ...

Subaya, kaamil da khaldun suka dai suka san me suke ciki,..

Kowa acikin su yayi tsam ne yana jiran kiran sadat awayar bahiyya..

Da shike su hjy indira sun iso suma,sai subayan take debe musu kewa

By 4.pm bahi ta fita wajen sadat..duk tracker da suka saka mata ajikin ta babu wanda baiya reading awayar su ..

Sadat dake cikin tsananin farin ciki yana ganin dosuwar bahi yaji wani sanyi aransa ......

Kaamil na wajen shikam a cikin daya daga cikin abandorned cars din da aka aje awajen yana kallon su...

Bai wani saka kayan arziki ajikin sa daga shi sai wandon sojoji da khaki vest duk damtsen sa sun fito boro boro..

Ta bata rai kamar da gaske,wawan tuni ya shiga jefo mata maganganun banza yana cewa daga yau ta dawo Amaryan shi...

Dama sun shirya
Draman su da su khal dan haka,batace masa uffan ba,sanda ya kama hannun ta zai sata a mota su tafi airpot ta gantsara masa cizo ahannu ta ja da baya

Cikin neman taja lokaci tace ka tsaya ni fa ban shirya ba..

Dariyar mugun ta ya
Yai yanacewa ai bata isa ba tunda ya bar rayuwan subaya da khaldun dole ne itama ta zamto a shirye...

Yace ke bani abun wuya na...tace abun wuya?

Ohh gosh wallhy na manta dashi a harsgitse yace what?. Tace yes..wani wawan marin ya sauke mata yanacewa kika manta dashi?..dan ubanki baki sam rayuwa ta bane anan...

To ya kike so nayi..kin dauka ko lallaba ki zan dingayi...ya wani cakumo ta azafafe yace ni bana son shirme kuma ba zan dauki iskancin kin ba.
Tuni idanun ta suka ciko da ruwa

Shakure ta yayi yana dangwarar ta kamar ya samu kariya jin numfashin ta yana sarkafewa ta tsala ihu tana da kyar cewa
Toh Ka sake ni .. to aina kija aje min abun wuya ta ..fincike jikin ta takeyi kamar da gaske tace nifa ban san ni...

A zafafe sadat yace kin batar?dan ubanki batarwa kikayi

Duk hakan na tsumo kaamil amma haka ya daure bai fito ba sanda yaga bahi tayi iya kokarin tana jan sa har lokacin da khal zai iso

Sun dage sai jani in jaka sukeyi da sadat ya fada ta fada tasha maari har sau takwas fuskan ta ya kumbura yayi ja..

Cikin mugun jin haushin ta sadat yace ni kina bata min lokaci,muje kawai dole ne ma na kashe su..ta make hannun ta ya kwato tace leave alone ai zanje na kawo maka

Yace bazaki je ba tace sai naje

Wani muguwar murya suka jiyo daf abayan su...cikin dakewa yanacewa

What is this shinanigans?

A firgice sadat ya sake ta ya juyo,dan ko a lahira ne baiya manta muryan sa'ood...

Sadat dake raba idanun sa Tun kafin ya gama dawowa da idanun sa akan bahiyya da tuhuma ta sai ga kaaamil ya fito

Abayan kaamil sojoji ne masu jan hula hannun ya musu suka fito da wani kerarran mota suka faka tuni aka gewaye shi

Sadatt yayi hadiyan yawu yafi sai dari a dakika daya .Baiyi tunanin bahiyya zatayi masa haka ba

Sojojin su suka tsaya gefe da gefen sa,Wajen kaamil bahi ta koma ta tsaya daga bayan sa..

Khal dake ji kamar zai cinye namar sadat danye baice komaii ya shiga hada gagarumin wuta mai ci bal bal a tsakiyar filin

Wajen tuni waje yayi dishi dishi yayi dan duhu duhu sabida babban tayar mota yake konawa

Idanun sadat tuni yayi jajir.. Sai zufa yake ta kayi amma sai yayi irin basarwan nan minti daya zai gyara neck tie ko zanzaron wandon shi

Kamar mahaukaci ya fara fade fade yana zage xage

Kaamil ne ke amsa shi cikin azalzaa masa masifa...da barazan masu kada hanjin ciki shikan damaan yasan kaamil ya tsane sa

Kuma ayau tunda yagan su su biyu Yasan tashi ne ya zo karshe,wani dadin haushin dayakeji bai wuce da bahi tace babu magic necklace dinsan anan ba

Irin abubuwan dayake tsoro kenan gashi tafaru ta kare

...but ahakan ma Rashin kunya ya ke shiri zai musu

Toh Yasan idan ya zage subaya dukan su ransu zai baci suyi masa duka,out of borin kunya da tsananin firgicewan tsoro ya shiga zagin bahiyyar yana gwada musu cewa ya wulakanta ta kuma idan suka taba shi yana da hanyar da zaisa aka masu a daure su tunda shi lawyr ne.

Khal yana gama abunda yake ya taho gaban sa,irin yayi basarwan nan zai fuskance shi,a baxata yaji an danna fuskan sa ajikin wani hankerchief....wani garin daya zuka har brain dinshi taje

bari ya shigayi karkar tsaban reaction din daya bayar sanda bahi ta dada boye idanun ta abayan kaamil..

Five minutes khal bai sake shi ba sanda ya lura cewa abun ya shige shi ,yana matsawa ajikin san kuwa sadat ya rike kansa ya danna wani irin gigitaccen kara...

Goma goma yake kallon su yana wani irin juyayai daga ganin sa kasan yana cikin wani irin mugun halin da bazai iya misaltuwa.

High grade cocaine irin wanda baban shi ke sayarwa shi khal ya dura masa almost 1full dose acikin raman hancin sa

Kaaamil ya fashe da dariya..Ya sa bahi ta shiga cikin motar da aka kawo din cikin jin dadi da nishadi yace mata

its fun time.

Wani vuuum vuummm tayi.khal ya hankade sadat agaba tana binshi da motar a madaidaicin speed yana gudu da kafan sa yana zaga filin kamar tabbatacen mahaukaci..

,..ga radadin cocaine na ratsa shi yana ta sose sose kamar ana cizon sa...khal da kaamil suna gefe suna kallon su..

Bahiyya kuwa Tun abun yana bata tsoro har taji tana samun sauki dataga sadat acikin wani irin wulkantaccen yanayi...

Inta kalle hawayenn azaba dake kwalala akan fuskansa wani sanyi ke bin jijiyan ta

.sosai ta wahal da shi,musamman daya kasance tana yi ne tana tuno da abubuwan daya mata acan baya

Sanda kaaamil ya sa shi round of 20 gashi idan yayi layi ya fadi,sojojin nan suna nan zasu zabga masa belt akowa ni hali sai sunsa shi ya tashi ya cigaba..

Kafin sadat ya gama zagayen ya cire suit dinsa ya jefar button sa sun budu ya jike da zufa yana layi yana haki kamar karen jejin da yayi gudun fanfalaki..

Yayi ihu da magiya yana rokon bahiyya sassauci amma ina

Jini har na bin hancinsa sai cahn kaamil ya sa ta kashe motar sadat din ya tsuguna akasa yana haki kamar wanda zaki ya biyo sa,baiyi minti daya mai kyau ba sai ga khal agaban sa yana masa mugun kallo atake suka hada ido sosai yake jin ya razana...

Bakin Sadaat na karkarwa har Zaiyi magana khal ya gore shi da karfi sanda ya fadi da baya ya sake kara mai ban tsoro rike da kanshi yana rolling

...wani jansa akasa saood yayi .. kamar paper ya dago shi ya wurga shi ma kaaamil...kaamil bai bari ya huce ba

Wani naushi ya zuba maasa acikin sanda ya shiga amayo abubuwan da yaci atake...

Duka sukayi masa kamar sun sami dan wuta,wannan yayi wannnan ya yayi,sadat yaji bugun sojoji sanda sukaga baya iya tsayawa akan kafarshi,khal ya kunna masa wayar shi kamar yadda ya ma bahi...ya kunna masa video ya nuna masa yadda yaci uwar dan uwansa barak adeel kuma ya kashe sa a wulakance
..
Sadat birkicewa yayi yana hargowa kamar nakasshe ahakan wai zai cakomu wuyar khal cikin fusata alaman abun ya masa zafi sosai... sai yau ma yasan dan uwansa dayake mugun kauna ya mutu kuma khal ne ya kashe shi..

Sadat yana ta kuka kamar zai zauce khal ya murmusa yace masa he is a fool...ya rubuta hakan ya aje dan kalman shahadar sa kenan.

Out of pain and anger sadat yace sai nayi ajalin ku..kusa aranku bazaku bar duniya kalau ba

Kaaamil da shike shi dan duniya ne shi ya zauna ya dinga tona ma sadat asirin sa da baisan sunsan dashi ba ta yadda zaiji zuciyar sa ya karaya yashiga halin ha ula'i ..babu irin magana mai bakan ta rai da bai fada ma sa ba,yau sharbe sharbe sadat ne ke kuka ya rasa inda zai yi dasu bare rayuwar sa.

Haka khal ya karya mashi hannun dayake marin bahin,yakuma sa shi yayi kneeling agaban ta yayi ta bata hakuri kamar bawan ta...ita dakan ta sanda taji ya bata tausayi

Sadat bai tashi haukacewa ba sanda Khal yace ma bahi ta je ta saka magic necklace dinshi a wutar dake ci din.. ..Toh fah wannan babban bala'i ne suka saukar masa dan dama wannan abun wuya shine gishirin saar sa akan komai har da aikin lawyancin sa

Bahi kam Ta gama tsorota jikin ta na rawa kuma yakasa denawa,dan bata taba ganin ana dukan mutum kamar yadda akayi ma sadat yau ba..daga khal din har kaaamil sun bata tsoro sosai

Ba jira taje ta saka necklace din awutar

But Sabida an hada sihirin da sunan ta atake jiri ya debe ta ta zube a kasa sumammiya

Khal da wuri ya dauke abunsa ya dora ta kafadar sa...kaamil ya kwace files din subayar,ya saka sadat a motar sa.

Tare suka gungurar dashi,cikin wani rami suka tafi suka barsa a wajen tamkar wanda yayi mumunan hatsarin mota.

Suka dai suka san munafurcin da suka shirya akan haka.

Da suka dawo gida A hannun subaya khal ya aje bahiyyar dan sanda ta kai washe gari tana bacci bata farka ba ..

Babu wanda yasan meke faruwa dan ayau din alhaji hamood da jahan Aarah zasu zo abuja tare ayi mai kankat a kotu da sadat kowa ma ya huta

Junnut tayi tayi kaamil ya fada mata meya sa taga ya warware akan maganan bahiyya kamaar bai damu a,abun na cin shi arai amma sosai yake fighting dan yana so ne ya ma cire ta aransa kwata kwata.

Still maganan da junnut tayi masan sanda yayi affecting dinsa,baccin dayayi zazzabi mai zafi sai ya shige masa yana ta mafarke mafarke,baima san yaushe safiya yayi ba bare yaji labarin abunda ke gudana.

Secretly jahan Aarah tasa aka yi shariar basu fada ma kowa ba,dan abun ya shafe xallan familyn ta ne so bata so reputation dinsu ya tabu koda na miskala zarratin musamman ma na bahiyya

Sadat ma agadon asibiti aka dauko sa with fractured hnds and leg akan wheel chair da kyar ma yayi regaining conciouness ya farka cikin dare already sammaci yana jiran shi akotu

..yayi yayi ya accesing acct dinsa ko zai sami babban lawyer da zai kareshi but bai samu hali ba gaba daya acct sunki tafiya alamane na an kulle,haka a state din shin aka je court..

Ababu ababu aka fara shariar tsakanin sa da subaya,jahan Aarah tayi influencing kotu da lisafe lisafe har aka karbe dukiyar sadat gaba daya aka bada subaya a matsayin diyyar abunda ke cikin ta da satan dayayi ta mata wanda camera ya nuna..

Sadat bai taba sanin shi karamin alhaki bane a iya juya sharia sanda yau yaga yadda iyayen subaya sukayi da rayuwar sa agaban kotu babu sani babu sabo

Sai Yau yaji cewa subaya tana da cikin shi,an for abunda ya ma bahiyya kotu ta kama shi da laifin sexual harrasment da illegal kidnap.

Kenan abunda su kaamil suka masa jiya yasha kenan,its reported that wai hatsari yayi.,iya bayani yayi amma babu wanda ya yarda dashi

"...Hukuncin sa Akan bahiyya an kwace duk wani kwalin karatun shi da matsayin sa sannan aka jefa shi gidan yari daurin rai rai abisa laifin hada kai da doc barak adeel dayayi suka kashe sojojin america.

*Thank you for the numerious coments kuyi hakuri idan ba ku ganni akan lokacin dana saba zuwa muku ba this week inada seminar defence its very important,jiya kawai da banyi ba amma naga sakonnin cewa ina jan muku rai da book din wai dan Allah tayaya ake tunani ne?just one day shine ake fada min haka? wai Ko so ake kayi fushi ka dena book din ne sannan asamu na zagin ka?,nayi shafin nan ne sabida gagaruman masoya na masu hankali da tunani Allah ya bar mu tare a duk inda kuke😍*
_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._

*A kullum zan karanta coments din ta mai dauke da readmores,toh Shafin naki ne mum benazeer ta zauren littafan hausa bravo Alaiki🤝🏻*

_Monday/11/019_
_3⃣5⃣-Tort♡._



Bayan angama case a kotu atare suka dawo gidan gaba dayan su da sharadin bazasu bude maganan ma kowa.

Jikin kaaamil nee ya tsanan ta,da alaman high fever ke damun shi dan babu abunda yake yi sai surutai yana kiraye kirayen sunan bahiyya.

Fannin jahan khatun kuwa Banda bacin ran halin da kaamil yake ciki ji take kamar zatayi hauka jin ance jahan Aarah ta iso gidan..

Sukam da suka iso gidan a site din su hjy indirah suka yada da zango,.

Khaldun dake jin kanshi daban yau duk sai ya rasa ta inda zai fara gyaro ta da bahiyyar sa,hira kadan yayi da su ya fice baima san meke faruwa a fannin su kaamil ba..

bayan fitar sa,jahan Aarah tace ma subaya kuje ku huta,nima zanzo namu shashin daga baya...ba laifi suka bar wajen su ukun bahiyya ta mata jagora har zuwa site din ta ant murja na biye da su suna ta hirar su abun sha'awa..

Acikin sirri jahan Aarah ta gaya ma hjy indirah duk abunda ake ciki,jiman tawa take yi sosai tana jin mamakin halin kirki irin na bahiyya sai ga alhaj hamood ya shigo..yayi musu sallama yace Aara,ashe kaamil ba lpya..yakamata muje ku duba shi

.. dama ita kam bataje ta gaishe da dilshad ba,jin ance kaamil na kwance yasa suka debe jiki ita da hjy indiran suka nufi wajen san atake..

Sarauniya Dilshad da ahalin ta duka suna cikin dakin..

Daga yin sallamar su jahan Aarah tuni iskan wajen ya sauya tsari,Wani kallon banza aka watsa ma juna

kasan ido jahan Khatun ke duban su daya bayan daya acikin wuya take ansa gaisuwar jahan Aarah..

Jahn Aarah tayi kamar bata san ma tanayi ba ta haishe da sarauniya dilshad bayabo ba fallasa ta amsa tana mata sannu da zuwa..

"Kaaamil?...Ya jikin ka...Very soft nd calm take shafa kanshi tana duban shi da kulawa..,har cikin ranta take kaunar sa as much as yadda take son danta saood,jikin sa yayi zafi sosai har jira ake yadan sassauta kafin doc ya shigo ya masa Allura..hjy indirah tace meke da munshi babu wanda ya ansa ta atake ta juya ta sauke haushin hakan akan su hilda da junnut da suka ki ficewa su basu wuri..
Tace wai ku bakusan manyan ku ba?..maza ku fice ku bamu wuri..

Tsuliya azage suka fita sum sum kamar yan matan bin kida basu ma gaida kowa ba.

Tuni Jahan K ta bata ranta ta fara kukuni,tace ciwon maita aka laka mashi,...
ina zaman zaman na ankawo ni wata kasa marar dadi daga yau wannan yaxo maka gida sai gobe wannan yazo

..rabon kaamil da yayi ciwo yana kame kamen suna tun da chan da aka saka min ido a persia..ko Mena tsare ma mutane oho
Har ta gama mitan ta babu wanda ya daga kai ya dube ta
hjiya indirah ta budi baki kenan alhaj hamood yayi gyaran murya cikin nitsuwa yayi maganan sa...jahan Aarah kam duk hankalin ta nakan kaamil don batace musu uffan ba matar tana da tausayi sosai..

Jahan khatun kuwa ba dan jan numfashi sai ta shiga fetsa magana tana cewa mayya aka kawo gidan ta...ita so take a kore bahiyya ta ko sa ma ta bar mata gida..tun abun na wasa har maganan dai ya dawo babba awajen hjy indirah
Ranta ya baci bataji dadi ba, .tace way shin wacece mayyar,?bahiyyan ce mayya koko wata daban?..ai naga duk yaran ki ne agidan nan,cin maita kuma ai sai tsoffi...
Sarauniya dilshad ta kalle hjy indirah da wani irin sigar baraxana..bata kula ta ba itama ta bata rai abun ta

alhj cikin rashin jin dadi yace dan Allah ya isa hakan nan abubuwa dayawa ne agaban mu

...da yaren su na persians dilshad Tace mashi ai tunda kaamil ya kwanta ba abunda yake cewa sai bahiyyya...
Yaya baza ace da ita mayya ba?

Cikin bacin rai hjy indirah tace to kenan ita tasa mashi ciwon dan gidan nan duk basu da idanun gani?
..normal high fever ke damun shi..,ta juya ta dube shi kaamil bayya ma jin su,tace to wllhy zaka ma warware ..

Jahan Khtun tace in be warware ba mu mun san me zamuyi,dan haka kowa ya jira yagani
..kuma kowa ya sani babu dana babu zaman waje guda da mayya

Jahan Aarah batace uffan ba har sanda taga hjy indirah ta kasa dena amsa su,.

wani haushin hjy indirahn su junnut sukeji dan basu tafi ba labewa sukayi abakin door suna eaves droping duk abunda akecewa suna so suji..

Gashi junnut din bata so tayi wani abu anan din, ai ance mata dayan matar itace jahan Aarah mahaifiyar husban tobe din ta wato khaldun..

Dilshad ta matsa tana son taji dalilin daya sa tagan su agidan,dan so take maza su tattara su tafi dan adena haniyar ma gaba dayan shi

Hakan datace sai ya ma jahan Aarah zafi..aganin ta tunda gidan na mijin su ne bai dace dilshad tana iko ba amma sanin halin ta yasa batace ufffan ba

Kamar kuwa tatabo ma Alhj hamood abunda yake masa kaikayi daurewa yayi yacire nauyi yace ma dilshad akwai muhimmiyar maganan dayasa su dole suka zo baki daya inta bashi dama xaiyi ta anan

Dilshad tace mashi tana jinshi ya fade ta

Kamar yadda ya saba,cikin ladabi da iya bayani...yace mata dama yazo ne ya gaya mata cewa qaddara tayi halin ta,aure ya shiga tsakanin yar rikon su bahiyya da khaldun sannan auren subaya ma ya lalace a yau kotu ta raba su.

Aure?...Wani dumm maganan ya doki kunnen su duka suka kalle shi with intense suprise

Ba dilshad ba har su junnut dake tsaye ji sukayi kamar an sauke musu bomb a kunne

,..khal ya aure bahi? Jin kafarta ya kasa daukar ta Junnut sai tayi

47 / 78