Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ahumaggah Hawaye Bayan Farin Ciki Complete Hausa Novel by Maman Mubeena

Author :  Maman mubeena Category :  African Stories & Novels

Chapter   46 / 78

135K to 138K   out of 231.1K words

idanun ta Zata shigo ne kamar ba zata shigo ba,duka suka tsaya kallon juna,tana isowa zata karbi joter ya fincikota ya dawo da ita gabansa..

Cupcake Waye mijin ki?Meye sunan shi .

Adan rude Tace pls babu ruwan ka,and u have to go now meyasa zaka shigo kana taba ma mutane abubuwan su nibana so pls..nika fita min ...dan Allah

Jikin ta da muryan ta na shking kaamil yana ta kallon ta..yace Infita?..this is my brothers room..Kuma joter sa nadauka!
Tayi shiru ta kau dakanta..kallon ta shima yake cikin sanyin murya yace
Bahiyya why r u lyng to me?..kinki ki fadamin hadin ki da khal..Ke kikayi rubutun nan?..i knw, wannan ba handwriting dinsa ba ne.

..Ayanzu ma kinsan nagani to meye amfanin boye min..

Wani rudadden kuka ne ya kufce mata tace Nidai kafita min...
Abunda ka gani ai ba gaskiya bane..its just a scary bedtime story anan na same shi

Ure lying...ya fada adan zafafe bai damu da kukan da ta kara fashewa da shi ba

Saood ya aure ki?
When....?
comon tell me ya daga mata muryan shi azafafe ko dan ya firgita ta,daga yanayin yadda ta sunkuyar da kai tana kukan ya gane cewa amsar ta eh ne..

Now he know,ba wani gaskiya face wannan,saura abunda ya gani game da sadat da subaya..

Bude baki yayi da shirin mata tambaya akai sai ga sautin takun kafa a kusa da room din dan bata wani rufe door din ba, both of them sunsan saood ke haurowa saman step , .

He is back"Pls go out..pls go... ni bana son yazo ya same mu anan tare.. you have to go ..a mugun tsorace take turashi tana goge hawayen ta.

Kaamil ya kasa dena jin mamakin ta sai yaki ya motsa,he took advantage of rudewar ta yace kunyi auren kenan? ..ta dan kalle idanun shi...batace uffan ba ta hade rai yace idan baki gaya min ba bazan fita ba har har sai yaxo ya same mu ahakan

And i wll tell him im in love with u kuma kin amince...kinga joter nan? yanzu zan karanta mashi yaji sirrin subaya dakike boye mashi,kinga saiki mana bayani ni dashi muji...a mugun rude tace...kaamil dan Allah ka bari..wannan ba abun wasa bane...kayi hakuri ka tafi kaji?cikin magiya ta marairace tana hawaye

...yace tell me now...yaushe ya aure ki..ta dan yi shiru tana duban bakin door a tsorace chan tace ok fine..eh shine...shiiii ne mijina amma karka fada ma kowa its a secret ...pls go out wallhy bana so yao yagan ka anan..i promise to tell u evrything ai gashi ma ka karance min joter na ko?.

Kaamil bai dena kallon ta ba yace har abunda nagani akan subayan ma gaskiya ne?..jin kamar an taba door yasa ta gyada mashi kai da sauri ta hade hannun ta biyu alaman roko tana labgwasa mai wuya cikin magiyan kar ya yace ma kowa komai har sai ta masa bayanin komai..

Anan Tausayin ta sosai ya kamashi dan bai taba ganin ta tana kuka hakan ba.

Anan Daya tabbata khaldun din ne zai shigo sai ya tafi da joter ahannun shi da sauri ya shiga paloun dake room din ya boye kanshi ajikin pillar.

nan Ya barta tsakiyar dakin tana faman goge hawayen ta but her eyes is red duk sun ciciko gwfwn gado ta koma ta zauna ...Khal har ya shigo dakin bata sani ba,neman ta kimtsa fuskan ta take sai ta juya kanta gefe kadan tana goge hawayen ta sosai sai famar sauke ajiyan zuciya take tana jan silent shessheka.

Kallon ta ya tsaya yi cikin yanayin tausayawa yana tuno da duk abubuwan da suka faru tsakanin ta dashi,wani uban
Karayar zuci ne ke damun sa,he wish he knew that befor it happend"ji yayi sam bai mata adalci ba..ya dade yana scolding kanshi akan rashin gane al'amarin dayayi tun farko ba...but da nasani keyace

Sautin takun shi kusa ya fargan da ita ta mike a tsaaye tana neman saita kanta dan bata ma san tayi nisa a duniyar tunanin har haka ba

Jin yayi shiru,ya kure ta da ido yasa ta dago rinannun idanun ta a tsorace tana duban inda kaamil yake amma bata ga alaman shi ba...wani hadiyan yawu tayi sannan ta furta Sannu da dawowa...ta daure kanta ta sauke kasa yayi saurin dago fuskan nata da hannun shi ya sauke mata kasalallun idanun shi..yana wani irin kare ma ta kallo"...shiru tayi bata motsa ba... ji yake kamar ya xuba gwiwar sa akasa ya fara bata hakuri...

She look very weak,tausayin t tuni ya nakasa shi,

zuciyan ta sosai ya gaji shima hakan yake ji ayanzu zuciyar san bata da wani karfi...

R u cryng?..waya taba ki...ta dade bata ji sautin gentle voice dinshi ba sai yau...hannun ta ya rike tana ji yana dan murxawa cikin nashi cikin yanayin rarrashi ...."wani sassanyar yanayi ne ya debe ta ta shagwabe fuska tace..ni...b...a kuka nake yi ba..ta narke mashi cikin wani irin sanyin karayar gabobin jiki..

hawayen shagwaba tuni suka silalo mata...

Wani irin kallon yake mata kamar zai hadiye ta,Jin ta kawai tayi ajikin shi ya jawo ta ahankali ya rungume ta tsammm kamar zai maida ta cikin sa....

sauke ajiyan zuciya ta shigayi tana sauke hawayen ta a kafadun shi sosai ta kankame shi hannun ta zagaye da wuyar shi tana shako qamshin dake fita agefen kunnen shi...

...menene twinkle?
Fada min damuwar ki pls..wani lunshe idanun ta tayi Tace nima bansan shi ba..im not feeling good..wani abu na damu na sosai

...yayi shiru baice komi ba sai ya dada zafafa rungumar da maraitaccen murya yana sauke mata nunfashin sa... yace zaki fada min yanzu?..ta girgiza kai alaman a'ah..dada riko shi tayi tana shigewa jikin sa kamar she is lost

shi ya gane cewa ayanzu damuwar ne ya mata yawan da har bata san bata cikin hayyacin ta ba..

For a while ba wanda ya ce uffan dumin cikin su ya gama gauraye su,

aje kanshi yayi agefen wuyar ta yana sauke mata marayun numfashi

wani yarrrr yake bin jikin ta dada runtse idanun ta tayi,

Cikin salo take zame siraran hannayen ta a wuyan sa tana dan shafawa a slow shikansa baisan wani hali take shirin jefasa aciki ba,da karfi ya dada matso ta,dada riko shin tayi tana lafewa cikin kirjin sa kamar yaune karshen rayuwan ta dashi a duniya..Ahaka basu sake juna ba sanda ya tabbata ta dena hawaye tayi lumui tana sake ajiyan zuciya slow tana neman hankalin ta yadawo.

..da heavy hands dinsa ya tallafo ta ya hade kansu waje guda yana neman jona goshin su..kin hade ido da shi tayi

..nunfashin su na gogar na juna a bazata taji sanyin wet lips dinsa akan nata,...lalubo tongue din ta yayi cikin salo mai kashe jiki yana mai sake mata Wani irin deep and dirty kiss ita kanta bata san ta yaya ta fara biye masa ba..

Tamkar zai hadiye dukan karamin bakin ta Anashi yake juyawa,
...wani nishi suke sakarwa atare idanun su a lumshe ba wanda yasan meke faruwa azuciyar sa ayanzu

Atake taji wani irin nitsuwa na shigo mata,jikin ta rawa yake ajikin shi,gaba daya sun dulmuye juna,ganin kamar hankalin su zai tashi Wuce sanin su yasa sai tayi saurin ture shi ta ja da baya bata sake kallon shi ba,kaamil is in the room bata so suyi abun kunya right in his presence...Why is she even talking to him?ta tambaye kanta. .Wai shin ba fushi yake dani ba

Jinshi kawai tayi daf bayan ta,yana shirin juyowa da ita ta dan ja jikin ta,..meyake damunki?..ta daure bata kalle shi ba tace ni fa babu komai...wayar ta ne ya shiga kara khal yana ganin yadda ta waigo a tsorace sai yayi sauri ya daga wayar ya rike tun kafin ma ta miko hannun ta

...wani mugun bugun zuciya ne ya taso mata...

Its not sadat. .jahan ne..but ta mance bata fita daga messg din daya turo mata just few hrs ago din ba..

Duk ta tsora ta dauka ko dan yaga kirar sadat ne shiyasa ya rike wayar a hannun shi bai ce komai ba

Cike da dauriya..tace kaban wayan...plsss...ka bani..muryan ta yayi rawa..wani finciko ta yayi,yace ki fada min mana..har yaushe zaki cigaba da boye min damuwar ki?meye yake miki?...meye sadat yake miki tuntuni wanda bazaki fada ma kowa ba...

A rude ta kalle shi Tace what?sss....sadat...

Riko hannun ta yayi kamar wani mai jin tausayin magana da ita,..tell me. .pls talk to me now..zan saurare ki

Cikin ranta tace ehmm...har yanzu batayi recovering daga shock din ba dan Tasha mamakin jin meyake cewa,wai yaushe khal yasan tana da alaka da sadat?...wani ii ii na voice din ta yake fitarwa..

Da har Zatayi wani kwana a maganan..
,sai charaf kaaamil ya fito fili,shi sam bajin su yake ba ma dan ya dade yana bin rubutun ta yana dada gane kan labarin...

Da kallon mamaki khal ya juya ya dube shi,sannan ya dawo da idanun sa kanta..har gaban su kaamil ya iso bai ko kalle khal ba shima ya kure ta da ido.

Cup cake ...U need to speak..pls

A hankali Ta dago kamar an kama barauniya...yace pls now bahi...dan shiru ne ya ratsa wajen

Chan ta fashe musu da kuka tana yi tana controling ita kadai kallon ta suke...basu ce mata uffan ba..

"...Tun lokacin muna gida yake damu na...,big sis neva want to listen to me nasha gaya mata bana son hirar shi amma bata ji na..mukaje saudi sai yace waini yake so zai aureni..

Danace mashi bana son shi..then..kukan ne ya dada kufcee mata ...cikin sanyin murya khal yace ki daure pls say it out shima duk idanun sa sun cike da ruwa dan ya tsabi hawayen nata..

..cike da dauriya ta basu labarin worsterst experinced of her life,harda barazanar da yayi mata akan abunda zaiyi gobe

Ta nuna musu magic necklace din

Kaaamil tsaban baiji dadin al'amarin ba sanda ya sauke boyayyen hawaye

Da shike Khal yanzu yasan duk abunda take fada din,neman waje yayi ya zauna ya dafe kansa...

Yadda tayi bayanin tasan Dukan su biyun sun kasa mata fada ne akan kin gaya da wuri datayi..instead ma khaldun ganin kokarin ta yake yi axuciar shi..abu an hada da tsafi da cin mutunci...he just wonder what will hapen to his family in batayi hakan ba...

Kaamil ya jawo hannun ta ya kaita bathrum ya kunna mata tap dan ta wanke fuskan ta shi sai ya dawo yasame khal abakin gadon

Har ya tsuguna agaban sa bai dago ba,wani irin kallon shi yakeyi,kamar marar laka ya ce bro?...xan iya tambayar ka wani abu...khal ya dago ya kalle kaaamil shima alokacin yana so ya tambaye shi yaji meya kawo shi dakin nasa?

...kaamil kuwa ya shagala da kallon tsillin tears daya makale agefen idanun bro dinsa. .a duk binciken dayayi bai ji case din ya masa zafi aranshi kamar yanzu da bahiyyar ta fada da bakin ta ba..

Yaushe kayi aure?

Da yaren su kaamil ya masa tambayar khal ya fahimci sirri yake so suyi.
.
.so bai bata lokaci ba ya gaya ma kaaamil duk wani gaskiyar abunda ya faru tsakanin sa da subaya d sadat da bahiyya har akayi auren bai ragar masa komai ba

..clearly kaamil yaga tashin hankali da nadama a idanun dan uwansa

Kaamil Bai taba sanin su junnut ma suna daya daga cikin abunda yasa ake boye auren ba

..bahiyya ta fito tuntuni..amma bata gane komai daga maganan su sai ...twinkle ..twinkle..

Kaamil ya mugun tausaya musu.

aranshi sai yaji nadaman cewa dayayi yana son bahiyya bawai don bahakan yake ji ba,gani yake kamar rayuwa sam bata musu adalci ba..and its all bcos of sadat.

Ayanzu Kaamil gaba daya yakasa furta masa cewa yace yana son bahiyyar ma.

Da yaren yace ma khal shima dole ne ya shiga jerin wayanda zasu ci uban sadat idan ba haka ba hankalin sa ba zai kwanta ba.

Khal Yace masa toh amma yanaso,ya tafi da bahiyya kano daren nan sabida basu fada ma jahan abunda ake ciki ba.

Kaamil yace ina gobe zaku dawo?..

Zan shirya mana komai ni na san adress din inda yace mata taje ta same shi,..

Da haka suka kalmashe maganan,...mayafin ta kawai ta yafa khal yaja hannun ta
Suka bar abuja acikin daren..

Daga nan bata sake magana da shi ba,cikin dare sosai ya kawo ta but dan kar sadat yasan ya kawo ta gidan sai bai bari kowa ya ganta ba..

Sadat yana baccin jiran gobe zaije abuja, early as 6'oclk subaya ta sabule ta wuce site din su..daga jin wanda ke knocking yasan itace dan haka ya fito ya bude mata kofar ..

.bahiyyar ce akan sallaya duk ta dawo queit kamar bata da lpya...ganin subayan yasa ta mike tsaye suna kallon juna duka idanun su ya bayyana halin da suke ciki..bahi bata san ya akayi suka san zancen ba...wani irin rungumota subaya tayi ta fashe da kuka...itama bahiyyar bata san sanda hawaye suka sauko mata ba

"..Im soryy..bahiyya kiyafe min...nasan naci amanar ki,im not a good sister..dan Allah kiyafe min...koda bazaki sake gani na kamar yar uwankin ba...

bahi batace komai ba ta lafe jikin ta kamar yar da tayi shekaru goma bata ga mahaifiyar ta ba...babu abunda ya dawo mata da sanyi a zuciyar ta kamar yanzu dataga subaya ta dawo mata normal bata damu tasan akan maganan sadat ne ko ba akai ba....tace big sis i missesd you sooo much
...kika ki kixo waje na..nayi ta kiran ki baki daukawa..big sis nayi maki laifi ne?

..subaya ji take kamar zata mutu da nadamar abunda tayi ma bahiyya

khaldun fita yayi ya barsu anan tare

...da kyar ta riko hannun ta suka zauna ta shiga share mata hawaye

....irin hakurin da subaya ta bata sanda ta bata tausayi sosai...anan bahi taji labarin yadda komai yake tafiya,ashe anata drama bata sani ba...abun ya bata mamaki.

Wani sabon tarairaya da kauna subaya ke sassakowa aranta game da bahiyya...

Babu abunda bata gaya mata na rarrashi da hakuri ba

Bahiyya bata mayi fushin ba bare tace bazata yafe ba dan bata mancewa da halaccin da subaya ta mata tun bata da komai

..,all she want is her big sis..kuma gashi yau big sis din nata ta dawo mata fiye da dai dai..

Isan khal sashen jahan,baiyi kasa aguiwa ba ya zauna ya fede mata kan labari....da duk abunda ake ciki

Jahan Aarah Kasa zama tayi tana jeka ka dawo tana kuma jefo masa tambayoyi,...bayan Ranta ya baci sosai hankalin ta ya tashi..subaya na zaune agefen gadon khal rungume da bahin taga kira jahan...tace kizauna anan bari naje na dawo karki fita kinji?...

Tayi sauri ta isa falon jahan..

Da sallaman ta shigo Tana durkusawa zatayi gaisuwa jahan ta dauke ta da wani makahon mari..

"Haka kika rike min yata?...subaya kin bani mamaki.

Under ur roof amma baki ma lura...in kashe ta za'ayi ma bazai dame ki ba ko?..what sort of live is this,wai nace maki dole ne nooor sai ta zauna a hannun ki.

I shud have known that ba rike min ita zakiyi ba ke mijiin ki ne y dame ki

Ni Babu ruwana da abunda ya shirya akan ki,ai dama sa'ood yaki jinin yaron nan amma naki daga kai sabida farincikin ki
But u failed me...
Bahiyyar yar shekara nawa ce da baxaki san abubuwa nadamun ta ba

Amma wai har baki da tunanin da zaki iya sanin gaskiya da karyan mijin ki?..inason da kike ma yar uwann kin ..

Na fahimce ku ku biyun..wato tsame ta kukayi daga jikin ku dan son zuciyar ku ..sabida kunga ita ba jini na bane ..

And you...angel...ta juyo ta kalle shi kansa na kasa sabida baya son ganin bacin ran ta

bata son mashi fada amma yau sosai ta bata ranta..

U lied to me... kace kana son aure da bahi dan kana bukatar haka..ashe akan subaya kake so ka cutar da marainiyar Allah...

"U did well ok

Yanzu ai kunji kunya da kuka gane cewa karamar yarinyar da kuka raina is ready to secrifice her life for ur happiness...

...Ba gaskiyar ta fito ba..kaje da yar uwan ka subaya ku warware matsalan ku... ni zan warware auren dakuka laka mata....U most go and set my doter free yanzu nan
...kabani yata...i mean it

Muryan shi har na rawa ya waro idanun shi Yace Pls Mamah kiyi hakuri.. Ya dago ya kalle ta hankalin sa a mugun tashe

Yaune rana na farko da ta kore shi a site din ta out of anger

...baiso ya tafi ba amma yaga alaman babu sauki A fuskan jahan,shi maganan zata raba aure shi yafi kada masa hanjin ciki...Daya bar wajen Kasa zama yayi yana ta jeka ka dawo

Subaya kam tuni ta rusuna gaban ta,ta dinga rokon ta tana bada kanta dukkan laifin duniyar nan gwanin ban tausayi..

Tace mum..nice na saka shi yayi maki laifin dan Allah ki karki masa purnishement mai tsauri...he love her,,misunderstanding ne ..jahan bata ma kula ta ba har ta gaji ta bar site din..

To kaamil ya kira Khal akan yadda zasuyi da rayuwar sadat.

Tuni jahan ta aiko maids aka kawo mata bahiyya site din ta

Agidan ba asake barin bahiyya ta fito ba aka boye ta sosai ..jahan bata huta ba anata fannin sanda ta shiga ta fita tasan yadda ta shawo kan al'amarin tun daga sama.

Khal da subaya sunsha fada wajen alhaji hamood,musamman ma da sukayi ta boye komai har akan maganan auren nashi.

Bahiyya kuwa tasha tarairaiya Ita kanta bata taba ganin tashin hankali kamar na ranar ba..

Gaba dayan su sanda suka bata tausayi,tayi ta bayani ma jahan da kyar ta karbi uzurin ta ta yafe ma subaya da khal har aka samu aka hadu waje daya sukayi family talk tsakanin su..

Alhj yace kar su sake boye komai tsakanin su,dan haka ne ma subaya ta fito fili ta gaya musu cewa cikin sadat dake jikin ta na tswon wata biyu ya lalace sabida yawan shiga shock din data yi..

But xubar cikin is not upto 3 days dan haka jahan tasa mu damar hada ma cikin certificate ta turo ma lawyern ta shedan daya sa akan file case din data ke shiryawa mai zafi akansa

Jahan Aarah bata wani sake musu fuska ba,dan har iyanzu bata magana normal ma kowa acikin su sai bahiyya

Da kaaamil ya mata bayanin plan dinsun ma da kyar ta amince...

By 1.ocl na rana suka watse agidan khal da bahiyya da subaya suka tafi abuja

Sadat kam tun 8 ya bar gidan da document din subaya baima san me ake ciki ba.

Suna isa abuja gida ya warware dan sakewar da kaamil yayi yasa jahan khatin tayi tunanin ko maganan ta yaji

46 / 78