Author : Aisha Muhammed Sani Category : Romance
gaba daya zuciyoyinsu ba so su ke ba.
_It's Ur's Xayyeesherth
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.
*Writing by:*
*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.
*Facebook Aisha Mohammed Sani*.
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.
*LOvE MEssEGE*
_You have no idea how much I like you, how much you make me smile, how much I love
talking to you or how much I wish you were here.._
PAGE -14
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Hameeda ce ta gaji da surutun Yayan nata ta ce, "Toh Yaya Messi Abarni na yi aiki
please kar mami ta zo."
"Bazan kashe ba din toh yanzu ma aka fara wayar." cewar Adam.
Hameeda tai murmushi tare da fadin, "Toh Yaya Adamuna."
Da sauri Adam ya ce, "Dalla chan yar rainin hankali sai anjima."
Kan tai magana ma ya katse wayarsa, ita ko dariya ta ke dan ta yi maganin Yayan
nata inba haka ba sai su kusan wuni Ana wayar nan.
Ya na katse wayar Hameeda ta shige cikin gida tare da fara gyare-gyaren gida.
Bayan ta kammala ta sanar da mami cewa Yaya Muhsin na zuwa yau da ya ke daman sun
Saba zuwa da Adam shi ya sa hakan bai ba wa Mami mamaki ba, sannan ta fara girki.
Aiko an yi masa abinci kala kala sannan ta shige ta yi wanka ta fito kenan sai ga
kiransa ya shigo ta na dagawa ya sanar da ita cewa gashi nan ya kusa iso.
Make up ta fara ba jimawa ta gama domin ba ta cika yiwa fuskarta kwalliya ba, domin
kullum ta yi kwalliya mai yawa sai sun yi fada da Adam wai ta yi kwalliyar aljanu,
hakan ya sa ta saba tun ba ta saba bama yanzu ya zame ma ta jiki kuma ita kanta
tasan tafi kyau in tai simple make up.
Muhsin na isowa ya kira Hameeda,aiko alokacin ta fito.
Ya na ganinta banda murmushi ba abinda ya ke ita ko Hameeda sunkuyar da kai tai dan
ganin irin kallon da ya ke ma ta,ta ma sa iso zuwa falo sannan ta shiga ciki ta
dibo kayan abinci tare da mai aikinsu hanse wadda ta rikwo drinks.
za ma Hameeda tai su ka fara gesawa da Muhsin sannan su ka fara hira jifa-jifa
kasancewar Hameeda A kwai kunya,hakan bai damu Muhsin ba domin yasan ha ka ta ke
inba yayanta na waje ba,ba ta iya sakewa.
Muhsin ya ce, " Inaga in ban kira Messi ba ya mi ki magana ba za ki sa ke muyi
magana ba."
Sai da gaban Hameeda ya fadi amman ba ta nuna ba murmushi kawai ta yi.
Muhsin ku wa ya ciro wayarsa sannan ya kira numbar Messi,ringin biyu ya daga
kasancewar ta na hannunsa.
Sallama Muhsin ya yi Adam ya amsa tare da fadin , "mutanen kasar waje karka ce min
ka dawo sokoto."
Muhsin ya yi murmushi tare da gyara zama ya ce, "Karshen magana ma ina tare da
kanwata Hameeda."
Adam na kwance sai da ya tashi ya na fadin, "What?"
Urs Pretty Xayeesherth

PAGE -15
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*A BUN NA KU DA BAN MAMAKI🤔KU NA SO AMMAN KUNA KYASHIN MIN SHARHI,DAN HA KA NI MA
NA FARA KYASHIN TYPING,IN KUN GYARA NI MA NA GYARA👌*
Muhsin ya mikawa Hameeda wayar ta karba tare da fadin, "Yaya Messina."
Abun ya matukar tabawa Adam zuciya hakan ya sa shi katse wayar ba tare da ya ce
komai ba.
Hameeda ta kalli wayar tare da fadin, "Yaya Muhsin wayar fa ta katse."
Muhsin ya ce , "Ok ina ga network ne."
Nan Muhsin ya fara baje kolin sakon da zuciyarsa ta dauko zuwa ga zuciyar Hameeda,
ya nu na ma ta ce wa shi dai aurenta ya keso ba da wasa ba.
Hameeda ta matukar ji dadin kalaman Muhsin duk da ce wa kunya ta hanata nu na
hakan, Amman alamu sun nu na ce wa ta a mince .
A haka suka yi sallama tare da shawarar ce wa iyayen shi za su zo nan ba da jimawa
domin bai so auren ya dau lokaci so sai.
************************
********************
A bangaren Adam Ku wa wa ni kishin Hameeda ne ya turnikye ma sa zuciya, ya ra sa
me ke damunsa zazzabi ne ciwon kai ne ohon ma sa.
Kawai ta shi ya yi ya nufi cikin makaranta Inda ya tarar da Nusaiba ta na ta
nemansa zasuyi karatu.
A lokacin da ya hadu da Nusy ya ma manta da abinda ke damunsa tuni su ka fara
karatu cikin nishadi, kullum Nusaiba ba ta da wa ni burin da ya wuce a ce ta
farantawa Adam domin Ita ko ba komai ya na birgeta ku ma ta na son kasancewa da
shi.
A yau yadda Adam ya sakewa Nusaiba Abin ya ba ta mamaki kasancewar kullum Jan ba ya
ya ke da Ita Amman yau kam ya sa ke Ma ta, Ku ma ta ji dadin hakan.
Ko da Mubarak ya zo ya gansu abin ya yi matukar bashi mamaki amman kawai ya share
dan yasan halin abokin nasa, in ya so abu ya so Kennan .
Yau Adam shi ne harda Zuwa shan ice cream ya na ba wa Nusy abaki banda dariyar su
ba abinda ke tashi a gun da ka gansu kasan su na cikin farin ciki.
A na cikin ha ka sai ga wayar Adam ta fara ringing dagwan da zaiyi ya ga number
Hameeda.
Xayyeesher ce😘
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.
*Writing by:*
*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.
*Facebook Aisha Mohammed Sani*.
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.
*LOvE MEssEGE*
_I love the way you laugh, I love the way you smile. I love the way you make me
feel every single time. You are the one who takes away the blues. That is the
reason why I am so in love with YOU!_
PAGE -16
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*Kamar yadda Ku ka chanji ni ma INA so na gani👌*
Bai San lokacin da ya gallawa wayar wa ta irin harara ba,sannan a a jiye ta akan
table.
Nusaiba ta ce, "ba kiran ka a ke ba? Ka dauka man."
Harda zai CE Aa sai Ku ma wa ta zuciyar ta aiyana ma sa da ya dauka.
Da sallamarsa ya dau wayar tare da fadin, "Hameen Muhsin!"
A bun ya so ya ba wa Hameeda haushi Amman ta daure tare da fadin, "Naam Yaya Adamun
Hamee."
Adam ya gyara zama da gyaran murya sannan ya ce, "Lallai yar rashin kunya to aunty
dai na jin ki."
Sai da Hameeda ta yi wa ni nishi mai tare da dogon numfashi sannan ta ce , "Au
kwailar ta ka har skul ta ke bin ka?"
Adam bai CE komai ba sai mikawa Nusaiba wayar da ya yi, Nusaiba Ku wa da shike ba
yau ta sa ba jin labarin Hamee ta San da ita ya ke waya,karba ta yi ta kara akunnen
ta tare da fadin, "Assalamu alaikum kanwata ya ki ke?"
A bun ya tabawa Hameeda rai tsabar takaici ma Ta ra sa a bin ce wa .
Nusaiba ta ji shiru ta kara da ce wa, "kanwata lafiya Ku wa?"
A lokacin Hameeda tai karfin hali ta ce, "Lafiya lau, ya ki ke ?,fatan ki na
kulamin da Yaya Messi na."
Nusaiba tai murmushi ta kalli Adam sannan ta ce, "Yayanki na lafiya ina ba sa
kulawa fiye da yadda ki ke tunani."
Murmushin dole Hameeda ta kakalo duk da ce wa ta san ba ganinta su ke ba, Ta ce,
"Aiko hakan ma ya yi kyau,a geshesa sai anjima zan shiga kichin."
, "To a gama aiki lafiya." Cewar Nusaiba kennan sannan ta katse wayar.
Adam ya yi matukar mamakin yadda Hameeda ta tsaya har ta saurari Nusaiba su ka yi
hira Amman bai nu na wa Nusaiban hakan ba duk da abun na ta ma sa zillo acikin
zuciya.
Hameeda Ku wa ta na ga ma wayar nan ta jefar da ita gefe banda kuka ba abinda ta ke
yi, Ku ma ta ra sa dalilin kukan na ta.
Har sai da zazzabi mai zafi ya ka ma ta Allah yasa Momy ta shigo kenan ta gan ta
ba ba ta lokaci su ka nu fi asibiti
""""""""""""""""""""
"""""""""""""""""
Muhsin na zu wa gida ya sanar da Ummansa a kan shi fa Hameeda ya ke so, ai ko
ummansa ta ji dadi kasancewar ta San su Hameedan,ba ta tsaya wasa ba ta je ta
SANARWA da Abbansu kasancewar shima ya San su ya a mince domin zu wa ne ma wa Dan
sa auren Hameeda,Muhsin ya yi murna so sai da jin hakan , bai ba ta lokaci ba ya
fara kiran number Hameeda domin ya sanar ma ta.
Urs Xayyeesherth
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.
*Writing by:*
*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.
*Facebook Aisha Mohammed Sani*.
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.
*LOvE MEssEGE*
_Love is not about finding the right person, but creating the right relationship.
It's not about how much love you have in the beginning but how much love you build
till the end, because love is all there is._
PAGE -17
*WANNAN SHAFIN NA KA NE MUBARAK A KAMBA INA JIN DADIN EDITING DINKA ALLAH YA SAKA
DA ALKAIRY SAURAYIN ABULLE🤣*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_ba yawan page bane abun birgewa abinda ya kunsa xaku du ba👌_
Kiran ya shiga Amman ba a dauka ba, bai gaji ba ya kara kira Amman ba amsa, hakan
ya sa shi tunanin ce wa watakil aiki ta ke.
Bayan sunje asibiti a ka ma ta allurai sannan ta sa mu barci, ta kai kusan Awa hudu
kan ta farka, farkawarta ke da wuya sai ga kiran Adam ya shigo, Momy ce ta mika ma
ta wayar tare da fadin, "Yayanki ne Dan ya kira dazu na fada ma sa ba ki da
lafiya."
Da sauri Hameeda ta karbi wayar tare da yin sallama da rarraunar murya.
Sai da Adam ya ji wani yar domin tunda ya kira ya ji ba ta lafiya, ya aiyana ce wa
shine silan hakan duk da ce wa bai san dalilin da ya sa zuciyarsa ta ke fada ma sa
ce wa shine silar ba.
A hankali ya kira sunnan ta kaman ya na gabanta , "Hamee nah."
Hameeda ta ji jikinta ya yi sanyi hakan ya sa ta ka sa amsawa.
Adam ne ya kara da ce wa, "Ki min magana dan Allah, kinji Hamee nah, na durkusa
tare riko hannun kanwatah, ki fada min me ke damunki."
Hameeda ta yi rau da fuska kaman za ta yi kuka ta ce, "Ba kai ne......
Ta ka sa karasawa sai kuka, ita ko Momy ta na gefe ta kurawa Hameeda ido ta na
ganin ikon Allah.
Adam ya ce, " Ki fada min Dan Allah, me na mi ki?, na daina daga yau, ki dai na
kuka please ba ki San me na ke ji a zuciyata ba ne."
Hameeda ta tsagetar d kukan ta sannan ta ce, "Ba kai ne ka ke ta kul.....sai ta yi
shiru .
Ta kara da ce wa, " Tsokanata fa ka ke wai samarina dukka tsofaffine."
Adam ya so ya gane ce wa ba haka ta so fada ba, Amman ya basar kawai tare da yin
murmushi mai Dan sauti, " Oh Hamee na am sorry please na daina da ga yau,na yi
alkawari insha Allah. "
Hameeda ta ce, "Umm To Byee bye anjima ma yi waya yanzu zan ci abinci na sha
magani."
Adam ya ce, "Ok Bye miss you, take care Hamee nah."

ciki da