Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Duniya BIYU Mabanbanta Complete Complete Hausa Novel by M.shakur

Author :  M.Shakur Category :  Romance

Chapter   26 / 48

75K to 78K   out of 142.7K words

wulakanta Waleed ba domin ka wulakanta yaron nan kadauka nika wulakanta aduniyan nan, dan haka dau wayar ka ka kirashi agabana kasa handsfree dan naji, kabashi hakuri sanan kafadimai duk abubuwan daka fadamishi wasa kake kanajina "! Mama ta dakamai tsawa, dago idanunshi Arham yayi ya kalli Mama yace "Mama kiyakuri amman wlh ni bazan kirashi ba, kuma kidena cewa ya taimake mu babu abinda Waleed yamana Allah ne yataimake mu kuma shine yamana komi wlh, daman shi Allah haka yake abinshi inya tashi taimaka maka saiya nemo wani ya taimaka maka ya hanyar shi, tunda ai shi Allah bazai sakko kasa yamika maka kudi da hannunshi ba yace gashi Arham saidai yay amfani dawani, dan haka wlh Mama ni Allah ne yamin komi babu wani mahaluki daya isa yataimaken, Shidin banzan shi, kudin shi na banza meyake dashi, shi idan ma yaga asalin masu kudi guduwa zaiyi yaboye wlh irinsu Otedola, Zuckerberg da sauransu, shidin me shidin banzan shi, dan ubanshi nada kampani a kasan waje yake mana kapapa yana daga mana kafada wlh bazan kirashi ba" yay maganan ranshi duk abace, rungume hannu Mama tai aciki tana kallon Arham kaman tasami TV, ahankali Mama tace "Arham Annabi yace a kullum mudinga kallon nakasa damu bana sama damu ba hakan zaisa mungode ma Allah da kyau, Arham batun yau nake karantan wani abu tattare dakaiba amman yau Allah ya bayyanamjn abin gabaki dayanta Hassada kakema Waleed" da sauri Arham yana daga murya yace "shi awa zan tsaya inamai hassada Mama? Ubanme yakeda shi? Allah ya kyauta kafin na ganshi naga masu kudi dubu ni mama kima dena min maganan wani Waleed banson jinta, dashi da wanan matsiyaciyar uwarnan nas...." bai karasa maganan ba Mama taxuba ma bakinshi mari, sanan tacire slippas din kafarta tahau dukanshi ta ko'ina tace "Arham kaci uwaka, bani na haifeka ba, wanan bakin halin naka da bakar zuciya uwarka da ubanka basu dashi, wayanda suka taimake ka kake zagi eh, kai wani irin butulu ne, Arham ni kake so kabama kunya aduniyan nan" dudda dukanshi take bakinshi kin mutuwa yayi yace "ki kasheni Mama, dama batun yau nasan kinfison Waleed kan danda kika haifa ba, Waleed nada kudi, yasai miki gida da mota, gaki da generator ga solar, ga kayan abinci ga kudin kashe wa ba dole ba, Mama ki kasheni sabida Waleed, badai danni banda kudiba banda gidan marayu ba saisa bakisona nima ba zakiga abinda zai faru Mama kicigaba da dukana har saina daina numfashi, badai kowa dukana yake akan Waleed dan gata ba, ajebota kucigaba nikuma namuku alkawarin sainaima Waleed abinda dukanku bazaku iya taimakon shiba wlh, wlh kuwan, kiyita dukan" yakara mika mata kanshi dantaji dadin duka, dukanshi Mama tayi har saida Sadiya taji ta shigo da gudu taja Mama baya dake haki kaman zata mutu tace "sadiya kibarni na kashe yaron nan nahuta dan ba da'na bane, Sadiya kibarni, Arham nason yacimin mutunci, Sadiya Arham nason ya kunyatani aduniya, dawani idanu yakeson na kalli mutanen nan dasuka mana komi a rayuwa eh" tafashe da kuka, rungumeta sadiya tayi itama tahau kuka tace "Mama yakuri kidena kuka dan Allah" cikin wani irin fushi Arham ya tashi ya finciki key motarshi yafita daga dakin ya barsu awajen idanunshi sunyi jajir.








Waleed rasa inda zashima yaji dadi aranshi yayi kirjinshi sai wani irin mugun tafarfasa yake, baisan ya akayi ba yadaiga yazo gidan marayun shi, parking motarshi yayi yafito sai gaisheshi ake yama kasa amsasu da sauri da sauri yake tafiya har zuwa cikin asibitin shi, direct ward din da Widad ke kwance yake, bude kofar ahankali Ya shiga maida kofar yayi yarufe yana kallonta ganin bacci take, direct yawuce gadon da sauri zama yayi kan plastic chair gaban gadon kawai yakifa kanshi kan gadon kukan dake cinshi tun adakin Arham ya shiga sakinshi awajen ahankali yana sheshek, maganganun Arham gets to him sosai, sun shigeshi was he that bad kaman yanda Arham ya suffanta shi? Was he?.

Kaman amafarki taji kaman ana kuka ahankali wanda sautinshi ke kaiwa har kokon kirjinta, bude idanunta tayi kaman wacce ta firgita ta kalli ko'ina kafin ta kalli gefenta, kan mutum tagani kife kan gadon, gashin kan nawani irin shining sunyi sili sili tsabagen gyara dasuka ji, dudda bataga fuskarshi ba amman tagane mutumin nanne bargon jikinta tayaye da sauri taja jikinta ahankali ta tashi tazauna tana kallonshi tai raurau da ido, ahankali tadaga hannunta ahankali tadaura akanshi, jin soft hannu dake dauke da dan danshi danshin zufa akan sumanshi yasa yadago kanshi ya kalleta da jajayen idanunshi da hawaye yacikasu sosai, wani irin kallonshi take hankalinta yatashi sosai ganin yana kuka ahankali yakai hannunta kan fuskarshi sharemai hawayen tayi da sauri tana girgizamai kai, jiyayi zuciyarsshi tawani irin tsinke baisan lokacin daya tashi daga kan kujeran yazauna abakin gadon ya rungume cikinta tsam ba, fuskarshi nakan cikinta yasaki kuka ahankali cikin harshen turenci yace "Saheeba baki sanni ba, dudda duka yanzu 10month kikayi da sanina, dan zaman dakikayi tareda ni please ki gayamin am I a bad person? I know I makes different decisions, but kowani decision zan dauka abune dazai kawo cigaba dakuma raya wanan gidan marayun, you know ana yawan cewa breakup masoya ne kawai irin couples haka ke breakup ba'asan cewa akwai friendship breakup ba and the shit hurts badly" yasaki kuka sosai akan cikinta dayasa tahau girgiza mai kai tana bubbuga kanshi alamun yay shiru tana kokarin magana takasa but kana ganinta kasan ta mugun damu, ahankali yace "I am so saddd, I don't know who to talk to, banma san mesa nazo wajenki ba bayan bazama kingane menake cewaba, but crying ajikinshi anyway makes me feel better, am sorry natashe ki kinji" yay maganan yana dagowa daga jikinta tareda tashi daga kan gadon yana juyawa da sauri batare dayabari sun hada idoba, hannunshi yaji anrike gam hakan yasa ya tsaya chak, dirkowa tayi dagakan gadon tana rikeda hannunshi ta zagayo tagaban shi ahankali ta tsaya tana kallonshi, gani yayi itama idanunta sunyi ja, ahankali tabude bakinta tana kallonshi takai almost 20sec tana kokarin iya maganan dazatayi sanan cikin yar siriruwan muryanta tace "you aren't a bad person" tai maganan tana kara kai hannunta yakama dayan hannunshi tarike gam, sanan ta kallai tace "you are a goodman" tai murmushi dayasa hawayen idanunta suka zubo, saikuma ta washemai baki tace "and I love you" tasakin mai wani heart melting murmushi dayasa all her dimples suka lotsa, wani irin ajiyan zuciya yasauke yasan bamatasan metake cewaba, sanan this is not the first time ake cemai I love you besides Ilham tasha fadimai kalman nan countless time but yau da Saheeba tafadi saida heart dinshi yakusan skipping out, like he felt the words har cikin diddigan kashin jikinshi sosai yay nisa yana tunani yaji an fizge hannunshi, firgigit ya farka yaga ita ke janshi, zaunar dashi tayi akan gado ga mamakin shi daiyaga tasa hannayenta akan kafadarshi ta turashi ya kwanta tana murmushi, samun kanshi yayi da kwanciya yana wani iri kallon yanda takemai murmushi kaman yau yafara ganinta, stethoscope din dayake dauka kullum dake kan bed drawer dinta inya shigo dubata ta dauka ta makala a kunnenta tsaf tana murmushi sanan tazo bakin gadon tana ware Big lulu eyes dinta ta daura hannu kan lips dinta tana kallonshi alamun yamata shiru sanan takai bakin stethoscope din ta daura kan saman kirjinshi ta saman riga lumshe ido yayi da sauri yana sauke wata nauyayyan ijiyan zuciya jin hannunta kan jikinshi, ita kawai she is doing it jokingly ne but jin beat din kirjinshi acikin kunnuwan ta yasa tawani irin kwalalo ido a tsorace ta fizgo daga kunnenta ya yar, dan dariya yayi yatashi yazauna ahankali itama dariya tayi saikuma ta makemai kafada ta taho dagudu tawani fada jikinshi ta daure hannayenta tabayanshi tana murmushi, wani irin natsuwa ne yaji ya shige shi, lumshe ido yayi tareda manna hancin shi cikin gashinta, murya chan kasan makoshi yace "I love you Saheeba".

_*This novel is 500 Fanmily*❤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_


_Zaku cigaba da ganin update , cikin satin dazamu shiga in shaa Allah, ONE LOVE FANMILY_
[11/1, 11:48 PM] Re@l🖤 K@usy 🔐: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫





✍️ M SHAKUR





3️⃣4️⃣

*This novel na kudi ne, idan kika karanta baki biya ba banyafe ba🤷🏻‍♀️*

_*This novel is 500 Fanmily*❤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_

Dagokanta tayi da sauri ta kalli fuskarshi tana kwalalomai idanunta irin meyace dinan dan batasan meyace ba, taji yay magana but bataji meyace ba dan ahankali yay maganan, har lokacin hannayenta kulle abayanshi tana kara kallonshi, manyan kwayoyin idanunta farare tass ya kalla dayaji sunsa jikinshi ya soma mutuwa, ahankali yakai yatsanshi yadan dungure matakai yace "bazan maimaita abinda nace dinba kina kallona da manyan idanunki da basu dade da dawowa daidai ba" washe mai baki tayi kaman tasan maiyace dan hausa yamata, tsayawa yayi yana kallon set din white hakoranta yace "lemme go" yay maganan yana kwance hannunta dake bayanshi yadawo dasu gaba, yamike tsaye da sauri, kaman zatai kuka ta rikemai hannu karbe hannunshi yayi da sauri ahankali kaman mai shirin bata tsoro yace "stop touching me anyhow Saheeba ba kyau"






Tashi yayi ahankali kawai jitayi yadagata da duka hannunshi ya dauketa kaman yanda ake daukan kananun yara da sauri ta zaro idanunta waje tana kyalkyata dariya, murmushi shima yayi anytime ta kyalkyace dariya sound din dariyan yafito fito fili abin na burgeshi, zaunar da ita kan gadon yayi yace "mara kiba kawai, bari naje naduba maiya kamata kiyi having for lunch zansa akawo miki okay" gyadamai kai tayi tace "okay" tai maganan kaman yanda yamata, juyawa yayi ahankali yafara tafiya itakuma tabishi da kallo, har wajen kofa yakai sanan yasa hannunshi yabude kofan yajuyo ya zuba mata idanu she really makes his day, he was so sad da abinda yahada shi da Arham but yana zuwa wurinta kaman tasaka spoon ta kankaromai fushin, shegen murmushin datakemai yasa da sauri yasakai yafice dan murmushin ta nasa yaji zuciyarshi kaman zata tarwatse


Sosai yan gidan marayu shi keta gaidashi amsasu yakeyi ahankali haryakai wajen motarshi budewa yayi ya shige yana shirin tada motar wani security yazo da gudu ta window yabudemai envelope din yace "Dr an aikoma da sakon nan dazu" mika hannu yayi ya karba yace "thank you" juyawa yayi yakoma shikuma ya yage envelope din yabude takardan yaga resignation later Arham ne hakan yasa yama ajiye batare daya karanta content din cikiba dan baiso yanda yaji Allah ya yayemai bakin cikin nan wani abu yakara tunamai dashi.❤****


_*Washe gari*_
Zaune yake a office dinshi ga mac book dinshi a gabanshi, ayyuka ne dashi dayawa dan rabonshi da aiki tun fadansu da Arham a office ga system din a gabanshi but he couldn't do a thing, yakasa daina tunanin Arham, tunda ya shigo yafita waje yakai sau 8 yana duba inda Arham ke parking motarshi da kofar office dinshi yaga in abude alamun yazo amman saiyaga bai zoba. Yana zaune akan kujeran shi yayi nisa atunanin from afar yaji karan sardine, jin karan yay yawa yasa ya tashi daga kan kujeran dayake kai yajeta wajen window office din ya tsaya, hannunshi yasa ya bude hadadden curtain din jikin window dan so yake yaga bakin dasuka shigo orphanage din da wanan serene din dako government officials basa shigomai da ita, kara yacika ko'ina saikace zasuje kama barawo.



Mota biyune bakake dasukayo comboy jeeps, sai marcopolo guda 5 suka biyo titin gidan marayun ajere, parking sukayi a inda yakamata suyi parking, aka bude bayan motar da gaba government officials guda hudu suka fito sun sha bakaken suit suka wuce straight to office na MD Waleed's office.

He was still standing on the window trying to figure out what those marcapolo are meant for danba na gidan marayun shi bane because it was literally the first time inma government officials ne suke zuwa da marcapolo, faduwa yaji gabanshi yayi hakanan, yana cikin yan tunane tunanen yaji ana knocking office dinshi❤️. Kafin ma ya amsa Baba Mani yabude kofa ya shigo cikeda girmamawa yace "likita kayi baki ace masu su shigo? Sunce wai daga ministry suke wai wajenka sukazo" anatse ya karaso yazauna akan kujeranshi yana gyara zama sanan yace " Let them in Baba Mani" fita Baba Mani yayi da sauri within a blink of an eye suka shigo dukansu, mikewa Waleed yayi from his sit ya basu hannu wearing a smile. Bayan sungama exchanging pleasantries, daya daga cikinsu wanda shine Babban su yace "Mr. Dr. Waleed Warbai, nasan bakasan fuskokin muba, we are from the ministry, Ministry of Women Affairs and Social Development, the ministry sent us here to shut down your orphanage based on some facts not yet clear to us untill investigation is fully done" wani irin faduwa gaban Waleed yayi amman yadake yacigaba da sauraronsu mutumin ya cigaba. "sanan anbamu order akan to move all the orphans and disables, duka yaran gidan nan tatas to a safer orphanage, Better still, you are given 30mint to move any important personal document you will like to go with naka not anything related to this orphanage before relocation and shutting down commence." mutumin yay maganan yana kara gyara zaman agogon hannunshi yana duba daganan zuwa 30min lokaci nawa yaragema Waleed din, Waleed wani mutuwar zaune yayi because he don't know where all this is coming from kaman ya shutting down orphanage dinshi dat he dedicate all his life to, moving yaranshi zuwa another orphanage ana bashi 30min, what's all this? Is he dreaming ne kome, no notice nothing nothing kawai yaga mutane kaman daga sama, he was speechless that he was just starring at them like a moron yadau kyakkyawan mintina goma ahaka sanan ya sauke ijiyan zuciya sanan azuxiyarshi yafurta. "Innalillahi wa innailaihi raji'un" wani karfi ne yaji yazomai hakan yasa yace "On what basis, or on what account zakuyi shutting down gidan marayu na and moving the orphans out again, why all this, please sir mai kake cewa ne seriously nakasa fahimtan ka" dan gyaran murya mutumin yayi yace "Well Mr Waleed akwai basis dayawa dayasa kaji wanan hukuncin daga sama haka, you have been accused of RAPE(FYADE)" wani irin zabura Waleed yayi yamike tsaye yana kallon mutumin, mutumin yacigaba. "kayi raping yara mata har guda takwas agidan nan is it because kagansu helpless kaine komi nasu saisa make taking advantage of kananun yaran nan, you've accused of CHILDREN TRAFFICKING, kana saida yara ana fitar dasu daga kasa, saikuma kadena fada mana bamu account of any new member da aka samu agidan marayun, MALTREATMENT, yaran gidan nan ana basu bakar wuya an many more, this are just the core ones, saisa gwamnati tabada order immediate evacuation of duka yaran gidan marayun nan to a safer orphanage sanan ayi shutting orphanage naka down till further notice for proper investigation".❤[11/1, 11:48 PM] Re@l🖤 K@usy 🔐: 💫💫 _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_💫 💫



💫 _TWO DIFFERENT WORLD_💫






✍️ M SHAKUR








3️⃣5️⃣ & 3️⃣6️⃣

*This novel na kudi ne, idan kika karanta baki biya ba banyafe ba🤷🏻‍♀️*

_*This novel is 500 Fanmily*❤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_

ya kasa kallon mutumin kawai yake, yakasa yarda cewan he just heard cewan za'a rufe gidan marayun shi da he work so hard for, he dedicated his life for this humanity work, this is the only thing yakema mahaifinshi dan ladan yakai gareshi kabari how could they just shut his orphanage down kan wanan baseless accusation din sanan suyi moving all yaran gidan marayun to another orphanage, no no no please this is not happening to him dan Allah, wani irin rawa kirjinshi yafara da kyar ya daure ya natsar da kanshi yace "you can't just come to my orphanage kuyi accusing dina akan abubuwan I have no knowledge for with no evidence, dan on that basis your case is noll and void" yafadi ahankali yana komawa kan kujeran shi dan kafafunshi sun soma rawa sun kasa daukanshi, murmushi kawai sukayi dukkansu atare lokaci daya suna kallon Waleed din. Mika hannu babban su yayi ya karbi wani file from the other person nakusa dashi sanan yamika ma Waleed file din tare da cewa "you can go through it please, ciki zakaga hoton ka da baturai on several occasion tareda yaran gidan marayun which clearly shows yaran saida musu su kake dan yaran yanzu haka basa gidan marayun nan" da sauri Waleed ya kalli hotunan da baimasan lokacin da aka daukesu ba, hawaye ne suka xomai da sauri ya shanye hawayen yace "wayan nan baturan daka gani are my friends munyi makaranta tare a UK anytime dasuka zo Nigeria for vacation or business sukanzo wajena and pay a visit to my orphanage, wanan yaron dakake gani is called Hamis, he is dead, sikla ne, inada file dinshi and everthing I will never sell my children, is a lie" murmushi mutumin yayi yaciro wayanshi daga aljihun cikin rigan suit dinshi yadanyi yan danne danne sanan yamai playing voice note inda Waleed ke cema Arham ranan akan bazai fadima government zancen zuwan Widad ba, daidai iyanan maganan ya tsaya sanan mutumin yace "wanan shine evidence daya tabbatar mana da cewa ana kawo yara nan gidan baka sanar

26 / 48