KIDA A RUWA-1 By Bilyn Abdull

Author :  Bilyn Abdull Category :  African Stories & Novels

Chapter   28 / 35

81K to 84K   out of 104.8K words

sai ga wutar nefa an jawo musu. Bayan yin wa?an nan ayyuka ne wasu a manyan garin suka fara farga, nan fa ?aramar rigima ta tashi har abu dai ya kai ga manya, sai ga ba?in fuska sun fara shigowa ?auyukan harda ?an ?asar waje. Wannan al'amari ya fara tada hankalin mutanen wannan yanki, sai kawai suka mi?e da addu'a tamkar anyi ruwa an ?auke masu ha?ar ma'adanai dama shugabannin yankin dai suka ja baya.
Ê ÊÊ A shekarar 2008 kwatsam wasu mutane daban suka shigo yankin suka cigaba da aikin ha?a, sai dai suna a ?auye guda ne ba duka ?auyukan ba. A ?an ?ananun magana suka fahimci akwai bakin wasu a manyan garin, sannan masu wannan ha?a sun sha banban da na baya. Akwai kuma kasuwa babba a yankin da ake cinikin amfanin gona da dabbobi tamkar ba'a so itama al'amarinta ya fara canja salo. Wannan kasuwa dai itace ta?amar wannan yanki gaba ?aya bama ?auyikan ba, kai arewa ma kasuwa ce ta alfahari ga kowa. Dan haka suka shirya ?aukar mataki dan basa son rasa kasuwarsu, batun ma'adanai ma bai canja ba, dan yaransu sun dawo sune masu ha?a ana biyansu ma?udan ku?i, ta wani fannin kuma basu san darajar ma'adanan ba sam.
Ê Ê ?o?arin hana ta?ar?arewar kasuwar nan da daina fitar yara neman ku?i ne ya fara jawo rikici, rikici babba da ya kai har gwamnatin jiha ta shiga, daga ?arshe ma aka turo sojoji domin kwantar da tarzomar su kuma tarwatsa ?an ta'addar. Haka kuwa akayi dan wannan shine sanadin zuwan su Zak-Shadow cikin dajin yankin a karo na biyu. A lokacin yana matsayin Major Haysam Abdul-rasheed Shehu. Akwai runduna a ?ar?ashinsa, rundunar tasa kuma itace ta kawo dai-daiton cigaban kasuwar da har ya zamto an ?aramasa mu?ami na bayan abubuwa sun lafa gaba ?aya. Sun bar jejin har na tsawon shekara ?aya da wasu watanni da tunanin komai ya dai-daita, sai dai a shekarar 2010 wasa na biyu ya nema fin na farko, dan kuwa horarrun ?an ta'adda da ba'asan daga ina suke ba sunzo sun ragargaza jama'ar wani ?auye da ake kira Gunda gaba ?aya, an kashe wasu an jikkata wasu. Wannan rikici shine yay sanadin sake dawowar sojoji a yankin, ba kowa kuma aka maido ba sai Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed Shehu Zak-Shadow ganin shine ya dai-daita rikicin farko.
Ê Ê Ê Ê Zak-Shadow ya kafa ya tsare a wannan yanki matu?a, ta yanda ?an ta'addan nan sun kasa ko numfashi mai ?arfi, dan tarwatsawar da yay musu ta ?arshe sai da ya samu nasarar kashe sha?i?in ?anin shugaban ?an ta'addar. Maganar tonon ma'adainai kuwa tuni ya dakatar da shi sai a ?oye, a ?oyen ma yana musu wuya sosai.

Ê Ê ÊÊ Wannan ?auye na Bankaura shine ?auyen su matar nan mai ciki da su Zak-Shadow suka ha?u dasu a shekarar 2006 da suke shigowa jejin. Ita da mijinta duk asalin ?an ?auyen ne. Mijinta Maude, shine yaya ga Tanimu da yayta gwagwarmayar jawo cigaba a wannan ?auye. Ita ko sunanta Hafsatu, amma ana kiranta da Hassatu a gaba ?aya ?auyen. Shekararsu tara da aure ALLAH bai basu haihuwa ba, sai daga baya kwatsam ta samu ciki, cikin daya saka duk wani masoyansu a farin ciki da su kansu.
Ê ÊÊ Kamar yanda Hassatu ta fa?a tana jin labarin aikin sojoji ne a rediyon ?anin mijinta Tanimu idan ya kunna musu, yakan kuma bata labarai irin na birni da abubuwan cigaba da ?o?arin da jami'an tsaro musamman sojoji keyi a yankin nasu kan ta'addacin dake faruwa dan su ?auyensu lafiya lau yake zaune har lokacin. A hankali zuciyarta ta dinga kwa?aituwa da son abinda zata haifa ya zama soja, kullum wannan shine fatanta, har mutane kan mata dariya a kan hakan da ?aukarta shashasha, burinta ya sake girma da fa?i a lokacin data ha?u da su Zak-Shadow, haka ta dawo gida cike da farin ciki a wannan ranar, ta bama mijinta Maude labarin komai daya faru. Shi mutum ne mai sanyin hali da rashin yawan magana, sai kawai yay dariya dan ya ?auki zancen nata kawai shiririta irin ta mata ne. Ita kuwa tun daga ranar ta addabeshi da labarin sojoji da fatan haihuwar namiji ?anta ya zama soja. Tun yana mata dariya har ya fara jin haushin hakan yana mata fa?a, da taga haka sai ta daina masa maganar kawai. Cikin aminci UBANGIJI kwanaki goma sha shida da ha?uwarsu da su Zak-Shadow a daren juma'a ta haihu, sai dai kash maimakon ?a namiji da take fatan haihuwa dan kawai ya zama soja sai aka samu mace........???



_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 36_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure?????? Kisha mamaki??? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi????.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ?in namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntu?emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,?????????? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya??

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Duk da namiji Hassatu taso batai ba?in cikin samun macen ba, sai ma farin ciki mara misali ta shiga, tare da addu'ar ALLAH ya bata namijin a can gaba. Ranar suna shagali akayi sosai saboda wannan haihuwa ta farin ciki ce a garesu, hidimar da Maude yayi da danginsu har ba'a magana. Yarinya taci suna *_NAJA'ATU_* sunan mahaifiyar su Maude, dan haka sukai mata alkunya da Ummi, sai Tanimu yace tsohon yayi ne a dinga kiranta *_Nimrah_*. Tun mutane na kananun magana akan sunan aljanu Tanimu ya sakama Naja'atu ?ar Hassatu har suka ha?ura, dan kuwa itama uwar ?ar Hassatu sunan ya mata da?i.
Ê Ê Ê Ê Bayan haihuwar Nimrah burin haihuwar ?a namiji da zai zama soja bai bar zuciyar Hassatu ba, sai dai wani ikon ALLAH har Nimrah takai shekara biyar ko ?atan wata Hassatu bata sake yi ba. Sai dai bata fidda rai daga rahamar UBANGIJI ba ta cigaba da addu'a da fatan samu.
Ê ÊÊ Nimrah yarinya ce ?ya?yawa. Irin black beauty ?in nan da baka gajiya da kallo, akwai dogon hanci da manyan idanu masha ALLAH. Sai ?aramin bakinta na surutu da tsiwa. Dan kuwa idan kaji ance shugaban rashin ji da rikici to Nimrah na layin farko ne. Ga gata kawunta na mata Tanimu, hakama iyayenta kasancewar sun jima basu haihu ba kuma ita ka?ai ce. Koda yaushe zaka sameta tsaf cikin kayan kwalliya irin na zamani, dan Tanimu baya gajiya da saya mata kaya duk da shima yana da yaran amma duk maza ne su biyu. Amma yanda yakema Nimrah gata sai ka ?auka shine ya haifeta, dan har abun na damun matarsa shiyasa ta tsani Nimrah da iyayenta, kullum cikin son raba mijinta take da su amma shi ya tsaya tsayin daka akan bata isa ba. A kwana a tashi yau ga Nimrah na shekara ta bakwai da wasu watanni a duniya....

>>>>>>¥<<<<<<

Ê Ê Ê Ê ÊCikin takunsa na nutsuwa da ?arfin jiki ya shigo falon. Babba ne sosai, dan ya ninka falon sashen matarsa sau biyu girma. Amma duk da haka a gyare yake ?al ga wani ?amshi mai saka zuciya nutsuwa na tashi da sanyin ac. Shiru babu hayaniyar komai sai ta ?arar ac da tv dake kunne tashar mbc 3. Duk da babu kowa sai da yay sallama sannan ya shiga, sai lokacin idanunsa suka sauka akan yaron dake zaune hankalinsa gaba ?aya a kan tv. Yaron bazai wuce 9years ba, yana da ?iba gashi ?ya?y?yawa masha ALLAH. Tvn ya ?an zubama ido shima, kafin ya maido su kan yaron yay ?aramar gyaran murya.
Ê Ê ÊÊ Da sauri kuwa yaron ya juyo inda yake, suna ha?a ido ya zabura tare da dirgowa a saman kujerar yayo kanshi da gudu cike da farin ciki. A karo na farko ya saki wani ?an murmushin gefen baki, sai kuma ya ?an kai dir?ushe gwiwar sa ?aya a ?asa ?aya a zaune ya tokare ya warema yaron hannayensa ya shige. Gaba ?ayansa ya rungumeshi, hakama yaron yay masifar ?an?amesa cikin matsanancin farin ciki yana fa?in, ÒOyoyo Dada naÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ Murmushi ya sake yi yana rungume da shi, dai-dai ya ?agoshi daga jikin nashi wata ?ar budurwa da bazata wuce 17years ba ta fito daga wata ?ofa hannunta ?auke da ?aramin bowl dake tururi alamar abinci ne a ciki. Sosai itama farin ciki ya bayyana a fuskarta, ta ?araso wajen da sassarfa tana fa?in, ÒDada sannu da zuwaÓ.
Ê Ê ÊÊ Kansa kawai ya jinjina mata, sai itama tai saurin sake risinawa tana gaishe shi. Bai amsa ba sai da ya mi?e tsaye hannunsa ri?e dana yaron, sai dai idanunsa a kanta shiyasa ta sake nutsuwa sosai amma har lokacin fuskarta da murmushin farin cikin ganinsa.
Ê Ê Ê Ê Ê ÒMiya hanaku zuwa makaranta?Ó.
Ê ÊÊ Ya fa?a cikin bu?a??iyar muryarsa. Da sauri ta ce, ÒAnyi hutu ne jiya DadaÓ.
Ê Ê ÊÊ Nan ma kansa ya jinjina da maida kallona kan yaron daya amshe zancen yana bashi labarin yazo na biyu a ajinsu. Hannunsa yaja suka ?arasa cikin falon sosai, zama yay a kujera ya zaunar da yaron a kusa da shi. Itama budurwar da yaron ya kira Aunty Biebah bowl ?in hannun nata mai ?auke da dafaffiyar indomie ta ajiye a gaban yaron.
Ê ÊÊ Ta mi?e zata bar wajen ya ce, ÒIna Mammah?Ó.
Ê Ê Ê Ê ÒTana ciki Dada, tayi sallar walha ne dama zan gaya mata kazo neÓ.
Ê ÊÊ ÒBarta, ha?a min breakfast, bana son jagwalgwalo kumaÓ.
Ê Ê ÒYes Dada, yanzu fa na iya duk irin abincin da kake ci, tunda ka tafi na dage inata koya. Da Yaya Ma'aruff yaga na dage shine ya sani makarantar koyon girki maÓ.
Ê Ê Ê Ê Shi dai idanu kawai ya zuba mata tana zuba surutu. Dukan ?an uwansa yana son su ?warai da gaske. Amma tausayin autar tasu Biebah mai girma ne a zuciyarsa saboda ita ka?ai ce ba mahaifinsu ?aya ba, sannan kamaninta daban da su. Mahaifinta na raye, amma bata da maraba da su da suka rasa nasu, dan har yanzu Alhaji Nura ya?i kar?arta a matsayin ?arsa, duk da kuwa har yanzu ba'a sake masa haihuwa ba bayan ita. Tunanin nasa ya ture gefe, sai kuma ya mi?e yana fa?in, ÒTo akku sarkin magana jeki min abinda na sakiÓ.
Ê ÊÊ Daga haka ya nufi wata hanya, itama dake tura bakin shagwa?a sai ta juya hanyar kitchen cike da farin cikin yau zatama Dada abinci mai da?i. Dan a wani zuwa da yay ya ta?a sakata ta ha?a masa salad kawai tai masa shirme, tako sha fa?a, shiyasa ta dage da burin duk randa ya dawo zata faranta masa rai da abinci.
Ê Ê ÊÊ
Ê Ê ÊÊ Dai-dai ?ofar farko ya tsaya, a bu?e take sai labule dake a sake, cike da nutsuwa yay sallama. Daga ciki wata dattijuwar murya ta amsa masa a tausashe. Labulen ya ?aga ya shiga cikin ?akin, mamallakiyar muryar na zaune akan sallaya alamar salla ta idar take addu'a ta ?ago tana kallonsa. Tabbas shekaru sunja, fata ya canja daga mai laushi da santsi zuwa mai ?an tattarewa da hasken kwarjinin ibada, bazamuce da ita tsohuwa ba, amma zamu kirata dattijuwa dan kuwa a sittin ka?an ne babu. Tana nan da hasken fatarta da annurin fuska. Tunda tai masa kallo ?aya ta ?an kauda kanta tana sauke ?oyayyar ajiyar zuciya. A duk sanda yay nesa da su kewarta gareshi mai girma ce, idan ya ziyarcesu tana jin nutsuwa amma takan danne da yanayi irin na masu dattako. Gaba ?ayansa a halittar jiki Abdul-rasheed take gani, duk da kuwa ya fishi bu?ewa da ginannen jiki, dan Zak-Shadow irin mutanen nan ne masu ?irji gashi a mur?e sosai musamman daga sama, cikin nan a lafe tamkar ba'a zuba masa abinci. Sai hasken fatar ta daya ?auka kawai, da halin rashin yawan magana irin tata data kakarsa mahaifiyar Abdul-rasheed. Dan tun yana ?arami Baba yasha fa?in halayyar Haysam ta rashin yawan magana da mur?in hali irin na Inna ne, kawai shi dan ya ha?a biyu ne dana mahaifiyarsa shiyyasa abin yay masa yawa.....
Ê Ê Ê ÊÊ ÒBarka da hantsi MammahÓ.
ÊÊ Ya fa?a cikin tausasawar data katse mata tunaninta. Wata ajiyar zuciyar ta sake saukewa ta shafa addu'ar data kammala sannan ta fuskanceshi tana gyara zama da fa?in, ÒWannan tafiyar daren dai bazaka dainata ba, ko tsoro baka ji MuhammadÓ.
Ê Ê ÊÊ Murmushi yayi mai ?ayatarwa yana ?an sunkiyar da kansa. ÒKiyi ha?uri Mammah, tafiyar daren ce tafi sau?i a garemu kodan yanayin rayuwarÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒTo ALLAH ya rufa mana asiri, ya baku kariya ya tsare mana ku da tsarewarsaÓ.
Ê ÊÊ ÒAmin ya rabbi Mammah ina kwana. Na sameku lafiya?Ó.
Ê Ê Ê Ê Ê Ê ÒKomai lafiya lau Alhamdullah. Fatan kuma kuna cikin ?oshin lafiya?Ó.
Ê Ê ÊÊ ÒAlhamdulillahi, sai kewarkuÓ.
ÊÊ ÒKewa kam muma a cikin taku muke akoda yaushe. Amma ya za'ayi tunda haka UBANGIJI ya tsaraÓ.
Ê ÊÊ Murmushi yayi nan ma kawai, ita kuma ta jawo ?aramin flaks dake gefenta da wani kyakkyawan mug, shayin dake ciki ta zuba ta mi?a masa.
Ê Ê Ê Ê ÒMammah kamar kin san nayi kewar shayin nan naki kuwaÓ.
Ê ÊÊ ÒAi gashi sai kaita sha har ka koma. Jiya muke zancenka da Momy ashe kana tafe?Ó.
Ê Ê Ê ÒTafiyar tazo ne kawai nima. Bata daina yawon nata ba kenan daiÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒA'a yanzu kam ta rage ai, tanata fama ma da laulayin ai yawo dole a barshiÓ.
Ê ÊÊ ÒMammah baki son laifinta dai kawaiÓ.
Ê Ê Karo na farko Mammah tai dariya, dan kusan su duka haka suke gaya mata akan Momy idan suna fa?an yawonta tana kareta. Sun cigaba da hirarsu cikin nutsuwa, anan ma yake jin Ma'aruff da Ja'afar sun wuce Chaina. Dan su harkar kasuwanci suke yi. Tun dai kasuwar daya zama sanadin kafawa itace ALLAH ya sanya ma albarka zuwa yanzu har suna da manyan shaguna kusa shida da zamu iya cewa ma sune sanadin arzi?in da suke ciki a yanzun haka. Dan haka Ja'afar da Ma'aruff tagwayen Mammah ke kula da su, sune suke zuwa ?asashe kawo kaya kuma da kansu.
Ê Ê Ê Ê Sunyi nisa da hira akan dai lamarin sauran ?an uwan nasa da bikin su Ja'afar dake tunkarowa Biebah tai sallama. Amsa mata sukai da bada izin shigowa. Ta shigo ?auke da tire yaron nan na ?azun biye da ita. Sai da ta dur?usa a gabansa sannan ta ajiye tiren, yaron kuwa yaje kusa da shi ya zauna. Dukan abinda Zak-Shadow zai ci yanada ?a'ida da tsarinsa, baya cin abinci sai mai amfani da gina jiki, shiyasa kayan ganye, nama, ?wai, kifi, vegetables, fruits sunfi yawa a abincinsa. Sauran kuwa yana cin komai dai-dai misali da kuma tsari. Kwata-kwata baya shan suger, baya cin magi da yawa da gishiri. Baya cin mai da yawa koda nama mai kitse ne, hakama duk wani drinks.
Ê ÊÊ Yanzun ma ?wai ne guda hu?u da nama sai vegetables wadatacce a ciki da agada ta kawo masa. Sai fruits salad data ha?a masa ka?an. Fuskarta washe da murmushi ta ce, ÒDada idan kaci abincin nan yau nasan har ?yauta sai kayi miniÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒKo kuma kisha zana ba idan babu da?iÓ.
Ê ÊÊ ÒALLAH Dada akwai da?i, ai Mammah ma ni nake mata girki yanzu ko?Ó.
Ê ÊÊ Tai maganar tana juyawa ta kalla Mammah ?in cike da shagwa?a. Dariya Yaron nan ya sanya, dan haka ta maida dubanta kanshi tana harararsa. Dai-dai Zak-Shadow na kai naman bakinsa. Kusa da shi ta koma cike da ?osawa tana jiran ya yaba mata, harda yin tagumi fuska a shagwa?e. Sai da yay lauma ta biyu sannan ya ?ago kyawawan idanunsa yana kallonta, sai ta waro masa idannunta. Harararta ya ?anyi, tai saurin risinar da su. Ya ?an girgiza kansa da fa?in,
Ê Ê Ê ÊÊ ÒIrin wannan sakani a gaba Auta, shike nan yayi da?i, tashi ki bani waje karna ?wareÓ.
Ê ÊÊ Ai da wani irin murna ta mi?e ta fita, yaron nan da Mammah ta kira Mu'azz ya bita yana tayata. Kansa kawai ya girgiza nan ma, Mammah kuwa tai murmushi.
Ê Ê ÊÊ ÒAi daga nan kuma munga boni a gidan nan wajenta, yanzu zata fara bazama sauran ?an uwan a waya duk da nasan tunda ta ganka ma ta kira kowansu. Amma kai miyasa ba zaka saka matarka tai maka girkin ba, nifa bana son ana tauye mutum ka saniÓ.
Ê Ê Ê Ê Ê ÒKiyi ha?uri Mammah nima bana tauyeta bane, idan tayi na rana ba sai naci ba, itama Autan ina son ganin farin cikinta, tana son tayi bai kamata na sare mata gwiwa baÓ.
Ê Ê Ê ÒShike nan, a dai dinga kulaÓ.
Ê Ê ÒIn sha ALLAHUÓ.
Ê
Ê Ê Ê Ê Ê Kamar yanda Mammah ta fa?a kuwa tuni Biebah ta bazama sauran ?an uwan batun zuwan Dadan, kafin 12 har sun cika gidan. Idan ka cire Ma'aruff da Ja'afar da basa nan. Hatta Ammar dake Zaria yana makaranta yace sai yazo gida komai dare.........???


_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip

28 / 35