Author : Bilyn Abdull Category : African Stories & Novels
IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 15_
__________________
_A KANO KI KEÉ? Kina neman inda zaki siyi abinci mai da?i? Kina ?iyar yin girki gashi zaki yi ba?i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai da?i wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai da?i akwai a lalla?a. Kina son ki siyi abincin da zaki ?auka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda da?i da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan ?angare, tazo muku da nauÕin abinci kala-kala na gargajiya da na ?asar waje. Tana siyar da MANDI RICE, GRILL CHICKEN, CHICKEN BIRYANI, FUNKASO, ALELEN GWANGWANI, BREAD POCKET da sauran su. Fannin abin sha akwai natural ZO?O mai za?i, wanda aka yi shi da ingantattun kayan marmari masu ?ara lafiya, akwai wanda bashi da za?i domin masu ciwon sugar da masu gudun ?iba._
_me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram ko TikTok domin ku ganewa idanun ku, ku danna wannan link din domin yin magana da ita kai tsaye. Ko ku neme ta a number wayar ta da take ?asan rubutun nan._
INSTAGRAM
????????????
https://www.instagram.com/leemars_delicious?igsh=MWRzZWtnYXM4ZHB2dw%3D%3D&utm_source=qr
CALL/WHATSAPP
????????
wa.me/2349030398006
TIKTOK
????
https://www.tiktok.com/@leemars_delicious?_t=ZS-90ZQJ2mNJKc&_r=1
Kar ku sake a baku labari, siyan na gari mai da ku?i gida.????????
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Zata fara mutsu-mutsu ya ce, ÒNo Matar Abdul-rasheed relax mana, haka matan ?warai suke tarbar miji idan ya dawo daga tafiya. Shin bakiyi kewata bane? Wata shida ba kwana shida ba A'ishatul-humairah. I miss you fiye da yanda kike zatoÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒShi miye A mis ?in?Ó.
ÊÊ Ta fa?a cike da jin kunyar yanda ya dabaibaiyeta, gashi ya?i bata damar fita a jikin nasa yanda take fata. Siririyar dariya yayi yana ?ago fuskarta ya lakace mata hanci. Sai kuma cikin ra?a ya furta, ÒNayi kewarki buhu-buhuÓ.
Ê Ê Ê Ê Itama murmushin tayi kanta a ?asa. Sai kuma tace, ÒTo wane yare ne kayi?Ó.
Ê Ê ÊÊ ÒTuranciÓ.
ÊÊ Ya bata amsa muryarsa na ?ara shigewa cikin ma?oshi, dan zuwa yanzu ta nutsu ta daina masa mutsu-mutsun son ?wacewar. Zata ?ara magana ya ce, ÒAdana tambayoyi nan duk zan amsa ma Matar Abdul-rasheed anjima. Yanzu dai banu ruwa da abinci yunwa nake jiÓ.
Ê ÊÊ Zabura ta ?anyi alamar tunawa, sai kuma ta janye jikinta a nashi ta dur?usa har ?asa ta ce, ÒKayi ha?uri ina yini, ka dawo lafiya ya hanya? Ya ka baro mutanen Kano?Ó.
Ê Ê Ê Ê Idanunsa a kanta yay murmushi, sai kuma ya du?a batare da ya amsa ba ya kamo kafa?unta duka da hannu biyu ya mi?ar da ita. Sake rungumeta yayi sannan ya amsa mata gaisuwa. Kafin ya rufe da fa?in, ÒMutanen Kano duk na gaisheki harda gidaje da motoci. Gaisuwar Inna da tasu Tasi'u kuwa tafi rabin buhuÓ.
Ê Ê Ê Ê Ê ÊÊ Cike da farin ciki ta ce, ÒNa gode! Amma miyasa Inna bata biyoka ba dasu Tasi'u. ALLAH kullum sai nayi kuka idan na tuna suÓ.
Ê ÊÊ ÒIn sha ALLAHU daga yau bazan sake bari hawayen kewar su Inna su zuba ba, zan dinga share su da murmurshi da farin ciki. Su Tasi'u kuwa karki damu zasu zo, Nasiru yace zai kawo miki su. Inna ce dai ba lallai anan kusa ba, ?ila sai kin haihuÓ.
Ê Ê Ê Ê ÊÊ Ba ?aramin kunya kalmar sai ta haihun nan ta sakata ba. Dan haka bakinta ya mutu bata sake magana ba daga nan tama zame jikinta daga nashi dake mata da?i kanta a ?asa. Tabarmar daya ?akko mata ta amsa ta shimfi?a masa, shiko yana faman binta da murmurshi ganin yanda take ta faman sinne fuska dan yace zata haihu. Tsaff ta shirya masa abincin a tabarmar, shima sai ya zauna yaci dan yunwa yake ji sosai.
Ê Ê Ê Yaci ya ?oshi yasha fura. Itako daya mata tayi tace ta ?oshi bai takurata ba. Yana kammalawa ta kauda kwanikan, shi kuma ya hau zame kaya yana fa?in, ÒSaura wanka. Bari nai amfani da ruwan drum ?in can ?ila yafi ?umi, tunda naga da alama amarya bata fara girki ba a gidan nan har yanzuÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒInna tace ba yanzu baÓ.
Ê ÊÊ Ta bashi amsa kanta tsaye. ?ar dariya yayi da fa?in, Ò?ar gatan Inna kenan, wato ba yanzu baÓ.
Ê ÊÊ ÒEh mana, sai na ?ara girma taceÓ.
ÒTo Inna ta shirya kayan girki kam dan yau zaki girmaÓ.
Ê Ê Ê Ê Ê Sam A'isha bata wani gane mi yake nufi ba. Shima kuma bai ?ara cewa komai ba ya fita. Koda tace bari tazo ta kai ruwan sai yace ya hutar da ita ta zauna ta jira shi...
Ê Ê Ê ÊÊ Koda Abdul-rasheed ya fito wanka samun A'isha yayi ta ?ingire barci, bai tadata ba ya saka babbar riga a jikinsa ya fita a gidan, bai wani jima ba ya dawo da ledar nama tsire sai ?amshi yake. Tadata yayi cike da lalla?awa, zata fara masa shagwa?ar ya barta ita barci take ji ya dai lallasheta taje ta wanko fuska. Naman ya bata yace taci. Da farko kunya ta hanata ci saboda shi. Ganin haka yasa shi fita ya bar mata ?akin, sai ta samu taci kuwa sosai, ta ?auki sauran ta ajiye gefe. Ta fito danta kuskure baki ta ganshi zaune a waje, mi?ewa yay yana tambayarta mi take so? Tace zata wanke baki ne.
Ê Ê ÊÊ Bakinta ta wanke da gawayi da gishiri kamar yanda Inna ta koya mata tun a gida safe da dare idan za'a kwanta. Shima sai ya amsa yayi duk da yana da brush shi kam, itama kuma ya sayo mata. Suna komawa ?aki A'isha ta kama gadonta zata haye. Ri?o hannunta yayi, dan haka ta juyo, suna ha?a ido tai maza ta du?ar da kanta ?asa. ÒBarci kike ji?Ó. Ya tambaya cike da kulawa. Kanta a ?asa ta jinjina masa. Ya ce, ÒNa baki gado na ki ?ana yau?Ó.
Ê Ê Ê Ê ÒA'a ga nawa nima zan kwanta anan, kaima sai ka kwanta a nakaÓ.
Ê ÊÊ ÒMiyasa ba?ya so?Ó.
Ê ÒSaboda kowa yana da nashiÓ.
ÒToni nazo na ?ana naki?Ó.
ÒAi bazai ishemu baÓ.
ÒTo shike nan ki hau nawa sai ki bani nakiÓ. Bai jira tayi magana ba ya ?auketa camak ya dire a saman gadonsa bayan ya ?ago labulen. Wani da?i ya ratsa A'isha, a ranta tace (Ashe gadon da?i ne da shi haka, kai miyasa ban ta?a ?anawa da baya nan ba) shi dai dake kallonta bai san abinda take ayyanawa ba ya ce, ÒTo kwanta sai da safeÓ. Ya zuge mata labulen mai suna zuge shige. Aiko tana ganin ya rufeta ruf ta wani baje a gadon tana murmushi, ALLAH a kwai da?i, ga taushin katifa gana zanin gado. Ga filo sun zagaye gadon reras har sha biyu gwannin sha'awa, ai saiga hajjaju matar Abdul-rasheed cikin ?an mintina barci yayi awon gaba da ita. Duk abinda take Abdul-rasheed na kallonta ta tsakanin labulen yana danne dariya. Sai da ya bari barcin ya mata ?arfi yaje ya rufe gida ya dawo. Duk abinda ya dace tayi matsayin matar gida sai shine yayi. Ya kashe fitilar ?wan su gaba ?aya dan baya son kwanciya da haske shi kam sam, sai dai akwai Torchlight a kusa da shi koda yaushe. Labulen ya ?aga ka?an ya le?asata, ganin yanda ta ?ararraje dole ya dara ka?an yanzun kam. Dan da alama dai gadon nan ya lula da matar Abdul-rasheed ba ?arya. A haka ya samu ya hau shima ya gyara mata kwanciya, sannan ya zuge labulen suka koma ruff. Haskata ya ?anyi da fitila, da gaske barcinta take hankali kwance alamar bata da wata matsala, wato babu abinda yakai ?uruciya da?i, ita yanzu bata san mi yake ji ba, shiko tsahon watanni yana azabtuwa a kanta. Hora kan nasa kuwa ya zame masa alkairi, dan tabbas da ya ta?ata kafin tafiyarsa da bazai iya sati biyu a Kano baizo Bauchi ba. Amma gashi Alhamdullah har ya cika watanni shida ciff ya dawo garinsa na haihuwa dawowa ta har abada, inma da abinda zai sake biyo baya da zai sa ya fita bazai kai kamar wanda yayi a baya ba, duk da yana da burin sake zurfafa iliminsa again. A hankali ya sauke ajiyar zuciya, tare da kashe fitilar ya ajiyeta gefe ya gyara filo da ?yau shima ya kai kwance..
Ê Ê ÊÊ Cikin barci A'isha ta fara jin sa?anin abinda bata ta?a ji ba tsayin rayuwarta. Wato hannun mutum a jikinta a firgice ta farka tare da zabura ta ?walla masa ?ara. ?arar data sashi saurin ?ora hannunsa a saman bakinta ya rufe shi ruff, tare da kamota ya ri?eta a jikinsa da ?yar tana fisgewa. Babu shakka da ace akwai wani a gidan sai ya jita, ALLAH ya soshi su biyu ne. Da ?yar ya tausata ta nutsu, bayan ya maimaita mata kalmar shine da Abdul-rasheed yafi sau goma kafin ta fahimta. A hakan ma bata nutsu ba ta saka masa kukan ita ta ha?ura zata koma gadonta ta kwanta. Lallashinta yake da iya iyawa da kwantar da kai amma ta?i fahimta. Shi ko yana cikin wani hali, dan haka ya fara mata nasiha da son fahimtar da ita da yaren da zata gane. Ina hajjaju bata gane ?in ba, daga ?arshe dai dole ya barta ta sakko a wannan gado kuwa, dan neman shi?e masa take alamar dai ta riga ta tsorata da shi.
Ê Ê A gurguje Please ???????
>>>>>¥<<<<<
Wasa fa farin girki tsakanin Abdul-rasheed da A'isha, dan tun yana ?aukar al'amarin mai sau?i harya fahimci baya samuwa cikin sau?i. A washe gari wasan ?uya ta sanya da shi. Zuwa wani daren yana fita sallar magriba ta sulale itama tabar masa gidan. Koda aka idar da salla bai dawo ba sai da akai isha'i. Nan ?in ma Baba yabi gida duk dan ya bata dama ta yi barci cikin salama, dan ya fahimci yinin yau gaba ?aya a ?arare take da shi ko fara'a batayi ma har yara dake shigowa. Wajen ?arfe tara baba yace ya tashi yaje gida dare nayi. Haka yay musu sallama shi da Inna ya taho, koda yazo gida ya shiga ?aki wayam babu A'isha, sai yay tunanin taje bayi ne. Zaman jiranta yayi, duk da yayi mamakin ganin tiren abinci da aka aiko daga gidansu a ?ofar ?aki, sai shine ma ya shigo da shi ciki. Shiru-shiru babu motsin Indo, dole fa ya mi?e ya fito tsakar gidan da Torchlight a hannu, ya gama haske-haskensa babu alamarta, ?arshe dai har bayin ma ya le?a nan ma babu ita. Hankalinsa ne ya tashi, babu shiri ya fito ya nufi gidansu, abinka da ba wani nisa ba, dan can hankalinsa kawai ya bashi zata iya zuwa. Inna da Baba na haramar shigewa suma su kwanta ya shigo, da mamaki suke tambayarsa lafiya?. A ru?e yace, ÒA'isha. Naje gida ban sameta ba, na zata tana bayi ne sai dana ga da?ewan yayi yawa na le?a babu alamarta, ashe ma ban lura bane buta na nan a ?aki. Sosai hankalin Baba ya tashi shima, sai dai ita Inna abinka da mace sai ta tafi tunani. Ganin suna sallallami tace, ÒKu dakata, nasan babu inda zataje tunda ba wani waje ta sani ba daga nan dai sai gidajen ?an uwanka, kuma dai duk gamu a kusa. Bari mu fara duba nan gidan kota shigoÓ. Inna ta amshi Torchlight ?in baba ta fara le?a ?akuna tana haskawa. Ilai kuwa sai ga A'isha a cikin yara su Alawiyya ?annensa da yaran ma?otansu da suke zuwa kwana gidan tana sha?ar barcinta hankalinta kwance. Inna ta ce, ÒYau ga ja'ira, ai gata nan tsakkiyar su Nana kuwa tana barci. Bara na tasotaÓ.
Ê Ê Ê Ê Ê Ê Lokaci ?aya shima Baba tunaninsa ya harba, dan haka yace, ÒKinga barta kada ki tasheta Karimatu.Ó
Ê Ê Ê ÒA'a ya zakace kada a tasheta Malam. Miye amfanin kwanciyar anan?Ó.
Ê Ê Ê Ê Ê ÒBarta ke dai, kai jeka sai da safeÓ.
Ê ÊÊ Duk da ba haka Abdul-rasheed yaso ba bazai iya musawa ba, cike da ladabi yay godiya ya tafi ransa fal mamakin A'isha. Ya fahimci yarinyar nan so take ta ?wa?a masa aiki dai kawai. Ashe labarin da abokinsu ya basu akan tashi matar data dinga komawa gida ma ita ana maidota kasancewar garinsu ?aya suna masa dariya ashe shima tashi Shatun jiransa take. Tir?ashi akwai aiki kenan dai...........???
??????Babban ya?i kam??.
Ê Ê Ê Ê Ê Ê
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 16_
__________________
https://chat.whatsapp.com/Kf6jd57OsXHCG7cODNAje6
*_Kowace mace na matu?ar son taga ta gyara kitchen ?inta kodan ta kalla itama taji da?i ??_*
*_Dun?ule ku?in ki saya ne ke miki wahala hajiyata?_*
*_Ko tarasu a hannunki ke baki wahala saboda kokin fara sai ki kasa ki kashe?_*
*_To kwantar min da hankalinka ?awata, IMZEED VENTURE ta gama shirya miki komai ta yanda kema zaki mallaki naki cikin sau?i da rahusa._*
_Ta bu?e adashin gata wanda yafi bashi kwanciyar hankali da da?i, akan farashi mai sau?i, kaya ?an zamani, gasu ingattatu. Za'a kai miki a duk inda kike. Kedai naki kawai yin zubi akan lokaci._????
*_Za'a fara zubi 25th October in sha ALLAH ??_*
20k monthly kayan 100k
10k monthly kayan 50k
*_Arha tafi bashi, hakama adashe yafi bashi. ?? Ga sau?i abaka tamkar ?yauta ??????_*
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
......Aiko dai akwai aikin babba ma kuwa. Dan kuwa da asuba dai koda Inna tasa su Alawiyya su rakota gida suna juyawa suka fita tai alwala sai ta shige ?akin girkinsu dake a tsakar gidan, da yake ba girkin ta ta?a yi ba babu komai a ciki sai icce da aka tara da kayan ruwa da abubuwa da take kaiwa ciki ta aje, anan tayi sallar sai da gari ya waye sannan yaji motsinta zata fara shara. Fitowa yay daga ?akinsu yana kallonta. Dan massalaci ma kasa zuwa yayi saboda ciwon daya kwana da shi na ciki. Tana ganinsa ta ajiye tsintsiyar zata gudu ya ce, ÒKinga yi ha?iri tsaya. Cigaba da shararki in dai nine ma na komaÓ. Ya koma cikin ?akin ya ?yaleta. Baki ta tura itama, ta ?auki tsintsiyar ta cigaba da sharar.
Ê Ê Ê ÊÊ Haka yau ma sukai wannan yini tana masa wasan ?uya. Da yaga ta takura a gidan sai ya lalla?a ya fita ya koma tsohon ?akinsu dake soron gidansu ya kwanta a can. Abinci ma aikowa yayi aka amsa aka kai masa can duk da kuwa daga gidansu aka aiko. Hajjaju amarya Indo ba jiya taji da?in gudu ba, yau ma ana yin sallar magriba ganin ya shigo yace zaiyi wanka a lokacin dan bai samu yayi da rana ba, yasan kuma bazai iya barci ba in baiyi ba. A ?arare takai masa ruwan bayi, yana shiga ta sulale zata gudu, sai dai ta samu ?ofa a rufe ta gidan. Kamar zatai kuka ta juyo ta dawo. Amma mi sai dabarar shigewa ?asan gado tazo mata. Dan haka sauri-sauri ta shimfi?a tabarma ta kawo wasu ?orai da babu komai tasa a gaba-gaba ta yanda bazaka kawo da mutum a ?ar?ashin gadon ba ta shige abinta ta kwanta ko tsoro ma bata ji.
Ê Ê Ê ALLAH sarki bawan ALLAH Abdul-rasheed, hankalinsa kwance ya fito yasan dai bazata iya bu?e gidan ba, koda ya shigo ?akin bai ganta ba yayi tunanin tana inda ta ma?ale ?azun da asuba. Sai ya ajiye kayan wankan yaje ya lallasota ta dawo, amma mi babu ko alamarta, da sauri ya nufi soro kofa a rufe yanda ya bari, ya sake dawowa ciki neman duniya ba A'isha. Mamaki da tsoro suka kama shi, to ta ina tabi ta fita? (Katanga), zuciyarsa ta ayyana masa. Zama yay yana dafe kansa kawai, dan wlhy kunya yake ji bazai iya zuwa gidansu ba yau kuma. Idan jiya basu gano shi ba ai yau sai su gane. Haka ya ha?ura ya mi?e ya tafi massalaci sallar isha'i. Duk abinda yake tana jinsa, daya fita kuma bata kawo a ranta ya fito ba ta fice gidan ta cigaba da kwanciya a ?ar?ashin gadon har barci yay awon gaba da ita anan.
Ê ÊÊ Bayan sallar Isha'i Abdul-rasheed ya dawo, haka ya zauna shiru zuciyarsa na masa sa?e-sa?e, gefe yana ?alubalantar kansa da rashin ha?urinsa, dan ?ila da bai mata abinda yay matan ba da hakan bata faru ba. Ga tsaraba ma ta kasa zama ta duba sam. In sha ALLAHU zai daure ya ri?e kansa ya bita a hankali. Da wannan tunanin ya ?ingire. Da asuba fitsari ya kama A'isha har yana neman zubowa, dan haka ta fito cike da sukur-sukur ?in daya tada Abdul-rasheed, dan haka ya haska fitila da tunanin ko ?era ne ya shigo musu. Amma yana kunnawa ya haske A'isha na fitowa a ?asan gado. Mamakin duniya ya ishe sa, ya zuba mata ido kawai. Itako tayi tsuru-tsuru kanta a ?asa tana matse ?afafu dan fitsarin neman kufce mata yake. Fahimtar hakan da yayi ya saka shi sakin murmurshi, muryarsa a sau?a?e yace, ÒAmshi fitila kije kiyiÓ.
Ê ÊÊ Da sauri ta amsa kuwa ta fice. Shima ya mi?e ya sauka a gadon yana sauke ajiyar zuciya. Amma lallai yarinyar nan ta cishi wasa jiya. Yanzu nan tana ?asan gado dama duk bulayin daya dinga yi. Wato ita dai mace duk ?an?antarta akwai wayo da dabara. Da wannan tunanin ya fito da buta a