MAYRAAH Hausa Novels Text by Khaleesat hydar.txt

Author :  Khalisat Haidar Category :  Romance

Chapter   150 / 153

447K to 450K   out of 456.5K words

dake bayan nasan ni ne nayi deflowering dinki Mimi, zargin me zan yi a kanki? beside ni nasan kalan tarbiyyan da Ammi ta maki, just that nowadays guys won't even wait for consent before making out, ko rantsuwa nayi bazan yi kaffara ba nasan da consent dinki babu namijin da zai kai maki hari Mimi, i trust ur up bringing, but i am sorry plss i shouldn't have brought up that issue, do find a place in ur heart to forgive me" Ita dai Mayraah bata ce komai ba hawaye na sauka idonta, har ranta taji bata ma son zancen don tuna mata yake da maganganun da ya gaggaya mata jiya, tayi karfin halin girgiza kai tace "Aa ai nice zan baka hakuri Yaya, ni ce nayi maka laifi, kilan da nayi tunani me kyau zan ga rashin dacewar hakan, amma Allah yana gani ni ba da wata manufa nace ga abinda nake so ba" Maheer bai ce komai ba ya dukar da kansa yana kallonta, a hankali ya kai hannu yana goge mata hawayen da ya gani idonta, da kyar tace "I want to check on Aryaan" Yace "Let me get him for you" Da ido ta bi sa har ya fita daga dakin. Mayraah ta zauna gefen gado tana goge hawayen da yaki tsaya mata, ba a dau lokaci ba sai gashi ya dawo dakin da Aryaan that is still sleeping, kwantar da shi yayi tsakiyar gadon yana kallonta ya dawo ya zauna kusa da ita yayi kasa da murya yace "You are still hurt right?" Bata iya tace masa komai ba, Maheer ya kamo hannunta yace "I am deeply sorry Mimi" Sai a sannan ta daga kai ta kallesa a hankali tace "But what made u think bana son ka? Akwai wani abu da nake maka ne dake nuna bana son ka? Pls kar ka boye min ka gaya min don girman Allah, in ka gaya min kaga sai in gyara" Maheer yace "I want you to be sincere Mimi, ki gaya min tsakaninki da Allah menene dalilin da yasa kika ce a sa ma babyn sunan Musharraf, be sincere pls" Mayraah ta dinga kallonsa, can tace "Ohk, zan gaya maka me yasa nace a saka sunansa" Maheer yace "Toh ina jin ki" Tace "Before then ka bani amsar tawa tambayar da na maka tukun, me nake maka da yasa kake tunanin bana son ka"
[11/9, 5:15 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Maheer ya dau cup din Tea din da Mayraah ta ajiye masa ya sha kadan sannan ya juya ya kalleta ya ga kallonsa take, ɗan murmushi yayi ya girgiza kai kawai bai ce komai ba, Mayraah ta matsa kusa da shi a hankali tace "Kayi shiru kuma yaya" Yace "I asked you a question and u are answering me with a question, is it done that way?" Mayraah ta sauke idonta kasa tayi shiru, can ta kallesa suka hada ido, a hankali tace "Am afraid kar inyi magana kuma kayi misperceiving abinda zan ce, i think we should just let this slide pls Yaya" Maheer ya ajiye shayin hannunsa yana kallonta yace "You are creating more room for insecureness between me and you, kar ki damu just tell me ur reasons Mimi, i am all ears" Mayraah ta sauke ajiyar zuciya tace "Kawai dai...." Shiru tayi ta kai hannunta fuskarta jin hawaye, shi dai Maheer kallonta kawai yake, ta girgiza kai trying all possible best not to cry tace "I know he loved me genuinely when we were dating, even though ban saki jiki da shi ba amma nasan ya so ni tsakaninsa da Allah kuma so na aure, upon everything that happened afterward bai gujeni ba duk da ance bani da asali, and i appreciate how he kept reminding me not to be an ingrate to the family i was raised in a sanda nake jin bani da sauran hope a rayuwa" Girgiza kai tayi bata sake cewa komai ba, Maheer yace "Is that all?" Ta daga manyan idanuwanta ta kallesa, yace "Shikenan?" Ta gyada masa kai, yace "Are you sure you are not hiding the rest reasons for me?" Mayraah ta bude ido da sauri, tana girgiza masa kai hawaye cike idonta tace "Wallahi su kenan reasons dina yaya, i won't lie to you" Maheer ya gyada kai bai ce komai ba, ita dai kallonsa kawai take gabanta na faduwa tana tsoron kar yayi raising another issue out of what she just said, Kallonta yayi ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers dinta, a hankali yace "This isn't enough reason Mimi" Kallonsa tayi, can tace "Ohk, i am sorry i exaggerated my reasons, may be don ban yi nazari da kyau bane shi sa har nayi making mistake din nan, kayi hakuri this will be the first and last in sha Allah" Maheer bai ce mata komai ba yana kallon TV dake kunne a dakin sai dai ya rage volume din gaba daya, tana kallonsa cikin sanyin murya tace "Plss ka gaya min me nake maka kake tunanin bana son ka Yaya?" Maheer bai kalleta ba yace "Gashi kuwa.... memories din da bai kai ya kawo na tsakaninki da Ex dinki kin kasa erasing dinsa off ur brain, har kika ga dacewar a sa ma ɗan ki na fari sunansa, kin ga baki goge shi ba kenan" Mayraah ta ji hankalinta ya tashi ta kamo hannunsa cike da damuwa tace "Wallahi ba haka bane Dear, don girman Allah kar ka saka wannan tunanin a ranka, i promise you ba haka bane, and i swear by Allah, son da nake maka ban yi ma Dr Musharraf 20% dinsa ba a sanda muke tare" Maheer yayi murmushi wanda iyakarsa lips dinsa, yace "Ya wuce Baby gal..." Daga haka ya ci gaba da shan shayinsa, ita dai tayi shiru bata ce komai ba, har ya gama shan shayin ya ajiye cup din ya mike ya shiga banɗaki, a hankali ta mike duk jikinta a sanyaye ta dau cup din ta fita daga dakin zata kai kitchen, Mayraah tafi minti sha biyar zaune a parlor tunani iri iri na yawo a ranta, ko kadan she is not convinced with his response kamar har yanzu da abu a ransa, da kyar ta mike daga karshe ta koma dakin, tsaye ta samesa rike da Aryaan da ya tashi, yana kallonta yace "Ko za a fara basa formula?" Ta girgiza kai tace "Sai yayi 6 month" Maheer yayi murmushi yana mika mata shi yace "Toh Nurse Mimi" Ɗan murmushin ita ma tayi ta amshesa ta tafi other side of the bed to feed him, Maheer ya karasa goge gashin kansa don daga wanka ya fito yaga Aryaan ya tashi shine ya daukesa, ya karasa ya kwanta daya side din gadon yana kallonsu yace "Bai san yanzu lkcn Abbansa bane" Mayraah dai tayi murmushi bata ce komai ba, ta gama ba Aryaan abinci ta daurasa kan shoulder dinta trying to make him go back to sleep, sai after 30 mins ya koma baccin ta kwantar da shi a hankali ta kalli Maheer da yayi backing dinsu, kashe wutan dakin tayi ta kwanta tunani iri iri na yawo a ranta, can ta matsa kusa da shi a hankali kamar zata shige jikinsa ta kai hannu bare chest dinsa rubbing it gently tayi kasa da murya tace "I miss you so much" Juyowa yayi yana facing dinta shima yana magana a hankali yace "Sure?" Ta kwantar da kanta saman chest dinsa ta lumshe ido, nan kuwa ya fara gwada mata nasa missing din har yafi nata, ƙasan carpet ya dawo da ita saboda Aryaan, ta marairaice masa daga karshe don har yanzu ita dai bata manta wahalan da ta sha gun haihuwan Aryaan ba, wahalan na nan afresh a brain dinta, muryarta na rawa tace "Yaya pls ka bari in fara planning first, wallahi i am afraid...." Shi dai bai ma san abinda take cewa ba don yayi nisa, tuni ita ma ta saki jiki ta mance da wani batun planning bayan ya haura da ita gaba da cloud din karshe.... Shine ya fara bude ido wajen karfe biyu jin kukan Aryaan, a hankali yake tashin Mayraah, da sauri ta mike ita ma jin kukan yaronta, ya rikota ganin daukansa zata yi yace "No Dear, take ur bath first, i will take care of him" Tana shiga bandaki Maheer ya nufi gun Aryaan bayan ya dau car key dinsa ya duka gabansa yana kallonsa yana murmushi yace "Hi Aryaan...." Da Makullin hannunsa yayi ta masa wasa bai daukesa ba, yaron sai bin makullin yake da ido yayi shiru, a haka har Mayraah ta fito daga bandaki, bayan ta shirya ta zagayo ta daukesa sannan Maheer ya ajiye makullin hannunsa ya shiga banɗaki. Babin wata sabuwar rayuwa me cike da so da kaunar juna Mayraah da Maheer suka bude with their handsome son a gidan, babu ranan da Maheer zai fita aiki da safe da bazai dawo da rana to check on them ba, every weekend da baya zuwa aiki kuwa yana tare da su a gidan, sannan duk aikin da ya san zai yi stressing Mayraah bai bari tayi sai dai shi yayi har hakan yayi ta bata mamaki, she was thinking kawai zai yi na kwana biyu ne ya dena but sai taga he is doing it continuously, kusan shi ke masu laundering ita da Aryaan, hatta girki at times sai dai taga ya masu order, kawai gani yake rainon Aryaan ma kadai ya isheta, duk da yaron bai da rigima ko kadan amma sai yaki bacci cikin daddare sai dai ayi ta masa wasa, in kuwa kace zaka kyalesa ko ka kashe wutan dakin to nan zai fara kuka, hakan yasa Mayraah bata samun baccin kirki da daddare sai kusan asuba in Aryaan yayi bacci, wani lkcn sai dai Maheer ya tasheta da safe in zai fita aiki... Yau Mayraah ta cika sati shidda da yan kwanaki da dawowarta daga Kaduna wanda a kwanakin nan sau uku suka je gidan Ammi gaisheta, kamar ko wani rana Maheer ya dawo gidan at noon after juma'at prayer to check on them don for 5 days now Aryaan ba shi da lafiya sosai, Kwance ya tarda Mayraah tana bacci a kasan carpet, Aryaan dake cikin kekensa na yara sai rigima yake har da hawayensa, amma Mayraah tayi nisa a baccin da take, Maheer ya ajiye ledan takeaway din abincin da yayi mata kan center table sannan ya karasa ya dauki Aryaan yaji jikinsa yayi zafi sosai, kallon Mayraah yayi sanin she is very tired, har ta rame unlike sanda ta dawo daga kaduna, cikin 5 days din nan duk bata wani baccin kirki saboda Aryaan that is sick, even before he became sick haka nan bai bari tayi bacci me yawa cikin dare dama, ya daura Aryaan kan kafadarsa yana patting dinsa a hankali, tunani ya fara yi ko mai aiki za a samo mata da zata dinga taimaka mata ita ma ta dinga samun lokacin hutu stress din ya ragu, firgit Mayraah ta mike zaune tana kallon keken Aryaan, sai kuma ta daga kai sama, ganin Maheer tsaye a parlon ta murza ido a hankali tace "Honey ka dawo?" Ya karaso kusa da ita ya zauna kan kujera yace "Yeah na dawo Baby gal, Aryaan is stressing you much ko?" Ta ɗan yi murmushi tace "Aa don bashi da lafiya ne ai" Yace "Kin basa magani?" Ta kalli agogon sannan tace "Eh na basa an hour ago, yaya ko allura za ayi masa ne?" Maheer yace "Ai bai gama shan magungunan ba Nurse Mimi, he is teething, he will be better soon in sha Allah" Mayraah ta ɗan yi murmushi tace "Allah ya sa" Yace "Ga abinci na kawo maki" Ta kalli ledan a hankali tace "Ohk, ban ma dade da yin breakfast ba, i am not hungry, sai anjima zan ci" Sai da Aryaan ya koma bacci Maheer ya kwantar da shi a hankali don kar ya tashi ,sannan ya dau car key dinsa yana kallon Mayraah yace "Zan koma aiki Baby gal" Tace "Toh Allah ya tsare dear, what should i cook for dinner?" Yace "No dear, don't worry kiyi baccin ki kawai kafin ya tashi, i will get us something light for dinner" Har bakin kofa Mayraah ta rakasa ta jingina da side din kofar tana kallonsa, ko kadan bata gajiya da kallon gentle mijin nata, he is so unique in so many ways, his caring is topnotch, everything about him is close to perfection, yayi kissing cheek dinta a hankali yace "Sai na dawo wife" Rungumesa tayi ta kwantar da kanta saman kirjinsa murya can kasa tace "Take care of ur self hubby" Yana murmushi ya duka yana kallon fuskarta ya ja hancinta yace "Sure Baby gal" Da ido ta bi sa har ya fita daga compound din sannan ta juya a hankali ta koma parlon ta kulle kofar, tana karasawa cikin parlon taga idon Aryaan biyu yana kallonta, ta marairaice tana kallonsa kamar zata yi kuka. Washegari Saturday Maheer yasa Mayraah ta shirya za su je gidan Ammi, kafin karfe sha daya na safe Mayraah ta gama shirya Aryaan ita ma ta shirya, wajen sha daya da rabi Maheer ya shigo dakin nata da sallama jin shiru basu fito ba, kwance ya ganta gefen Aryaan a saman gado bacci ya dauketa, Aryaan kuwa na ta wasa da baby bag dinsa da ta saka duk wani abun da zai bukata idan sun je gidan Ammi, Maheer ya isa inda suke ya duka yana kallonta baya ko kiftawa, ya fi minti biyu duke gabanta, daga karshe dai ya mike a hankali yana kallon Aryaan, daukansa yayi hakan ya tada Mayraah ta mike zaune da sauri tace "Yaya mun gama fa" Yayi kasa da murya yace "Kawai kiyi baccin ki Wife, i will take care of Aryaan..." Mayraah ta girgiza kai da sauri tace "Aa Honey ni dai mu je kawai, yaushe rabon mu je gidan Ammi" Shiru Maheer yayi, sai kuma yace "Da dai kiyi baccin ki Mimi, i promise baza mu dameki ni da Aryaan ba" Mayraah ta tashi tsaye ta dau veil dinta tace "Ni dai na riga na shirya mu tafi kawai pls" Bata jira cewarsa ba ta ta fita daga dakin ya bi ta da kallo, sai kuma ya bi bayanta, ita Mayraah so take kawai su je gidan Ammi yanda zata yi baccinta har ya isheta without Aryaan's interruption, a parlor Maheer ya sameta zaune tana jiran sa, yace "Toh baki yi breakfast ba ai Mimi" Tace "I took pineapple dazu ai" Yace "Ohk then" Yana rike da Aryaan da Baby bag dinsa suka fita daga parlon, sai da suka yi nisa Maheer ya ɗan kallil Mayraah da ta jinginar da kanta da kujera tana rungume da Aryaan a jikinta yace "I think za mu fara ba Aryaan formula since he is 5 months old now wife" Mayraah ta juya ta kallesa tace "Aa yaya mu bari dai yayi like 7 month" Bai ce mata komai ba har suka isa gida. A kofar gidan Maheer yayi parking Mayraah ta bude motar zata sauka taji she is so weak and tired to do so, ga wani juyawa da idonta yake mata, ta juya ta kalli Maheer dake kallonta, da kyar tace "Yaya ko zaka shiga ciki da motar kayi parking, naji kaman kaina na ciwo kuma yanzu" A hankali Maheer yace "Ohk" Tada motar yayi mai gadi ya bude masa gate, ya shiga cikin compound din bayan yayi parking a parking lot ya juya ya kalli Mayraah, jinginar da kanta tayi da kujeran motar idonta a lumshe, ya sauka ya zagayo ta inda take ya bude motar ta bude ido a hankali tana kallonsa, ya amshi Aryaan daga hannunta ya rungumesa a shoulder dinsa sannan ya kamo hannunta ta sauka daga motar, jingina tayi jikin motar ta dafe kanta tace "Yaya kamar bana jin dadi...." Maheer yayi kasa da murya yace "I know Mimi, let go in sai ki kwanta" Yana rike da ita suka nufi entrance din parlon, suna shiga ta tafi ta kwanta kan kujera da sauri tana sauke numfashi don da kyar da karfin hali ta dinga tafiya har suka iso parlon, Maheer ya kwantar da Aryaan dake hannunsa ya tafi ya zauna kusa da ita yana kallonta yace "Sannu Wife" Ita dai bata ce komai ba ta rufe ido tana sauke numfashi a hankali, Bilkisu ce ta sauko parlon, ganinsu ta karaso inda suke da fara'a bayan ta ajiye kayan hannunta ta gaishesu sannan ta dau Aryaan tana kallonsa da murmushi fuskarta ta tafi da shi sama tana masa wasa, Mayraah ta bude ido a hankali kamar zata yi kuka tace "Yaya i feel like throwing up" Dagota yayi ta zauna yace "Mu je toilet ne?" Ta fashe masa da kuka tana kallonsa, ya tashi tsaye ya dagota suka nufi bandakin dake parlon, duk yunkurin ta bata samu tayi aman ba sai ma galabaita da tayi, a haka suka fito daga bandakin Maheer na rike da ita. Da ido Mama Ladi ke bin Ammi dake kokarin sauke Aryaan dake bayanta a hankali ta yanda bazai farka ba in ta kwantar da shi kan shimfidar da tayi masa a parlonta, bayan Ammi ta tabbatar ya koma baccin ta mike ta rage Ac dake aiki a parlon, Mama Ladi ta kyabe baki tace "Ai shikenan kuma, amma duka duka watan jaririn nan nawa da har ta yarda tayi wani cikin daga komawarta ni Ladi? Yaushe muka gama yi mata bautan laulayi da zata amince ta sake wani cikin, su sai kace ba wayayyu yan boko ba, shi yana likita ita tana Nas amma su tafka wannan kuskure, jariri ko wata shidda bai karasa ba ta sake kunso wani cikin ko tausayinsa basu ji ba, yanzu fa shikenan ta masa haramiyar nono, don in har ta ci gaba da shayar da shi to lalacewa zai yi ya dawo kamar ɗan kyanwa, gaskiya daga ita har Mashir din basu duba ma yaron nan ba, dama a samar mata mai aiki ta koma dakinta tayi laulayi duk

150 / 153

Chapters