Author : Khalisat Haidar Category : Romance
Ta kasa dago kanta nan da nan hawaye ya fara sauko mata, bayan few seconds ta goge hawayen still bata iya ta kallesa ba saboda wani kunyarsa da take ji, muryarta na rawa tace "What is wrong with you?" kasa ce mata komai yayi yana numfashi a hankali, shi din ma dai avoiding eye contact yake da ita, ta mike ta nufi kofa ya bi ta da kallo har ta fita, bayan kusan minti bakwai sai gata ta dawo da cup din shayi, ajiyewa tayi cikin sanyin murya ba tare da ta bari sun hada ido ba tace "Ka sha shayin before taking drugs" Tana fadin haka ta sake fita ba a dau lokaci ba sai ga ta da magani ta dauko a dakinsa ta kawo masa, yayi karfin halin tashi zaune, amma sai ya kasa tashi tsaye ita dai sai sunkuyar da kai take, daga karshe yayi gathering strength dinsa ya mike tsaye, sai a sannan ta bi sa da kallo har ya shiga bandakinta, mikewa tayi ta fita daga dakin ta koma wanda ke kusa da nata, tana ta zaune har sh daya da minti goma kwata kwata bata jin dadin jikinta daurewa kawai take ga ciwon da take ji in tana tafiya kamar karuwa yake, can dai ta mike da kyar ta fita ta koma dakinta don taga ko ya sha maganin, kwance ta samesa yayi rub da ciki bai sha shayin ba balle maganin, ta karasa da sauri ta duka gabansa ta cire duvet din tace "Baka sha shayin ba Yaya?" Tashi yayi zaune ya riko hannunta cikin karfin hali yace "I am having S cramps Mimi" Mayraah ta dauke kai gabanta na wani irin faduwa, tana kokarin tashi tace "Bari in sa maka ruwan dumi sai ka...." Rikota yayi with breaky voice yace "Pls Mimi" Ta zaro ido a rikice tana komawa baya yaki sakinta, cike da karfin hali yace "I promise after today, no more..." Sai kuma ya kasa ci gaba, ta fashe masa da matsanancin kuka sosai ta fixge hannunta ta fita daga dakin da sauri zuciyarta na bugawa, tana komawa daki ta sa makulli ta dinga rusa kuka kamar an aikota, wato saboda yaga taji tausayinsa ba shi da lafiya shine ma yake sake nata wannan maganr, takaici yasa ta dinga kuka daga karshe ta kwanta kan gado ta takure waje daya hawaye na sauka idonta, har sha biyu ya wuce Mayraah bata ji ya fito daga dakinta ba, gashi zuciyarta ya kasa hakuri tana son sanin halin da yake ciki amma tsoronsa take ji, kasa daurewa tayi daga karshe ta mike ta bude dakin a hankali ta fita.
[9/24, 11:18 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Mayraah ta fi minti biyar jingine da bango kusa da kofar dakin ta kasa shiga, har cikin ranta take tausayinsa and at the same time tana wani mugun jin haushinsa, gaba daya ta rasa yanda zata yi, she wish zata iya ignoring dinsa duk da condition din da yake ciki, hawaye taji ya gangaro mata bayan ta tuna abinda yayi mata daren jiya, he didn't pity her even for one second upon all her pleas, nan da nan haushin nasa yayi dominating tausayin, kuka taji ya taho mata ta rufe bakinta da hannunta, da sauri ta koma dakinta tana jin wani irin haushinsa a ranta. Ana kiran sallan azahar Mayraah ta sake wanka bayan tayi sitz bath ta fito daga bandakin tana tafiya a hankali, sosai taji sitz bath din da tayi ya taimaka mata and she is feeling much better now, turarrukan da Hajiya Amina ta bata ta fiddo su daga cikin kwalin da suke ciki tana dubawa, Boldy taga an rubuta Scentmania Empress combo, duk sai da ta bude turarrukan tayi perceiving scent dinsu tana shafawa a jiki, sosai kamshin turarrukan suka tafi da imaninta, ta sake duba jikin kwalin don taga ko daga wani kasar ta siyo mata taga ashe a kano ne ma ta siya, lokaci daya taji ta kaunaci turarrukan tsabar kamshinsu, ajiye kwalin tayi with the intention of buying again idan ta gama amfani da wa ennan din, doguwar rigarta mara nauyi ta ciro a press ta saka sannan ta shimfida darduma don yin sallah.... Bayan ta idar da sallah tana ta zaune for almost 20mins ta rasa me yasa can kasar ranta ke son zuwa inda Maheer yake to check if he is fine, she just don't have rest of mind, da ta kauda tunaninsa a ranta minti biyar ya yi yawa tunanin nasa zai sake dawo mata, tana ta kokarin ignoring amma yaki barin zuciyarta, sai ya zama duk bata da sukuni, still yet bata ji fitowarsa daga daki ba, she is really disturbed, kawai kasa ci gaba da ignoring urge din dake ranta na zuwa wajensa tayi, bata yi wata wata ba, ta mike tsaye ta linke darduman ta ajiye, walking slowly ta fita daga dakin, kanta a kasa ta bude kofar dakin da yake ta shiga ta bar kofar a bude, kwance ta gansa saman gado idonsa a lumshe, ta kalli darduman dake kasan dakin alamar a nan yayi sallah, kallonsa ta dinga yi kafin ta karasa kusa da shi ta durkusa ta kai hannu kamar zata taɓa forehead dinsa amma bata taɓa ba, duk da haka sai da taji hucin zafin jikinsa, dai dai nan ya bude ido jin wani kamshi da ya cika masa hanci, da sauri ta mike ta koma baya gabanta na faduwa ta fara fidgeting fingers dinta, muryarta na rawa tace "Me zan dafa maka?" Kallonta ya dinga yi da idanuwansa da suka sauya launi, ita dai taki barin su hada ido don yanzu har cikin ranta tsoronsa take, sannan ga kunyan da take ji, Cikin sanyin murya yace "Mimi" Hade rai tayi ta juya masa baya, a hankali yace "I ordered food online, su Aunty Mariya will be coming in the evening" tayi shiru bata ce komai ba, cike da karfin hali ya mike zaune still bai daina kallonta ba, tana ganin haka ta bar wajen da sauri ta nufi kofa ta tsaya, bayan minti biyu ta juya a hankali ta bar bakin kofar ya bi ta da kallo zuciyarsa na bugawa, kitchen Mayraah ta tafi ta ciro lemon da ke cikin fridge sanin yana son orange fruit in bai da lafiya, bayan ta wanke guda hudu ta dau wuka ta fara yanka masa, zata yanka last one din kenan ta jefar da sabon wukar tana zaro ido tana kallon hannunta, lkci daya ta kwala ihu tana cewa ta shiga uku tana yarfe hannu, in just few seconds Maheer da yaji karan da tayi ya fito daga dakinsa sai da ya fara bude dakinta yana kiranta ganin bata ciki ya dawo parlor da sauri still yana kiran sunanta, bai san da sauran strength a jikinsa ba sai da yaji ihunta, jin kukanta a kitchen ya karasa can da sauri, ta fashe masa da kuka ta nufosa tana nuna masa hannunta da ke zubda jini tace "Na shiga uku Yaya wllh na yanke" ya kamo hannun yace "Subhanallah how manage?" Yana rike da hannun ya tafi sink da ita yana daga kafafuwansa da kyar, ya rasa wani irin kamshi ne wannan yake ji, haka ya bude tap din yana wanke hannunta a hankali, ita kuma sai kara marairaice masa take tana kuka, ji yayi ya kasa ci gaba da tsayuwa, Yayi kasa da murya yace "Mu je sai in sa maki plaster" Bai jira cewarta ba ya fita kitchen din yana rike da hannunta zuwa dakinsa, har sannan bata daina kukan da take ba, zaunar da ita yayi gefen gado ya duka gabanta, ganin hijab din jikinta yayi stain da jini ya cire mata, wani fitinannen kamshin da yafi wanda ya dinga shaka dazu ne ya daki hancinsa, ji yayi kamar dakin na juya masa ya durkusa kan knees dinsa biyu ba tare da ya shirya ba, lkci daya breathing dinsa ya canza, duk wannan abun kuma idonsa na kan chest dinta ko kiftawa baya yi, Mayraah ta amshe hijab dinta da sauri zata mayar seeing how he was looking at her kamar bai taɓa ganinta ba, ganin yaki cika mata hijab din jikinta ya fara rawa a tsorace, zata mike ta bar wajen ya rikota da sauri, as if murmuring yace "Plaster fa zan sa maki Mimi" Ta girgiza masa kai cikin tashin hankali tace "Ai jinin ma ya tsaya, wajen ma ya daina min ciwo wllh, zan je in karasa yanka maka lemun yanzu" Kin saketa yayi hakan yasa ta fara kokuwar zata kwace kanta kawai taga ya jawota kasa gabansa, hankalinta yayi mugun tashi bakinta na rawa tace "Wallahi yaya kar ƙuda ya bi lemun ka, kaga fa a bude na bar sa a kitchen, ka bari inje yanzu in dauko first" Ai bai san sanda ya kwantar da ita kasan carpet ba yana kallon chest dinta, har wani ɓari jikinsa yake kawai ya rufe bakinsa da nata... Ashe daren jiya Mayraah bata ga komai ba a hannun Maheer, ashe jiya ba abinda yayi mata jiya kawai ya ɗan yi clear din road ne, don yau kam ko bakin kiran Ammin ma bata samu ba, sai da ta dawo ko kwakkwaran motsi bata yi numfashinta ya fara sama sama because she couldn't bear the hurting anymore, kukan ma kasa yi tayi, she is just there as if lifeless, ta zata ma mutuwan kawai zata yi, sam bai sarara mata ba. Bayan La'asar Maheer na zaune egde din gadon dakinsa ya rike kansa da yayi masa nauyi zuwa sannan baya jin ko wani ciwo sae na kansa da yyi nauyi, ji yake kamar an zare masa wani abu dake wahal da shi a yan kwanakin nan, he felt soo relieve, lkci lkci yake juyawa ya kalli Mayraah dake kwance tana sauke numfashi da kyar, kana ganinta kasan baccin wahala kawai take, bai taɓa jin tausayinta irin na yau ba, he hate himself for making her go through this pain, duk jikinsa yayi sanyi sosai, wayarsa ne ya fara ring ya dauka ganin Aunty Mariya ce ya dinga kallon screen din sannan ya kalli Mayraah, kasa picking call din yayi ya ajiye wayar a hankali, sau uku ta kirasa daga karshe kawai ya yanke shawaran yyi picking yace mata sun fita shopping, dagawa yayi kafin yace komai Aunty Mariya tace "Maheer ga mu a bakin kofa fa, mai gadin ya bude mana gate...." Ya ɗan buda ido with confusion, da sauri yace "Oh ok, gani nan zuwa Aunty" Lullube Mayraah yayi da duvet, sannan ya kai bedsheet da ya cire bandaki ya fito ya dau jallabiyarsa ya saka daga nan ya fita a dakin ya nufi parlor ya bude masu kofa, Mama Ladi na kallonsa daga sama har kasa tace "Baccin la'asar ku ke ko me?" Yana murmushi ya masu sannu da zuwa ya basu hanya, Mama Ladi ta karasa ciki ta zauna tana bin kujerun parlon da kallo tace "To hatta kujerun nan Hajiya Ramatu ta ce min daga Kasar waje aka siyo su, ko ku baku gansu ba kamar su suka kera kansu, ai kudi ne ba na wasa ba dangin ubanta suka kashe mata, gashi har Alhaji Saminun yace in sa a nema min gida madaidaici a kadunan ya siya min, tun da nace masa a karaye nake ya tausaya min ainun" Daga Maheer har Aunty Mariya kallonta suke, da sauri Mama Ladi tace "Au, ina ma naga wani Saminu, tsohon da baya zama a kasar" Da sauri ta kauda zancen tace "Ita Meran mu za mu je mu gaisheta kenan ko ko?" Maheer ya sauke idonsa yace "Bata jin dadi ne, tana ciwon ciki shine na mata alluran bacci" Mama Ladi tace "Ayyo, to Allah ya bata lafiya" Mikewa Maheer yayi ya tafi kitchen ya debo masu cin cin da su alkaki ya kawo masu, sannan ya koma ya dauko drink da ruwa ya ajiye, shi ya ma mance da wani batun abincin da yayi order,may be ana ta kira bai daga ba, Mama Ladi ce kawai ta dinga cin kayan flour din da ya ajiye masu tana masu hira a parlon, Shi dai Maheer na zaune ne amma duk ya kagu su ce za su tafi don duk hankalinsa na kan Mayraah, Karfe biyar saura Aunty Mariya tace "Toh Maheer mu dai za mu koma, gobe da safe kuma zan wuce kaduna" Maheer yace "Toh Allah ya kai mu Aunty" Mama Ladi ta mike tace "Samo min leda Maheer" Ledan ya tafi ya dauko mata ta juye duk cin cin din da Alkakin a ciki, tace "Toh bara in duba wancan matar kafin mu tafi" Aunty Mariya ta kalleta tace "Tun da bacci take da kin kyaleta ai Mama" Mama Ladi ta juya tana kallonta tace "Na sha ja maki kunne ki daina cewa za ki min gyara a duk lamarina amma baki ji Mariya, ina fa gidan mijina na farko aka haifeki bar ganin ina da jiki me kyau ki dinga min kallon wata er yarinya, ni ba sa'ar kanwar uwar ki bace" Mikewa Aunty Mariya tayi ta nufi kofa tace "Toh Maheer sai mun yi waya in sha Allah" Sai da Mama Ladi ta je ta bude duk dakunan gidan tana santin kyan su, wanda Mayraah ke ciki ta shiga daga karshe, ai ko ta karasa har kusa da Mayraah ta kai hannu goshinta, da sauri ta janye hannunta jin zafi kamar wuta, murya can kasa tace ashe da gasken dai bata da lafiya na zata sharri ne, daga haka ta juya ta fita, can compound ta samesu tana rike da kwalban turare daya da Hajiya Amina ta siya ma Mayraah, Aunty Mariya ta dinga kallonta har ta iso inda suke. Sai dab da magrib Mayraah ta farka daga baccin wahalan da take yi, tana hada ido da Maheer dake zaune gefenta ta lumshe idonta da suka kumbura sosai, kasa ci gaba da kallonta yayi, can yayi karfin halin kamo hannunta yayi kasa da murya yace "Mimi... " Bude ido tayi yaga hawaye na gangarowa ta gefen idonta, jikinsa yayi sanyi, ya dagota zai zaunar da ita ta girgiza masa kai da sauri alamar bazata iya ba, kwantar da ita yayi ganin she is trying to speak amma muryarta baya fita sosai ya matsa kusa da ita don yaji me take cewa, ji yayi tana cewa ya kai ta wajen Ammi, bai iya yace mata komai ba, bayan few seconds ya sauka daga kan gadon ya tafi ya kara tara mata ruwan dumi a bandaki.... For complete 3 days Mayraah bata gama healing daga tears din da ta samu during last encounter dinta da Maheer ba, gaba daya ta dawo bata da wani kuzari, ta koma so silent, even after taking away her virginty she is still finding it hard to accept him as husband duk da kula ta musamman da yake bata, komai shi yake mata, a rana sai yasa tayi sitz bath sau uku sau hudu, tun tana jin kunyan ya ga nakedness dinta har dai tayi give up don ko gardama bata iya masa, sosai take mugun tsoronsa, sai dai fa duk da wannan halin da take ciki hankalinta da attention dinta is always on his phone taga ko yana waya da Zeenat. Yau friday ta tashi bata jin ciwo ko kadan alamar ta warke, duk da haka bata fasa dingishi ba kilan ta haka ne kawai bazai sake cewa zai mata komai ba, daga ita har shi rayuwa suke a gidan kamar strangers din juna, sun kasa sakin jiki as husband and wife ba, Mayraah na kitchen da rana tana girki don Zainab matar Dr Khalil da Mum dinta da shi kansa Dr Khalil din za su zo gidan da yamma, bayan la'asar kuwa sai ga su, Mayraah taji dadin ganinsu sosai, tayi masu serving abincin da ta dafa masu, Ummi tace "Maheer din baya nan ne?" Mayraah ta sunkuyar da kai tace "Bai dawo aiki ba" Ummi tace "Allah sarki" wajen karfe biyar Ummi ta mike tace "Ilham muje in baki sakon ki" Mayraah ta mike zuwa dakinta tare da Ummi, bayan Ummi ta ciro duk abubuwan dake cikin babban ledan hannunta ta gaya ma Mayraah yanda zata yi amfani da su, ita dai Mayraah kallon kayan take, Bayan Ummi ta gama mata bayani tace "Kar fa ki ki sha, na gyaran jiki ne" Mayraah felt relieved hearing that na gyaran jiki ne don a farko ta zata aphrodisiac ne, sai karfe biyar da rabi Ummi suka bar gidan, bayan Mayraah ta kwashe plate na abincin da ta zuba masu ta kai kitchen duk ta wanke komai, dakinta ta koma ta dau abubuwan da Ummi ta kawo mata ta tafi kitchen tayi duk yanda tace mata tayi sannan ta sha, tun da Mayraah ta sha magungunan nan ta kasa fahimtar what is happening a jikinta, karfe shidda Maheer ya dawo, ganin bata fito ba ya bude kofar dakinta pretending tayi kamar tana bacci, ya karasa ciki a hankali yace "Mimi" Mikewa zaune tayi tana murza ido taki kallonsa, yace "Magrib ya kusa kar ki yi bacci" Bata ce masa komai ba ya juya ya fita, tashi Mayraah tayi ta shiga bandaki thinking ko period dinta ne ya zo abinda ko kwana goma bata yi da gamawa ba, taga akasin haka, wanka kawai tayi ta dauro alwala ta fito, bayan ta idar da sallah ta shafa turarenta ta dau sleeping wear dinta me ɗan kauri ta saka sannan ta sa hijab dinta kamar ko da yaushe, for a week now bata yawo babu hijab a gidan, gaba daya jikinta a mace ta fito parlon, yana zaune yana kallo, ita dai bata bari sun hada ido ba ta wuce kitchen, to kullum a haka suke a gidan kai kace basu san juna ba, abinci tayi masa serving, bayan ta ajiye gabansa ya dau ledan dake gefensa ya mika mata, amsa tayi... ganin favourite drink dinta ne a ledan tace "Nagode" ba tare da ta kallesa ba, daga haka ta nufi dakinta ya bi ta da kallo....
[9/25, 8:51 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Mayraah na durkushe kan kneels dinta a kasan dakinta ta