Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ƴar GOGGO Complete Hausa Novel by Sayyada

Author :  SAYYADA Category :  African Stories & Novels

Chapter   3 / 3

6K to 8.1K   out of 8.1K words

gidan kadan kwantar dani sukayi sukaita jibgata . Ihu nake kamar wanda aka soke da wu™a nayi waje aguje nadau katon dutse ina binsu suna guda har office na principal. Aiko muna shiga kadan dutsen ta fado kansa yayi wani backturn ya diro ta baya , saboda akan kujera yake . Cikin tashin hankali gabadaya sun razana gani suke sabuwar mahaukaciya ce ta biyosu aiko principal aguje yayi office na vice principal ya kulle , sukuma sukayo waje suka shige toilet suka rufe kansu . Zama nayi abakin kofar bandakin ina jiran fitowar su, wata ce da alamu mallamace a makarantar, ahankali tazo inda nake ruwa ta mikomin agora tace kisha"

sai da na kwankwaWe sa tassss nayi gyasa nace Alhamdulillah. Tace yasunanki nace deejee nake ´ar

Gwaggo!!! Tace to me iyan matannan sukaimiki kika biyosu? nace kyalesu iyan mantan uba zalina sukaci

"alhalin bansan mai nai musu ba . Yau mairabani da su sai Allah. Ashe matar principal ne , shi yakirata yace tai sauri ta fito daga quates na makaranta zuwa cikin makaranta , akwai wacce aljanunta ya tashi tazo tai mata ruqiyah . Bata bata wani lokaci ba shine ta iso . Cikin dabara tace ki kyalesu ni da kaina zanmiki maganinsu dan basu kyautaba biyoni mutafi , duk a tunaninsu aljanune da ni nabita cikin office mundau wasu mintina tana ta faman min addu'a !! Nakoma hostel na kwanta zeenatu ce ta shigo tasameni a kwance , tace deejee lfy naga kinbiyo wasu dalilai aguje ? Nace kedai zeenatu bari , na kwashi yadda mukai na bata lbr . Aiko zeenatu dariya har kasa tana yeee sai deejee ´ar Gwaggo nta .mukasha"

hirarmu kamin ta tafi naci gaba da baccina akan gado mai laushi !!!!

"A saye yake asakiyar dakinsa , hannunsa rike da mararsa yana jujjuya kansa saboda wani irin azaba da"

"yakeji , bakinsa na ambaton Allah. A daddafe ya dau maganinda amininsa DOCTOR KAMAL ya kawo masa , da sauri ya hadiyi guda biyu amman haryanzu yanaji , ya hada lemon tsami shima yasha sannan yafarajin sauki duk yay zufa . Tambaya yake wa kansa wai meke damunsane yake shiga cikin wannan yanayin , a duk sanda yayi 4eyes da mace to baya iya controling kansa , harsai yajisa ajikinta kamin yasami nutsuwa. Baya manta daren da wannan abin yafara faruwa dashi . Yana kwance har bacci yafara daukansa yaji wani abu kamar ya shigesa , zumbur ya miki saye yaji kansa yay masa nawi , yadinga zagaye dakinsa kamar wani sabon taSeSSe , luuu yazube akasa sumamme . Lami yar hadimar sa tai sallama akan yabata izinin shigowa amman taji shuru , sai ta ayyana aranta yayi bacci ne amman bari tashigo ta ajiye masa tea ,sabida muddin yafar zaisha . Hakan ya zame masa jiki ko min dare indai ya farka to sai yasha bakin shayi hadin gargajiya , wannan dalilin ne yasa aka nemomasa wacce ta iya hadawa , kuma yay sa'ah ta iya . Tana ajiyewa tayo inda yake kwance okofar bandaki , fridge ta bude ta dauko robar ruwa ta kwaramasa afuska , akidime take dan haka ta ta cire hijabin da ke jikinta ta fara masa fiffta . Sai da tay 30 mints kamin ya fara motsi , tace yarima MAHEER, ahankali ya bude idanuwansa yana kallonta , tace yarima katashi abakin toilet kake ka koma kan gado , ya kasa kau da kansa daga kallonta , ahankali yakai hannunsa yafara shafa fuska nta zuwa wuyanta , taga fa abinnasa gabayake kuma tai tunanin bai gama dawowa cin hankalinsa ba , tai sauri ta miki da niyyar barin wajen kawai ya janyo ta ta fado jikinsa yay sauri ya manne bakinsa da nata , komai yanayinsane cikin karfi kamar mayunwacin zaki , soro da fargaba suka kamata tace fara turesa amman ina jitake kamar dutse ko motsi bayayi gam takejinsa , yarabata da kayan jikinta yay ta romancing nata , tazamo kamar mutum butumi sai yadda yay da ita . Kawai taji yafara gwara kanta da kasa amamun zaiyi relize !! A tunaninta sex zaiyi da ita amma sai taga akasin haka . Yadau sawon wasu mintina ahaka , daga baya ya hankadeta gefe yana nishi yana haki kamar wanda yayi gudu . Ta kasa tashi saboda buguwanda tai gashi tasha jijjiga ahannunsa. Ya fara dawowa cinkin hankalinsa ya yunkura zai tashi sai alokacin ya lura babu kaya ajikinsa , waro idanuwansa yayi yafara bin dakin da kallo , idanuwansa suka sauka kan lami wance take kwance ba kaya ajikinta masawa baya yayi da sauri ya ce ke me kikeyi anan? Takasa magana ta fashe da kuka , yafara tuno abinda ya faru . Da sauri ya maida kayansa , yace ta tashi ta fita amman ta kasa aransa yana addu'ar Allah yasa ba fyede yayi mata ba . Da kiyar ta tashi ta maida kayanta tafice tana kuka ,"

"sayawa yayi yana takaicin abinda yafaru gabadaya kunyar lami yaji , ga wani haushi kuma ace yarasa"

"wacce zai haka da ita sai ´ar aikinsa Wasu zafafan hawaye ne yaji sunabin ™uncinsa , dakyar yabawa"

"lami hakuri dan aikinma taso bari amman da ta fahimci ba ahayyacinsa ya aikata ba shine ta hakura amman akan sharadin inzaisha barasa yabari sai bayan takawo mai tea . Yace ya amince sai alokacin yai tunanin wato ita ta dauka yana cikin mayene """""""""""" . Wani ajiyar zuciya yayi bayan yadawo daga doguwar tunanin rayuwar baya . Ya dau wayarsa yai fadar sarki mahaifinsa . Tana ganin zai fito tai sauri da nemi maboya dan kar ya ganta , baigantaba yayi wucewar sa . Dariyar mugunta tai tace kadanma"

"kagani , ni boka hudu dama haukataka yayi gaba daya kashiga duniya inji ummah mahaifiyar Abdul Malik."

"Hajjiya ummah mahafiyar Malik macece mai son duniya da abinda yake cikin ta , burinta shine sarauta"

"ta dawo hannun danta kuma ta kudiri hakan aranta akan koma yaushene sai danta ya mulki wannan masarautar. Kuma indai akan mulkine ashirye take da tayi kisa!! . Adalilinta wannan gidan ya tarwase haryau ba asamu daidaiton rayuwa ba . Babbar matsalanta shine YARIMA MAHEER tayi tayi ta kawar dashi daga doron kasa amman abun yaci tura . Dan boka hudu yace mutuwar MAHEER bata nan kusa mutum ne mai sawon rai sannan ga rabon aure da iya iya . Shine tace to adauramasa larurar hauka , boka hudu yayi yayi ya turamasa larurar hauka amman ina haryanzu abin yaki dan MAHEER mutum ne mai yawan ibada , shine suka turamasa larurar sha'awa , sunyi sa'ah amman kashh har yau burinsu bai cika ba dan so suke yai wa mace ciki dan akorasa daga masarauta . Dokar wannan masarautar shine duk wanda yai wa mace ciki to za a haramta masa zama aciki na har abada . Wannan dalilin ne yasa sukasa boka hudu yasamasa sananin sha'awa dan yasamu yaiwa wata ciki kuma a saukesa daga yarima kuma a korasa to amman sunmanta da cewa Allah yananan kuma MAHEER mutum ne wanda baya wasa da ibada . Waya ta dauka ta kira kawarta Hajjiya zulai dan sanar da ita haryanzu babu ci gaba haryau basuji lbr ko yaiwa wata ciki ba . Hajjiya zulai ba irin bokayen da bata saniba indai zaki sakar mata aljuhu to zata kaiki wajen manya manyan bokaye , Hajjiya zulai irin gogaggun iyan barikine wanda sukecin dukiyarsu da tsinke . Itace takai Hajjiya Ummah wajen boka hudu dan su kawar da MAHEER amman ina haryau hakansu bata cimma ruwa ba . Hajjiya zulai tace kar kada kisamu akwai boka gundala zamu kai masa wannan aiki kuma zaki ga nasara , ko da shine dutse to ina tabbatar miki cewa sai yaiwa wata ciki kuma sai ankorasa danki ya gaji YARIMA. Hajjiya Ummah wani dadi taji da zancen aminiyar tata tace aiko da"

"Kinga tukuici mai yawa ke wani masayi ma zanbaki , haba Hajjiya zulai baki harkunne ana murna ."

"Bayan yabar wajen mahaifinsa dakin diddi kakarsa wa wuce . Tanana zaune yai sallama , ta amsa tana"

"maheru kaine , yace kai diddi i don't like that name ? Mai kuma mahiru ku tsofaffi akwai ku da batawa mutum suna , tace kajika maheru shine bata suna ai shine dai dai, ja'iri kawa , ya turaren nawane yace diddi anjima zanje wani plaza nan kusa damu zansiyo miki tace to madallah ko kaifah . Tasake cewa maheru ya zancen aure nkane haryanzu bakayi aureba kuma girmafa kakeyi , yace kai This old woman, ni bazanyi aure yanzu ba sai nan gaba kuma dududu shekaru nawa nake dashi da za ace sai nayi aure ."

Diddi ta fashe da kuka maheru bazakayi aureba tun ina raye sai bayan mutuwa ta za kayi to baka isa ba ko acen kauyen kukawa zanfadawa kanina yanemo maka mata . Yace kutumelesi wlh bazayyu ba

"kamarni na auri diyar kauye , dubeni da ajina innayar da. Diddi tace to in an aura maka yarinya ka"

kasheta . Yace shakota zanyi diddi a daren farko mu. Cikin soro tace maheru kana nufin zakayi kisan kai

to Allah wadai da halinka . Dariyar ya dingayi kasa kasa . Tace ya tashi ya fice haka adole ya fice.

Akwana atashi deejee ana final year na junior set jss 3 a G B S GIRLS BOARDING SCHOOL . Anata shirye

"shiryen zana junior wyc su deejee anfara girma amma hali yananan dan bata bari a cuceta kuma kowa shakkan tabata yake , tun ranta ta farko a makarantar da tai musu hauka basu sake shiga lamarinta ba , tayi kawa a makarantar maisuna Maryam yar nan birnin ce sun shaku azamanda sukayi nashekaru uku haka ma matar principal tazama uwar dakin deejee, dan bata aiken kowa sai deejee dan ta iya siyayya ita ko deejee ana aikenta take kiran Maryam ta rakata sai suzaga gari suyi ta yawo daga bisani sai sukawo mata itako dadi takeji danhaka ko duk hutun da akeyi agidanta deejee take zama Wan Hajjiya iklima na kaunar ta amman wannan karon deejee zataje kauyen kukawa hutu dan hutun mai dan sawone kuma sai sunyi registration na SS1 kamin sufara fitowa . Deejee sai murna ake za a koma gida taje ta gina Gwaggo"

nta .

A saye yake a farfajiyan wani plaza mai dankaran kyau . Yasha kyau iya kyau dan MAHEER kyakkyawan

"gaskene , yana da sawo da fadin kirji , gashinsa coiling ne da v face nashi mai dauke da dogon hanci da saje kwantacce a fuskansa sai jerarrun hakwaransa farare rasss dasu . Mutum ne mai ji da kansa baya daukan raini kuma ga sarauta ga kudi . Kamar kullum al adansane muddin yazo shopping bayaso yaga kowa aciki , yana saye kowa ya fara fitowa bayan guard nashi sun sanar dasu , kowa yafito itako ta gama siyayya tana kan fitowa sai sukayi kicibus akafar shiga yace whatttt wannan daga ina take , guard nashi yace oga we inform all of them to come out but , we didn't know. Kafin ya karasa YARIMA MAHEER ya"

"daka masa sawa cikin sanyanyar muryansa yace what kana wasa da aikinka , yanuna yarinyar da yatsansa yace alokacin da ake sanar da cewa afito zan shigo kina ina . Ko kallo bai ishetaba ta juya zata fice ya dawo da ita baya yace ok taurin kai zakimin ko that's good, umurni ya baiwa guard nashi su kai masa ita mota su kulle inyagama sai su tafi da ita REST HOUSE nashi , ba karamin kaduwa tayi ba dajin batunnan ko kulata baiyiba yai ciki abinsa . Sauran guard din suka saya awaje ,akwai guda biyu wanda akullum sai sunyi korafi akan ogansu dayan yace wai shi YARIMA baya gajiya da iyanmata ne a satinnan fa mata goma sha takwas ya kwanta dasu shi ko gajiya bayayi . Dayan yace to mu ina ruwan mu tunda yana sakar mana kudi yai ta kawo mata darima ruwansa ne .dariya sukayi . Sai da ya kammala shopping din yadauko wa Diddi turaren da takeso sannan yafito yana shiga mota yace su wuce cen rest house nashi , yana isowa yashige dakinsa yace akawo masa ita yauma kamar kullum kawai nutsuwa yasamu da ita bayan ya kammala ya jefeta ba kudi yace akaita gida yadauko wani abin busa ya kunnah yafarasha yana firzadda iska da kuma hayaki wani takaicine yakamashi maisa sai bayan ya aikata haka yakejin nadama wani kwalban lemo yadauka ya hadashi da gini , ya tattake abin busar yakoma gefe yana"

hawaye da jin zafin abinda ke faruwa dashi . Da kyar yasamu yakawowa Diddi turaren ta.

3 / 3