Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DOCTOR ILHAM Ƙauna Duk da Komai By Amira Saminu

Author :  Amira Saminu Category :  African Stories & Novels

Chapter   2 / 15

3K to 6K   out of 43K words

ta kurata diya fa wai mi ye tsakanin ku da Maman ta ne ,Hararen shi ta yi ta ce'' uwar ka ce tsakanin mu ka ga Allah ka ki ya ye ni fa ,Ohhh naga ne kallon da ta yi min Yan zu a she signe ta yi ma na ka tambaye ni abin da ke tsakani na da uwar ta ko ,shuru ya yi dan shi tun da yadawo daga *TUNISIE* yarasa abin da ya hada su fada da Hajiya Maryam ( Mama ) , jin bai ce komai ba yasa Ammi cewa ba zaka aiken da na yi ma ba ne ,'' fita ya yi Safiya ta bi ba yan shi ta ce'' Hamma ( yaya) ka yi hankuri nima tun jiya na kasa gane Mike damun Ammi ,Dariya ya yi ya ce'' kar ki damu kan ki rikicin tsufa ne ,ita ma Dariya ta yi ,ta ce'' Kai da Ammi ba ruwa na , Ta fada tana shiga mota ,shi ma shigan ya yi suka nufa *MARADI STORE* Don siyan abin da Ammi ta Aike su"

26/02/2022 à 05:43 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<Øüß*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al™alaminmu ´ancinmu.```"

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

6

"A Kofar *Maradi Store* ya tsai da motar sa suka fito ,Kai tsaye ciki su ga shiga dama sayayar Kayan tea sanan suka"

"fito ,A bakin Mota ya ce'' Sofi ina son zamu yi Magana Sanan za ki so duk abin da na Nuna ina Kauna ,Sosai ma wace Magana zamuyi ,Kin ga yarinyar nan Ta da zun wace Ammi take yawon jan ta fada ,E'e Ilham ka ke nufi ,dama kin san ta ne ,E'e Yar gidan dady Mustapha ce Makautan mu, Ajiyar zuciya ya sauke ya ce'' Sofi banida Abokin shawara da ya huce ke Wallahi Allah ina son Ilham kuma rasa ta tamkar rasa rayuwa ta ne Soyayar ta na Wahalar min da zuciya Amma ina jin tsoran tunkarar ta da Magana kuma ina ta azab-tuwa da son ta ,To hamma ka dauko baban aiki dan da Wahala Ammi ta barka ka Aure ta gaskiya nima ba kaunar ta na ke yi ba amma tun da Kana Son ta nima da ga yanzu zanfara kaunar ta ,To Mi ya sa ba ki sonta ,'' saboda dalilin Ammi da ban san me ya hada su da Maman su Ilham ba , Shiyasa ma na dai na Abota da ita kuma Bana shiga sabgarta ,'' Sofi ki tausayamin kin ji ,To hamma zan yi kokari inga ko za ta yarda dani a Karo na biyu ,'' Na gode Sofi na ,'kar ka damu yaya na zan shawo kanta sai ka inda kari sa sauran aiki."

Ilham nashiga ciki su ka fara shirye shiryen shi ga da Alhaji a daki Sun dan dau ka 1h suna duba shi suka kara dau kan

"jininsa sanan suka fito da shi ,sanan Ilham ta je ta Kai jinin *Laboratoire*"

"Dawo da ta yi tanufa office din Doctor Faruk ta turo kofar a hankali tareda yin Sallama,cikin Sakin fuska ya amsa ya"

"ce'' Doctor Ilham yaw ke ce a office Dina ,fuskar ta a hade ta Mika masa takardun hannun ta ta ce'' Gashi D.t Bashir ya ce'' Na kahoma su kuma Yana nemanka nan da 30mnt ,'' takkardun mi ye ,hararen shi ta yi ,ta ce'' Ba gasu a"

"hannun ka ba ,Allah ya Huci zuciyar ki ,ka mani laifi ne ,A'a ,to mi ye na bani hakuri ,Babu ,tafe baki ta yi, ta juya za ta"

"fita har ta Kai kofa ta tsinci Murya shi Yana fadin Ilham ya maganar mu ne na jiki shuru , cike da shakiyanci ta ce'' wace magana fa ,Haba Ilham ki gane ki Amin ce da bukata ta Wallahi zan rike maki Amana , Ajiyar zuciya Ilham ta sauke ta ce'' Faruk Kana ba ni Mamaki Wallahi ka ga na yi kama da Yan Iskan Yan Matan da kuke lala tama rayuwa to Bari ka ji ni na taso ne a gidan Mutumci sanan Iyaye na Sun bani tarbiya ko da ina karama ban yarda na yi bata garin Abokai ba bare Kai Rana tsaka ka ce zaka fatamin rayuwa ba ka kama girman ka kafin ya fice a Ido na ,tana gama fadan Haka ta yi, tafiyar ta ,cike da Mamaki Faruk ya ke bin Ilham da kallon har karisa Maganar ta tafita ,dan A da idan yai mata Maganar za ta yi Kuka ko ta yi shuru tana sawrarensa"

26/02/2022 à 05:43 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<Øüß*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al™alaminmu ´ancinmu.```"

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

7

A hasale ya Daki table din da ke gabansa ya ce'' Wallahi Ilham komai zai faru sai de ya faru Sai na Aika ta Abin da Na

"yi,Akan ki Yana gama fadan Haka ya fito dan amsa Kiran DOCTOR Bashir"

Tafiya ta ke kamar wacce Kwai yafa she ma a jiki tana tunanin da mamakin faruk Bata Ankara ba taji an bangajeta

"saura kadan Ta fadi kasa karfan benan da ke wajen ta yi sauri da fawa amma sai da kan ta ya bugu ,kafin ta yi wani yin Kuri ta ji Mari har uku lafiya yu '' sai da ta ga Stars suna yawo a sama ,Kuka ta fashe da shi ta ce'' Ammi me na yi maki Za ki man wanan cin Fuskan a cikin mutane wai me na yi maki ne kin Ta kurawa da rayuwa ta ne ,ban sani ba tsanar da na kema uwar ki ita ce ta shafeki Wallahi sai kin yi na dama sani na a rayuwar ki diyar Macijiya maciya Amana , Ajiyar zuciya ta sauke tareda share hawayen ta ta ce'' bazan taba Dana sani ba tun da ban zallumci kowa ba sai de in ga haske Yana haska ka min rayuwa kuma Na gode da sadakar marin da na samu a gare ki , tana gama fadan Haka ta yi tafiyar ta , Mussa Abul Khair da tun da Ammi ta daki Ilham ya ke tsaye Yana kallon Abin da Ammi ke yi"

",ganin tafita a guje yasa shi bin Bayan ta office din ta ta shi ga ta rufo kofar da karfi ji kake garamm ,zaune ta yi ta saka Kuka mai tsuma zuciyar duk mai sauraro ,A hankali ya fara murda handlle din ya shiga da Sallama a bakin sa cikin kuka ta amsa ,ciketa fargaba ya zaune Yana kallonta ya ce'' Yan mata Dan Allah ki yi hakuri Akan abin da Ammi na ta yi maki nasan Bata kyauta ba ,Dan Dago da kan ta ta yi ,ta ce'' Banason hakurin ka ka rike abin ka kuma kafice min da ga office ,Cikin sanyi jiki ya ce'' Na ji zan fita amma ki saurare ni,''babu abin da zan ji da ga gareka Walllahi Abul Khair Na tsan Da sauri ya danne mata baki Yana girgiza mata Kai, hannu ta saka ta buge hannunsa ,tafara"

"tatare Kayan ta zata fita ,jenyota jikinsa ya yi Yana kallon fuskarta lumshe Ido ya yi cikin zazakar muryarsa ya ce'' Ilham ,gabanta ta ji Yana bugawa da karfi karma zuciyarta zata fito da ga kirjinta sosai ta ji sunan ya kara kyau daya furta shi daga bakinsa ,kasa ta yi da idonta ,''Yaci gaba da cewa Ilham ki yi hakuri nasan kina da hankali da fahimta nasan kin san cewa babu kyau gaba bare kuma ni da ban maki komai ba ki tausaya min dan Allah ki yafema Ammi na ,Ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' Na ji Allah gafarta mana baki day ,amine, kallonsa ta yi, ta ce'' ko zaka iya saki na lokacin ta shi na ya yi , bakinsa ya Kai daidai kunnenta ya ce'' Ina Rokon ki wata Alfarma ,Ta me fa , murmurshi ya yi"

", ya ce''Ina son kiman murmurshi dan girman Allah kar ki ce A'a , Murmurshi ta yi masa badan komai ba sedan ya hada ta da girman Allah,kiciniyar kwatar kan ta tafara yi ,amma ta kasa kallonsa ta yi fuska a hade ta ce'' ka cika ni kafin ran ka yabaci ,Indai zan samu hukunci da ga wajenki na shirya dauka ,a shagwafe ta ce'' dan Allah , Murmurshi"

"da bai san lokacin daya zo masa ba ya ce'' dan sakeyi nagani ,murguda masa baki ta yi ,ta ce'' Dan Girman Allah ka"

"cika ni ,'' sausauta rikon da yai mata ya yi ,Tai saurin ja baya ,kallon love ya shiga aika mata Ya ce'' ina son........................................"

Comment

26/02/2022 à 05:43 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<Øüß*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al™alaminmu ´ancinmu.```"

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

8

"Wowww fan's Ina Matikar godiya ,Godiyar ma ta gode ina yinku "

Kowa ta shirya zamu yi Salfie cas cas cas

"Ya ce, ''Ina son zan Raka ki gida.''Ko?Ba na So Wallahi.''Me ya sa? Ko dai ni ne ba kya so na Kai ki. ''Kusan"

"Hakan.'',''Saboda me ?""Ni Wallahi kaci kani da Surutu ,Ba na so, ana dole ne ?"" "" Allah Huci zuciyarki yallabiya Bani na kai Zomon ba Rataya Aka bani. ''Fuska ta hade ta ce'' Ni ce yallabiyar ma .'' sorry bazan sake ba my *ALBI*.? ''Shuru ta yi. ? ''tana masa kallon tuhuma ta ce'' Na gode?'' Abul Khair yau ka Faranta min Raina Sosai da motata Nazo ba sai ka rakani ba.'' ''Murmurshi ya yi ,ya ce'' to Nima Na gode da Kika Ba ni lokacin ki Ilham Babu abin da na ke jin dadi Idan kin fada sai Abul Khair Ban taba tunanin Sunana Yana da dadi Haka ba sai a bakinki Na ji Haka"

",""Ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' kar ka damu zaka iya tafiya ,""Dan Sosa keya ya yi, Ya ce'' sai yaushe Kenan ,""To.?""kaji mani wani Mulkin Mallaka Dan Allah ka yi ,tafiyan ka Inason zan duba Abu."" sai An jima Amma yau tun da Aka fito da Alhaji baki je kin duba bashi ba ,''Ba bukatar Hakan Doctor Faruk zai kulla da shi ,'' Dan fata fuska ya yi ,da sauri ta ce'' Kar ka damu Ina son zama ni ka dai ,'' tom.?yafada sanan yafito daga office din ,Ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' Aikin Banza Ilham kin bani Mamaki wai harda su yima shi shagwafa Ina Aikin me wai nice har da sakarmasa Murmushi ,'' cike da jin haushin kan ta,? ""ta gama Abin da za ta yi.""Tabaro Office din."

Duke take tana wanke Kayanta Dana yaran ta gefe day kuma ya'yanta ne Zaune suna cin Abinci sai dan na goyen da

"yake taya ta."",wankin tana hanashi shi kuma Yana Mata Dariya"

"Shigowa yayi fuska a hade da ledojin cefane a hannunsa Sallama dauke a bakinsa ,'' Amsawa ta yi ,ta ce'' Mn cSur"

"Bon arrivé ,Bai amsa ba ya ce '' lahiya .?yaran nan basu tafi School ba suke nan zaune.''Yanzun nan suka Daho wai sai An yi Versement,'' wai har Sun yi rabin Shekarar ne ,E'e ga Zahiri ka gani ,Ajiye ledojin ya yi ,ya ce'' Aïsha Ajiye wankin nan ki daura mana girki Yinwa na ke ji sosai , '' karfan ledan ta yi, tanufa kithchen sai da tafara daura girkin sanan Tazo ta ci ,gaba da wankin ta"

''Kwance take kan 3st Écouteur ( eapice) a kunnenta tana sauraran Music Tana buga game.''

"Horn yake ta yi.'' a waje amma ina sam Ba ta ji ya juma Yana Horn.''sai tsan.?"" yar yarinya ta da bazata Gaza huce"

"2year ba Tafara bugun ta tana Kiran.""Momy ! Momy ! momy !"

"Juyowa ta yi ,ta ce'' Zuci miye ,'' A Lokacin ta ji Horn din sa ,Mikewa ta yi , tafita waje ta bude masa kofar ,Ransa a"

"face ya fara kokarin shigo da Mashin din sa dama Tuni tana Budé masa ta Dawo cikin falon ta zauna tana ma yar diyar ta wasa ,Da Sallama ya shigo falon ,tsan ciki ciki Ta amsa ta ci gaba da Harako kin gaban ta ,shima daki ya huce yarage Kayan jikinsa ya Dawo falon ya zauna ,Mikewa ta yi ,tafita waje plate din da ta ci abinci Wanda yake ajiye wajen wanke- wanke ta dauko ta wanke sa sanan ta Dawo falon ta duka karkashin Table ta dauko Cokalin da zai ci abinci da ita tafita ta wanke ta ,sanan ta huce kithchen ta Bude Tukunya ta Zuba masa abincin sanan ta kahomasa ta ajiye gaban sa ,Ajiyar zuciya ya sauke yafara cin Abincin ,'' Ya ce'' Basira yanzu kina jina dazun ina ta Horn amma Kika shareki sai da Kika ga dama sanan Kika Budé min kofa ,kamar za ta bugeshi ta ce'' Kamar ya ban gane ba wai kuma da sabon salon Karyan da kazo min da ita ,Cike da Mamaki ya ce'' Basira ni nake maki karya ,Murguda masa baki ta yi, Ba ta ce komai ba ,ya ce '' Kinga abin da yasa Banason son fira da ke Magana mai dadi baki iya yima mijinki ita ba"

",''cike da rashin kumya ta ce '' To sai me in baka yi fira da ni ba ina ruwa na an fadamaka cewa banada Wanda zai Ta yani fira ne ,Shuru ya yi ,bai ce komai ba ya ci ga ba da kwasar girkin sa"

Aïsha Na gama girkin ta ta dauko kuloli ta zuba a ciki ta sanan ta fito ta jera a dan karamin Table din dake Tsakiyar

Falon Babu abin da dakin Ke yi se kamshi sai da ta gyara komai sanan Ta shi ge bedroom dan Tashin SaÏfullahi

..................................................

26/02/2022 à 12:14 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<Øüß*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al™alaminmu ´ancinmu.```"

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

10

"Ita ma sai da ta Kammalla Yan danne dannen ta ta nufa daki ta yi baccin ta dama Tuni Khairat ( diyar ta ) ta yi ,baccin"

ta .'''

WASHEGARI

"Tun da Aka fara Kiraye Kirayen Sallah yake Tashin ta ,''Amma dan tsabar rainin wayo tana jinsa ta kyalesa ganin bata"

da niyar ta shi ne yasa shi kyaleta sai da ya gama Nafilolin sa Ya nufa Masallaci jin ya fita yasa ta ta shi ta daura Alwala ta shimfida darduma dan gabatar da Sallah.'''

"Kamar kullum Bayan ta gama Sallah Ta fito dan ta ya ,Mama hada break Bayan Sun Kammalla ne Ta nufa daki Kai"

"tsaye toilet Ta fa da, babu jimawa ta fito Ta fara shirin tafiya Asubiti.''"

"Fitowa ta yi, ''tsaf da ita duk da ba ta yi wata Makeup Ta yi, ''masifar kyau,wajen da Mama ke zaune Ta nufa a"

"shagwafe ta ce'' Mama wai ina Dady ne? tun jiya ban saka shi a Ido na ba ,'' Ilham Yar gidan Dady Yafita ,'' Kai Mama shine bai je ya dubani ba ,'' To? wanan tsakanin ku ne babu ruwa na.'' Mikewa ta yi ta ce'' Mama zan tafi kiman addu'a ,'' Ilham kullum Ina yin maku ita Amma yanzu dai kin ci abinci ne ,'' A'a Mama ? Ba na jin yunwa ne ,'' To ? Babar magana Haka Za ki je da yunwa, ""Mamaaa zan ci idan Na tafi Asubiti,"" Hmm Allah yasa da gaske nake ,"" Ta fada tana cewa Mama sai na Dawo.'' Tana fitowa ta shige Mota ta tafice da ga gidan.''"

"Fitowa su ka yi a tare, "" suka dawo Falo serving nasu ta yi, sanan ta zauna da ga gefensa suka fara cin abincin su. """

"Suna Kammala wa suka dan tafa fira sai da dare ya ´i, suka tafi suka kwanta."""

"Tana isa Asubiti ta isko,"" Abul khair zaune suna lalatsa wa´a ,"" jin kamshin turaren ta yasa shi dago wa cike Da"

"zola´a ya ce"" Asalam Alaikum Matata ta gobe ,"" Wa'alaikum Salam ,"" Matata ba za ki, man sannu ba, "" to? Ba ka da Lafiya ne,"" A'a na zauna ne ita zaman jiran ki ,girar sama ta da ge ta ce"" aikanka na ´i bare kai min gori , A'a Na ga Tun jiya da kika fita Amma baki dawo ba , Kallon ka Ta kura ni tai Masa, sanan Tafara Tafi´a ,"" Wa sauri ya sha gaSan ta ´a ce"" Haba Matar Ina zaki tafi ga shi bamu yi ,Maganar dana ke so mi´e ,"" To? Ce maka aka ´i Sa na Wa ,Aikin ´i ne ,Allah huci Zuci´ar ki *Albi* na idan kin ta shi Dan Allah ki ´i ,hakuri ki saurare ni yau ne zamu bar asubitin nan kuma ina son zamu´i Magana mai Mahinmaci ne ,Na gode Allah zai rabani da Takura ,"" Murmurshi ´a ´i , tare da girgiza kai ,Hararan sa ta ´i, ta shi ga ,da ga ciki ,"" sai da Ta fara ,huce wa , ""wajen Doctor Bashir ,da Sallama

2 / 15