Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RAMIN KURA Sarautar Ƙarya By AmMey Laylerh

Author :  AmMey Laylerh Category :  African Stories & Novels

Chapter   6 / 29

15K to 18K   out of 86.3K words

ruwa ko in ce yayyafi kaWan². A gaban ™ayataccen 5 star Restaurant me napep Win ya sau™e ta, No na sabon inspector Win da aka tura mata jiya da dare a WhatsApp nata, kai tsaye ta ™ira no Win inda se dai ba'a Waga ba. don haka ta fara za gaye a wurin tana kuma ci gaba da ™iran shi. Ta zo daf da wani table taji anyi mata gyaran murya. Saurin kallar daga inda gyarar muryan ya fito tayi, kai tsaye idanunta na sau™a akan wani kyakkyawan matashin saurayi chocolate color. A kallon farko data masa ta san cewar shi ne wanda take nema, ""Inspector Maleek?"" ta faWi tana nuna shi, wani cool murmushi ya sakar mata se dai ba sosai ya fito ba yana gyaWa mata kansa alaman *YEAH* shi ne. Sara masa tayi tana Wan risinar da kanta ™asa. Da wurin zama ya mata nuni kujerar dake pacing da shi, zaune take tana harWe ™afarta Waya kan Waya. Cikin harshen turanci ta gaida shi yana amsa ta tare da mi™a mata hannun a matsayin su yi musabaha. Ga tarin mamakinsa kuwa se gashi ta mi™a masa hannun tare da furta. ""Ni ce Hannah Ayuba me Kano"" Janye hannun nasa yayi don shi ™a'idar aikin sa babu ma mata a ciki bare kuma azo batun gaisa wa ma, itama janye nata hannun tayi fuskar ta ™awace da kyakkyawan murmushinta lokacin da yake sanar da ita sunan"

shi.

"""MALEEK MUSTAPHA WAZEER"" Ta jima tana jin wannan sunan ko dan tsaiwa da jajircewarsa wurin"

"aikinsa kuwa da yake yi da rai da kuma rayuwar sa. ""Na sani!"" ta bashi amsa daidai lokacin da da wata maid service ke jere musu, meat pie, chicken pie, se valvet and pancakes. Da kuma energy drinks."

"Energy drinks Win ta Wauka tare da zubawa a glas cup tana Wan tura masa zuwa gaban sa, Šan sipping nashi tayi se kuma ta dire tana kallon shi ganin be Wauka nashin ba. ""Da duk kan alamu kai mai gaskiya ne sir, gaka a haka dai ba yabo ba fallasa, amma kana da kyan gani ga matsayi me kyau a cikin al'umma"""

Se kuma ta Wan dakata kafin ta kafe shi da fararen idanunta tare da ci gaba da cewa.

"""Se dai abin tambayar Waya ce anan itace me yasa har yanzun bakai aure ba?."" ta faWi tana wani"

"rausayar da kanta gefe gwanin birgewa. Zaman sa ya gyara tare da Waukan glass cup Win dake gaban sa ya Wanyi sipping nashi ba da yawa ba kaWan yana sakin wani lalataccen murmushi, tare da furta. ""Kema kince ba yabo ba fallasa ne ΄an mata, So kinga kenan ba macen da zata kware min har ma ta soni a hakan nan yanda nake, kuma dama bana da ra'ayin wata macen, So dan haka nake ganin muyi ha™uri kawai mu amsawa kanmu sunan *TUZURAI* Mu maze ba wata matsala kawai nake ga. "" ya yi maganar"

yana wani kawar da kansa gefe. Daidai nan wayar sa dake ajje saman table Win dake tsakiyar su tayi

haske alamar ™ira ya shigo. A kusan tare ita dashi suka kai duban su kan wayar. Tarrrr idanunsu na kaiwa

"kan sunan *Officer K Mashi Dikko....* Hannu ta kai da niyar taSa wayar se dai ya riga ta yana Saurin Wauka domin bai son amsa wayar gabanta, se dai ba tare daya sani ba hannun sa ya amsa wayar. Kai tsaye muryan babban ogan nasa ya dire cikin kunnuwansu su duka biyun. Ta hanyar fashewa da wata mahaukaciyar dariya yana me furta. ""Ya dai Wan ™aramin Inspector ykk ya kuma ba™unta da aikinka?, fatan dai a wannan karon babu masu baka tsoro Irina ba Inspector Maleek Mustapha wazeer?"" wani kalan lalataccen murmushi Maleek Win ya saki tare da jan idanunsa ya lumshe, kafin kuma ya ware yana me fesar da wani zazzafan numfashi ya furta. ""Tsoro kace?, kuma wai ni Win? Da dukkan alamu sir Dikko yana manta cewar tare yake da ABDULMALEEK MUSTAPHA WAZEER ne, to ai shi kansa tsoron tsorona yake!, Ka sani bana da bukatar runduna domin datsaka,Ni kaWaina na zarta wadata, Domin ni kaina runduna ne, jikina kuma shi ne makamina, sanya war albarka al'umma ta kuma shi ne shigo ne, kare ™asa ta kuma daga gurSatattun mutane irinka shi ne aiki na dana rantsuwa a kai domin kawo ™arshen ire irenku maci amanar ™asa, dacin dunduniyarta...."" Wani kyakkyawan murmushi ne ya wanzu saman fuskar wanda suke wayar, yana murmushin ne kuma yana shafa haSarsa daga inda yake zaune saman lafiyayyar kujerar office nashi, kafin cikin muryarsa me Wauke da iko da isa ya ce.""Jarumtarka tabbas na kashe ni Maleek Wazeer, se dai ka sani you re not going to get anything from mee. zaifi maka kyau idan akace ka zare hannunka daga wannan binceken haka nan, Idan kuma ba haka ba ka tuna kana da ahali, uwa da uba duk suna raye, kana ita wannan abar kanta dake gabanta zata iya faWa wa a tarkon wasan....."

""" A bazata wani lalataccen murmushi ya subce daga fuskar Maleek Win. Jin Sautin lalataccen murmushin Maleek Win da yafi natsa a kaff cikin duniyar sama da komai ne Maleek Win ya sakar masa. Šan zame wayar yayi tare da kallon screen na woyar sai kuma ya sake manna wayar da kunnunsa, still Sautin fitar"

murmushin ya kuma ji daga Maleek Win.

"""Believe me K Mashi babu wanda ya isa ya rufe wannan case Win until I get to the bottom of"

"everything. I Promise you wannan Win Alawari ne da na Waaukarma ™asa ta da rai da ruhina. "" Mr Maleek, if you think you re goin to get something from me you re quite mistaken..."" K Mashin ya faWi kamar a fusace. "" rintse idon sa yayi kafin da Wan ™arfi ya daki table Win yana fitar da wani huci mai zafi"

"cikin Sacin rai ya furta. ""How dare you da zanji tsoronka? """

"Wata kafurar dariya K mashin ya sake saki tare da cewa. ""Da duk kan alamu wannan aikin naka da kake"

"ji dashi tamkar rai da mutuwa, to ina bai ba ka tabbacin idan har bakai wasa ba a dare Waya sena gama lalata maka komai, kai harda goben ka ma idan naga dama, Shi wannan aikin naka dai da kake mutuwar ji dashi, to dashi ne zan lalata gobenka ta hanyar kirkirar maka wani laifin da baka da masaniya akansa. Ta yanda a dare daya zan mai da kai Wan ta'addar da babu irin sa a ™asar nigeria, Kaga kenan daga nan sai ka shiryama mutuwa, domin cigaba da wannan aikin dole kana da bu™atar izini na Maleek, karka manta kada kai tantama dan gane da abin da nace maka zan aikata..... "" Gyara zamansa yayi tare da fesar da sassayan numfashi murya cike kamala da daraja ya fara motsa lips inshi cikin nutsuwa tsantsa ya"

furta.

"""Ita ™addara ta gaji haka dama ta kan iya juya fari ya koma ba™i, ko ta juya ba™i ya koma fari, haka ALLAH"

"yake tsara lamuransa daga wannan mataki zuwa wancan mataki, kuma komai na faruwa ne tamkar"

"yadda yake a rubuce a lauhul Mahfouz, babu abin da ka iya sauya ba™ar ™addara ta koma fara kamar"

"tamkar yacce taka ta kasa jan zaka. Zan rura ka tamkar Wuta ta ruru bayan tumu .. "" Daga haka ya datse"

™iran yana Wan fesar da wata zazzafar iska. Tare da dafe goshinsa da hannuwansa yana me furta.

&

"""Wannan itace duniyar da muke rayuwa a cikin ta, wacce take ™unshe dajin dadi da kuma tsatsanin"

"azaba. Inda ™alilan daga cikin ta su ne suke jin daWinta, inda mafi yawan cikin ta kuma sune suke shan"

"hawalarta. ˜IYAYYA, HASSADA da MUGUNTA su ne ababen da suke ™ara ta'azzara komai a cikin wannan"

duniyar tamu.

"˜arni bayan ™arni shekaru naci gaba da shuWewa amma babu wani Abu da yake sanjawa, saima ™ara"

"ta'azzara da abin yake yi, inda abin tambayar anan shi ne."

"Shin wannan duniyar zata taSa sanjawa kuwa?......Sabo da masu ™arfin ikon cikin ta, su ne a koda"

"yaushe suke azabtar da talakawan cikinta, Inda mu kuma muke nan burinmu NIGERIAN'MU ta gyaru dama duniyar baki Waya, Inda muke bada rayuwar mu ta hanyar Sadaukarwa duk wa ™asar tamu, amma wasu daga cikin manyan mu suna lalatamana kowacce hanyar da muka Wauko domin gyarawar. Wannan abu yana matu™ar ™ona zuciya ta da taSa min ita sosai, amma a rai da jikina nake jin In sha ALLAHU komai se ya gyaru....."" Šan tallafar kuncin ta tayi tare da furta. ""To amma ta yaya hakan zata faru??? "" ta faWi tana wani Wan zazzaro idon ta waje, domin ita dai ta san da kamar wuya hakan. Se"

"kuma ta dawo zuwa normally nata tare cewa. ""Tabbas *NIGERIA* wata ™asace mai tarin tseko mai labarai cike da!, damfara da rashawa, inda masu ™aramin ™arfi suke wahala A hannun talauci da kuma"

yunwa.

"To amma dai koma meye! namu ba tsokaci da ™orafi bane, abinda muka sani kawai mu bada"

"rayuwarmu domin TUTARMU taci gaba da kaWawa, da kuma kawo ™arshen zalumci wa ™asar mu Nigeria baki Waya dama duniyar. Tabbas kai ne tauraro mai haskaka wannan tafiyar MALEEK!, ˜asar mu dole mazaje take nema irin ka sir MALEEK WAZEER. Tsayayyen namiji mai aiki da rai da rayuwarsa mai burin zamewa *NIGERIA* uba, uban data riga da ta rasa a tin farko "" HANNAH Win ta furta tanajin zata yi aiki"

bakin rai bakin fama tare da wannan bawan ALLAH.

"&"" Tabbas kin yi gaskiya yarinya irin ka DUNIYARMU take da bu™ata Yaro, domin Aiki da sadaukar wa al'umma Rayuwa!, AIKI domin sanya ma zukatan bayin ALLAH nutsuwa!, Aiki da ayyuka domin sadaukar da tasu Rayuwar ma rayuwar al'umma!!!. Dukan su a tare suka juyo ga dattijon dake zaune daga ta"

"bayansu. Wani kyakkyawan murmushi mutumin ya musu su duka biyun, yana barin wurin bayan ya furta ""Kun dace da juna, zan so ku amri juna!"" Wani murmushin bazata ne ya subce a kyakkyawar fuskar Maleek Win. Yana kare fuskar nashi da tafukan hannayensa. Se Yake ganin tamkar yanzun ne komai daya faru tsakanin sa da D. C. O. KABEER MASHI ke faruwa...."

&

"_""Waya baka umarnin kai harbin? Ka gaya min waya baka umarnin kai harbin?"""

K Mashin Ya faWa a matu™ar tsawa ce. Wanda shi kuma kai tsaye ya furta masa

"_""Ba kowa Sir""_"

"Wani Wan iskan kallo sir Win ya cillo masa cikin yanayin fusatar zuciya ya doka table Win dake gaban sa,"

tare da furta.

"_""Me yasa kayi?...."

Folding hannuwansa yayi saman ™irjinsa tare da furta.

"_""acin Raine sir sabo da manyan shugabaninmu su ne suke neman ruguza ™asar da muke_"" ya furta"

cikin rashin shakkun a gaban Wanda yake tsayen.

"_""Sanin kan Kane wannan mutumin da muka kama shi ne babbar hujjarmu koh .._"

Yayi maganar yana wani wuwwula idanunsa irin na shegun nan. Shi kuma kai tsaye ya ce dashi.

"_""Wacce hujja kuma sir?, kullum maganar kenan, munje mun shayo ba™ar wuya tu™uru wajen kame"

masu laifi amma daga ™arshe manyan ™asar sai su fitar da su da hanyar wasu gurSatattu daga cikin ΄an

"sandan mu _"""

"_"" Shi yasa kai kuma ka harbe shi?, Shin me yasa A duk lokacin da muke kan aiki irin haka kaine"

"mutum na farko da yake fara bamu matsala?, A matsayinka na Wan sanda sammm ko kaWan baka iya sarrafa kanka. Ko kaWan baka iyawa koda yaushe cikin faWa kake, bayan kuma kai Win ba kowa bane face"

Wan matsala da jami'an ™asar sa matsala MALEEK MUSTAPHA.....

"Wani irin doka coffee table Win dake gabansa yayi, cikin tsananin bacin rai MALEEK MUSTAPHA"

WAZEER Win da gajiyawa da rainin yawo irin na sir Win nasa ya dam™i wuyar rigar sa tare da furta.

"_""Sabo dani jirgin ™asa ne duk Wanda yabi ta hanyata markaWeshi nake nabi ta kansa, sannan kuma"

"zaku iya dakatar da ruwa idan kuka tare shi, se dai idan ya tashi Sallewa tamkar teku yake, haWawa yake ya tafi da duk wani gurSatacce waWan da suka kasance marassa amfani a cikin hanyarsa_"" Se kuma ya Wan dakata tare dayin wani irin kafurin murmushi kafin yace ""Do you really want us to play this game?, I can assure you I know exactly when to throw my card. Nasan baka Sani ba, but I do know a lot of things about you, I know about your criminal records ka sani. And ina son ka sani nasan irin miyagun abubuwan da kake aikatawa wanda kake ganin babu wanda ya san kana aikatawa, shi yasa duk wata hanya da zanbi kake ™o™arin da™usar dani, But se dai ka sani If you cooperate with me, zanyi duk iyaka ™o™arina wajen"

"bankaWo wannan sirrin Sir"""

Aikuwa nan take D. C. O. Šin yayi wani irin zabura da niyar hankaWar da Inspector Maleek Win. Wanda shi

"kuma ya™i bashi damar hakan tare da sake finciko wuyan ogan nasa ya matse yana haWe shi da jikin sofar da yake jiki, yana sakin huci tare da furta. ""I am not playing games with you, Now tell me sena faWama duniya ko wanene kai nayi al™awari a duk inda nake. ?"" Shi kuwa Mr D. C. O zuwa wannan"

"lokacin da ya gama jin matsa, tini idanunsa sun firfito waje yana neman hanyar da zai sha™i koda iskar"

numfashinsa ne ya fitar....

Daga haka yayi wani irin wurgi da D. C. O Win tare da ficewa a office Win kowa na bashi hanya.......

"Shi ne dalilin, wannan shi ne dalilin masa transfer daga Kaduna zuwa Kano, shi ne silar faruwar komai."

"""Kana lafiya Sir Maleek?..."" maganar Hannah Win ya dawo dashi daga cikin duniyar tunanin daya Wan Lula."

Ita se a yanzu nema take ™arema shigarsa kallo. Sanye yake cikin wasu tsadaddun luzary Ride vizzon

"sky blue, ™irar companyn Christian Dior, inda daga ™asar rigar kuma"

irin hadarin Dubai Win nan ce kaWan. Sai lallausan farin wando trouser kansa sanye cikin hular luxary

"supereme se sun glasess Win da ya toshe idonsa dashi. Inda yayi wani irin zama, Zama ne na wanda suka Isa. Suke kuma ji da kansu Wanda hakan da yayi ne ya shagaltar da Hannah a kallonsa. a& Ba tare da cewar su kansu sun san da cewar tsarin ˜addararsu ta riga da ta buWe tafin hannun kowannensu ta masa zanen rubutacciyar Wan uwansa, da wannan tsarin na ™addararsu ya daWe da rubuta komai da ze wakana da rayuwar ko wannensu."

&

A natse a kuma wani irin hankali ta ™arasa zare navy blue turkian abayar dake jikinta tana jefar da ita

"saman maroon Chiara Andreatti sofar dake babban bedroom Win nata, Kai tsaye ta na nufar gaban mirrorn Wakin."

"Kyakkawar fuskarta da ta Wanyi ja ta kalla ta cikin mirrorn, Ajiyar zuciya ta sau™e tare da zare fararen"

"undies Win dake jikinta tana watsarsu saman bed nata. Kai tsaye shower ta sa karma kan ta, tare Wan lumshe ido saboda damuwar da take a cikin ta."

Gashin kanta gaba Waya ta tattare tana yin baya dashi tana bama ruwan dake dukan jiki da kuma

"fuskar ta damar dakar ko ina. Yana yin yanda ruwan ke dukan jiki da kuma kanta kawai ya Isa bayyana maka cewar lallai ba'a cikin tunani da kuma hayyacinta take ba. Domin duk yanda taso da kawar wannan tunani da maganar ta gaza yin hakan. Ahankali ta kai hannunta tana kashe showern, tare da Waukar wata kakkaurar bathrobe Win dake gefen ta tana sanya wa jikinta, ba tare data tsaya tsane gashin kanta dake malalar da ruwa ba ta nufi ™ofar fita cikin bathroom Win. A natse ta kai fararen santala santalan hannayenta kan handle na ™ofar tana buWewa, yayin da take jin ™irjinta na amsawa aduk wani taku daya da zata yi, na tsantsanr azabtuwar da ranta keyi akan yayan nata Waya tilo tallll data gama mallaka a duniyar. har zuwa lokacin kuwa zuciyarta zafi take yi mata, yayin da take jin wani irin Wacin dake daWa mamaye ma™oshinsa dangane da wannan bahagon lamarin, Fararen idanunta da suke a lumshe ta ware saboda bata jin zata iya jurewa gizon da amsa kuwwan da maganganunsu ke mata, wanda suke dawo mata tamkar dai yanzun abin yake faruwa. Don haka a yanayin da take ciki bata da bu™atar komai domin brain nata na gab da juyewa, wanda hakan kuma yayi kusan sanadiyyar hautsinewar tunanin ta. Yayinda da har yanzun kalaman Ihsan Win ke mata yawo a tsa™ar kanta da kuma tunaninta. Barin ma kalmar. ""Ni fa da ace wannan bazaraten matashin saurayin ze aure ni ko na rana Waya ne, wllh zan yarda, ke ko da ace ma na dare Waya ne wllh zan iya bashi kaina kyauta ma in yana so"". Wani kalan runtse idanunta tayi zuciyar ta na mata tamkar zata bar gangar jikinta, tamkar kuma zata"

tarwatsa mata ™wa™walwar kai da zuciyar ta. Wani

"brown towel ta Wauka tana Waure kanta dashi, jin sanyin ruwan na neman ratsata, farar fatar jikin nan"

"kuwa se famar ™yalli ta keyi, tana bayyanar da tsananin hutu da kuma jin Wadi da tsadaddiyar kular da ta"

ke samu ta hanyar amfani da skin products masu tsananin kyau da tsada. Kai tsaye gaban madubin

"dakinta ta nufa tana zama kan stool tare da kunna hand dryer tafara busar da gashin kanta dake Wigar da ruwa. Daga nan kuma ta shige cikin clothes nata tana shirya kanta cikin wata rantsatstsiyar doguwar malaysian mara nauyi ash color, domin komai nashi da yafi so ta jima da haddarsu, shi yasa kusan komanta kalan nashi ne, kai tsaye nufi hanyar fita ta ™ofar baya, zuwa Wan Balcony nata. Tana zira"

Burberry slippers

wannan shegen ™amshin turaren nata na Versace bright crystal ya gama mamaye inda take tsayen.

"Babu motsin komai a wurin sai ™amshin flower's Win dake ratsa ko ina na passes Win,

6 / 29