Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RAMIN KURA Sarautar Ƙarya By AmMey Laylerh

Author :  AmMey Laylerh Category :  African Stories & Novels

Chapter   22 / 29

63K to 66K   out of 86.3K words

sena fara tarwatsa rayuwar ka ta hanyar lalata maka ita a gidan kaso..... BOOMMMMM FIRE ....... "" Yay maganar yana"

wata shegiyar dariya tare da zagaye Maleek Win kafin kuma ya koma mazauninsa ya zauna.

"""Kai a tinaninka kenan ba, domin ni barazana wa mutuwa ta ba wani ba™on abu bane a wurina sir!,"

"Don haka tunda har na riga na fara aikin nan, nake ga babu wata barazanar data isa dakatar dani ko sa ni na janye batuna akan wannan case Win sena kai ™arshensa, se ko in mutuwa nayi, bi ma'ana kuka sanya aka raba gangar jikina da numfashina!"" se kuma ya Wan dakata tare da fesar numfashi me zafi."

"""Se dai kashe ni a cikin tafiyar ba shike nufin kawo ™arshen case Win ba, da kuma azzaluman mutane da"

"gurSatattun jami'ai irinku ba sir, na gaba da kuma ya gama dasu kuma ya zauna lafiya, domin shi an haife shi ne domin kawo ™arshen zalumci da azzalumai.... wannan Maleek Win dake tsaye gabanka har abada shi kaifi Wayane, kamar yadda zafin kansa be taSa barin ya aikata ba daidai ba. Kashe Maleek a cikin tafiyar kuma na nufin kun gayyatoma kanku da kanku goran gayyatar tonuwar asirinku da mutuwar kune"

"wa BOSS!!!"""

"""Tabbas se a yanzun nima na gama fuskantar komai Acp Maleek, kace ashe linkin ba linkin Win"

"ma™udan kudaWen da muke amsa daga hannun mutane maban banta, kaima shi kake amsa daga wasu wuraren, tin da ashe ma gashi har uban kake da"" commissioner ya faWi yana wani shafar munafukin ™asimbarsa da katon cikinsa dake rawa shima, se kuma ya kece da wata kalan dariya yana furta ""Ashe dai masu fatar akuyan yawa garemu, to me zai hana kawai ka faWo cikinmu kai ma sunanka yay shura da ™auri a baki Waya jahar kano harma da kewayenta Acp Maleek "" Idanunsa ya Wan rumtse da ™arfin bala'i"

tare da bugar teburin gaban commissioner Win cikin ™arajin murya ya furta.

"""Har abada In banyi adalci wa ™asata da kuma aikina a matsayina na jami'a ba, zuciyata bazata taSa"

"samun nutsuwa ba, a yayin dana buWi ido na kalla ana aikata wata Sarna a cikin ™asata, to kasa cin abinci nake, haka kuma kasa barci nake yi, don haka ni banyi kama da jami'i Wan rufa ido ba ni Win *KAIFI ŠAYA NE* wanda baya lankwasuwa ta daWi se anci kashi. Domin taurin kan dake jikina, na rantse ko baban babanka baya da, dan haka ka kula sir, ohhh ba bu™ata ma se in har ka taSa ni a daidai lokacin ne shi kuma zai bayyana a gareka.... domin bada kariya daga gurSatattun ™asa irin ku, da suke lalata aikin"

"goben matasansu ta hanyar musu barazana da mutuwar su akan aikinsu!!!"""

"""Waye shi?"" commissioner ya tambaya. ""*MALAFAR DUNIYA, JEJI WANDA BA'A YI MASA KYAURE,"

"DOMIN SHI KAMAR HADARI HAKA YAKE, GABANSA YAKE SAWA DUK INDA YASO, baya da tsoro bare kace"

"shima zaka bashi tsoron, domin shi kansa tsoron AA firgitashi yake""* ""stop here"" Šaya daga cikin mahaintan da suke bashi goyon baya ya faWi. Tare da furta. ""zamu gani...."" Wallahi oho shi dai kansa kawai yasa yana barin Wakin binciken."

"_Daga wannan sa'in sar komai ya faru, rubutacciyar ™addarar da bata ™arya ta faWa kan Acp maleek, Se"

"wayar gari yay ya ganshi a cikin destination prisoners, sedai akwai sanadi!!! Ehhhhh tabbas akwai sanadin hakan mujeeeee_"

"Kafin hakan. A daren ranar ya ziyarci Hannah. Cike da tsoro take kallon sa cikin karye war zuciya. ""tsoro"

"na ke Sir.!, ina jin tsoron rasa ka sosai YallaSoi, kawai ka janye komai da suke bu™ata Win don ALLAH bana son na rasa ka....."" Sake dubanta da kyau sosai yayi tare faWin. ""Mrs Maleek ina son ki sanya wannan ya™inin a ranki cewar har gaban abada matsoraci baya taSa zama gwani, don haka zan tsaya akan gaskiya da gaskiya ta, su yi tayi har zuwa lokacin da gaskiyar zata rayu"" Kuka ta fashe dashi a lo™acin tana me sake furta. ""Nidai kawai ka janye ka kyale musu komai Win da suke bukata haka nan Dear, ka hakura ka zo muyi auren mu, laifi babba fa suka Wora maka Ya Maleek, Waifa laifin Raping yarinyar suka mayar kanka. Mai yasa a koda yaushe manyan gari sune suke zama maubuWin aikata ko wanne irin tarin zunubai, a ban ™asa zunubai kuma mafi MUNI, shin ta yaya za'a samu ™wanciyar hankali a ™asa?,Mai kuWi ya wula™anta talaka,masu mulki suma kuma su wula™anta talakawan dai,shugabanninmu kuma suna tauye ha™™unan matasanmu, wala jami'ai ko ma'aitansu na ™asa dasu, wasu mazajen kuma su tauye ha™™unan matayensu dake kansu, malamai suci zarafin Walibansu,´an siyasa su lalata yaran mutane ta hanyar basu manyan drug wa fyaiWe ga ´an mataye mu, harma da ™ananun yara,ya rabbi wannan wacce kalan lukutan masiface,wannan girmamman abun yafi tunanin dukkan mai tunani, shin wai sai yaushe za'a samu sauyi a ™asar nan?, taya za ayi ™asa ta dai²ta a samu nutsuwa,ya rabbil izzatu ka kawo mana mafita, Na Sata lokacina domin yin aiki tu™uru da rai da rayuwa ta akan aikina, sedai ashe ba haka hasalin tafiyar yake ba, ashe cikin ta tattare take da tarin wasu gima giman tarin ™alubalai masu tarin yawa ina dana sani, ina dana sanin sanin fara wannan mayaudarin aikin nan nawa, akan aikin nan babu kalan abubuwan da ban fuskantaba kama tin daga kan iyaye ´an uwa ™awayena, sedai tin banyi nisa a cikin tafiyar ba na raina fata. Don ALLAH ka janye wannan case Win Ya Maleek, mutanen ma da kake yi sabo dasu ganan yanzu sune suke aikin aibantaka a tasashen yaWa labaransu na ™arya, shin Ya Maleek se yaushe zaka gane cewar wannan rayuwar da duniyar ba irin ta da bace!, Se yaushe zaka gane cewan Šan Adam ba'a taSa iya masa, me yasa ba zaka ha™ura da har aikin naka ba iyeeee? Tay"

"maganar tana kai hannun ta tana dukan tsa™iyar ™irjinsa, hannuwanta duka biyun ya kama yana Worawa a saman fuskarshi, tare da sumbatarsu. ri™e hannun tai ta ma™al™aleshi tana kuka sosae ""Don Allah karka min haka ya Maleek tsoron rasaka nake yi"" rungumota kawai a jikinsa yayi yana lallashinta tare"

da furta.

"""Ina son ki sanya a ranki cewar an haifeni ne badon naji tsoron mutuwa ba HANNAH!. An haifenine"

"domin kawo ™arshen baragurbin cikin al'umma, ki sani kowanne zaki mafaraucine a dawa yayinda aka shigo gonarsa, ki Wauka kamar haka ne, gona ta suka shiga!, iyakar daba tasu ba suka tsallaka, ki sani wannan Win shi ne mafarin wasar. inason ko wanne irin tsoron dake cikin ranki ki kawar dashi domin"

"*ABDULMALEEK MUSTAPHA WAZEER * ba matsoraci bane, samm ban ma haWa hanya da tsoro ba bare nasan ya kalansa ko kamanninsa suke, har gaban abada inason ki kasance jarumar mace ko bayan babu raina ki zama jajirtacciya tsaye akan aikinta kiyi alfahari da kakin aikinta na ³AR SANDA!!!"" Yana faWim hakan ya sake rungumota jikinsa da ™arfi. ijiyar zuciya dukkaninsu suka sau™e zuciyoyinsu na bugawa, A hankali kuma ya zare ta daga jikinsa, tare da kamo hannunta yana ajje mata car key na motar shi, peck ya mata a goshi yana cewa zeyi ke warta, daga haka ya fara janyewa domin jiniyar ´an sandan data soma karaWe ila irin anguwar, yana dab da fita ta sake faWawa jikin sa, itama tana cewa zata yi kewarsa, za kuma tayi ta dokan jira yin dawowarsa koda hakan na nufin zata MUTU BABU AURE. Hannuwansa na rawa ya sake rungume ta ™am, yana ce da ita wannan ba al™awari bane kada tay masa haka, Kanta ta Wago dake malale da ruwan hawaye, tana cilla mishi wani kallo me kama da harara, Se kawai ta haWe bakin ta da nashi wuri guda, tana me furta. ""Wannan Win tabbaci nake baka, babu wanda ya isa keta gonar daba tashi ba, zaka dawo!, zamu rayu!!, zamu rayu damu da yaran da zan ta haifa maka ABDULMALEEK MUSTAPHA WAZEER, ina jin hakan a duk wata magudanar jinin dake gudana a jikina. """

"da sauri ya janyeta a jikinsa ya na fita a motan, sabo da wani kalan kukan da yaji ya taho masa. Numfashi me ™arfi ya saki lo™acin daya fice motan, daidai da ana sama hannuwarsa onka a shige dashi cikin motar. ""I LOVE YOU MIJINAAAAAA "" Haka yaji sau™ar muryanta da shine abu na ™arshe da kunnuwansa suka"

gama saurara. Daga nan komai ya faraaaa........

"*To ai shi kenan semu gimtse haka nan ko?, yau duk Page Win yazo min a wani kalan bahagon yanayi wllh,"

I'm so sorry my edentity people sorry for Sata muku rayukan da nayi *

_Wayyo soyayya_

"_Shin wai ma ya kuke tunanin wasar zata kaya?, wai dan ALLAH ma kuwa Kuna jiyo wani ™amshi ™amshin"

AA Win mu ne anan kusa? _

*Ku na tunanin cewar Captain AA a yanzu daya koma babban Criminal ze iya ziyartar Maleek Win mu

"kuwa?, kuje duk na baku assignment. *"

"_Wasar fa me zafi ce, kamar yadda littafin yake me zafi kuma na musamman.... _"

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 31&32

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

# WAR

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

" Daga nan bata sake ji daga gareshi ba ita ma, tayi duk iyaka shige da ficenta a matsayinta na yar sanda"

"amma abin yaci tura. Ta inda ma zaka san cewar abin bana Allah bana kawai prison aka wuce da Maleek, duk kuwa wanda ya je da niyar ziyartar shi ba'a taSa barin sa ya gan shi, iyayen sa kuwa da kuma babban yayansa da yake costom shima duk sun™i bara su ganshi, sunce laifin da ake tuhumarsa dashi ba ™ara mi ba ne, Se a wani dare babban yayan nasa me suna Yusuf ya sama ganawa da ™anin nasa, sun yi magana me tsayi kafin yayan ya fito daga inda yake yana matsar hawaye. Hannah kuwa tin da taga abin bana wasa bane, ta dena fita ko can da nan, Se zuwan da yaya Yusuf Win yayi kana ya samu da kyar ya shanyo kan ta, inda suka fara wani aiki tare da ™ar™ashin ™asa ba tare da kowa ya sani ba. Kawai se gani a kai ta dawo bakin aiki, kowa bece da ita komai ba dan haka itama se bata ce da kowan komai ba, Commissioner kuwa dake dama abinda ya kawo shi Kanon kenan, yana kammalawa ya koma Kaduna."

"Cikin sirri ta ziyarci iyayen yarinyar nan ta Satta kama harta sama ganawa da su, inda take tambayar ko miye dalilinsu na Worawa mutumin da ya yarda daya sadaukar da tashi rayuwar sabo da tasu wannan mummunar ™azafin?. Nan take uwar yarinyar nan ta shiga kuka tana warwarema Hannah Win komai, kan cewar baraza aka musu da rayuwar su muddin basu fito sun bayyana cewar Maleek Win shine yama ³ar nasu fyaWen ba harta rasa rayuwar su. Nan take ta musu sallama bayan ta naWi komai a cikin wayar ta ba tare da iyayen sun sani ba, haka suka ci gaba da shige da fice har zuwa kan case na green snake Win da shine silar faruwar komai. A gefe guda kuwa sabuwa dal Win waya suke amfani da ita, ita da yaya Yusuf tare da sabbin sim card suka buWe sha fuka Waya da sunar white snake, Waya kuma da sunan blockbuster"

"suna Wora wasu miyagun ayyukan da cikin sau™i suka gama Wana tarkonsu, ai kuwa ya Wanu Win. Dan"

haka suka fara buga wani shegen wasa. Iyayen Hannah kuwa ganin ta gama zubar da komi ne ya sanya

"hankulan su kwanciya, don dama Malam ayoub harda taimakon Rubutu ya haWa mata dashi........"

a&

"AA. Duk wata kafar sada zumunta har zuwa lokacin magana take a kansa, kan tawayen da yayi daga"

"jami'a zuwa tantirin, dan haka ma aka ne masa aka rasa, ya kwashe iyayen sa ya gudu ma ™asar da ba'a san inda yake ba. Dan haka jami'ai suka tsare gidansu dake nan cikin Abujan, sedai duk wasu bincike sunyi sun gama amma sun rasa gane kan komai. Sedai abinda basu sani ba shi ne cewar iyayen AA Win na nan a cikin garin Abuja. Cikin wani kalan mugun tsaron sa, duk da cewar shi baya ™asar, amma komai dake faruwa a NIGERIA Win tamkar a kan idon sa ne ake aikata komai Win. Domin ta ko ta ina idonsa yana nan kewaye da duk wasu muhimman abubuwan da suka shafi rayuwar sa, ciki kuwa harda Lamarin"

Maleek..........

*GOA*

Cikin sanyin safiyar yake Wan running kaWan kaWan a cikin kewayen anguwar ta *DARK ROOM* gefensa

"kuma wani kare ne irin me cikin kurar nan, da gani ba ™aramin hatsabibin kare aka yi a wurin ba,"

"*CURSED PRINCE* Kenan. Kare ne na musamman da yake ji da shi, tin farkon zuwansa ™asar shi ne ya zama tamkar babban amininsa, wanda yaje ya sayo shi a cikin zakuna, cikin ™an™anin lokaci kuma ya saba dashi, tafiya suke suna Wan running Win tare. Wata Sakar *AUDI Q3* tasha gabansu, wanda Cursed prince yay tsalle yana shan gaban uban gidan nasa, ya tare gaban car Win. Wani fari tasss Win bature ne ya diro daga cikin motar, riga ce a jikinsa mara hannu, Se tree quieter Win wando, gaba Waya tin daga kan baturen nan zane yake da tattoo har zuwa Saman jikinsa, ""Wow! Wow!! Wow!!!"" yay maganar domin karen ba ™aramin birge shi yayi ba, da tsallen da yayi yana tare uban gidan nasa. Wai ya kai hannu da niyar taSa karen, ai kuwa da yayi wani tsalle yaje se daki ™irjin mutumin AA yay hanzarin dakatar dashi, ta hanyar Waga masa hannu. Wani tafin wannan baturen ya saki yana kallon AA da yake sanye cikin wasu guntayen kayan gym. Cikin harshen nasara baturen nan yay magana da AA da bata fi ta 10 mints ba tare da bashi wani card. Yana komawa cikin motar sa ya ja ta da shegen gudu Suna kaiwa gida ya buWe"

"Wakinsa ya maida shi, bayan ya Wan shafa saman kansa tare da zuba masa ruwa a tsakiyar kan nasa. Tamkar wani mutum ya yi wani irin girgiza tare da fesar da ruwan dake jikinsa, Ahankali yabar wurin yana nufar compound na gidan. Shi kuma yana shigewa cikin gidan, a natse yaci gaba da kutsa kansa zuwa cikin ™ayataccen building Win daya gama haWuwa. Wan nan gida dai sai dai muce MA SHA ALLAH"

dan ta ko ina gidan ya gama haWuwa da tsaruwa.

"Kai tsaye staircase Win sa ya nufa cikin zafin nama, Seda ya fara sa karma kansa ruwa kana ya fito yana"

"tsane ruwan dake jikin sa,kayan shan iska ya saka yana kaiwa zaune saman sofa sky blue,gaba Waya ya gama tattare hankalinsa akan Laptop nashi, da yake ta faman aikin sarrafa wa a natse, a natse wani irin daddaWan ™amshi yake fitowa daga kowani sashe na jikin sa, irin me kwantar da hankalin nan. Yayi zurfi"

"kenan a cikin aikin nasa gefe dashi ga glas cup nan me Wauke da wine, kaWan kaWan yake ko rawa a"

"yangance. ˜arar da wayar shi tayi ne ya dawo dashi cikin tashi duniyar, sunan ABBU daya gani yana"

"yawo a saman screen Win ya sanya shi dakatawa da latsa laptop Win nashi. Cikin nutsuwa ya gayda mahaifin nasa cike da girmamawa, magana sukayi me Wan tsayi kana su kayi sallama suna yanke wayar. Kansa ya kwantar akan sofar yana jan idanunsa ya lumshe. Shigowar personal person nashi me suna wrong number ne, ya sanya shi buWe kyawawan idanunsa da suka Wan rine sukayi jaaa, da sallama a bakin sa ya ™ara sa shigowa room Win,yayin da hannunsa ke Wauke da tray, Seda ya Wan fesar da wani numfashi me Wan zafi kafin ya amsa masa sallamar, ba tare daya Wago ya kalle sa ba,™arasawa shigowa wrong Win yayi tare da ajiye mashi tray Win asaman empty table Win dake a gefen shi, laptop nashi kuma na saman cinyar sane dama. Serving nashi dinner yayi zuwa lokacin kuma wajajen sha Waya ne da wasu ´an mintuna, da hannu ya masa alamar yaje, yana sake kwantawa a saman sofar, zuciyar sa na bugun tara tara dan tsoron abinda ze iy zuwa ya tarar. Kaitsaye yayi kundunbalar shiga cikin WhatsApp nashi,"

"harya lalabu chat nashi da mahaifinsa, Seda zuciyar sa ta sake bugawa ganin"

"photo ne Pappun ya tura masa, bai buWe ba hoton kasancewar da tan ba a kunne take ba, cikin Wan"

"sauri da rawar jiki ya kunna data Win,nan take pisc Win ya shiga loading yana ™o™arin buWe wa ,a hankali hoton ya soma bayyana, wanda ya ™ara ™arfin bugun zuciyar AA, ™ur haka ya ™urama wayar ido yana jiran pisc Win ya kammala buWe wa. Gabansa ne yaji yayi wani irin mummunan faWuwa,Wani kalan waro idon sa waje yayi a Wan gigice, Hannunsa har kerma yake yi wurin yin zooming pisc Win, da wani kalan kallo ya shiga bin pisc Win da shi, wanda a take yaji jinin jikin sa na wani kalan harmutsawa,gaba Waya ya gama kiWima,wata irin zufa ce kawai ke tsatstsafo masa, Zuciyarshi ce kawai yaji tana masa wani kalan tafasa da zafi, nan da

22 / 29