Who is Sumayya? A fearless young woman full of trouble, boldness, and a "I'll do things my own way" attitude. Poverty and debt have pushed her to the edge, leading her into a huge company in Lagos with a dangerous secret hidden in her heart. She did not come looking for a job alone... she came with a risky plan that could destroy her life.
But everything changes the day she meets Sir Khamal.
A man everyone fears. Powerful, handsome, proud, and impossible to approach. A man no one dares to look in the eye twice. But Sumayya? Fear has never lived inside her.
What starts as conflict and comedy slowly turns into something far more dangerous. Love? Hate? Or a destiny neither of them can escape?
What happens when a girl raised by pain, hardship, and buried secrets enters the life of a man whose heart has been locked for years?
And when the truth finally comes out... who will survive?
If you love Hausa novels with emotional romance, comedy, family secrets, Lagos lifestyle, boss and employee tension, heartbreak, and addictive suspense, then MY LADY BOSS will keep you turning pages without stopping.
HAUSA DESCRIPTION
Wacece Sumayya? Yarinya mai cike da masifa, rashin tsoro da halin "zan yi yadda nake so". Talauci da bashi sun yi mata katutu har ta shiga wata babbar company a Lagos da zuciyar da ta cika da wani babban sirri. Ba ta zo neman aiki ba kawai... ta zo da wani shiri mai haɗari da zai iya lalata rayuwarta gaba ɗaya.
Amma komai ya sauya a ranar da ta haɗu da Sir Khamal.
Mutumin da kowa ke jin tsoro. Mai mulki, mai kyau, mai cike da izza da girman kai. Namijin da babu wanda yake iya kallon ido ya yi magana da shi sau biyu. Amma Sumayya? Ita kam ba ta san tsoro ba.
Abin da ya fara da rigima da barkwanci ya fara rikidewa zuwa wani abu mai haɗari. Soyayya? Kiyayya? Ko kuwa wata ƙaddara ce da ba wanda zai iya tserewa?
Shin me zai faru idan yarinyar da ta taso cikin ciwo, wahala da sirruka ta shiga rayuwar mutumin da zuciyarsa ta dade da rufe ƙofa?
Kuma idan gaskiya ta fito... wa zai tsira?
Idan kina neman Hausa Novel mai zafi, soyayya mai taba zuciya, barkwanci mai sa dariya, rayuwar Lagos, sirrukan iyali, boss da ma'aikaciya, da tashin hankali mai hana barci, to MY LADY BOSS zai sa ki kasa ajiye waya har sai kin gama.
ENGLISH DESCRIPTION