BANANA ISLAND a Romance hausa novel

Author :  Oum Aphnan Category :  Romance

Chapter   5 / 5

12K to 12.5K   out of 12.5K words

sama

Batayi aune ba kawai taji bakinsa akan leɓenta .
Nauyine taji ya danne mata ƙirji ,tanason tayi magana amma ya danne mata halshe da halshensa .

Fuuuuuu😂sukaga an wangale ƙofar lifter ɗin ,da sauri ya cikata suna sakarwa junansu murmushi ,maza huɗu cikin suit suka shigo gamida wayancewa tamkar basu san abinda suke ƙoƙarin yi a cikin lifter ɗinba.

Rungumota yayi sosai a jikinsa saboda matsatsin wajen bayason wani ya raɓi jikinta sam.

A hankali ta zare jikinta a jikinsa “HARAM!”

“Shikenan fada mun yaushe kikeson ayi bikinmu inason mubi ideal way ne kamar sauran ma'aurata” da Hausa yayi mata magana saboda yasan wanda sukashigo basa jin Hausa

“Baka sanni ba ,ban sanka ba sai wani maganar aure hu’ummm”

Kai bakinsa kusa da kunnenta “I'm eager to fuck you...Na ƙosa in ciki😉”

Rufe ido tayi,tanajin ina ƙasa ta shige ,bata buɗe ba saida suka kawo down floor sannan ne suka fito dukkansu ,nan take ya wani haɗe rai ,saboda ma'aikatansa da ya gani a wajen .

Gaban helicopter🚁ɗin shi ya nufa ya buɗe mata murfin jirgin “Oya shiga” wangale baki tayi “Ina zamuje?”

“Nace maki banason musu ,zan kaiki a yankakine” dammm gabanta ya fadi a ranta tace ku masu kudin nan zaku iya

Da dubara ta shiga jirgin ba sa banba

Shima ya kewaya ya shiga ya zauna ya rufo jirgin ,ba itaba harta ma'aikatansa sunyi mamakin matsayinta a ransa ,mutunin da ba'a taba ganinsa da mace ba yau shi yake bude ma wata ƙofar jirgi kamar yaronta.

Suna zama a jirgin kallonta yayi “Sorry ban iya hawa mota ne shiyasa kuma Inaso in Baki lift”

Jinjina kai tayi batace komai ba

A hankali ya kamo belt ɗin kusa da ƙugunta batayi aune ba taji ɓass ya kulle mata ƙugu

“No kabar taɓani”

“haka zakiyi mun koda munyi auren?” kafin ta bashi amsa ya jawo belt ɗin wajen kafada ya haɗe da na wajen ƙugun shima ya rufeta .

Saida suka shirya a jirgin sannan ya ɗauko Aviation headset🎧 ɗin da pilot suke sawa a kunne ya saka nashi itama ya bata ta saka. Filfilin saman jirgin yafara wainawa

Lumshe ido yayi yina magana ta abun bakinsa

“Helicopter 36529 yina shirin tashi yanzu”

Ta can ɓangaren aka basu amsa da “Akwai kyakyawar hanya daga Nigeria zuwa India a halin yanzu”

Washe baki ifty tayi kamar wawiya

“India zamu yanzu?” waigowa yayi ya kalleta yina murmushi

“Eh zamuje kiga jikin mamanki ”

Duddulo ido tayi waje “What ? Wata maman tawa? Mamana fa tana ƙauye mu ƴan ƙauye ne and she got paralysis of her lower limb ”

“Yes ai na sani 😄 Na kaita shan magani India”





FAƘAT FEJIN KYAUTA YA ƘARE ,KI MALLAKI NAKI DON MORE KARATUNKI
KAMAR YANDA KUKA GANI YANZU ZAA FARA LABARIN DAI
GASHI BA TSADA BANE DASHI
REGULAR 300₦
VIP 500₦
SPECIAL 1000₦

ZAKI IYA BIYA DA KATIN MTN KI TURA MA WANNAN NUMBER
09065990265

KO TA BANKI NA
7782217014
MOHAMMED HASSANA, FCMB BANK

SHAIDAR BIYA TA 09065990265

5 / 5