Author : Nimcyluv Category : African Stories & Novels
sata sister kada ki zama ƴar son banza da bati ASSOCIATIONS. Daga kan Moon kuma in sha Allah na DAINA free book sbd abinda ake min koda nayi zan barsa iya wattpad dan Allah kuyi following nawa, sannan kuyi share ɗinsa please fisabilillahi bana da Gruops.
Bye Nimcy love's you😍😍