Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAN HARKA Complete Hausa Novel by Serdiq YNG T

Author :  serdiq YNG T Category :  Drama

Chapter   4 / 4

9K to 9.9K   out of 9.9K words

*BY*
*AUNTY AISHA J B*

*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊�?
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


__35_36

"Kece 'yar Aikin...?" da sauri na Kalli Habeeb kawar da K'ansa yayi gefe Sanna
yamin alama da i'do inna Am'sa Mata Kenan, ciki ciki nace. "Ey Nice"
"Meye Sunan ki?
"Ya matsayin karatun ki?"
"Inna fatan kin, i'ya girki?"
"Inna fatan kin i'ya Gyara, Gida"
Duk lokaci d'aya ta jero Mata wannan tambayar kawar da k'aina nayi daga Kallon,
kulullan da take min sannan nayi magana cikin Sanyi muryata nace . "Karatu na i'ya
sak'andiri na tsaya tsafta sai Wanda ya zauna dani zai fahimta girki sai Wanda yaci
Zai gane An i'ya ko ba'a i'ya ba Gyaran gida sai kace ba mace ba Duk macen da ta
Am'sa sunanta mace Dole ta i'ya su (durun,wan can gaskiya kin burge yarinya) Name
na Kuma Beebah Ta ALLAH" a fak'aice Habeeb ya kalleni i'do d'aya na kashe masa
Sannan na masa Sassanyar murmushi lip's d'insa ta lashe Sannan ya kura Mana inda
yake matukar burgeshi Kallo wato Kirjina, duk cikin minti d'aya kacal mukayi
musayan Kallo kawar da K'ansa yayi i'ta kuwa matar Gida tace. "Very good" wani
d'aki ta nuna min da Hannu sanna tace. "Kije ki aje kayanki sai ki d'ora Mana Girki
babu sauki zaki Fara aikin daga Yau dan jibi zanyi tafiya Sanna Kuma bana son i'dan
Inna tare da Mijina in ringa ganin ki kina jina Ko" wani tukuk'in bak'in cikine
naji ya tokare ni a kirji cikin Zuciyata nace . "Buran'uban Can...? Mijinki ko
Mijina?" A Zahiri Kuma sai nace Mata . "Toh Aunty"

Fad'awa tayi jikinsa da sauri na kawar da i'dona tare da d'aukan jakata na nufi
masauki na cikin Zuciyata inna Ayyana i'rin zaman da zamuyi dan gaskiya bazan
d'auki reni ba tunda dani da i'ta Babu Wanda yasan wacece ta fari, wacece i'giya
Uku ya fara Hawa k'anta,

****
D'aki ne mekyau ciki da falo da toilet katon Katifa ne a kasa sai Hdrf ajiye jakan
kayana nayi na nufi Toilet nayi Alwala Sallar la'asar nayi Wayar da Aunty Fiddo ta
bani na kunna tare da Kiran layin ta ringing d'aya ta d'auka tare da fad'in. "Hello
Beebah kun i'sa ne"

Murya a Sanyaye nace . "Ey Aunty Fiddo inna yini" murmushi tayi Kana tace. "Lafiya
lau ya gajiya?"
"Alhamdulillah Aunty ya su Hajiya da 'yan Matan Gidan".
"Duk suna lafiya"
"Toh a gaida min su"
"Ok zasu ji kid'ai yi a hankali karki bar wani kofa da zata gane ko ta fahimta"
Murya ta a Sanyaye nace. "insha Allahu Aunty zan kiyaye" A haka mukayi Sallama
wayar na kashe Na ajiye Juyowar da zanyi naga mutum a tsaye wage Baki nayi Zanyi
i'hu yayi Saurin rumgumata jikinsa tare da d'aura Hannunsa k'an lip's d'ina yace.
"Shiii" Ajiyar Zuciya na sauk'e.

Kashe hutar d'akin yayi Nan d'akin, ya koma dulun inna rumgume a jikinsa ya nufi
window ya sauk'e labulen turani nayi na fad'a k'an Bed himar d'in jikina na ya Cire
,

Ni d'ai shuru na masa kirjina na wani i'rin bugawa rigar jikina ya fara kok'arin
cirewa rik'e masa Hannu nayi duk da acikin Duhu ne hak'an bay Hana ni Ganin yanda
fusk'ansa yake d'aure ba.

Shuru nayi tare da Sakin Hannunsa cire rigar yayi ya rage daga ni Sai Zani A
hankali na fara sheshek'an kuka baya kulani ba sai ma Hannunsa dake yawo a Sassan
jikina Kara volin kukan nayi gani kawai nayi ya d'afe k'ansa tare da fad'in.

*****
"Haba Beebah ki bari na samu Nutsuwa mana inna cik'e da bukatar ki kuka nake masa
wi wi hawaye duk ya jika min fukata harshen sa yasa ya lashe Hawayen Sannan yayi
magana murya a Sanyaye yace. "Kina son tsinuwar Allah da mala'iku su wau k'anki
Ko"

Murya a shak'e nace. "A'a"
"Toh Menene na Kuka bayan k'insan ba Haram nake Aikatawa ba" shigewa jikinsa nayi
Sannan nace. "Shik'enan ni bana da 'Yanci a Gidan Mijina haba ka duba wanna lamarin
Mana yar Aiki fa nice 'yar Aiki tsaban bana da daraja da kima a i'donka" Ajiyar
Zuciya Mai k'arfi ya sauke Sannan yace. "Kiyi hakuri kiyi hakuri ki d'auki hakan, a
matsayin Kadd'ara.." katse shi nayi da fad'in. "Humm Habeeb Kenna wato Kadd'ara
naji Amma in tambaye ka Mana"

K'ansa na tsakiyar Nonuwanta cikin Mutuwar Jiki yace. "inna jinki"
"Wacece ta fari tsani na da i'ta" d'agowa yayi a firgice bay tammanin wannan
maganar daga bak'inta ba wani kallo ta watsa masa tare da ture sa d'aga jikinta
Sannan ta Kuma cewa. "wacece ta fari Kuma wlhy bazan zauna A matsayin 'Yar Aiki ba
sai d'ai duk abin da zai faru ya dad'e bay faru ba Yau sai d'ai ayi wacce za'ayi
Sannan Kuma ka fad'amin matsayi na.

A hankali ya zo har inda nake tare da had'a Ni da jikinsa murya a matukar Sanyaye
yace. "Habeeba Dan Allah mu bar wannan maganar please bana Son Hayaniy..." Bay
karasa ba nace. "Na rantse maka da Allah yau k'an babu wani sassauci ka fad'amin
wacece ta Fari shine nake Son sani yanzun" gaba d'aya ya rikice masa ta fita a giya
rasa yanda zai Mata yayi gashi taki barin sa ya samu nutsuwa tattare da
i'ta........
************* Ai Hausa Novels ****************
*************************? **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels



Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ? **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ? **************************

_kuyi manege_

4 / 4