Three weeks were enough to destroy everything… yet some pain never fades.
In the powerful kingdom of Ruman, where kings rule with absolute authority and fear controls every breath, a terrifying fate haunts the palace. Every woman married to King Eshaan dies.
One after another.
In this dark world of power and silence, Iffah’s life changes forever.
Her family once lived in pure love and unity. Poverty never stole their happiness. Until the day her sister Arfa was taken and forced into a royal marriage with the king everyone fears.
Not long after… death followed.
Then another death… and another… until grief became a permanent guest in their home.
Is it a curse? Dark magic? Or a hidden secret buried deep within the Royal Empire?
When fate returns to claim yet another sister, Iffah begins to uncover a truth that could destroy everything.
This time… she refuses to stay silent.
But in a kingdom where even breathing is controlled by fear… can one voice change destiny?
A gripping Hausa novel filled with love, tragedy, suspense, royal secrets, and emotional depth that will keep readers hooked till the very end.
HAUSA DESCRIPTION
Kwanaki uku kacal suka isa su lalata farin cikin rayuwa… amma wasu raɗaɗin ba su da ranar gushewa.
A ƙasar Ruman mai cike da sarauta, iko, da tsananin tsoro, inda kalmar sarki ta fi rai ƙarfi, akwai wata ƙaddara mai ban tsoro da ke cin rayukan mata ɗaya bayan ɗaya. Duk matar da aka aura wa Tajwar Eshaan… mutuwa ce ke jiran ta.
A cikin wannan duhun iko da zalunci ne rayuwar Iffah ta sauya gaba ɗaya.
Iyalinsu na Malam Zayyan sun kasance abin koyi na ƙauna da haɗin kai, talauci bai taɓa hana su farin ciki ba. Amma rana ɗaya ta sauya komai… ranar da aka ɗauki Arfa daga gidansu aka aurar da ita ga sarkin da kowa ke tsoro.
Ba da jimawa ba… mutuwa ta biyo baya.
Sai kuma wata… da wata… har sai da mutuwa ta fara zama bako a gidansu.
Shin la’anar ce? Ko tsafi? Ko kuwa wani sirri ne mai duhu da ke ɓoye a cikin Daular Ruman?
Lokacin da ƙaddara ta sake dawowa domin ɗaukar wata daga cikin su, Iffah ta fara fuskantar gaskiyar da zata iya rusa komai.
Ta rantse wannan karon… ba zata yi shiru ba.
Amma a ƙasar da numfashi ma ake yi da tsoro… shin murya zata iya canza ƙaddara?
Wannan labari mai cike da soyayya, baƙin ciki, tsoro, da sirrin sarauta zai riƙe zuciyarka har ƙarshe.
Keywords: Hausa novel, labarin soyayya da ƙaddara, sarauta da sirri, labarin ban tausayi, Hausa romantic thriller, labarin razana, Hausa emotional story, masarauta da tsafi, love and tragedy Hausa novel
ENGLISH DESCRIPTION