A loving family. A loyal soldier. A betrayal that will destroy everything.
Lt. Col. Aliyu lives for his country and his family, but when he begins the hunt for a dangerous criminal known as Don BK, his perfect life starts to crumble. What begins as a mission soon turns into a nightmare as secrets unfold and trust begins to break.
What happens when the enemy is not outside but within your own blood? What happens when the person you trust the most becomes your greatest betrayal?
Fareedah saw the danger before anyone else, but no one listened. Now it may be too late.
Love will be tested. Loyalty will be broken. Blood will be spilled.
BURIN FANSA is a powerful story of love, betrayal, revenge, and painful consequences that will keep you on the edge of your seat from beginning to end.
If you love emotional African romance, Hausa novels, military suspense, and betrayal stories, this book is a must read.
Enter the world of BURIN FANSA and discover the truth behind trust and betrayal.
HAUSA DESCRIPTION
BURIN FANSA Na Hauwa Isah Ja'o
Soyayya mai cike da farin ciki. Iyali mai cike da kauna. Amma a bayan wannan farin ciki akwai sirrin da zai iya rusa komai.
Lt. Col. Aliyu mutum ne mai kishin kasa da iyali, amma rayuwarsa ta juya zuwa duhu lokacin da ya shiga farautar babban mai laifi Don BK. Yayin da yake kokarin kare kasarsa, hatsari ya fara tasowa daga inda bai taba zato ba.
Wace irin azaba ce idan makiyinka yana kusa da kai har ma cikin jininka? Wace irin kaddara ce idan wanda ka fi yarda da shi shi ne zai rusa rayuwarka?
Fareedah ta hango gaskiya amma babu wanda ya saurare ta. Lokaci ya kure. Sirri ya tonu. Jini ya zuba.
Shin soyayya za ta iya tsira daga cin amana? Ko kuwa BURIN FANSA zai rusa komai?
Wannan littafi mai cike da tashin hankali, soyayya, cin amana, da daukar fansa zai sa zuciyarka bugawa da karfi.
Idan kana neman Hausa novels masu zafi Littafin soyayya da cin amana Labaran soja da sirrin rayuwa Toh wannan shine littafin da ya kamata ka karanta
ENGLISH DESCRIPTION
BURIN FANSA
By Hauwa Isah Ja'o
A loving family. A loyal soldier. A betrayal that will destroy everything.
Lt. Col. Aliyu lives for his country and his family, but when he begins the hunt for a dangerous criminal known as Don BK, his perfect life starts to crumble. What begins as a mission soon turns into a nightmare as secrets unfold and trust begins to break.
What happens when the enemy is not outside but within your own blood?
What happens when the person you trust the most becomes your greatest betrayal?
Fareedah saw the danger before anyone else, but no one listened. Now it may be too late.
Love will be tested. Loyalty will be broken. Blood will be spilled.
BURIN FANSA is a powerful story of love, betrayal, revenge, and painful consequences that will keep you on the edge of your seat from beginning to end.
If you love emotional African romance, Hausa novels, military suspense, and betrayal stories, this book is a must read.
Enter the world of BURIN FANSA and discover the truth behind trust and betrayal.
HAUSA DESCRIPTION
BURIN FANSA
Na Hauwa Isah Ja'o
Soyayya mai cike da farin ciki. Iyali mai cike da kauna. Amma a bayan wannan farin ciki akwai sirrin da zai iya rusa komai.
Lt. Col. Aliyu mutum ne mai kishin kasa da iyali, amma rayuwarsa ta juya zuwa duhu lokacin da ya shiga farautar babban mai laifi Don BK. Yayin da yake kokarin kare kasarsa, hatsari ya fara tasowa daga inda bai taba zato ba.
Wace irin azaba ce idan makiyinka yana kusa da kai har ma cikin jininka? Wace irin kaddara ce idan wanda ka fi yarda da shi shi ne zai rusa rayuwarka?
Fareedah ta hango gaskiya amma babu wanda ya saurare ta. Lokaci ya kure. Sirri ya tonu. Jini ya zuba.
Shin soyayya za ta iya tsira daga cin amana? Ko kuwa BURIN FANSA zai rusa komai?
Wannan littafi mai cike da tashin hankali, soyayya, cin amana, da daukar fansa zai sa zuciyarka bugawa da karfi.
Idan kana neman
Hausa novels masu zafi
Littafin soyayya da cin amana
Labaran soja da sirrin rayuwa
Toh wannan shine littafin da ya kamata ka karanta
Ka shiga duniyar BURIN FANSA yanzu