ƳAR GWOGGWA (bawa baya wuce kaddararsa) BY SAYYADA Book 1 Pg 1 Paid book 300 GODIYA TA TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI DA YABANI IKON RUBUTA WANNAN LITTAFIN MAI KUNSHE DA ILIMANTARWA DA NISHADANTAEWA HAR DA FAƊAKARWA. """ Tafe nake ina raira waƙar da jiya mallamar mu ta makaranta ta koya mana. ji nayi ance iyar Goggo!! ," "najuyo naga wane dan rainin wayonne yake tsokanata yau , akollum inhar nafito sai an tsokaneni , ashe" "salisu ne daman shi nazo nema dan na anso kudin KOSAI "" nace kai salisu ina kudin kosai na "" kai kullum" "in dai kaci bashi bakka biya , to wallahi yau sai kabiyan "" kee Deeje anki abiya tunda ma rashin kunya" "kikemin , yayi wuce warsa ya barni asaye nace, kan ubannan yau zakasan da Deeje kake, dutse na" "ɗauko nace, salisu juyo ka gani.... Aiko yana juyowana wulla mai dutse a goshi.. ji kake kauuu.. na ruga" "aguje..nayi gida abina , shiko salisu rike wajen yayi yana ihu!! yana aradu zakici ubanki Deeje kuma" akudin kosanku innabiya shege nake Kan kace kwabo jama'a suntaru sunawa salisu jaje dan kuwa yaji "rauni sai jini ke zubowa agoshinnasa gashi yakumbura , pharmacy aka kaishi dan ada katar da zuban jinin," "aka wanke aka manne masa bandeji , daga cen yawuce office na iyan sanda mota guda sukayo gidan su" deeje Deeje ko ina shiga gida na tarar Gwaggwa ta gama aiki har abinci an ajiye min nace washh !!! "nagaji ,dan ƙaramin madafar abincin mu na nufa na debo abinci na zauna nafara ci Gwaggwa ko dajin" "ana taba kwanuka a kitchen tace"" lallai bunsurun gida inna mai kunu!! !yau kwananka ya kare ta dauko" katon katako tayo madafar abincin da niyyan rafkamai kawai taga ashe dai Deeje ce. tace ke Deeje "wallahi yau da kin ziyarci lahira , ai nadau wannan"" bunsurunne "" amman bana hanakinshigowa ba" sallama ba. Kofan gida mukaji ana bugawa. Kamar za a balleta !! Nace bari inleka bazai wuci salisu "bane nayi kofan gida, ina budewa ko naga wani dan sanda da katon ciki da kulki ahannu ihuuu nasaka ..." Gwaggwaaa Kitaimakamin zasu tafi dan! i atake nafara fusari a wando dan bana kaunar ganin iyan "sanda"" yace heeee shut up your mouth ... Nace aradu bani bace oga mai tumbi , kana wa Allah ka" "kyaleni , ya juya yace wa salisu is she d suspect? ... Aiko sai ga Gwaggwa ta fito , tace meke faruwa ne ni" Hajara me zan gani !! Salisu yace wannan yarinyar ce tamin haka kuma inaso itama ta dandana abinda "tamin !! What !!!! Akan wannan yarinyar kasa muka dau rundunan iyan sanda mota guda , hee how old" are you ?tace wayyo na shiga uku Gwaggwa wai prison zanci har na mutu ... Da turanci yafada ... Aiko "Gwaggwa har kasa ta durkusa tana iyallabai kar katafi da jikata wlh bamu da kowa sai Allah... , Wani" daga cikin iyansanda yace cewa akai shekarunki nawa Nanko goggo ta tashi tace aiko zatakai shekara goma sha daya .... Yace oga yarinya ce ... To me yafaru har kika ji masa rauni haka. tace zuwa nayi na "anso kudin kosa,i yau kusan kwana uku yaci bai biya ba , shine yace wai inzo da daddare na ansa , shine" na masa haka ....salati Goggo ta tafara tace salisu amanar Allah zakaci wannan yarinyar amanace gareni ...tafashe da kuka yace ...wlh Gwaggwa sharri ta lakamin ba haka akayi ba Dan sanda daka mai "sawa yace... Wato kune masu ɓata yara ko zakayi bayani ,"" arrest him ""yace wa sauran iyan sanda atafi" "dashi . Muka koma cikin gida, aiko cikina yaruɗe nayi bandaki da gudu nafito duk na galabaita nace" "oh ni Deeje yau naga ta kaina... Gwaggwa tace deeje zonan, nazo na zauna akusa da ita "" tace fadamun" "gaskiya deeje nasan halinki me yafaru dazu da nace ki anso kudin kosai agun salisu "" nace Gwaggwa" "kinsan halin salisu cewa yayi bazai biya ba shine namai haka, tace"" deeje Yakamata kinutsu yanzu kam" "tun kina ƴar shekara uku kike jawo mun tashin hankali, yanzu Abin ma harda iyan sanda deeje"" nace" kema kinsan ni bana shiga sabgan mutum amma in aka shiga tawa to bana bari nace bari in ɓarza "waken ƙosai ko Gwaggwa, natashi nafara aikin wake ." Washegari da wuri natashi na dau kayan tuyan ƙosai na fitar rumfar da Goggo take tuya! Anan bakin "layinmune , na ajiye kayan nawuce na kai markadan wake, nadawo natar da Gwaggwa har ta hura wuta" "ni take jira , tace sannu deeje, yaukam kin dan jima ko da layine , nace ba wani layi kawai Habibah ce da" "iyashege a hankali take nikawa , na ajiye nace zanje na shirya zani makaranta kinsan mun fara" "jarrabawa , tace to ki hanyarta fah kibiyo ki anshi ƙosan kitafi dashi nace to nayi gida . Bayan nashiryane" "nayi wajen Gwaggwa na anshi ƙosan da kudin mota dan hawan bus , saboda makarantar a bakin gari" "take "",KUKAWA PRIMARY SCHOOL"" makarantar Gwamnati ce tazo tagina mana a ƙauyenmu ( kukawa)" "karamar garine amman akwai ta da jama'a , sannan ko wacce lahadi muke cin kasuwa har iyan birni suna" "zuwa cin kasuwan kukawa ba abinda babu daga dabbobi har kayan lambu, kayan miyan gargajiya da na" "abinci . Bayan muntashi ne muke kokarin shiga bus damanni ba wanda yake iya ja dani , dan kuwa za" "ayi tashi tashinan hankali, Bus in iyan makaranta ne acikin , zeenatu ce yau aka hankade tafado daga" "motar wai ai ba gun zamanta bane , inji fauziyya tayi shigewarta ta zauna , aiko nima na hankado" "fauziyya ta fado kasa dan kuwa ina cike da ita nace , ke wacece da zaki hankade zeenatu bayan tarigaki" "zama, motar ta ubanki ce ! Cikin jin haushi fauziyya ta tashi ta rikoni sai ta jehuni nima , aiko window" "motan nakama da kafa na hanka ɗeta ta sake fadiwa , haba kowa yasa dariya daman haushi fauziyya" "kowa yake ji akwai ta da nuna gadara dan wai motar ta mijin yayar tace , tace to wallahi daga yau bazaku" "sake shiga motar nan ba , dan kuma bata ubanku bace , aka sake kwashewa da dariya , nace ai mu dole" "ne mushigeta mota kam ta uban kowace nan ma aka sake shekewa da dariya, cikin fushi fauziyya" "tashigo ta zauna harara ta dankamin nima ko na rama dan ba amin inkyale , shaka dai muka iso unguwar" mu ...na sauko nayi gida Salisu nagani a kofar shagonsa yana saye yana kallona yace ke ƴar Gwaggwa!!! "Nayi banza dashi yace "" zakishigo hanuna deejee sai kin yabawa aya zakinta "" nayi cikin gida abina ," "kayan makaranta nafara cirewa nayo madafar abincin ina maganar zuci "" Yau ko me Gwaggwa ta da" "fa mana ... Naji ance deejee zonan , nace kai sohuwar nan kina da damuwa , nashigo ta nanan a daki tace" """ aiko ga abincin ki anan muddin bakiyi sallama ba bazan baki ba "" nace kabdijam da a hanani abinci gara" a hanani wanka ...komawa kofar gida nayi nadinga tafka sallama harda ta iya shege !!!!! Gwaggwa abin "ya isheta tafito da wani kwanu a hannu ta wullamin na sunkuya ina dariya tace"" deejee naga randa zakiyi" "hankali ,sai ki wuce kidau abincin kin , aiko da gudu nayi daki na fara ci ina santi dan Gwaggwa gonar iya" "girkice , sai da nayi tasss da abinci na tashi nayi sallah na koma bacci dan akullum sai nayi bacci bayan na" dawo daga makaranta kafin natafi karatun allu ...... Yau take asabar bamu da makaranta kuma duk sanda ba ni da makaranta ninake soya ƙosai Gwaggwa "tadinga saidawa , inacikin sai dawa sai ga Auwal yace ""mutuniyar kwana biyu kinyi wuyan ganin"" nace" "Auwal kenan bakasan gidanmu bane da zakace nayi wuyan gani , nacigaba da tuyata yayi murmushi yace" """"" in dai na biye miki yanzu zamuyi fada"""" cen sai Bello yace waike tundazu nake jiranki kizubamin kosai" "sai kika mikawa Mallam Hashimu alhalin na rigasa mikamiki kudi, to indai za'amin wulakaci adawomin da" "kudina """" Mallam Hashimu yace """" ayya yaronnan aibansa kamika mata kudi ba shiyasa na ansa amman" "kayi hakuri"""" nace baba Hashimu wane irin hakuri kake basa indai bazaijira ba ba a dole sai mutum yayi" "gaba abinsa , ko kollonsa banyi ba naci gaba da tuyata . """"""Yace deejee ni kike gawaya haka ke harkin isa ," "to bari kiji abinda kikewa wasu su kyaleki ni baki isa ki min ba dan kuwa tattakaki zanyi """" Na mike saye" nace kai Bello da kake cewa ni( WACECE) littafin mu na gaba insha Allah. To ni ko nake da usul tunda Ni "musulmace yace "" yace dalla kan ina asalin yake ! inda asali uwa da uba ake nunawa kinga ko tunda" "nake da uwa da uba aiko nafi ki asali , ke nunamin naki iyayen"""""" Cikin harzuka namiki nace Bello har ka" isa ka shegantani !!! Aiko ba iyayena to ai da kakata kaganni tunda ko ita ta haifi daya daga cikin su..... Yaushe kashigo musulunci ma da zaka san fari da baki.. Auwal ne yace haba Auwal menene haka baka "ganin yarinya ce mai yasa bazaka kaman kanka ba , deejee dan Allah abr maganan nan haka naga" "abinnaku yana neman yazama babbba , kudin na cillamasa nace baza a bada ƙosan ba aje anema agaba ," na fara zubawa sauran Gwaggo ce ta iso tana cewa wai hayaniyar me nakeji ne anan Auwal yace ba fa. "Komai kawai hirace , nace a'a Auwal kafadi gaskiya! Gwaggo Bello ne wai dan nabawa baba Hashimu" ƙosai wai maiyasa zanyi haka harda shegentani shine nace to bazan sai da masa ƙosan ba . Ran Gwaggo ya mutukar tashi wato dai haryanzu wannan batun ba a daina shiba na shegan ta mata jika to wlh Bello sai ya gane kuransa yau zata nuna masa iyakarsa ..... Ta fara tattare kaya ! Nima nafara tayata tace Auwal Auwal ya tayani mukai kayan gida zataje gidan su Bello!! Cikin jin dadi nace to Gwaggo amman araina naso inje ayi wacce za ayi agabana amman tunda za'aje karbomin encina . Har kofan gida Auwal "ya rakoni da kaya a zauren ya direminsu , na mai godiya duk da irin abinda nake masa Auwal baya" biyemin sai dai yayi murmushi yace yarantace . Gwaggo na isowa gidansu Bello ta hau sirfa bala'i tana ina kuke masu gida da asali ! Mahaifiyar Bello ce ta leko sakar gida tace Gwaggo ne kishigo daga ciki mana kya saya arana !! Gwaggo tace ai nazama ya kawoni ba ina wannan dan naki maikama da inyamuri to wlh ki shaida masa yafita a sabgar jikata inbahaka ba to kararsa zankai ga hukuma !! Allah sarki madam balki tace sai hakuri wo i told this boy not to go carry rigima for me wo Bello zakazo kasameni !!! Aiko Gwaggo tace ninake kariya ( carry) wato bello ne mai gaskiya dan banyi boko ba ( boy ) to wlh ahir "dinko nafi karfinku nima jikata ai ƴar boko ce !! """""" Madam balki tace NO what I mean kiyi hakuri nazai" "sake ba , !! Sai ga Bello ya shigo gida yana WHAT IS going on Chakkk ya dakata da ganin kakar DEEJEE!!" """"" Tace nine goni kon ( going on) to wlh tafadi akanka mara mutunci . Mahaifiyar sa tace yabawa" "Gwaggo hakuri""""' yace I'm so sorry Gwaggo tare da rike kunnuwansa . Aiko Gwaggo tasake fusata tace" saurayi ( sorry) kuma kul kai ba saurayin jikata nace ko tarasa mujin aure bazata aure kaba . Tashin hankali sun fahimci suhuwar abirkice take bazata fahimce su ba suka fara lallabata ! Da kyar ta tafi tana tafe sai surfa bala'i take har ta iso gida . Inanan zaune ina jiran dawowar Gwaggo inji ya akayi sai ko tashi go ke!!!! Deejee zonan !! Cikin hanzari na iso wajenta ta min wani wawan rankwashi aka wanda yasani kara tare da rike wajen tace ƴar kwal'uba ni zaki maida sakariya ashe soyayya kuke da Bello wai daga zuwansa yace wai ni goni kon ( going on) kuma shi saurayinkine ( sorry) !!! Cikin bakin ciki nace Aradu Gwaggo karya yakemin ni ba saurayina bane sharri ne !!! Kuma sai na mai rashin mutunci . Gwaggo najin "nace zanmai rashin mutunci tasan zan aikata tace yauwa DEEJEE """" kintabbata babu wata alakar soyayya" "ko """" nace eh """", tace to magana ta wuce daura mana tukunyar abinci !! Kidafa mana miyar" bushashshiyar kubewa dan Allah tayi dadi irin na rannan Nace to Gwaggo fuskata a daure dan har yanzu ban huce ba har sai na zazzagawa Bello rashin mutunci Ni zaice muna soyayya wato hadani da kakata zaiyi na hura wuta nafara girki !!!!! Gwaggo sai cewa take bi ahankali karki ƙone dan takula a daddafe nake girkin har na kammala ina zancen zuci ! Na kagu gobe tayi insami zeenatu infada mata abinda Bello yamin . Ina tashi da safe nayi sallah danko Gwaggo bata tashina wai ai sallah bata hau kaina ba dudu du shekaruna Goma sha daya ne fah ake wannan badakalar . Dumamen da Gwaggo ta ajiyemin ne nagani nace nawasa ruwa nasa uniform na makaranta nabiya na amshi ƙosai da kudin mota nayi "gidansu zeenatu. Ina zuwa ko nafara bata lbr abinda yafaru tace """" kina nufin yaci buluss"""" nace wlh bai" isa ba sai naga wanda zai kwace sa daga tuggun deejee!!! Sukayi dariya suka tafa zeenatu tace kedai muje makaranta kamin sajen Musa ya laka da mana na jaki Da sauri suka fito daga gida sukayi wajen "BUS Ashe ba agama hallaruwa ba mukane sit muka zauna , Fauziyya ce ke harararmu mukam ko kallo" bata ishemu ba dan bamu da lokacin ta mu yau da Bello muke Muna isowa makaranta mukayi aji uncle sani ne a aji yace yau ma kunyi late wai ku bakwa tashi daga bacci ne dawuri .. yace oya ON YOUR KNEELS muka fara zuru zuru da idanuwa dan bamu fahimci mai yake nufi ba bulala ya anso a hannun MONITOR yafara zabga mana yace dakikai ku rage sawo nace kunwani sayamin akai sai kace andasa ece Aikuwa ranan munci duka nacewa zeenatu wlh makarantar ALLO zan koma Ga karatu ga lada amman boko fah sai cin zali dubi uncle sani da katon kai ga sawo dama ance duk dogon mutum hankalinsa a gwaiwa yake muka fara dariya kasakasa Yace Au kunma maidani mahaukaci Khadijah "Ibrahim and zeenatu Ismail get up kubiyoni , ... Biyoshi mukayi bayan aji yakaimu akwai wani bola mai" uban doyi wai mu kwashe nace Alkur'an bazan kwasheba haka kurum cutar ta kamani sai dai akoran yace haka kikace to yauko zakibar makarantar nan office ya nufa yasanar da headmaster Sai da yayi ajiyar zuciya yace na gaji da case din deejee nakore ta yafi akirga BUT her grandmother tabani tausayi she explained everything for me wai marainiya ce in aka koreta abun sai yayi yawa Daman ba karatun takesoba ... Ya aika muzo muna zuwa muka durkusa har kasa muka gaidashi ... Yace Khadijah Ibrahim "and your friend I'm tired with your Case but zandau kwakkwaran mataki akanku , go to your class.. ya" "zaunar da uncle sani yamishi bayanin komai yanuna masa they're villages, so they need our help!! Yanzu" muna korinsu kaga bamu cimma abinda mukeso ba kakara hakuri Sani ninasan matakin da zandauka ..... Muna shigowa aji ana buga bell antashi ba abinda mukayi sai punishment yau jiki yayi tsami !!! Muna dawowa gida nasha magani na kwanta sai bayan la'asar natashi liyin su Bello naje akacemin yatafi bautar ƙasa cikin jin ba dadi nadawo gida . "Muna tafe muna hira ni da su zeenatu da Maryam da Abida , muntashi daga bakin rafi daman nan" "mukezuwa muyi wanki a ranakunda bamu da makaranta , yunwa mukeji sosai nace zeenatu yunwa" "nakeji itama hakan tace takeji ... Wata gonar gyada muka gani muka shiga muka fara cira muna ci , nace" "kai wlh danyar geɗa da dadi take , zeenatu tace aikyace da dadi tunda ansamin nabanza , nace kijita" "anida tasa munjaye dai munsami na banza, aiko mukashi yin dariya, har mai gonar yajiyomo , wata" ƙatuwar itce yadauko yayo kanmu da gudu muka bar gonar muka kwashi kayanda muka wanke mukai "gaba , sai surfa bala'i yakeyi yana zanyi maganinku marasa hankali . Wani babban lambu muka hango" "wanda yaji kayan ita tuwa , wani nunannem mangoro na nani har yayiwani ja dashi ,nace wai yau sai naci" "wancan mangoro ko mai zai faru sai dai yafaru , maryam tace kul deejee wlh kina shiga yau sai yadda" "akayi dake , kinmanta wannan lambun na mai garine fa , nace sai me su sunkoshi sunbarmu da yunwa" "wlh cira zanyi insun kamani suyanka , suma sukace to mushiga . Kayan wankin muka ajiye daga gefe ," daman wani wando burgujeje da riga kamar mutum biyu su shiga nasaka dawani hijabina duk ya fara fita "hayyacinsa nasaka , hijabin nacire na daura damara dashi na nannede kafar wondo da ta hanu na haura" "saman ginin na fada ciki ina murnan naci nasara , nace sujirani ta waje zan dinga jeho musu idan na sinko" "aiko ina sinkowa kuma ina jefa musu sukuma a kan kayan wankinmu suke Tarawa , banga kowa ba" acikin wajen dan haka na haura wani katon itacen mangoro nadinga jidowa ina jeho musu kawai na wullo wani katon mangoro kan wani bafade jikake kauuuu ! Sunzo wucewa tacikin wajen dan suna danjin alamun motsin . wai kara yasa dankuwa sai da yayi wani super ya diro ta baya !! Dariya na "kyalkele da shi , dan kuwa har sunso sujini , dayan bafaden yace kaii Alqur'an kabugu daman nafada" "maka akwai aljanu akan bishiyoyi nnan , yace aradu nabugu wannan jifar na mutanen boyene , ya" "taimaka masa sukayi waje .... Sai da nat sinka iya wanda zai ishemu nafara kokarin saukowa , wasu" "manya manyan karnuka nagani masu gashi sai wani gurnani suke , haba da sauri na koma daga" "sama !aiko sunajin motsina suka fara haushi , nawani kurma ihu dango dayan karan yayi wani salle da" "kadan yakamo kafata yadiro dani kasa , sai ga fadawan sarki suka shigo , suna duddubawa hangoni" "sukayi asaman bishiya duk na rude , sukace kaiii aljana da rana saka !!! Lallai yau munyi gamo aiko da" "gudu suka ruga sukayi gidan sarki , suka sanar da sarki wai sun kama aljana!!! Abunka da 'yan kauye sai" "gasu acikin lambur da sarki da dansa yarima wai sunzo ganin aljana. Ina makale asama , su zeenatu ko" tun yaushe suka ari na kare sukayi gida . Yarima Abdallah yace ke aljana mai bayyanuwa da rana mai sa "kika zabi zuwa anan amasayin maboya , to kisani yau ni dan sarki yarima Abdallah sai na kasheki !!! Wani" "uban ihu na daka danaga ansaitamin takobi dai dai kaina , nafado daga saman bishiyar ina 'yan uwan bil" "adama wlh ni mutum ce kumin rai Gwaggo batasan nazo nan ba ,har kasa na durkusa. SARKI yace ku" dakata gaskiya ne ba aljana bace kunganta nan . Yarima cikin izza da mulki yace to uban wa yashigo dake "tanan kuma ta ina kikabi kika shigo ???? Duk da naji ya ambaci uba sai naji soronsa yafita araina nace ," kul Yarima akan mongoro zaka zagi ubana mai yamaka ?? Yace eh lallai mutum ce yayi wani sayuwa ya wankeni da mari Na fadi akasa yace kafff kauyennan har akwai wanda zanmai magana ya maidamin FADAWA sukace hattara dai yarinya . Sarki ya dakatar da yarima yace ke maisa kika shigo nan ko dai abinki ne yafado kika biyo ki dauka . Nace karya haramun wlh ba ko daya yunwa nakeji kuma naga kafin naje gida zan iya galabaita shine na hau ta wannan garun na diro dan insaka abakin salati .wani kakkarfar ajiyar zuciya sarki yayi yana mamakin yarinyar . Yarima Abdallah yace nayi tunani ba a hayyacinki kika shigo ba ashe dai mahaukaciya ce !!! Nace Ni ba mahaukaciya bace rasssss nake "da hankali na gani nayi kun ajiye ku baku ci ba mu bakubamu ba , ga mabukata na so wasu su kwana da" yunwa amman ku ko ajikinku . Yasake yunkurowa zai sake marina Sarki ya da katar dashi ta hanyar daga mai hannu. Cikin bakin ciki ya saya yana kallona kamar ya shakoni Sarki yace kintabbata cewa "mutan gari suna son abinda muka shuka amman basuda hali cira shine suka hakura , bayan ko wane" karshen wata ina sawa acire buhu hamsin na kowane kayan itatuwa arabawa bayi da kuma mutan gari "to ina ake kaiwa ?????? Yarima yace baba karka yadda da ita tayo karya take , dan na fuskanci batada" cikakkiyar lfy . Nace tab lafiya ta lau gaskiyar kawai na fada . Jikin sarki yayi sanyi tabbass ana ha'inci amman zaisa ido . Yace ke ƴar wacce unguwar anan kauyen? Nace ina layin Sabuwar namba . Yace wa fadawa su debo min duk wani iya_iyan itatuwan da yakenan asamin a buhu arakani gida dan yamma tafara . Sukace angama sarki . Haka akayi kuwa har gida suka kawo ni duk da magrib ya gabato amman layinmu cike yake da mutane dankuwa sunji labari wai sarki ya kama deejee ankaini an kulle !!!! Sai ko gani da fadawa har kofar gida aka ajiye min sukayi tafiyarsu . Na kwallawa Gwaggo kira tafito duk tashiga "tashin hankali, tace deejee kece anan nawuni kuka nayi tunanin sun kasheki gashi badaman zuwa," Gwaggo harda kwalla !!!! Wani dariya na kece dashi nace kai Gwaggo mutuwa kuma ai da saurana dubi "kiga ƴar yarinya dani , kingafa abinda sarki yaban . Gwoggo ta ce sarki usmanu ne yabaki deejee? Nace" eh fah harda fadawansa suka rakoni . Yan gulmako sai zuwa suke wai ah deejee ta dawo innabasu lbr "abinda yafaru sai su tsoke baki , zeenatu ma sunzo mukasha dariya abinmu nace musu kai wani nagani" "wai shi yarima wlh kamar balarabi sai shegen mugunta , sukayi ta dariya har suka tafi ... ! Ina kwance da" daddare kawai nayi mafarki ga wannan karnukan lambun mai gari sunyo kaina wani ihu na kurma ! "Agigice na farka na lallbo na kwanta kusa da Gwaggo, ashe dai tana jina tace"""" deejee yakamata yanzu" kinutsu ita wannan rayuwar asannu ake binta kuma bakisan watarana a hannun wa danda zaki faɗa ba "tayo ki faɗa a hannun muggan mutane , zasu iya cutar da ke . Nace Gwaggo ba abinda zaifaru amman" bazan sakeyi ba .bayan sati da faruwar haka sarki ya aiko da kayan lambu arabawa kowa kuma abi har cikin gida araba . Mutane sai sa masa albarka suke kuma har gida akazo ana jinjina min wai nayi kokari . Haka dai rayuwa taci gaba komai yayi farko yana da karshe munkammala primary school namu akaturamu Junior secondary School acen birni makarantar kwanace da gangan headmaster yayi haka !kasa muka duka muna bashi hakuri ya janye amman fir yaki sauraronmu . Ina kuka na iso gida na zube agaban Gwaggo inata zabga kuka harda burgima sai tambayata take amman naki shuru ballantana "na bata amsa sai da tadau bulala na yi shuru na koramata bayani aiko tafini shiga tashin hankali, tace """"""" wai shi shugaban makarantar taku anya baya shaye shaye !! Ta yaya zai dau yarinya danya kamar haka "ya kaita birnin kuma makarantar kwana ai bazata sakuba !! """" Bindiga a ruwa gobe zani wajensa sai ya" jenye zacennan "Washe gari sai ga Gwoggo a makarantar su deejee har office na head master ta shiga , tace hedmasti" "wato wai sotake tace ( headmaster) kaiko me jikata tayi wanda yasa kayanke mata hukunci haka har gidan yari na shekara uku . Headmaster cikin soro da mamaki yace hala dai baki fahimci inda kike ba koh to nan makaranta tace ba office na yansanda ba ne . Tace eh nasani amman abinda kake shirya yinsa tamkar a offishin iyan sanda ne ..!! Yarasa abin fada kawai yayi shuru . Tace ya kai shuru ? Aransa yace this old woman she always disturb me ... Yayi ajiyar zuciya yace ummm mama what I mean wannan cigabane yazowa dalibanmu , a da makarantar wuni akeyi kuma hakan takurace ga dalibai saboda bamuna secondary School anan sai anje birni , ganesa ga kashe kudin mota shine gomnati ta taimaka akayi makarantar kwana ka ita ta dauki duk nawinsu ba abinda zaki siya komai ta tanadeshi harda gurin kwana kuma kowa da katifarsa sannan bangaren abinci , ana dafamusu sau biyu a rana kuma duk da haka ko wane karshen mako gomnati zata dinga kamusu abin makulashe da dai sauransu. !!!! Cikin jin" farin cikin zancensa Gwaggo ta washe baki tace hedmasti har da kati fa kace dai jikata ta huta abinta . She dai headmaster dariyar kawai yakema sai sambutu take Yace nan da sati biyu zasu tafi anan makarantar zasu hadu da sauran daliban dankuwa motace zatazo ta kwashesu . Dajin haka Gwaggo tayo gida cikin jin dadi Ina kwance naji Gwaggo na kwallamin kira nafito na taddata azaune akan taburma tana dama fura tana cewa kaiii madallah . Nace Gwaggo incedai ya hakura da zancen tafiya karatu birni ? Tace a'a deejee tafiya ai tazama dole danko abin daga gwamnati ne ba daga shiba Ta kwashe duk yadda sukayi da headmaster ta fadawa deejee duk da haka deejee batayi wani farin ciki ba dan bataso tayi nesa da Gwoggo dan babu mai taimaka mata tace shikenan tunda haka abin yake. Gwoggo tazubamin damammiyar fura nafarasha ina santi !!!!! Ana washegari su deejee zasu je birni ! Gwoggo taje kasuwa ta sayo dutsen goge kaushe da wata sabulu "HALA SOAP ita wannan hala soap a KUKAWA amarene maso anfani da ita dun suyi kyau wato dai ita HALAN . Acwar Gwaggo kar gomnati ta gane mata deejee da dauɗa ta koraota! Aiko su deejee anyi awa uku ana goge kafa !! Gwoggo na saye akanta tana gani intakamama ta tayata ! Saida kafar tayi wani ja dan durza sannan aka kyaleta. Gwoggo tace to sai kuma wanka ki tabbata kinyi da kyau ! Awankanma anyi kusa awa 2 harda omo akayi wankan da tayi kyau ... Tunda deejee tafito Gwaggo tazuba mata idanuwa tana tuna abunda yafaru shekaru goma sha 12;da suka shuɗe !! Irin mummunar ta addin da akaso aikatawa ... Wasu kwallane suka ciga idon Gwoggo! Deejee tace lfy kuwa Gwaggo kamar kwalla kike shirin zubdawa ko dai tafiya ce baki so ? Gwoggo tayi murmushi tana karewa jikar tata kallo tayi wani haske da tayi wankan Amare dama deejee farace kal , tana da dan sawo bata da jiki , gashi kam har yaimata yawa duk da ba wani samun gyara ake ba , hancinnan kamar zai shige baka ! Gwoggo tace kawai dai mamaki nake ashe dai deejee tawa kyakkyawace... Deejee sabar dariya da jin dadi ta kusa faduwa kasa . Tace kai Gwaggo ai wannan sabulunce da omo yasa nayi haske .. wasu kayantan ta nasallah tasaka acewarta daga gobe na daina sanyaku , har bacci ya dauketa . !!! Gari yana wayewa ko karin kummallo basu saya yiba sukai gidansu zeenatu dan suwuce har makaranta Gwoggo ta rakota tananan saye sai da" "taga tashin motarsu kamin ta koma gida ! Gwoggo har da zubda kwalla gani take anrabata da deejee. !!!!! Nima ( Sayyada) harda iyar kwallata narasa wazabi deejee ko Gwaggo!!! Kai garadai nabi deejee birni , wata mota nagani irin na masu saidai itace na haura nace mubi bayan motarsu deeje dankar suɓacemin da gani mukayo birnin amman kashh na nemi motarsu DEEJEE na rasa sana diyar wata motar" da tayo kanmu kamar zata bigemu ta wuce nace kai mubi waccan motor sai naga waye aciki . BIRNI Dai dan wani katafaren shop motar tasaya !!!! Wani hadadɗen saurayi nagani wanda bai wuce 27yrs ba "yafito daga mota farine kal , da wani kwantaccen gashi kansa kamarna larabawa yana da sawo bashi da kiɓa , sanye yake da wata shadda kana ganinta kasan ta taci NAIRA dankin have jampa akayi wani farin glass ne a idonsa , daga gani dai kasan wannan daga cikin daula yafito .mabiya bayansa nagani sunshige cikin shop din suka sanar Ga YARIMA MAHEER yashigo kowa yafita zaiyi siyayya!!! Bai fi mintina ba sai naga kowa fitowa yake jiki na kyarma akasaya daga gefe ... Sannan yafara takunsa cikin izza da takama dan MAHEER akwai ji da kai baison raini Yashiga shop din sai da yagama siyayyar yafito kaminnan" naga mutanen da suke waje suka fara kusa kai cikin shop din dan su kammala nasu siyayyar. Inanan MAHEER yaja motarsa da masu mara masa baya sukabar haraban wajen ... ( Nace tab baza abarni abayaba sai naga ina MAHEER zaije sannan dan wani hamshakin mai kudine haka . Wani dan sahu na hau nafara binsu MAHEER abaya. ) To kuma kubiyoni danjin wai maike faruwane abirni sannan waye wannan MAHEER din da alamu dan masu fada ajine tunda har zai iya fidda wasu yayi uzurinsa. REST HOUSE nasa yawuce yana shigowa kai saye dakinsa yawuce ya tadda ta akwance da ita sai wani "have_vest da gajeren wando iya cinya bai kulata ba yayi toilet ya wasa ruwa, yafito daure da towel a kugu da wani ƙaramin ahannunsa yana goge jikinsa da shi tasowa tayi cikin tata salon ya rungume sa ta baya , cikin hanzari ya da katar da ita yace bana sallameki ba ! Mesa baki tafi ba cikin cool voice yake maga danshi baya son hayaniya..... Tace I need Yadakatar da ita dacewa get out kinsan ni bana sex sai" romance So is better for you ki tafi sai na nemeki . Sayawa tayi tana kallonsa da kananun idanuwanta wanda suka cika da sha'awar sa tarasa yadda zatayi kuma tasan halinsa abinda take nema bazata samuba . Yakammala shirinsa yajefa mata bounch na kudi yace kada na sake kallonki ! Tadau kayanta tamaidasu jikinta tai gaba . Waya yadauka yace kashigomin da ita Wata kyakkyawar budurwa akashigo "da ita yasaya yana kare mata kallo """" cikin soro tace dan Allah kabarni intafi """" taku yayi a hankali har zuwa kusa da ita yace na kiraki shene kika gudu amman danasa yarana suka daukoki ta karfi shine zaki ban hakuri to kisani sai nagama duk abinda zanyi zaki tafi inkuma bansami yadda nakeso ba anan zaki kwana """" jikinta yafara kƴarma cikin e""e""na tace ka. kaaa rufamin asiri wlh bansani bane na hankadeka" "kamin rai Sai ta fara kuka """" cikin Cool voice nashi yayi murmushi irinma mugunta yace kina tunanin" zan kyaleki ne ? Gyallenta ya zame daga jikinta yafara shafa gashin kanta yace ummm you look pretty but bakya kamshi jikinta sai rawa yake aranta ta ce yau ba mai kwatanta ahannun sa kayanta yafara cire mata amman tayi saurin dakatar dashi ta hanyar masawa baya da taiyi Yasakeyin murmushi ya ce "ummm da alamu anan zaki kwana ko """" cikin rawar murya ta ce a'a ka kyaleni intafi janyota yayi suka fada kangado cikin karfi yarabada da kayan jikinta , ganin surar jikinta yasa ya fara fita daga hayyacinsa, murya na rawa yace Do you need money ? zanbaki duk abinda kikeso . Kuka tafara tace a'a banason komai ni kabarni intafi . Yaga dai zata bata masa lokaci yafara luguigitata iyanson ransa . Da farko yarinya ta sorata a tunaninta fyade zai mata amman sai taga shi nema kawai yake yasami nutsuwa da ita ! Yaringa wasa da ita har yasami nutsuwa , ya mirgina gefe yana haki kamar wanda ya nome rabin gona . Yace ga kudi agaban mirror ki dauka ki tafi , cikin sauri ta maida kayanta ta dau kudin ta fice . Yaci gaba da baccinsa . Yana farkawa ya tuna kiranda mahaifinsa ya masa ya hanzarta ya shirya yafito yace wa driver ka kaini gida .... Bai bata wani lokaci ba sai gasu a wani haɗaɗɗen gidan sarauta , wani babban gate akabude WOW ( abinda nace Ni Sayyada ya zanyi inshige ? Nayi dabara na kwanta ta karkashin mota akashige dani cikin dan baku lbr ) dafarko nace anya a duniya nake sai da na nutsu kamin na fahimci ashe dai a duniyar nake """""""" MAHEER ne ya fito daga mota bayan masu saronsa sunbude masa murfin muta cikin tafiyarsa ta jinin sarauta yake taku Kai saye fadar mahaifinsa ya nufa , yanashiga" "fadawan sarki suka mike saye suna BARKA DAI YARIMA!! Hannu kawai ya daga musu ya durkusa har kasa yana gaida maimartaba sarki Ahmadu . Sarki yace MAHEER ankamin labarin unguwar da suke nan gabas damu suna cikin mawuyancin halin rashin ruwa, dan haka kai zan daura akan kula da harkokin wajen sai" "ayi abinda yadace , cikin girmamawa yace insha Allahu baza asami masalaba za ayi komai akan lokaci." "Tashiwa yayi dakin kakarsu yanufa , tanajin motsi tafara magana waye wannan sandarta ta dauko tana" "nunasa dashi alamun kar acutar da ita , yace kai tsohuwa akwai ki da soro to nine MAHEER jikanki . Tace lah kacemin marajinnan to kashiga taitayinka dama kamin laifi , ka hanani waccan turaren mai dadi da naji ka fesa . Yace kai diddi ke da kika kusa gangarawa kuma wane turare za'a siyamin sai dai ko na shafawa a likkafani ? Haba ƴar sohuwa harda kuka , ni zakace zanmu to ja'iri sai dai kai kamutum mara mutunci . Yace haba diddi wasa da nake . Tace sam sai yafita hakanan yafita a hanyarsa ta wucewa dakinsane yayi arba da dan' uwansa Abdul Malik wanda MAHEER yafishi da watanni bakwai. Kuma dan kishiyar mamarsace wani harara Abdul Malik yayiwa MAHEER ya wuce . Murmushi kawai yarima MAHEER yayi yashiga dakin Hajjiya umma mahaifiyar Abdul Malik har kasa ya duka ya gaidata amman ko kallo bai ishetaba ballantana ta amsa cikin sanyin jiki yafice inda sabo ai yasa tunda mahaiyarsa ta rasu" yarasa gatan uwa . "Kai saye motar ta dire dukkanin dalibai a farfajiyan makaranta deejee na hango , deejee nafito sai murna" "nake nazo birni , wani hoste aka kaimu ! Ba laifi dakin yayi kyau babban dakine maidauke da gado mai hawa uku har guda hudu abinda baimin dadiba shine rabani da akayi da su zeenatu dan a dakin ba wacce nasani . Kayana nafara jerawa a lokata ina kammalawa nahau lafiyayyen gadona na kwanta ni ce ta hawa na biyu na kwanta abina . Wani bacci nadingayi harda munshari abinka da babu a house. Jinayi an makeni a bayana har sau uku ina tashiwa cikin gigin bacci nima na wanketa da mari !! Wasu nagani atare da wanda na mara sukace keee headgirl kika mara yau zakici kol ubanki ! Wacce suka kira da headgirl danni bansanma me ake nufi da hakanba dan turanci ba sonsa nakeba , tace kufitomin da ita ku kaita daning nidai ina biye dasu har daning mukashiga wani babban madafar abinci nagani tukunyar sai mushigeta da gani har headgirl nasu ciki . Tace inwanke tunkunyar kuma yanzu za a daura abincin dare kuma intabbatar tafita tayi kyau ko tabbare karta gani . Sayuwa nayi nace tabbbb tukunyar da ko iya sauketa ba ayi da alamuma amanne take tab bazanyi ba kuma wama yace mata bauta nazo yi ni" "karatune , duk wannan zancen zucine !!!" "Taku nafara da nufin barin wajen sai suka jawoni na dawo da baya , wai sai na wanke zanbar wajen ," "nace bayin Allah!! bansanku ba , bansan daga ina kukeba , sannan ba wata alaka asakanina daku yau fa na fara ganinku amman sai kudauki kiyayya ƙarara ku nunamin . Yanzu sakaninku da Allah ko ku akasa ku wanke wannan jibgegiyar tukunyar nan ba iyata za ku ba dan haka nima bazan iya ba . Wacce ake kira da headgirl ce ta dau hannu zata mareni na rike nace kuttt wlh ba'ayi kiba sabo da cin zali hadda mari , dambe muka fara yi na zage dantsibsai nausansu nake , wai akace gidan yawa yafi gidan kadan kwantar dani sukayi sukaita jibgata . Ihu nake kamar wanda aka soke da wuƙa nayi waje aguje nadau katon dutse ina binsu suna guda har office na principal. Aiko muna shiga kadan dutsen ta fado kansa yayi wani backturn ya diro ta baya , saboda akan kujera yake . Cikin tashin hankali gabadaya sun razana gani suke sabuwar mahaukaciya ce ta biyosu aiko principal aguje yayi office na vice principal ya kulle , sukuma sukayo waje suka shige toilet suka rufe kansu . Zama nayi abakin kofar bandakin ina jiran fitowar su, wata ce da alamu mallamace a makarantar, ahankali tazo inda nake ruwa ta mikomin agora tace kisha" sai da na kwankwaɗe sa tassss nayi gyasa nace Alhamdulillah. Tace yasunanki nace deejee nake ƴar Gwaggo!!! Tace to me iyan matannan sukaimiki kika biyosu? nace kyalesu iyan mantan uba zalina sukaci "alhalin bansan mai nai musu ba . Yau mairabani da su sai Allah. Ashe matar principal ne , shi yakirata yace tai sauri ta fito daga quates na makaranta zuwa cikin makaranta , akwai wacce aljanunta ya tashi tazo tai mata ruqiyah . Bata bata wani lokaci ba shine ta iso . Cikin dabara tace ki kyalesu ni da kaina zanmiki maganinsu dan basu kyautaba biyoni mutafi , duk a tunaninsu aljanune da ni nabita cikin office mundau wasu mintina tana ta faman min addu'a !! Nakoma hostel na kwanta zeenatu ce ta shigo tasameni a kwance , tace deejee lfy naga kinbiyo wasu dalilai aguje ? Nace kedai zeenatu bari , na kwashi yadda mukai na bata lbr . Aiko zeenatu dariya har kasa tana yeee sai deejee ƴar Gwaggo nta .mukasha" hirarmu kamin ta tafi naci gaba da baccina akan gado mai laushi !!!! "A saye yake asakiyar dakinsa , hannunsa rike da mararsa yana jujjuya kansa saboda wani irin azaba da" "yakeji , bakinsa na ambaton Allah. A daddafe ya dau maganinda amininsa DOCTOR KAMAL ya kawo masa , da sauri ya hadiyi guda biyu amman haryanzu yanaji , ya hada lemon tsami shima yasha sannan yafarajin sauki duk yay zufa . Tambaya yake wa kansa wai meke damunsane yake shiga cikin wannan yanayin , a duk sanda yayi 4eyes da mace to baya iya controling kansa , harsai yajisa ajikinta kamin yasami nutsuwa. Baya manta daren da wannan abin yafara faruwa dashi . Yana kwance har bacci yafara daukansa yaji wani abu kamar ya shigesa , zumbur ya miki saye yaji kansa yay masa nawi , yadinga zagaye dakinsa kamar wani sabon taɓeɓɓe , luuu yazube akasa sumamme . Lami yar hadimar sa tai sallama akan yabata izinin shigowa amman taji shuru , sai ta ayyana aranta yayi bacci ne amman bari tashigo ta ajiye masa tea ,sabida muddin yafar zaisha . Hakan ya zame masa jiki ko min dare indai ya farka to sai yasha bakin shayi hadin gargajiya , wannan dalilin ne yasa aka nemomasa wacce ta iya hadawa , kuma yay sa'ah ta iya . Tana ajiyewa tayo inda yake kwance okofar bandaki , fridge ta bude ta dauko robar ruwa ta kwaramasa afuska , akidime take dan haka ta ta cire hijabin da ke jikinta ta fara masa fiffta . Sai da tay 30 mints kamin ya fara motsi , tace yarima MAHEER, ahankali ya bude idanuwansa yana kallonta , tace yarima katashi abakin toilet kake ka koma kan gado , ya kasa kau da kansa daga kallonta , ahankali yakai hannunsa yafara shafa fuska nta zuwa wuyanta , taga fa abinnasa gabayake kuma tai tunanin bai gama dawowa cin hankalinsa ba , tai sauri ta miki da niyyar barin wajen kawai ya janyo ta ta fado jikinsa yay sauri ya manne bakinsa da nata , komai yanayinsane cikin karfi kamar mayunwacin zaki , soro da fargaba suka kamata tace fara turesa amman ina jitake kamar dutse ko motsi bayayi gam takejinsa , yarabata da kayan jikinta yay ta romancing nata , tazamo kamar mutum butumi sai yadda yay da ita . Kawai taji yafara gwara kanta da kasa amamun zaiyi relize !! A tunaninta sex zaiyi da ita amma sai taga akasin haka . Yadau sawon wasu mintina ahaka , daga baya ya hankadeta gefe yana nishi yana haki kamar wanda yayi gudu . Ta kasa tashi saboda buguwanda tai gashi tasha jijjiga ahannunsa. Ya fara dawowa cinkin hankalinsa ya yunkura zai tashi sai alokacin ya lura babu kaya ajikinsa , waro idanuwansa yayi yafara bin dakin da kallo , idanuwansa suka sauka kan lami wance take kwance ba kaya ajikinta masawa baya yayi da sauri ya ce ke me kikeyi anan? Takasa magana ta fashe da kuka , yafara tuno abinda ya faru . Da sauri ya maida kayansa , yace ta tashi ta fita amman ta kasa aransa yana addu'ar Allah yasa ba fyede yayi mata ba . Da kiyar ta tashi ta maida kayanta tafice tana kuka ," "sayawa yayi yana takaicin abinda yafaru gabadaya kunyar lami yaji , ga wani haushi kuma ace yarasa" "wacce zai haka da ita sai ƴar aikinsa Wasu zafafan hawaye ne yaji sunabin ƙuncinsa , dakyar yabawa" "lami hakuri dan aikinma taso bari amman da ta fahimci ba ahayyacinsa ya aikata ba shine ta hakura amman akan sharadin inzaisha barasa yabari sai bayan takawo mai tea . Yace ya amince sai alokacin yai tunanin wato ita ta dauka yana cikin mayene """""""""""" . Wani ajiyar zuciya yayi bayan yadawo daga doguwar tunanin rayuwar baya . Ya dau wayarsa yai fadar sarki mahaifinsa . Tana ganin zai fito tai sauri da nemi maboya dan kar ya ganta , baigantaba yayi wucewar sa . Dariyar mugunta tai tace kadanma" "kagani , ni boka hudu dama haukataka yayi gaba daya kashiga duniya inji ummah mahaifiyar Abdul Malik." "Hajjiya ummah mahafiyar Malik macece mai son duniya da abinda yake cikin ta , burinta shine sarauta" "ta dawo hannun danta kuma ta kudiri hakan aranta akan koma yaushene sai danta ya mulki wannan masarautar. Kuma indai akan mulkine ashirye take da tayi kisa!! . Adalilinta wannan gidan ya tarwase haryau ba asamu daidaiton rayuwa ba . Babbar matsalanta shine YARIMA MAHEER tayi tayi ta kawar dashi daga doron kasa amman abun yaci tura . Dan boka hudu yace mutuwar MAHEER bata nan kusa mutum ne mai sawon rai sannan ga rabon aure da iya iya . Shine tace to adauramasa larurar hauka , boka hudu yayi yayi ya turamasa larurar hauka amman ina haryanzu abin yaki dan MAHEER mutum ne mai yawan ibada , shine suka turamasa larurar sha'awa , sunyi sa'ah amman kashh har yau burinsu bai cika ba dan so suke yai wa mace ciki dan akorasa daga masarauta . Dokar wannan masarautar shine duk wanda yai wa mace ciki to za a haramta masa zama aciki na har abada . Wannan dalilin ne yasa sukasa boka hudu yasamasa sananin sha'awa dan yasamu yaiwa wata ciki kuma a saukesa daga yarima kuma a korasa to amman sunmanta da cewa Allah yananan kuma MAHEER mutum ne wanda baya wasa da ibada . Waya ta dauka ta kira kawarta Hajjiya zulai dan sanar da ita haryanzu babu ci gaba haryau basuji lbr ko yaiwa wata ciki ba . Hajjiya zulai ba irin bokayen da bata saniba indai zaki sakar mata aljuhu to zata kaiki wajen manya manyan bokaye , Hajjiya zulai irin gogaggun iyan barikine wanda sukecin dukiyarsu da tsinke . Itace takai Hajjiya Ummah wajen boka hudu dan su kawar da MAHEER amman ina haryau hakansu bata cimma ruwa ba . Hajjiya zulai tace kar kada kisamu akwai boka gundala zamu kai masa wannan aiki kuma zaki ga nasara , ko da shine dutse to ina tabbatar miki cewa sai yaiwa wata ciki kuma sai ankorasa danki ya gaji YARIMA. Hajjiya Ummah wani dadi taji da zancen aminiyar tata tace aiko da" "Kinga tukuici mai yawa ke wani masayi ma zanbaki , haba Hajjiya zulai baki harkunne ana murna ." "Bayan yabar wajen mahaifinsa dakin diddi kakarsa wa wuce . Tanana zaune yai sallama , ta amsa tana" "maheru kaine , yace kai diddi i don't like that name ? Mai kuma mahiru ku tsofaffi akwai ku da batawa mutum suna , tace kajika maheru shine bata suna ai shine dai dai, ja'iri kawa , ya turaren nawane yace diddi anjima zanje wani plaza nan kusa damu zansiyo miki tace to madallah ko kaifah . Tasake cewa maheru ya zancen aure nkane haryanzu bakayi aureba kuma girmafa kakeyi , yace kai This old woman, ni bazanyi aure yanzu ba sai nan gaba kuma dududu shekaru nawa nake dashi da za ace sai nayi aure ." Diddi ta fashe da kuka maheru bazakayi aureba tun ina raye sai bayan mutuwa ta za kayi to baka isa ba ko acen kauyen kukawa zanfadawa kanina yanemo maka mata . Yace kutumelesi wlh bazayyu ba "kamarni na auri diyar kauye , dubeni da ajina innayar da. Diddi tace to in an aura maka yarinya ka" kasheta . Yace shakota zanyi diddi a daren farko mu. Cikin soro tace maheru kana nufin zakayi kisan kai to Allah wadai da halinka . Dariyar ya dingayi kasa kasa . Tace ya tashi ya fice haka adole ya fice. Akwana atashi deejee ana final year na junior set jss 3 a G B S GIRLS BOARDING SCHOOL . Anata shirye "shiryen zana junior wyc su deejee anfara girma amma hali yananan dan bata bari a cuceta kuma kowa shakkan tabata yake , tun ranta ta farko a makarantar da tai musu hauka basu sake shiga lamarinta ba , tayi kawa a makarantar maisuna Maryam yar nan birnin ce sun shaku azamanda sukayi nashekaru uku haka ma matar principal tazama uwar dakin deejee, dan bata aiken kowa sai deejee dan ta iya siyayya ita ko deejee ana aikenta take kiran Maryam ta rakata sai suzaga gari suyi ta yawo daga bisani sai sukawo mata itako dadi takeji danhaka ko duk hutun da akeyi agidanta deejee take zama ɗan Hajjiya iklima na kaunar ta amman wannan karon deejee zataje kauyen kukawa hutu dan hutun mai dan sawone kuma sai sunyi registration na SS1 kamin sufara fitowa . Deejee sai murna ake za a koma gida taje ta gina Gwaggo" nta . A saye yake a farfajiyan wani plaza mai dankaran kyau . Yasha kyau iya kyau dan MAHEER kyakkyawan "gaskene , yana da sawo da fadin kirji , gashinsa coiling ne da v face nashi mai dauke da dogon hanci da saje kwantacce a fuskansa sai jerarrun hakwaransa farare rasss dasu . Mutum ne mai ji da kansa baya daukan raini kuma ga sarauta ga kudi . Kamar kullum al adansane muddin yazo shopping bayaso yaga kowa aciki , yana saye kowa ya fara fitowa bayan guard nashi sun sanar dasu , kowa yafito itako ta gama siyayya tana kan fitowa sai sukayi kicibus akafar shiga yace whatttt wannan daga ina take , guard nashi yace oga we inform all of them to come out but , we didn't know. Kafin ya karasa YARIMA MAHEER ya" "daka masa sawa cikin sanyanyar muryansa yace what kana wasa da aikinka , yanuna yarinyar da yatsansa yace alokacin da ake sanar da cewa afito zan shigo kina ina . Ko kallo bai ishetaba ta juya zata fice ya dawo da ita baya yace ok taurin kai zakimin ko that's good, umurni ya baiwa guard nashi su kai masa ita mota su kulle inyagama sai su tafi da ita REST HOUSE nashi , ba karamin kaduwa tayi ba dajin batunnan ko kulata baiyiba yai ciki abinsa . Sauran guard din suka saya awaje ,akwai guda biyu wanda akullum sai sunyi korafi akan ogansu dayan yace wai shi YARIMA baya gajiya da iyanmata ne a satinnan fa mata goma sha takwas ya kwanta dasu shi ko gajiya bayayi . Dayan yace to mu ina ruwan mu tunda yana sakar mana kudi yai ta kawo mata darima ruwansa ne .dariya sukayi . Sai da ya kammala shopping din yadauko wa Diddi turaren da takeso sannan yafito yana shiga mota yace su wuce cen rest house nashi , yana isowa yashige dakinsa yace akawo masa ita yauma kamar kullum kawai nutsuwa yasamu da ita bayan ya kammala ya jefeta ba kudi yace akaita gida yadauko wani abin busa ya kunnah yafarasha yana firzadda iska da kuma hayaki wani takaicine yakamashi maisa sai bayan ya aikata haka yakejin nadama wani kwalban lemo yadauka ya hadashi da gini , ya tattake abin busar yakoma gefe yana" hawaye da jin zafin abinda ke faruwa dashi . Da kyar yasamu yakawowa Diddi turaren ta.